Sashe 13
Idan An Ciza Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
 Rukky ta yi kasaƙe tana sauraran Mimi cikin mamaki ta ce" What? Hoto kike a wajen sa?
Mimi ta Juyo tana fuskantar Rukky kafin ta koma ta zauma kusa da ita, ita kaÉ—ai ce aminiyarta sai ta ji tana son gayamata abin da ya faru tun farko har zuwa karshe..
Sai ta samu kanta da fara ba ma Rukky labarin auran da Aji har zuwa abin da ya Faru ta dawo gida amman ta sakaya yadda ya ke cin zarafin iyayenta ta dai nuna mata ba shi da zuciya mai kyau tunda bai san afuwa da yafiya ba sannan ya na amfani da abin da ya faru yana mu'amalanta da shi.
Cikin Kuka Mimi ta ce"Rukky da kansa ya ce na tafi din ya nuna bai damu ba, yau kwana na takwas a gidan nan bai kirani ba sannan bai zo ba, ƙannensa ma da suke zuwa da abokansa wah sun yi ne domin suna son aure da shi ba saboda shi ba. Na rasa wani irin miji nake aure? Wlh Ajj ya sauya a baya ba haka yake ba Rukky, ina son mijina amman ya zama dole na yi nesa da shi ko zai fahimci Muhimmancina a rayuwarsa."
 Ta ƙarishe faɗa tana gunjin kuka, Tausayinta ya kama Rukky sai ta kama ta Rumgume tana bubbuga bayanta alamun lallashi, har sai da ta yi shuru sannan ta dago kanta suna fuskantar Juna Rukky ta fara faɗin" Na ji daɗin yadda kika nuna masa ke ma macece, sannan na ji daɗi da Daddy ya goya miki baya sannan na ji daɗin yadda baki saurari ƙannensa da abokansa ba, Ire iren mijin ki Fatima yan burauba ne hanyar Sauƙi ba ta bille musu sai an biyo musu ta bayan gida, Na fahinci wlh ƙarya yake yi yana sonki in baya sonki ba wata Hajiya ko Mommy da yake gani da mitumcin da saboda su zai aure ki. Sai dai tsabar bakar zuciya da Tunanin banza ya sa yake ta gasa miki aya a hannu kuma ya yi anfanin da cewa kina son shi duk kashin da zai yaɓa miki ba za ki iya ɗaga kai ba, To Wlh ya yi karya har shi ya isa? Mimin ce zai yi ma wannan cin zarafin? Kinga share hawayen ki na rantse da wanda raina ke hannunsa sai Aji ya zama a tafin hannun ki, sai Aji ya nuna ma duniya kece mace mafi daraja a wajensa, Wlh tallahi sai kin rama kwatakwacin abin da ya yi miki kila ma fiye da wanda ya yi miki. Sai ya wahala sai ya raina kansa sai ya yi laushi sai ya yi la'asar ba tun farko ya ki sharen masallaci ba, to ai yanzu ina baki tabbacin zai yi na kasuwa sai mun saka shi ya ƙasƙaatan da kanshi in da yake tunanin ya fi karfi sai Aji ya zo ya duka yana miki magiyan da roƙon ki dawo cikin rayuwarsa ke kuma a lokacin kike da damar rama duk abin da ya yi miki har ma fiye da hakan."
 Har Rukky ta gama maganarta kallon ba ki da hankali Mimi take yi mata.
Kafin ta girgiza kanta lokaci ɗaya tana faɗin" Ba ki da hankali Rukky Ajin ne duk zai zauna na yi masa haka? Ke wai duk ba ki saurari labarin da na ba ki ba ne? Nan matar ƙaninsa Hibba ba abin da ba ta ce na yi ba amman daga karshe me na samu? Bayan cin mutumci da wulaƙanci.?
Rukky ta bigi Kafaɗan Mimi lokaci ɗaya tana na faɗin" ke dilla gafara can, kina wani abu kamar ba mace ba, wa ya gaya miki ba abin da kika samu? Kin samu mana ke ce ba ki fahinta ba amman tabbas Aji na sonki so kuma mai tsananin da shima ba zai iya rayuwa ba sai dake. To tunda ya yi kuskuran bari mu ka sani ya shiga uku, Ajin banza ajin wofi, ai sai dai ya cigaba da amsa wannan sunan a waje amman a gabanki sai dai shi ya zama Ajin waje ke ki zama ajin cikin gida, na yi rantsuwa ko Kaffara ba zan yi ba yana can cikin tunaninki ya tsaya ne yana tunanin za ki neme sa ku daidaita, yana tunanin kina son shi saboda haka ba za ki iya dogon fushi da shi ba to ya yi kuskure, tabbas sai kin rama tabbas sai ya gwammaci YA CIZA ya hura kafin ya ƙara aikata laifi mai kama da wanda ya aika miki a baya tabbas zai gane kuren shi duk wannan jin kan da bakar zuciyar da wani jin haushi sai ya sauke shi, shi ɗin banza da Wofi tunda dai yana son mu ai kuma ya tashi aiki."
 Irin yadda Rukky ke mgana cikin ƙwarin gwiwa ya sa Mimi sai da ta yi dariya kafin ta jinjina kai tana faɗin" Ruƙayya ba irin su Aji ake yi ma haka ba, Da bakin shi fa ya ce ba ya sona alfarman rokon su Hajiya ya sa ya aureni, to a haka ne kike tunanin wai zo ya na roƙo na? Rukky ba ki san Aji ba ne shi ya sa."
 Rukky ta kalli Miki cikin tausayawa kafin ta murmusa lokaci ɗaya tana cewa"Ƙarya fa yake yi, duk kalaman da ya faɗa miki karya ne, kuma zai ƙaryata kansa da kansa a gabanki nan ba da jimawa ba."
Mimi ta karkace kai kafin ta ce"Rukky ba na tunanin haka, ni nasan wanda nake aure Rukky"
Rukky ta ce" Ki yarda da ni, ni kuma na yarda da kaina, amman kafin nan ya kamata ke ma kinsan kuskuren ki a kan wannan lamarin gabaÉ—aya."
Mimi ta kalli Rukky amman ba ta yi mgana ba sai Rukky ta kama hannuwanta ta rike lokaci É—aya tana faÉ—in"In har kin yarda dani to ina ba ki tabbacin Aji zai zo da kafarsa, sannan zai ta bulayin neman ki, zai iya yin komai saboda ke Mimi."
Mimi ta yi shuru ta na kallon Rukky itama ta na kallonta na wani lokaci kafin Mimi ta Sauke ajiyar zuciya tana faÉ—in" Shike nan na aminta dake, amman sai na k..
 "Shii..., Ki yi shuru kawai, kawo kunnen ki ji."
 Rukky ta faɗa dai dai tana jawo kunnen Mimi ta yi mata mgana na tsawon mintina goma sannan ta sake ta. Sannan lokaci ɗaya suka koma suna kallon juna, Mimi ta ɗage giranta sama kafin ta ce" Are u sure Ruƙayya? Rukky ta amsa mata da ceewa"very very sure.."
Hannu Mimi ta ba ta suka tafa lokaci ɗaya tana faɗin" Yoh have my word, zan yi gwargwadon abin da kika ce."
Ita kuma Rukky sai ta aika mata da Jinjina tana dariya.
Mimi ta sauke numfashi, kafin ta ce"Sai yanzu na ji na samu yar natsuwa, ina jin ki faÉ—amin kuskurena, ni kaina nasan ai na yi gaggawa." Rukky ta gyara zama L
lokaci ɗaya tana faɗin" kuskuren ki guda ɗaya ne, na yadda ki ka nuna masa kina tsananin son shi, za ki iya komai saboda shi, kin nuna masa sai da shi za ki iya farinciki, r da wannan damar ya samu yana miki yadda ya ga dama, da wannan damar ya ke tunanin zai iya yi miki komai ki shanye, a tunaninsa saboda kina son shi zaki iya jure duk mganganun da zai ga ya miki, yana tunanin ko dukan ki yake yi ba za ki iya ɗaga kai ba. Shi Namiji ba ka nuna masa ka mutu saboda Son shi, ko kana son shi sai ka koyi iya Sarrafa soyayyar ta yarda ba zai zama makamin da zai samu galaba a kan ki ba, amman ko a yanzu lokaci bai kure miki ba za ki iya gyara abin da ki ka ɓata tun farko." Mimi ta sauke numfashi kafin ta ce" Tabbas kin yi gaskiya, da wannan damar ya samu galaba a kaina ya ke tunanin ko ni ce ya yi ma ba dai dai ba sai dai na yi hakuri na bi shi tunda Ina son shi, to ya yi kuskure daga yanzu zai fahimci hasashensa ba gaskiya ba ne."
Rukky ta ba ta hannu suka tafa lokaci É—aya tana faÉ—in" Thats my Girl."
 Zuwan Rukky ba ƙaramin garinciki ya kawo ma Mimi ba har su Hajiya na Jiyo hiransu da shewan su. Sai bayan isha'i Rukky ta tafi bayan ta ci abinci ta yi sallah Sannan su ka yi sallama da Mimi akan sai sun yi mgana ta waya su kaɗai suka san irin muguntar da suka shiryama Bawan Allah Baban Inna.
A baya ba ta cika barin wayarta na awa huɗu a kunne ba amman yanzu da shawaran Rukky da ta ce ta daina kashe wayarta tun ba karya ta yi ba. Ta riƙa barin wayarta a kunne amman kada ta amsa kiran yan koran Aji ta bari shi Ajin da kansa ya kawo kansa sannan.
Shi ya sa har Mu'azzam da su Nasir ta rufe su ko sun kirata ba za su sameta ba a daran ma sai da su ka yi waya da Mommy itama abun ya ba ta haushi da Mimi ta ba ta tabbacin Mansoor bai kira ba kuma bai zo ba. Cikin ɓacin rai ta ce"Na fara yarda da Maganar Alhaji Hamza, in bai kira ba kada ki kira shi in bai zo ba, ba za mu bi shi ba sannan ba za ki koma ba in watanni uku suka cika kotu zan kaisa ya sauwaƙe miki tunda bai san hallaci da mutumci ba."
Kenan itama Mommy ta fara Dawowa daga rakiyarsa Hajiya dai yar cewa a bi komai a sannu.
*******