Sashe 4
Idan An Ciza Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
 Duk yadda da ya so ya manta da abin da ya faru ya ƙasa, sai ya yi tunani ya bari ta huce, amman a ransa yata ta addu'an Allah ya sa ta daina kuka, sai kuma gefen zuciyarsa ta faɗa masa Inna za ta lallasheta sannan ga Walida ga matar Mu'azzam ya tabbata ba za su barta ta yi ta kuka ba.
Ya yi tunanin ko ya Kira Mu'azzam ne saboda halin da yake ciki a karon farko yana son ya tattauna da wani na kusa da shi
Amman sai ya ji ba zai iya yin wannan maganar da Mu'azzam ba, har gobe ƙaninsa ne kuma shi a ƙarami na ƙasa da shi yake kallon sa.
Duk wanda tunaninsa ya kawo masa sai ya ga ba haka ba ne. Daga karshe sai ya yi tunanin kiran Ahmad sai kuma ya fasa tuna ya yi nisa, kuma shi ba shi da wasu abokai bayan su, ko zamanin da ya yi karatu ban da gaisuwan nutumci har ya gama bai yarda ya yi aboki ba rayuwarsa kawai yake yi a bangaren kwallo ma sai da yaran dake ƙasan shi da Caach ɗin dake saman shi suma maganar aiki ce kawai a tsakaninsu ba shi da wani sakewa da nutane kuma a wannan halin yana son ya yi mgana da na kusa da shi wanda ya san shi sosai domin yana bukatar ya amsa masa wasu yan tambayoyi.
 Ya yi tunanin Makama sai ya ga bai san gidan shi ba sai dai gidan Nasir shima tunda da daɗewa lokacin ana ginin gidan suka je gidan yanzu ma baya tunanin zai iya gane gida. Duk da ya san iskancin Nasir amman a yanzu ba shi da mafita tunda yana bukatar shi. Jaket ɗin sa ya ɗauka da wayarsa sannan ya ɗora saman riga da wandon jikinsa ya dora P. cap a saman kansa, ya dauki key ɗin motarsa ya fice yana fita can haraban Studio din su ya nufa in da suke traning suna ganin shi suka bar abinda suke yi s ka taso zuwa gaban shi suna kiran sunan shi da "Captain"
Cewa kawai ya yi su kula da kansu sannan in caach ya zo su faÉ—a masa ya É—an fita amman ba zai daÉ—e ba.
Yana ma tunanin za su ba su hutun sati biyu su je gida tun da ƙarshen shekara ba su yi hutu ba saboda wasannin da suka yi ta bugawa.
 Bai yi tunanin zai ga ne gidan Nasir ba sai ga shi ya gane, a kofar gidan ya tsaya sannan ya kunna wayarsa ya lalubo lambar Nasir da ba zai iya tuna ranar karshe da ya kira shi da kansa ba ma ya doka masa kira.
Nasir na tare da matarsa Nafisa da Æ´aÆ´ansu suna karyawa wayarsa na gefen nafisa ta fara kukan ana kira sai ya ce ta É—auko masa wayar lokaci É—aya yana faÉ—in" Waye ne hala?
Ta kalli Screen din wayar lokaci É—aya tana faÉ—in" Wai AJI..'"
Nasir ya dakata da cin buredin dake hannunsa lokaci É—aya yana maimaita sunan.
"Aji.."
Da sauri ya karɓi wayar lokaci ɗaya yana miƙewa. Shafa wayar ya yi ya ɗaga kiran ya na mai karawa a kunnensa bakinsa da alamun cikar buredin da ya tusa.
"Nasir kana gida ne?
"Eh ina gida,."
 Nasir ya fada lokaci ɗaya bakinsa cike da abu, sai da ya ɗauki kofi ya kurbi tea ya wuce da shi dai dai lokacin da Aji ya ce" To ina kofar gidan ka."
Nasir ya zaro ido kafin ya ce"Kai ɗin? wani gidan? Ka yi ɓatan kai ne?
"Mallam ina jiran ka, kar ka ɓatamin lokaci."
 Daga haka ya katse wayarsa, Nasir na jin haka bai koma kan datarsa dake faman tambayan shi ina zai je, bai juyo ba ya ce nan waje zai fita yanzu zai dawo.
Da sauri ya zura takalmi ya fita sai kofar guda mamakinsa ya kare da ya hangi motar Aji a fake sai ya riƙe baki a ranshi yana mai ɗimbin mamakin ganin Aji a fofar gidansa yau.
*Janafty*
[9/8, 19:53] Auntyna: *INZB3002*
*INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,*
*09069067488*
MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT
SHIN KINA DA LABARIN MACCE MAI GYARA DABAN TAKE GA ZUCIYA MIJIN TA, MUNA DA KAYAN MATA MASU ZAFI NA BUGAWA GA JARIDA
HAJIYA TA KUDI DA KUDI AKE NEMAN SU
INA MASU FAMA DA MATSALA RAMA BA GABA BA BAYA KINA ZAUNE ANA KWATANCI DAKE KINA CI BAKI KOSHI MUNA DA MAGUNGUNA DA ZUMA 3 IN 1 KIBA BRST HIPS TA CIKO MIKI KU INA KIYI FRESH MUNA DA KWAYOYI MUNA DA GARI DUK MASU CIKO JIKI NE KIYI DUM
INA MASU FAMA DA MATSALA BRST KU TSUHU YAFI SON YAGA NONO A TSAYE DUK MAI MAGANIN DA TACCE MIKI ZATA BAKI MAGANIN NONO KAI TSAYE YAYI MIKI KARYA CE MAGANIN BRST SAI KIN SHA ADADIN WANDA ZAI MIKI SBD DUK CIKIN GYARAN JIKI NA BRST YAFI WAHALA YI
INA MASU FAMA DA MATSALA SANYI MUNA DA MAGANIN SANYI ORIGINAL
INA MASU ZAMAN BANZA BABU SANA'A KINA KONE DATA KI GA BANZA WURIN TSEGUMIN KALLON STATUS DIN WASU GA DAMA TAZU MUNA HAR GIDA GA WAYAR HANNUN KI KI MALLAKE MOTA MILLION 8 HAR FIYE GA ALBASHI GA RIBA GA KYAUTA KAYAYA KI
08066726866.
Mamaki ya hana Nasir ƙarisawa kusa da motar Aji, ya yi tsaye kawai yana kallon motar cikin tsananin mamakin ganin Aji wai a ƙofar gidan shi yau.
Shi kuma Aji yana daga cikin motarsa abin duniya duk ya dame shi, tagumi ya yi fa abin da ya daÉ—e bai yi sai ga shi yau ya jinginar da kansa a jikin Kujeren da yake zaune ta bangaren direba amman fa ya zabga uban tagumi kallo É—aya za ka yi masa kasan ya na cikin damuwa.
Bai ma san fitowar Nasir ba sai da ya sauke Ajiyar Zuciya ya waiwaya yana kallon kofar gidan Nasir É—in sannan ne ya hango shi a tsaye ya harÉ—e hannayensa a kirjinsa yana bin motar na shi da kallo.
 Ƙaramin tsaki Mansoor ya ja, sannan ya danna ma Nasir hon har sau uku sannan ya ga ya fara takowa zuwa wajen sa, yana zuwa ya buɗe masa bangaren mai zaman banza lokaci ɗaya ya na faɗin" Ka shigo ciki."
Nasir ya leƙo yana faɗin" Na ɗauka za ka shiga cikin gida ne?
Aji ya yamutsa fuska cikin yar damuwa kafin ya ce" Cikin Ina? Malam ka shigo mgana na zo mu yi, me kuma zai kai ni shiga gidan matan aure ina magidanci?
Dariya ta kama Nasir domin a yadda Aji ya saka kalmar magidancin har yana wani gyara zama.
Shiga motar ya yi ya zauna lokaci É—aya yana rufewa, Aji yake kallo wanda ya yi shuru kawai hannunsa guda É—aya ya tare bakin sa.
"Ran Ajin Jihata ya daÉ—e wani abu ne ya faru?
 Ya faɗa lokaci ɗaya yana nazarin Ajin domin zai iya cewa ya daɗe bai gansa cikin yanayin sanyin jiki irin na yau ba. Shi ya sa yake ta kallonsa Aji kuma ya rasa ta ina zai fara sai faman sakin huci yake yi shi kaɗai.
Nasir ya gaji da zaman jiran shi sai kawai ya ce" Ni fa kaga zan koma cikin gida, karyawa nake yi da iyalai na lokacin da ka kirana ko wanka ban yi ba."
Hararansa Aji ya yi kafin kai tsaye ya ce" Nasir ina fatan ba gorin Iyalai kake yi min ba ko? Nasir ya yi wata yar dariya kafin ya ce" Nayi maka gori mana. Domin har yanzu ba mu ji Mimi ta fara tafiyar nauyi ba, in kana so ka fara amsa sunan mai iyali sai ka fara yara Ƴaƴa daga ɗaya zuwa biyu amman yanzu dai kana matsayin magidanci Mata kawai."
Aji ya yi shuru ya na kallon Nasir na yi masa dariya numfaahi ya shaƙa sannan ya fesar.
"Nasir tambayan ka na zo na yi! In fatan za ka faÉ—a min gaskiya"
Yadda ya faÉ—i mganar ne ya sa Nasir ya san ba wasa a maganarsa, tun ballantana ma shi Aji ba mai yawan wasa ba ne duk maganar da ya faÉ—a ya na kan gaskiyarsa ne. Sai shima ya gyara zama lokaci É—aya yana faÉ—in" In sha Allahu zan faÉ—a maka iya gaskyan abin da na sani"
"Game da kaina ne Nasir, ina son na san wani abu a game da abin da nake yi ne."
Nasir ya kalle shi cikin mamaki kafin ya ce"Topha! Kamar na me kenan?
Aji na shirin mgana wayarsa ta fara kiÉ—an alamun ana kiransa ya na É—aukowa ya fuba sai yaga Mu'azzam ne, Sai bai É—auka ba sannan bai katse kiran ba sai da ta katse ta katse kenan ya na shirin kashe wayar gabaÉ—aya Saboda ba ya so wani abu ya katse shi in ya fara sauraran Nasir. Sai dai bai kai ga kashe wayar ba sai ga wani kiran amman wannan karon daga Baba ÆŠanjuma ne.
 Shima bai ɗauka ba, sai da ta katse sannan ya yi saurin kashe wayar ya buɗe cikin ɗan bankin motar ya jefeta, Nasir na kallonsa ya ce" Ka ɗaga kiran mana, in ya zo mai muhimmanci ne fa?
Aji ya ce"Kada ka damu, yanzu dai mu yi mganar da ta kawo ni."
"Ina jin ka"
Nasir ya faÉ—a ya kosa ya ji abinda Aji ke son sani kuma game da kansa shine har sai da ya zo wajensa.
"Ina so ka faɗamin shin ina aikata wasu abubuwa ba dai dai ba ne? As in ina da wasu mugayen hallayan da ba'a jin daɗin zama da ni? Sannan ina da hali mai kyau ko ba ni da shi? Kana ɗaya daga cikin waɗanda suka sanni tun ba yau ina da tabbacin za ka iya sanin wasu abubuwan a kaina."