Sashe 43
Idan An Ciza Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
 Ya maimaita takardan ya fi sau goma amman ya rasa wani yarinta ne ke damun Mimi? Wai sai ta sake sabon taro ? Shi na lefen ma bai dame shi ba, sannan wai ya riƙa zuwa taɗi sai kace mara aikin yi? Ga tura saƙonin soyayya wannan ai ga na masa azaba kawai za ta yi ina ga ya ga lokacin wannan shirmen tab, ko taɓa takardan bai yi ba ya ninke ta ya ijiye. Sauran wainarsa na safe ya ci ya sha ruwa sannan ya fita da kwando waje, Su Zinder ya gani ya ba su ya ce su cinye su wanke kwanon, suka karɓa suna mai faɗin" Thank you Captain."
Shi kuma sai ya koma ɗaki yana duba takardun da Coach ya ba shi jiya sai wajen uku da Rabi ya ta shi ya yi wanka ya sauya kaya lokacin har sun wanko kwanukan sun dawo da shi, azumi ke gabatowa akwai tunanin ba su hutu zuwa bayan sallah.
 A masallacin cikin Camp ɗin ya yi sallar la'asar sannan ya kwashi kwandon da aka kawo masa abinci sai gidan Inna, nan kuma ya iske ba ta nan Bintu ce kawai da Walida a gidan wei ta je can anguwam Arawa matar Saddiqu ta haihu. Bai yi mamaki ba ya san halin Inna daman ba za ta zauna ba, bai tsaya ba ya ijiye kwadon abincin ya ce bari ya je ya dawo ya na fita suka fara gulmansa domin Hibba ta kyankyansa musu Su Yaya Mansoor ana ta zuwa biko. Har zuwan Mimi gidanta na kano sai da ta gaya musu.
 Yana fita daga gidan Inna sai gidan Hajiya yana Hanya ya Kira Mimi ya ce ga shi nan zuwa, kafin ya kariso ta ci kwalliyarta cikin dogowar rigar atamfa ta kuma kashe ɗauri tana tashin kamshi yau kam ko mayafin ba ta saka ba. Sannan ta kawo masa abinci Jallop din shinkafa da nama ya ce ita ta dafa tace a'a sai ya ce sai ranar da ta yi masa girki sai ya ci kai tsaye ta ce"To in ka fara zuwa taɗi zam riƙa yi maka girki "
Bai yi mgana ba yana kallonta kenan da gaske take yi, shima ya sha kwalliyarsa yau har da hula tunda manya kaya ya saka ta kalleshi tana dage masa gira lokaci É—aya tana faÉ—in"Ehye, an sha kyau za'a zo taÉ—i wajen Æ´ar budurwa."
Ta faɗa tana masa wani irin mirmishi, Kallonta yake yi ko kiftawa ba ya yi, da gaske take yi kenan?
Sai kawai ya saka hannu a aljihu ya fito da takardan harda ma bironsa ya zo, a kasan Cafet ya sauko sannan ya kalli Mimi lokaci É—aya yana faÉ—in" Matso ki gani."
Ba nusu ta matso har kansu na haÉ—uwa waje É—aya.
 Lambar farko ta ga ya tsaya sannan ya kalleta kafin ya ce"Ke yanzu ban da rigima ina ke ina ƙara yin wani biki? Kiran bidi'a ko ɓata lokaci? Ko sake ɗaura mana aure za'ayi ba bikin da za mu yi ballantana haka kawai daga kin yi yaji kuma sai ki ce sai an yi biki. Gaskiya a'a ban yarda da wannan ba."
Kawai sai ya saka biro ya soke ta kallesa cikin mamaki ba ta samu zarafin mgana ba ya je ga na biyu ya na faÉ—in" Nawa kike bukata? Ya faÉ—a sannan ya yi ticking lokaci É—aya ya zura hannu a gaban aljihun rigarsa ya É—auko Atm É—insa na bankin albashinsa, ya sauke a gabanta lokaci É—aya yana faÉ—in" Daga naira É—aya har milyan É—ari za ki iya amfani da shi wajen haÉ—a abin da kike so."
Sai kawai ya gangara na uku ko ba ta damar magana bai yi ba.
 Ya nuna rubutun ta kafin ya ɗago yana kallonta lokaci ɗaya yana faɗin"Haba Mimi yanzu da girman ki kike wani zencen taɗi? Haba ko yara kanana yanzu sun daina wannan ɓata lokacin mq? Me ye taɗi in ba a zo a samu fahintar juna ba? Ni kuma d ke tun muna yara zukatan mu suka samu. daidaito ba amfanin da aueren mu, mu zo muna wani abun ɓata lokaci. Sannan mganar wai saƙƙonin soyayya haba Fatima ni ina na ga wannan lokacin? Kin san fa yanayin aikina ni fa mutun ne kamar kowa ba zan miki karyan abin da ba zan iya ba, Mijin Novel ne ke tsara mace da kalaman Soyayya, ni kuma mijin zahiri ne, in Soyayya kike so tsantsan na gaskiya zan nuna miki ita a kan gadon mu na Sunna in sha Allahu"
Ya faɗa ya na kallonta ƙasa ƙasa, nakwa nakwa ta yi da fuska kamar za ta yi kuka sai ya saka biron hannunsa ya lakace mata hanci kafin yana faɗin" Rigimammiya."
 Cigaba da duba takardan ya yi zuwa lambar karshe sai ta ga ya yi ticking lokaci daya yana faɗin"Wannan ba matsala, Abokaina kada ki damu zan neme su mu sansanta duk da ni banga laifin da na yi musu ba, mganar dangina kuma daman ko Inna na ga alamun ta fi son ki a kaina. Sai mganar naki dangin ki suma in sha Allahu zan saki da su mu zama ɗaya saboda ina son ki, kuma abin d mata take so shi miji ya ke so? Ko ba haka ba Mimin Aji?.
Ya faɗa ya na kallonta, kawai sai ya ga ta koma ta zauna a gabansa ta harɗe hannayenta saman kirjinta tana wani ɓata rai sai shima ya miƙe ya zauna yana faɗin"To kuma yanzu menene laifina! Na yi miki fa duka bayani"
Kawai sai ta fara mgana cikin shagwaɓa"Ni dai wlh ko ɗaya ba zan soke ba, kuma ai ba gayyata zan yi ba kawai dai kawayena da Yan'uwana mganar taɗi kuma ni ko? Ba za ka rika zuwa kana ganina ba ko?
Yadda ta yi mganar ne ya sa bai san lokacin da ya ce"Na ji shike nan sai kuma me? Har ta na jan hanci kafin ta ce" Ni dai in ba ka amince ba, sai na ce na fasa komawa."
Har da kukanta fa, gefe kawai ya koma ya na kallonta kafin ya ce"Da girman ki, Mimi ki yi ta shagwaɓa?
 Sai ta ƙara narkewa tana matsan hawaye, Har ta na cewa shike nan tunda baya sonta ba zai mata abin da take so ba.
Ya na jin haka ya ƙarisa gareta ya riƙo hannuwanta yana faɗin" Sorry, shike nan na ji ki daina kuka"
Da sauri ta ce"To ka amince? kai ya gyaɗa kafin ya ce"To ya zan yi? Tunda na auri yar gata shagwaɓɓiya."
Dariya ta yi masa sannan ta kwantar da kanta saman kirjinsa sannan ta jawo takardan ta saka hannu ta miƙa masa ya karɓa yana faɗin"Kamar auran coci, ni fa ba guduwa zan yi ba." Tana dariya ta ce"Eh na ji dai." Haka nan ta saka shi ya saka hannu sannan ta ɗauki takardan tana faɗin" In na fara zuwa aiki zan ba da a yi mana photocopy, na ba ka naka nima na ɗauki nawa." Sai ya yi fuska kafin ya ce"Ba na so, ki riƙe a hannun ki kawai"
 Dariya ta fara ta na son kallon fuskarsa shi kuma ya haɗe rai ya kauda kai.Sai bin shi ta ke yi, daga karshe ma ture kanta ya yi daga kafaɗansa har ya na juya mata baya, ta shi ta yi ta koma gabansa ta na jan kumatunsa lokaci ɗaya tana faɗin"Ehem Ehem, kamo shi nan kamo shi nan."
Har matse masa fuska ta yi sai da ya yi dariya kawai sai ji ta yi ya riƙe mata hannuwana sannan ya rumgumeta yana sauke numfaahi, itama sai ta yi lakwas tana shakan ƙamshin turarensa.
 "In na zo taɗin me za ki riƙa bani?
 Haka ya faɗa cikin dishewar murya itama a hankali ta ce"Duk abin da kake so?
ÆŠagota ya yi yana kallonta kafin ya ce"Komai fa kika ce?
Sai ta É—aga masa kai, sai kawai ta ji ya Sumbaci bakinta kafin ya ce"Har wannan?
Sai ta fara waige waige tana zaro ido da sauri ta matsa daga jikinsa tana faÉ—in"No."
Mirmishi ya yi kafin ya ce"Ai ba ki isa ba kin yi alkwari yarinya."
Tana tura baki ta ce"Ni ban yi ba, ba wannan a sharuÉ—dan mu."
Kansa ya shafa kafin ya ce" Wa ya ga ya miki su Nasir na gaba da ni?
Dariya ma ya bata cikin mamakinsa ta ce"Au su ke ma gaba da kai?
Cikin basarwa yace"To ni me na yi musu? Suma dai da shisshigi ina ruwan su da shiga tsakanin mata da mijinta Ehe"
Mimi ta dage masa gira kafin ta ce"Kai dai."
Da sauri ya ce"Zan neme su amman ba hakuri zan ba su ba."
Sai ta kaÉ—a kai tana mirmishi shi kuma sai ya duba agogon hannunsa ya ga an kusa mangariba da sauri ya ce" Maganar gida matso mu yi mgana."
Ba musu ta matso kusa da shi, ya kalleta kafin ya ce"Ba ni da gida a ƙasa yanzu. Gini kike so a yi miki ko kuma a siya gidan kawai.?
Kai tsaye ta ce"Ina gidan ka?.
Sai ta nuna kamar ba ta sani ba hararanta ya yi kafin ya ce"Ban sani ba, shi wanda ya faɗa miki mun samu matsala da su Nasir bai faɗa miki Inna na ba ma gidan ba?
 Dariya tayi har tana rufe bak. Mirmihi ya yi kafin yace" Kinga azumi na matsowa zuwa bayan sallah nake son ganin ki a gidana ya ya tsarin gidan ki, ya ki ke so ya kasance?
Sai kawai ta lamgwaɓar da kai ta ce" Ni ba ni da wani zaɓi tsarin da kake so shi nake so." Kai tsaye ya ce"Shike nan daman ina da wani fili sai kawai a gina tunda ina da kuɗi ginin zai kamallah nan da bayan sallah zan yi mgana da mai zane sannan zan nemi Auwalu."
Da haka suka tsaya kan mganar. Ana gab da kiran sallah ya tafi ta yi ta yi ya karɓi Atm ɗin sa, ya ce ta riƙe a hannunta ita kuma ta ce ko ta riƙe tare za su riƙa fita siyayya ya fahimci dai ya kawo kansa. Shi ya sa Mimi ta ke gungurashi duk yadda ta so.
*Janafty*
[9/8, 19:53] Auntyna: *INZB3010*