Sashe 27
Jin Dadi Sabo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
a bakin gate ya tsaya tare da Kiran Farhan ta waya,Farhan yana fitowa key ya mika masa yana tsokanar Shukura ta gudu ba sallama,wani dan karamin gida Ahleef ya kai Shukura me dauke da bedroom biyu da palo sai kitchen,ba abinda babu a gidan,gidan yasha gyara Neat dashi,kayan abinci ne kawai sai an siyo,zaki iya zama a nan ? kafada ta makale tare da cewa ai tsoro zanji ka dawo dasu Umma mu zauna tare dasu,Idan har zaku Zauna tare to Umma da Baba sunfi karfin wannan gidan sai a canja muku,baki har kunne Sabo da murna zata zauna tare dasu Umma.
har mamaki Ahleef yakeyi yanda Shukura ke kaunar iyayensa sai yaji ta birgeshi ya kara wani sonta, Daukan Shukura yayi a mota tare da kiran Farhan yaje gidan Momee ya kwaso kayan Umma,Shukura tare dana Baba ya kai can guess House nasa da suka taba zama tare da Shukura,Farhan yayi duk abinda Ahleef yace har Umma da Baba ya kaisu gidan, Momee tana gani har sallama sunyi da Saudatu amma Bata ce su zauna kar su tafi ba, Ahleef tare da Shukura suka Isa gidan,Baba Murna Umma ma haka wai Ahleef dansu ne,a palo suka zauna gaba dayansu,Babane ya fara magana Alhmdllh mun godewa Allah sannan ya bude da Addua,Yau Allah ya nuna mana ranar da muka hadu da danmu na jini,Nasiha Baba yayi sosai,Umma ma Sabo da murna kasa magana tayi,Shukura tayi Murmushi tare da cewa dama na fada miki Umma kuna kama da wani kikace kar na dameki to gashi Umma Allah kin iya Haihuwar me kyau,Dariya sukayi gaba daya har Ahleef, Ahleef yace Baba daga yau Baza ku kara aikin komai ba, Ku huta kawai,Shukura tace Yaya har girki Baza ayi mana muci dadi ba? Gaskiya Umma sai tayi girki,idan naje schl in dawo naga gida rafai wannan ai ba shawara bace,to ai banda aikin gida akace ko cewar Baba,Umma ta furta kyale ja'ira sai kin fada min ta ina kuka hadu da Ahleef da kika mana karya dan uwanki ne,dama ke yar uwarmu ce ashe bamu Sani ba fada mana muji,Dariya Shukura tayi taji kunya tace ai to boye sirrina nayi shi yasa na fadi haka Umma.Hira sukayi sosai karshe Ahleef yace zai tafi zaina zuwa kullum akwai komai a gidan na amfani,Shukura Bedroom dinta ta zaba,Umma da Baba ma haka,Baba shi kam har ya fita wurin abokansa da suke zama can Zone 11,Umma da Shukura basu huta ba sai da suka kara gyara gidan sosai duk da ba Dirty sannan suka Daura girkinsu.
Washe gari da wuri ta Isa makaranta,Latifa tayi mamakin ganin Shukura tunaninta ta koma kauye Bata da gidan zama, Kallon kallo suka yiwa juna Shukura yanzu tace ta daina raga musu ko kadan dama dan Umma take kyalewa yanzu kuma Umma ta zubar da girmanta a wajenta, Sai da ta tabbatar Su Latifa ba teacher a ajinsu ta shiga ajin da gadara,Latifa na zaune Bata san Shukura ta shigo ba suna ta surutu kawai taji anci kwalarta tare da tsarge Hijab dinta gida biyu,kafin Latifa tace komai ta wanketa da gigitaccen marin da kowa sai da hankalinsa ya dawo kansu,Shukura Bata kyaleta ba ta dauki jakar Lateefa ta zazzage komai a kasa tare da Nuna latifa da yatsa Dama na fada miki bashi kika ci,Kawayen Latifa suka taso da niyyar dukanta Latifa tace kar Wanda ya taba ta Ina zuwa ta fita da sauri Hijab din na hannunta,Wajen PC taje tare da fada masa karya da gaskiya,sabo da yana karbar cin hanci wajen Niima Yace ta bari zai dauki mataki mummuna,Nan yasa aka yi sabon Assembly, kowa na schl ya hallara yace Shukura Mohd ta fito,ba Bata lokaci ta fito ta tsaya ya zayyane abinda Latifa ta fada masa sannan yace yau zaiyi maganinta ya samu bulala ya fara tafkar Shukura sai da bulalar ta kare sannan ya mikawa malamai kowa yayi mata guda biyar biyar,Shukura tace a tsaya tana da magana,kowa yayi shuru ana jiran wata maganar kirki sai suka ji tace PC dan Allah ka kara min ko guda ashirince,banza ya mata,ya fara tafiya kenan ta kwala masa kira sir ?ya juyo kuwa sai ta zaro harshe tayi masa gwalo,Pc yace stupid Mad girl, malamai Sun gama nasu sannan yace sai tayi wankin toilet har na 1wk shine Funishment nata, Bayan ya sallami Student Shukura tace wlh sai tayi maganin Latifa da pc itama.
Bayan komai ya lafa,Shukura ce ta samu wata garkamemiyar Kusa ta lallaba wajen motar PC tana Jan murfin ya bude dama bai cika rufe wa ba idan a schl ne,mazaunin Driver ta samu tare da fasa kujerar ta zira kusar kanta ya dago sama inda mutum na zama Zata coke masa Mazaunai,bayan ta gama da sauri ta bar wajen,ana tashi PC ya fito zai tafi gida ya fada motar tare da zama a kai,kara ya kwalla tare da mikewa da sauri ya fito yana danne Mazaunansa da hannu jina ya dan fito har ya nuna a rigarsa,Shukura tana labe tana kallo sai dariya take yi,bayan motarsa ya kalla nan take ya zaro ido ganin an jiketa sharkaf da ruwa da Yogourt a saman kujera,ya tambaya ko anga Wanda yayi masa haka,kowa yace Bai Sani ba.
Latifa tana zuwa gida ta fadawa Momee komai daya faru,Momee tace lallai Ahleef ya raina ni zaizo ya sameni,Niima tace Momee ki daina bata lokaci sonta fa yakeyi zai aureta.
Dalla rufe min baki ai duk ke kika jawo da kin aureshi da hakan Bata faru ba cewar Momee amma bari yazo kafin ya fara son Shukura dole zai Auri Hafcy ko Zahra,Ke kuma ya kuka kare da Mubaraq din?baki Niima ta tabe sannan tace nifa bana sonsa Momee,Allah ya shiryeki cewar Momee.
Niima wani kyakyawan yaro wanda kwanan nan ya shiga 20yrs bai dade da gama secondary schl ba, yaro dan gayu amma dan talakawa ne futuk,Niima ta nace masa taga me kyau tana sonsa sai kashe masa kudi takeyi,sutura Masu tsada, waya me tsada,yanzu mota take son siya masa Ga kudi da take bashi ko yaushe,tun yaron baya kulata sosai ganin kudi yake kulata,yanzu kullum tana yawo dashi a gaban motarta,shi yasan ta girmeshi da wajen shekaru takwas Amma Sabo da kudinta yace zai aureta sai soyayya suke zubawa abinsu,ita tana sonsa don kyansa da iya Shiga shi kuma don kudinta,Ahleef ya linkashi a kyau da komai sau yafi dubu amma Sabo da iyayenta Sun nuna suna sonsa kuma ya fisu kudi duk ta silar iyayensu Shine yasa Bata sonsa tana masa bakin ciki da hassada amma tasan Ahleef samun irinsu sai jefi jefi.tana son yaron Abdullah amma tasan da kyar idan Momee da Abba zasu yarda ta aureshi ita kuma shi take so,yaro kuma bashi da sisin aurenta tana batawa kanta lokaci,kaf dangin yaron Haneef Sun San Niima Sabo da tana kai musu ziyara tana musu wasa da kudi kowa gani yake mutuniyar kirki ce kuma me hankali,
Momee ce ta matsawa Abba lallai yayiwa Ahleef aure ba tare da ya zabo mace da kansa ba, Abba ganin Momee tafi son Ahleef akan kowa yace to yanzu wa kika zaba masa Zahra ko Hafcy ? Momee tace gwara Hafcy itace babba kuma tana da hankali tunda kusan kullum sai tazo gaishe da ni kuma ta tabbata Ahleef bazai tsallake zabinsu ba, Abba yace Kece baki San yaran ba amma ni na Sansu basu da tarbiya ko kadan, Momee tace tunda kace haka to a kyale su ga Islam kawar Latifa,Hmm wannan yarinyar nasan Mahaifinta Sam basu da hankali suma ga asiri da bin malamai,Momee tace to ni dai bazai auri wata Shukura ba kawai ni zan zabo Masa cikin dangina,Abba yace ki dinga tunani Wlh Sabo da abinda zaije yazo,kinyi abin alheri kin rike yaro da Amana amma kina so ki rushe ladanki,gashi kin jawo har Su Saudatun Sun bar gidan,zansa Securities su gano min inda ya maida su su dawo gidan mu zauna tare amma ni Shukura Baza ta dawo ba tunda Bata neman zaman lfy kuma Baza ta auri yarona ba,kai Abba ya girgiza kawai,Yanzu ma yau ta dukar min latifa ta yaga mata uniform,Abba yace tayi dai dai sanda ita Latifan tayi mata ai sharewa kikayi ko ita Bata da daraja ? Ko ba mutum bace ? Da ai na kowa ne kuma bar ganin kamar Bata da gata itama da baiwar da Allah yayi mata,Maganar aure ni ban yarda da zabinki ba ki zabo wata indai basu da halin banza zan daura Auren yanda kike so,Momee tace ga yar kawata Hajiya Binta kasan tana da budurwa mate din Niima,ae to dama dama su amma itama yar Tata ai ba wata ta kirki bace,kullum yarinya gantali itace yawo kasa kasa amma tunda kina so zamuje ayi tambaya asa ranar biki duk abinda ya biyo baya kiyi kuka da kanki,Momee tace na yarda hakan,Sunan yarinyar Nafeesa sai ka sanarwa Ahleef Umarni ne ba shawara ba Nima idan yazo zan fada masa da kaina.
murmushin takaici Abba yayi kawai ya fita,Momee kuma ta sa Securities su gano mata inda Shukura dasu Umma Suke zama,su dawo dasu Saudatu gidanta amma Shukura su saceta su kaita wata State din kawai su barta a can yanda kafin ta dawo ko Ahleef ya ganta an daura aure shike nan dole su hakura da juna.