Sashe 72
Idan An Ciza Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
 Inna na kitchen Mu'azzam nata kiran wayan ta anan falo Manaoor ne ya ɗauka ya kai mata tunda ta ga Mansoor ta san kan zencen, bayan ta ɗaga kiran sun gaisa tunda ya fara rage murya ta sakatar da shi da cewa"Ka fita daga mganar nan Mu'azzamu ai tunda shi Yayan naka Babban kwabo ne ka fi shi sanin darajan mace shike nan ya sake ta sai ya zauna shi kaɗai tunda yana da kishi baya son a ga matarsa amman shi zai fita ya na kallon matan wasu, in dai saboda shi ka kirani ni ina aiki ne."
Daga haka ta kashe wayar, Mansoor tsaye a Kitchen kamar ya kurma ihu, Inna Meri tuwo ta É—ora abunta ga shi yunwa yake ji anman ya kasa mgana jiki ba kwari ya fita falo ya sake kiran Mu'azzam kawai sai ya ce masa"kawai ka zauna kada ka tafi sai ta baka matarka."
Shawaran Mu'azzam ya bi ya yi zamansa a falo ga shi ba halin ya shiga É—akin Mimi Inna Meri na kai da kawo, yana zaune ya fara barci sai da Inna ta zo ta tashe shi ta ce bai ji ana sallah ba ne sannan yafita masallaci ya yi sallah ya sake dawowa.
Allah ya bashi sa'a Inna na É—akinta sai ya yi wuf ya shige É—akin Walida har da rufo kofa Mimi na kan darduma ta idar da sallah itama duk ta faÉ—a ga laulayi.
Ba ta san ma ya shigo ba ta na can tana tunanisa. Sama sama ta ji faɗan Inna ta ɗauka ma ya tafi ne. Sai ji ta yi kawai ya duka ya rumgumeta ta baya ƙamƙam cikin wani yanayi kamar zai yi kuka.
" kiyi hakuri Mimi don Allah, wlh na tuba ba zan ƙara ba."
Haka ya ke ta faɗa ya riketa gam. Ta fara kokarin kwace kanta amman kuma yaƙi ba ta damar haka, wata zuciyar ta ce ya ce tabbaci gare shi Mimi kada soyayyarsa ta rufe miki ido, kawai sai ta saka ƙarfi ta tureshi da sauri ta mike tana kallonsa kafin ta ce"Ka manta ne, ni ce wacce kake zargin ina cin amanarka! Ko da yake kace tabbaci gare ka ba zargi ba ne."
Kawai sai ta saka masa kuka . Da sauri ya miƙe yana koƙarin nufarta da sauri ta ja baya tana faɗin"Wlh ka da ta ƙara taɓani, ai jikina najasa ne tunda ina tarayya da wani bayan kai."
Shi kokarinsa ya riketa kada Inna ta ji ta, ita kuma Kuka take yi yavsa ba ta san inda ta kai kanta ba sai ji ta yi ta buge kafarta da gefen gado azaba ya isheta sai da ta yi yar ƙara. Ta yi kasa tana rike kafarta shi kuma ya nufeta yana faɗin" Mu gani me ya same ki? Ƙwace kafarta ta yi, ta matsa baya tana kuka.
 Kofar ɗakin suka ji ana bugawa, da kuma Kiran sunan Mansoor da inna take yi lokaci ɗaya ta na Faɗin" Baban inna ka zo ka buɗe nin kofar nan ko na saɓa maka."
Ba shi da mafita illah zuwa ya buÉ—e kofar ya na buÉ—ewa Inna Meri ta shigo da muciya a hannunta daman ta É—auko ne za ta yi talge ta ji Kukan Binta, ba ta yi wata wata ba ta maka masa muciyan a gadon baya ya duke yana faÉ—in"Inna.."
Ƙoƙarin ƙara maka masa take yi sai Mimi ta riƙe muciyan lokaci ɗaya tana faɗin"Don Allah inna, kada ki yi masa lahani."
Sai Jikin Inna ya yi sanyi ta sauke muciyan tana hararan Mansoor da ya sadda kai kamar mutumin kwarai.
"Fita ka ba ni waje, kaji kunya ita tana tausayinka amman kai ba ka tausayin ta, Yaron ciki gareta ita da ke bukatar kulawa amman kai kake saka ta a damuwa."
 Sai ya kalli inna cikin mamaki sannan ya kalli Mimi da kanta ke kasa kunya ya kamata ya a ka yi Inna ta san tana da ciki?
"Inna yaron ciki? Wai mimi ke da ciki?
Muciyan ta É—aga za ta kara buga masa ya sa ya fice da gudu da rakashi har falo tana faÉ—in" Zan maka rubiti da abin hannuna In baka fita daga idona ba. Takardanta za ka kawomin ka ji ma na gaya maka."
Kawai sai ta ga yana mirmishi kafin ya ce"Inna ba kyau sakin aure da ciki, ki yi hakuri kawai ki ba ni matata mu koma gida mu daidai ta."
Sai Inna Meri ta kasa mgana. Wani kallo ta yi masa sannan ta shige kitchen ta barsa nan farinciki ya cika sa, shima zai haihu Allah sarki rayuwa. Wata zuciyar ta ce da sanadinka cikin ya zube fa? A fili ya furta" da ba zan yafe ma kaina ba."
 Mansoor ya ki tafiya ko'ina Inna kawai ya ke ma magiya har ta gama tuwonta kuma ba ta saka masa ba, ya ce rabon sa da abinci tun jiya Inna Meri ta ce ina ruwanta ai tunda bai san baiwar da Allah ya yi masa yanzu ya fara zama da yunwa kiri kiri Inna Meri tahana shi, ruwa kawai ta bar shi ya sha sai faɗa take yi tana fadin ya fita ya bar mata gida in kuma yana takaman gidan shi ne sai su su fita su bar masa gidan.
Yana jin haka ya mike ya dau key É—in motarsa ya fice yana faÉ—in" Inna gidan nan fa naki ne, me ya sa za ki ce haka?.
Inna ta ce"To ba zan ce ba, ka zo ka min zaune kamar wani É—an kaciya"
 Ai da gudu ya bar gidan kafin Inna ta saka a yi masa a tare, gida ya koma ya yi wanka ya sauya kaya sai ya kira Mu'azzam yana faɗa masa yadda suka ƙare da Inna. Mu'azzam ya ce"Ga shawara ka je ka samu Baba na san shi ne kaɗai zai sauko da fushin Inna."
Sai a lokacin Aji ya tuna da Baba ai nan da nan ya kirasa a waya sai ya ce baya gida zuwa anjuma in ya dawo Mansoor É—in ya zo ya same shi. Shi ya sa bai sake fita ba. Dakyar ya iya dafa ruwan zafi ya sha tea Rana É—aya kawai ya fara raina kansa, amman da ya tuna Mimi na da ciki sai ya ji kamar an saka sa a cikin Aljannah.
*Janafty*
[9/8, 19:53] Auntyna: *INZB3017*
*INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,*
*09069067488*
https://chat.whatsapp.com/GKzdnJ5Gb62IjjqT6AYpcC
No 1 online shopping kenan inda zaku sami duk wani kaya da ku ke buƙata, tun daga kan kayan kicin, laceses, atamfofi, shaddoji kayan yara maza da mata ,da uwa uba magungunan supliments wadanda ba su da illa na manyan mata inda zaki fito ki yi das da ke ki zama abin sha'awa, ga kuma Arabian sabaya powder wacce baki taba cin karo da irin ta ba, ke dai maza shigo ki kwashi romon arziki a gidan mutunci da karamci a kai Miki kaya har inda ki ke babu fargaba.
Bai fita ba sai bayan mangariba bayan ya sake kiran Baba ya gaya masa ya dawo gida ya zo ya same shi. Shigar manyan kaya ya yi harda hula sannan ya hau motarsa ya nufi anguwan Arawa, yana hanya ya ji ana ta kiran sallar Isha'i ya iso kofar gidan na su ya iske Baba na alwala shi da amininsa Mallam Hashimu sai shima ya bi a yarin su ya É—auro alwala suka karisa masallacin suka yi sallah. Bayan sun idar ma sun É—an dade a waje matasan anguwan nan suna ganin Aji suka dafe masa sai da ya ji da su sannan ya samu ya sulale.
Ya samu Bab da su Baba Sani suna mgana. Bayan sun gaisa sai suka yi musu sallama suka shiga gida, tunda yanzu sun gane karatun sun rage roƙo sun fahimci ko ba su roƙa ba Meri ta riga ta yi tarbiyan Ƴaƴan ta da alheri gabaɗayan su.
Baba ÆŠanjuma ya so su shiga ciki amman Mansoor ya ce su dai tsaya daga wajen zai fi.
"Me ke faruwa ne Baban Inna? Na gan ka kamar a gaggauce ne?
 Mansoor ya yi shuru kansa a ƙasa. Da kunya ya fadi abin da ya aikata amman kuma ba shi da wata mafita dole ya buɗe baki ya warware ma Baba Danjuma duk abin da ke faruwa har zuwan shi gidan Inna da matsayar ta ya ƙarishe faɗa cikin bayyana nadamarsa lokaci ɗaya yana faɗin" Wlh Baba sharrin sheɗan ne ban san abin da ya shiga kaina ba ne a lokacin, na tuba na kuma gane kuskurena in sha Allahu ba zan kara ba, ka shigemin gaba mu je ka ba ma Inna baki ta taimaka ta ba ni matata Baba."
Baba Ɗanjuma ya kalli Mansoor cikin wani yanayi kafin ya ce" Innalillahi wa'inna Ilaihirraju'un haba Mansoor haba. Sau nawa na sha faɗa maka ka riƙa tausasa zuciyarka sannan ka daina yanke hukunci cikin fushi, itama mahaifiyar taka ko da yaushe nasihan ta kenan ka rika haƙuri sannan ka san yadda za ka yi ka sarrafa fushinka saboda gudun faruwan abin da ke faruwa yanzu.
"Ka yi hakuri Baba, na yi nadama kuma in sha Allahu zan iya bakin ƙoƙarina wajen sarrafa fushina in sha Allahu."
Mansoor ya faÉ—a kamar zai yi kuka har ya na marairaicewa.
 "Amman ka san wannan abin da ka aikata ba mai kyau ba ne Ko? Sannan kana sane da cewa zargi na daga cikin abin da ke ɓata aure ko?
Baba Ɗanjuma ya faɗa yana kallon Mansoor ɗin wanda ya sadda kai ƙasa kamar bashi ya aikata ba, ya yi nadama shima ba laifin sa ba ne laifin soyayyar Mimi ne da ya yi masa yawa shi ya sa yake kishinta kishi mai zafi amman yanzu ya fahimci komai sai ka bi shi a sannu ya sani zai fara sarrafa fushinsa amman ba zai iya daina kishin matarsa ba har abada.
Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ce" Na sani Baba, in sha Allahu hakan ba zai ƙara faruwa ba."