← Book details Jin Dadi Sabo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 59

Sashe 43

Jin Dadi Sabo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shukura dai a daddafe take komai kawai Shaawarta ce ta dameta sai Ahleef take so kuma,gashi Bata so ya ganeta ga kunya,kuma ta kasa dannewa,sai kallonsa takeyi da taga hakan bazai fisheta ba sai dabara ta Fado Mata ta rike mararta ta fashe da kuka ka rantse gaske ne,Ahleef ya gigice yace asibiti My Heart karki mutu idan kika mutu bazan rayu ba,Shukura ta rungumeshi Kam sai goga jikinta take a nasa yace sai anje asibiti ko ya Kira doctor Shukura tace ai Haka nakeyi watarana da kansa yake warkewa wataran idan ya rage saura 1wk na fara period,Hannu yasa Yana shafa mararta Shukura tace cire min kayana Ya sun dameni ko zanji sauki wash....wayyo....Ahleef yayi Mata sintir Dan munafurci sai tace kunyarka nakeji ni,Murmushi yayi duk ya rude ga Dukiyar Fulaninta suna tsole Masa Ido,tana ta faman makaleshi shima tuni ya dawo ruwa tsundum Shaawa ta Masa yawa Yana shafa Mata Mara ta wani Ware cinyoyinta Ahleef ya kalli abinda ya gani na gudana sai tana ta gigitashi da Abu iri iri,Ahleef Yana shafa Mara ya daina ya koma Na shanunta, Shukura tace bani fa da lfy ka fiye naci da son abun Nan,yace pls kadan tace to kadan zakayi kaji Dan na fara Jin sauki ne da bazan yarda ba.
Zagewa tayi suka murje juna sannan suka sake wanka tare da Sallar laasar, yace ta shirya su fita yawo kadan.
5:30pm suka dau wankan Sugar suka fita.

Momee tana zaune Niima ta Fado Palon da sauri ta fada kusa da Momee tace Albishirinki yau Munga Shukura da Farhan suna ta iskanci shi da Shukura matar Ahleef,Kalli pics nasu,Wayar Momee ta karba tace Kai Wannan ai kamar Ahleef? Niima tace wlh Farhan ne mufa mun ganshi Kiri kiri Yana kasa da Kai suna Shan love,Momee tace baku da hankali wannan Ahleef ne nifa na raineshi da kaina,Niima ta fara rantsuwa Itafa Farhan Ne,musu ya kaure tsakaninta da Momee,Momee karshe tace da dare Zaki kaini Hotel din zan tarfa Dan iska kuma Ni na fada miki Ahleef ne,baku kula bane,Ni zai rainawa hankali wani ya dinga daga waya Ashe Yana Nigeria,ai kuwa bai nemi zaman lfy ba wlh indai muka hadu yau zan gwada Masa bashi da wayo Alhmdllh Abba ba ya kasar zanyi maganinsa.

Ahleef ya fara shirye shirye zasu bar kasar tare da Shukura, 11pm Ahleef ya shararo mota cikin Hotel din Shukura an kame a gaban mota suna ta dariya suna Hira cikin so da kauna ba zato suka ga Momee da Niima katsam a gabansu. Jikinsa yayi sanyi Amma sai ya fuske ba tsoro ya fito ya budewa Shukura ta fito sannan ya rike hannunta tare da ledojin da suka yi Shopping.

Momee ta matso gabansa kafin yayi magana ta kwashe shi da Mari,da sauri Shukura ta daura tafin hannunta saman kumatunsa tana shafa Masa tana sannu My Hero,never mind ok, Kai ya dagawa Shukura irin yaji din Nan,Momee tace munafiki sallamamme,Dan iska,butulu Wanda bai San mutunci ba,ai dama an fada rike dan wani masifa ne, irinku ne masu kashe Wanda suka raineku,to ai dukiyar da kake gadara da ita Bata ubanka bace jinin matsiyata,gadon tsiya da talauci,karfa ka manta ko uwarka doya take siyarwa a titi,marar asali Butulu,nafi karfin ka wulakantani, ai Mijina ya baka dukiyar da kake juyawa komai namu ne karka yi tunanin Dan anyi yarjejeniya da Lauya shike Nan,wlh ko mutuwa Abba yayi zamu iya cewa bamu yarda da kyautar ba Dole a kwato kudin a bawa masu gado,Kuma ka sani sai da yardata aka baka kudin,Dan Haka yanzu ma bata baci ba daga yau zuwa gobe ka kawo min duk abinda ke hannunka na kudinmu,ka zauna da Shukura kuci talauci tunda ita ka zaba, hakuri ya fara Bata shi bai son Fushin Momee kuma baya ganin laifinta Amma tuni taja Niima tana tafiya tana masifa ka sire min na tsaneka wlh haka suka fada mota sai gida,Ahleef a waje ya tsuguna tare da dafe kansa yaji haushin lafazin Momee,Shukura tausayin Mijinta ya kamata hawaye ya shararo Mata itama ta tsuguna kusa dashi tana ta kuka Babu Wanda yacewa kowa komai.Ahleef ne ya danne zuciyarsa yace muje ciki My Queen Yana Jan hannunta ta mike ta bishi har room dinsu,tana Hawaye,gefen Bed suka zauna ya daura ta saman cinyarsa yace kiyi Shuru komai me wucewa ne Dame kike so naji,mene abin duniya ba komai rayuwa ce Haka take kowa da kaddararsa,Kaddarar muce haka ok? Ta daga Masa Kai ya Sa harshe ya shanye Mata hawayenta.

Shuru tayi suna haka sai ga Kiran Abba a waya,Ahleef ya daga,yace Abba suka gaisa,Abba yace Ahleef ku samu a Addua gamu Muna cikin jirgi Amma jirgi ya makale a sama yaki gaba yaki baya Ina ji a jikina Mutuwa zanyi,na sanarwa Momee ma irin halin da nake ciki, ga Kudi Nan Basu da yawa million Hamsim ne na baka su halak malak kuma bance ka fadawa kowa ba wannan sirrinmu ne,in ka tashi kaje USA wurin George ka karba a hannunsa.

Idan Momee ko Niima Sun bukaci Dukiyarka daka Tara ta sanadin kudina ka Basu kawai kaje ka karbi wancen bana son ku samu sabani akan kudi,Akwai wasu takaddun gidaje da filaye etc duk George zai baku,abinda yasa nayi haka Naga Momeenku ta canja Hali Allah ya shiryeta,Allah ya sawa rayuwarku albarka,Ka rike matarka da Amana, iyayenka......kit waya ta tsinke Ashe jirgin ne ya fada kasa kafin yaje kasa ya tararratse a jikin katon Tsauni Babu Wanda ya tsira Abba ya rasu,Nan take news ya baza ko Ina,Ahleef kuwa kuka,Shukura da taji komai na wayarsu itama kuka tana gefe,News ya kunna sai ko ga labarai ansa live,Momee dasu Niima kusan haukacewa sukayi da suka ji labarin.

Nan aka fara zaman makoki Har Baba da Umma Saudatu suna gidan Momee,Ahleef da Shukura Ana ta zaman makoki an cika dam kasa kasa da mutanen fadin Nigeria du Ana ta zuwa taaziya,Shukura dasu Saudatu Kam hakuri kawai sukeyi da Momee hantara da zagi tare da Harara take musu hakanma Dan Mutuwa ce da sai ta koresu,duk Mutuwar da akayi musu Basu ji digon Nadama ba kan Shukura dasu Umma.

Anayin sadakar Bakwai Momee ta Kira Lauya tace an soke kyautar da Abba yayiwa Ahleef zai maido Mana da abarmu,Lauya yace A'a Momee tace wlh zata daureshi ko tasa a koreshi daga aiki,shi kuma yasan halin masu kudi a kasar nan zai rasa aikinsa, Ahleef cikin bawa Momee hakuri yake ko yaushe, yau ma ya damka Mata komai Wanda Abba ya bashi kaf Dukiyarsa har wacce ya Tara komai ya Basu,tare da yardar Lauya,ba a ja da masu kudi a kasar Nan yanzu zasu tarwatsa rayuwar mutum cewar Lauya, Momee ta karbe dukiya tace Ni zaka mayar Yar iska Kai ga me kudi ko can gasu gada, tafi wajen Iyayenka kuci talaucinku Wanda basusan mutunci ba,bai ce komai ba Shukura rike a hannunsa suka fita, Farhan ma yasan komai yayi tir da halin Momee da yaranta,duk Wanda yaji abinda Momee tayi sai yasha mamaki daga Mutuwar mutum sai tattara dukiya.

Momee yanzu Bata da Wanda take gani a gabanta sai Mubaraq yayan su Hafcy,sabo da Niima tana sonsa Yana zuwa da wata suffa ta mutumin kirki gaba daya iyalan su Adamu sun shige jikin Momee sosai dasu take harka komai sai dasu,Maman su Hafcy kuwa itace babbar kawar Momee yanzu sai zuga Momee sukeyi komai sai Momee tayi Shawara da Mama ko Hafcy ko kuma Mubaraq,itama Niima Haka sabo da son Mubaraq da take sosai kamar ranta,sai abinda yace shi zatayi,ko unguwa zata fita sai ta nemi Izini a wajensa kamar anyi auren sai yaga dama zaice taje ko kar taje, sai so take ya turo manya suyi aure Amma sai ya kawo Uzuri yace wani gini yake so yayi Nisa sannan ya turo,ko yafi so idan ya Gama gininsa ayi aure sharp sharp cikin wata daya kacal,Niima ta yarda dashi baya karya.

Shukura kuka ta rataya Jakarta suka tafi har motocinsa ya Basu du,Farhan ya kwashe su Umma da Ahleef tare da Shukura ya kaisu wani Dan gidansa daya gina na hutawa me kyau sosai.ba abinda Babu daga Me gadi sai wata Yar aiki Hajiyayye matashiya zata Kai 25yrs ta taba aure Bazawara ce ita ke gyara cikin part din da yiwa Farhan girki idan Yana bukata, Ahleef ma ya Santa sosai sabo da tare suke zuwa gidan suna Hutawa, Hajiyayye ba abinda take kauna sama da Ahleef so take ya sota ya aureta ko bazai aureta ba to yayi sex da ita bukatarta ta biya Amma shi Ahleef Sam bai San tana yiba.

Tunda taga Ahleef ya shugo take kallonsa kamar Mayya,tana ganin Shukura rike da hannunsa,Nan take taji ta tsaneta.
Shukura kuma Haushin Hajiyayye taji da taga tana yiwa Ahleef wani kallo tana gaida shi, Bayan sun nutsu kowa ya dauki Room din da yake so,Umma da Shukura Suna Palo suna tattaunawa akan matsalar data taso, Baba Da Ahleef ne tare da Farhan suka yi sallama sun dawo daga masallaci, a Palon suka ya da zango Suma,Farhan ne ya fara magana, Alhmdllh kowa yaga abinda ya faru wannan Mu daukeshi a matsayin kaddara, Ahleef yayi dariyar karfin Hali yace sannu Sheik Dalla yi Mana Shuru,A'a ai gaskiya ya fada yaron kirki ci gaba cewar Baba,Umma tace kunfi kusa ai ja'iri.

Ahleef yace Umma zamu ci gaba da zama anan tare kafin naje USA Nan ya Basu labarin wayarsu da Abba,Umma tace to baza mu rufe ba Dole a fadawa Magada wato su Momee da yaranta idan sun Amince da wasiya shike Nan kaje turai ka karba idan Basu Amince ba a hakura Allah ya baka naka,Baba yace wannan Haka ne abin duniya bana Kiyama ba bazai rufe Mana Ido ba Dole abi doka Dole a sanarwa magadansa,Ahleef yace to ba damuwa,Farhan yace wannan gaskiya ne,idan Basu yarda ba suje su karbi abinsu Ni kuma zan yiwa Daddy na magana zai bawa Ahleef jari ko nawa ne,Ahleef inshallah bazai tabe ba kuma in Allah bazai tozarta ba zanyi iya kokarina.
Chapter 43 · 0% Book details