← Book details Idan An Ciza Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 93

Sashe 63

Idan An Ciza Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

  A Daran salla Inna meri na zaune a falo tana na casbaha,Walida na kitchen tana ta suyan kajin da Yaya Mamsoor ya kawo musu sai ga Baba Ɗanjuma tafe ba bakuwa tun kafin ma ta yi mgana Inna ta ga kamar su da Ahalnta. Safiya da goyom yaronta namiji ta zo sai guda biyu yan biyu  mata ma su takawa, Lokacin da ta ce ita ɗiyar Tanimu ce Inna ba ta yi mamaki ba domin taga kama bakinta yaƙi rufuwa Safiya ta ga tarba ɗakin mai katifa aka sauke ta a ciki Inna ta ce Walida ta ba ta duk abin da take bukata, a daran kwana suka yi hira nan ta ji ashe Tanimun na kwance ma ba lafiya shi ne ma yace ta je ta nemeta tana da wata Uwar a garim Gombe, Ita ma a can Tureta ta ke aure yayansu namiji ne amman ya rasu saura su mata biyar itace ta uku
Inna Meri tana ta faÉ—an shi ya yarda zumumci, ga shi yanzu ko can gida ba wanda yasan halin da yake cikim Safiya ta ce an sani amman ba wanda ya bi ta kansa Inna ta ce To tunda bai É—auki kowa da muhimmanci ba wanda shima domin yanzu Lalura ta same shi a tsaya ta kanshi.

Nan da nan Inna tace ana fice sallah za ta bi Safiya ta je ta Duɓa Ɗan'uwanta,  Washegari sallah ko Sabom kayan inna Ta ɗauka ta ba ma Safiya ta saka tunda sai a hankali daga ita har yaran nata daga gani suna cikin wahala. Halima ce mai yaran mata sa'anin yan biyu Inna ta kirata ta ce in za ta zo ta zo mata da wasu daga cikin kayan su zainab, yaran kuma na goyo Inna ta ce Amina tunda ta na da ƙaramin goyo.
Mansoor bai son da mganar zuwan wata bakuwa ba sai da ya zo É—aukan Inna domin tafiya Idi ya ga bakuwar. Inna ta gabatar da ita a matsayin tubashiyarsa ita kuma ta sanar da shi Baban Inna kenan babban yaronta da ta haifa a can garin kwami Sauran yaran suna nan zuwa za ta gan su.

  A mota Mansoor suka je sallar Idi, Inna sai Walida da Safiya sai Mimi a gaban mota can gida kuma Baba ya tafi a mashin ɗinsa tunda Aji ya ba shi mashin ɗinsa,  bayan sun dawo sallar idi a ka yanka yanka ragunan layya masu fili da gyara suna aikin su,  ita na Mimi a can gidan Hajiya za'a gyara a soya mata na shi kuma anan za'a gyara sai su tafi da shi can Mimi ta soya.
Suna gidan har azahar Safiya na ta yi ma Aji wasan dake tsakanin su amman ba ta ga fuska ba sai bayan tafiyarsu ne Walida ta ce mata"Wanman fa da kika gani bai son wasa ba, dama yaya Mu'azzam ne."
Ita ta zauna ta na yi ma Safiya bayanin iyalan Innar gabaÉ—aya.

  Lokacin da Aji ya kira baba Yakubu domin gaisuwan sallah ne yake gaya masa bikin Yayansa guda uku bayan sallah da sati ɗaya, Inna ta sani domin ta taba gaya masa sannan Gwaggo Yalwa ta na can har yanzu ba ta koma gida ba sannan kuma da ya kira can kwami Sadi yaron baba karimu ke faɗa masa tautsuyi ya samu Babansu ya faɗi a mashi a hanyar gona ya samu karaya da raunika kenan bayan sallah tafiya kwami da Bauchi dole.
Ranar sallah na biyu Mimi na gida ta lna aikin nama su cincin kuma aikatau ta ba da, Ranar salla ta uku kuma gidan Inna ta yini, Safiya ta yi ta mamakin ganin yadda su Halima ke yi da Inna ta sha mamaki da Walida ta ce ba ita ta haife su ba. Bintu ce sarkin baki tana cacankarta itama tana ramawa, ranar salla ta uku Mimi ta je gidan Hajiya dagacnan ta biya ta gaida Daddy,har suka haÉ—u da Jaheed suka gaisa kamar wani abu bai faru ba.
A ranar ta je har gidan su Rukky daga nan ta rakata suka je gidan Bibi, gidan Nasir ne ba su je ba saboda Rukayya Ahmad kuma wannan sallar a kaduna suka yi.
Sai Dare ta dawo gida Aji kuma ya ce ta gama fita,  ta yi zumumci gidan Nafisa bai samu ba sai dai ta kira wayarta suka gaisa Nasir din dai da makama sun zo gidan.

  Mu'azzam da Hibba ba su zo sallah ba. Suna can kano amman suncji labarin zuwan bakuwar Inna, Safiya da tafiyar Inna, amman ba su tafi ba sai bayan sallah da kwana huɗu,.Tunda har gidan Wanzamai ta je ta yi ma Magajiya sallama abun mamaki har ta na ba ma Safiya 1k, ta yi ma Inna faram faram kamar ba ita ba.
Mansoor ya kai Inna tasha sun rabu akan cewa ta gaya masa Bintu da Halima da Mimi za su je bauchi biki shi kuma ya je ya gaida Babansa sai ya bar su su karisa Bauchi sai an gama biki sannan za su dawo.
Kai tsaye ya ce" Inna to ni fa? Da wa zan zauna?
Inna ta masa dakuwa kafin ta ce"Ban sani ba, da dawa kake zaune?
Sai ya sosa kai yana mirmishi. Safiya taga sha tara na arziki. Kaya na sawa haka su Bintu suka haÉ—a mata har da na yara sannan ga Atamfofi guda uku biyu Manoor ya siya É—aya kuma Mu'azzam Innan ma ta ba ta kayanta sabbin ga Safiya sannan ga kuÉ—i ma su yawa da Mansoor ya ba su a hannun su wanda zai ishe su har da guziri.

Inna ta tafi da kwana É—aya Aji da Mimi da Bintu da yaya Halima suka sauka a garin kwami Walida na gida wajen Magajiya domin da taji Inna na mganar ta koma wajen Amina sai ta ce me zai hana tazo ta zauna tunda ga Mariya? To daman ai magajiyan ke nuna wani abu Inna na jin haka ta ce walida ta koma can sai ta dawo gidan kuma a ka rufe, Walida ba ta so amman ba ta da yarda za ta yi.

  Sun je sun iske Baba Karimu har an ɗaura sa, Mimi ta ga gidan da aka haifi mijinta Mansoor nan ya bar su za su kwana da safe tare da sauran mutanen da za su je biki za su karisa Bauchi, ya ba da kuɗi a hannun Sadi babban yaron Baba karimu kuma ya ce in akwai wani abu a kira shi.
Inna ta isa Tureta tun a daran da suka tafi, Kuma tun bayan da suka yi waya ba su ƙara ba sai da ya dawo daga Kwami suka yi mgana ta ce jikin Tanimu ya yi tsanani gobe za su kaisa asibitin sakkoto.
A ɗakin Matar Sadi Mimi da Bintu suka kwana sun ga karamci,  Mimi garin ya gama burgeta da safe suka ɗauki hanyar Bauchi  har da matar Sadi, kowa ya ga matar Mansoor sai ya ce yar gayu mai kyau da ita, sun isa Bauchi da wuri tunda sun samu mota mai kyau.
Can ma ana ta maraba maraba da baki daman an san da zuwan su. Gwaggo Yalwa jiki ya yi kyau kamar ba ita ba, nan fa aka shiga ina aka saka da iyalan Inna Meri.

*Janafty*
[9/8, 19:53] Auntyna: *INZB3015*

*INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,*
*09069067488*

*AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE*
_Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_nfection_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI💯☑️*_

_Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._
*08089965176*
*07084653262*

Ranar Jumma'a suka sauka a garin Bauchi, suka kwana asabar kuma a ka tashi da hidimar biki. Mimi sun yi waya da Aji amman bai gaya mata zai zo É—aurin aure ba, Shi kan shi ba zuwa a cikin tsarinsa amman a safiyar ranar sun yi waya da Inna ta ce maza ya shirya ya je É—aurin aure.
Sai ya yi tunanin bari ya yi ma Nasir mgana sai ya raka shi su tafi tare.
Chapter 63 · 0% Book details