Sashe 45
Jin Dadi Sabo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Tunda Abba ya rasu Su Momee suka mallaki komai na dukiya shike Nan Momee ta Kara lalacewa ta maida kanta karamar yarinya, Attachment take sawa sosai a kanta tayi damammun dinkuna sabo da kudi sun lalata ta yanzu ta shige sahun Yara kana kana,Dan siririn gyale take yafawa ta fice tana tafiya da kyar sabo dinkuna na rashin mutunci da take sawa, kawai kashe kudi take har Dana hauka,itace yawo kasashe kasashe da manyan matan kasar Nan hajiyoyin Gomnoni etc, gata yanzu duk Yan Film na Hausa da Yan Nollywood dasu take harka kullum suna tare suna zugata suna tatse Mata dukiya,Yanzu duk inda zata shiga sai kaga wasu daga cikin Yan film daban daban da Mata Yan duniya,sabo da yanzu idan mutum ya Isa wani a kasar Nan to da wasu daga yan Film zaka ga Yana muamula tare da mawaka celebrities aikin kenan suna cin kudin mutum domin wasu basa harka da talaka sai me kudi Wanda zasu tatsi rabonsu.
Ba a Nan Momee ta tsaya ba Yanzu ta Zama babbar kawaliyar Gomnoni,Senatoci,Yan Majalisa Da wasu kusoshi na kasar Nan ita ke Kai musu yaran Mata kyawawa suna Masha a dasu sabo da so take a Bata Babban mukami a Gomnati yanda zatayi suna a duniya kowa ya santa,Haka Mata masu kudi Wanda suke neman Mazaje Yan Shila Momee ke Kai musu ta Gama lalacewa kudi kawai take hauka dasu,Niima ma haka,Latifa yanzu ta waye kullum tana club tana Shan kayan maye,Suhail da Sultan Suna Us suka samu labari har kukan takaici sukayi,takanas suka taho Dan suyiwa Momee fada Amma sai suka ga abin ya taazzara Mata Yan duniya a gidansu wajen Momee,su kansu da suka kalli uwarsu har wasu farcen roba take zokalawa a hannayenta sai da suka zubar da Hawaye,kayanta wasu cibinta a waje Amma a Haka take Yawo a gari,sabo da giyar kudi an mutu an bar Mata dukiya, Mazan banza sai shige da fice sukeyi, Sunyi Mata fada tace ba Wanda ya Isa ya hanata warwasawa idan suka Kara Mata magana Allah ya isanta,Sun nemi Ahleef wajen Farhan, Farhan yace ai Ahleef ya dauki Matarsa sun bar Abuja fafur yaki fada musu inda Ahleef yake,Kawai sai suka koma USA dinsu da rayuwa tunda Allah yasa Abba ya mallaka musu Dukiyarsu Basu damu da gado ba Tunda Momee taki yarda ayi rabon gado tace ai duk yaranta ne Kuma abin yaranta ai nata ne.
Dangi da Yan uwa Sunyi Mata fada Amma taki ji shi yasa duk suka fita daga harkarta abinda taga dama takeyi.
Niima da Mubaraq sun koma kamar miji da Mata yanzu sun tare a wannan gidan nasa kusan kullum suna tare suna masha'a, rayuwa Kenan,wani lokacin da ya dace ya saduda da duniya sai kaga lokacin yake lalacewa ma,Allah yasa mu dace ya kiyashe mu da canja Hali daga me kyau zuwa na banza,Allah yasa na banzar da mukeyi mu canja ya koma Na kirki.
Ahleef ne yayi parking Motarsa cikin shiga ta alfarma, Shukura tana kitchen tana tsantsara girkinta masu dadi saura kadan ma ta gama, taji dirin motar Ahleef, ita kadai taji wani sanyi a ranta Nan take ta saki Murmushi me kyau sannan ta Kara gyara English wear din dake jikinta Riga da skert masu shegen kyau ta fito kamar Yar Baturiya a ciki,ta window ta leka ta hango shi Yana fitowa daga mota Yana kwaso ledoji, ji take kamar ta zura da gudu ta rungumeshi sannan ta karbo kayan dake hannunsa Amma kunyar Umma da Baba karsu ganta yasa ta fasa,duk da tasan Baba ya fita wajen abokansa Umma Kuma tana dakinta Amma gudun kar a samu akasi yasa taji tsoron aikata hakan.
Kasa jurewa tayi a hankali ta leko Palo ba kowa sai kamshi da sanyi ne ke tashi,Sadaf Sadaf ta fito tabi ta Bayan labile Wai kar a ganta,Umma tana kallonta lokacin ta fita garden ta Ciro na'a Na'a tana shigowa taga Shukura tana tafiya ta cikin labile dariya ma ta bawa Umma,da sauri Umma ta wuce daki Dan kar ma Shukura ta ganta taji kunya.
Shukura ta bude kofar Palon a hankali ta leka kanta wajen Compound ta tabbatar ba kowa sai Ahleef da ya tsaya jikin mota Yana waya,Dan siririn gyalenta ta gyara dake saman kanta, kallonta Ahleef yayi Yana waya ta tsaya taki karasawa sai hannu take daga Masa tana jikin kofar palon kamar tana bada hannu a round na titi, wani sanyi da nishadi ya shigi Ahleef tare da kaunar matar tasa ya Kara sukansa a kahon zuciyarsa bai San sanda ya fara Murmushi ba Yana waya da Farhan, Farhan yace Dalla Malam dariyar uban me kakeyi,Shuru Ahleef hankalinsa Yana kan Shukura,Farhan ya fara zage zage Jin Ahleef yaki amsa Masa sai wani kunkunin dariya yake,Sai gajiya yayi shima ya yanke waya Yana zage zagensa irin na abokai,cikin takunsa me kyau na Isa da nunan Mazantaka ya karaso har gaban Shukura a kasa ya zube ledojin na Shopping Kafin tayi Motsi ya rungumeta Kam Kam sannan ya dagata sama ya Shilla ta dama gata Yar Caras ba Nauyi,dariya sukayi gaba daya,a kunyace tace Sannu da zuwa My Hero karo na farko kenan data canja Masa suna,Da sauri yace me kika ce? da sauri ta kwashi kayan ledojin ta tafi da gudu gudun ta tana cewa so kake Baba ko Umma su kama Ni naji kunya.
Tana shiga Palo taga Umma zaune tana kallo,kunya ta rufe Shukura tana wani noke noke,Umma ko ta kanta Bata bi ba sai kallonta takeyi,Sum sum Shukura ta shige Bedroom ta ajiye ledoji,Ahleef ya Shigo Bakinsa dauke da sallama,Umma tace Sannu da hanya,Yawwa ya furta tare da zama kusa da ita yace Umma barka da yamma,Fuskarta dauke da Murmushi ta amsa,Shukura ta fito ta wuce kitchen ko kulashi Bata yi ba Wai Dan kar Umma ta ganota,tana shiga kitchen ta dauko lemonta na kwakwa data hada ya dau sanyi ga dadi,Sai ta dauki wayarta ta tura Masa text
Dan shigo kitchen kaga wani Abu,Umma tana kallonsa ya karanta Yana wani Murmushi me Kara Masa kyau,tsam taga ya mike yayi kitchen, Kai kawai ta girgiza tana Jin dadin yanda Shukura ke kula da danta gashi ba raini ta daukesu kamar iyayenta,Bata Bari Umma tayi wani aiki etc.
Ahleef Yana shiga kitchen din ta baya taji ya rungumeta tare da daura kansa saman dokin wuyanta Yana Jin wani shaukinta,itama Haka,Nan ta juyo suna Facing juna ta dauki lemon a karamin glasscup me kyau ta daura Masa a Bakinsa da kanta ta bashi ya shanye yaji dadi ga sanyi,yace a karo harda bude bakin Yana jira ta Kara Masa yace one More pls,ta Kara Masa ya shanye,yace More Baki ta bude ta Sigar wasa tace no bazan Kara ma ba ya Isa cikinka ya cika,Kai ya girgiza tace to anki din ta maida katon glass juck dinta fridge ta wanke karamin cup din ta maida.
Damunta yayi da tabe tabe a kitchen din ya hanata ta karasa,da kanta tace je kayi wanka taja hannusa ta turashi waje tana Masa dariya shima Yana dariya Umma taga ya fito Kuma yaki dainawa,Umma tace iceko ciwon hauka ne ya kamaka bamu sani ba? Sai lokacin ya nutsu ya wuce Bedroom a kunyace.
Bayan ta Gama girkinta ta shirya Dining ta shiga Room dinsu sai ta hango Ahleef baiyi wankan ba ya daura Towel kawai yayi zamansa,Yana ganinta ya mike tare da cewa dama jiranki nakeyi ki min wanka Honey, dama baka yi ba tun dazu Nan ta fara kukan Shagwaba tana dire diren kafafu Allah akwai wahala nafa gaji Amma baza ka rage min aiki ba kullum kullum Ni nake maka wanka.
Kallonta ya tsaya yi wani so sexy ta Zama da tana Shagwabar hakurinsa ya kusa karewa da kallon Shukura da yakeyi kullum sai Romancing sukeyi taki yarda daya fara tun kafin ya shiga zata ki yarda Amma ya kusa maganinta.
Gani tayi ya kafeta da Ido bai ce komai Bata so ta Bata Masa Rai sai tace Wasa fa nakeyi ban gaji ba muje nayi maka,Aiko ya mike tare da furta kin taimaki kanki da yau kin gane kurenki,dariya sukayi tayi Masa wankansa yanda yake so ita kuma taki yarda ya Mata wayo tayi sabo da Yana kallonta zai birkice Mata shi yasa taki yarda saida ya fita sannan tayi nata ta Kara wanke toilet neat ta fito, ai yanda ta Masa wanka Haka ta tadda shi Wai jira yake ta shafa Masa Mai tare da Sa Masa Kaya, tana zuwa da Dan guntun towel dinta karami kuma ta nadeshi a kanta tana tsane ruwa,Cinyoyinta ya bi kallo wow ko Ina lukwi lukwi dashi skin nata na sheki da kyalli lumi lumi jajir, kugu ta rike da hannu biyo a gabansa ta dafe goshi tace baka ji wlh taja gemunsa kadan da Wasa sannan ta ja kumatunsa da hannayenta da Wasa,dariya ce ta kamashi Yana tunani a ransa idan ba aure ba me zaisa kamar Yar yarinya Shukura ta dinga Masa haka kamar jaririnta Kuma Yana biye Mata shi wani birgeshi takeyi ma, har baya so ya rabu da ita ko na second daya sai Dole, wace ta Isa tayi Masa Haka idan ba Shukura ba, hannunsa data kamo shi ya katse Masa tunaninsa ta kaishi gaban Mirror kenan,