Sashe 11
Idan An Ciza Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
 Ahamad ya shigo garin. A kuma daran suka ka haɗu su huɗu zuwa gidan su Mimi, suma ɗin dai Hajiyar kawai suka samu gani, a cewarta Mimi ba ta jin daɗi ta kwanta alhalin tana nan tunda Hajiya ta ce mata abokan Mansoor ne da ƙaninsa ta roƙi Hajiya da ta ce ba ta garin ta tafi Abuja ita kuma Hajiyan ta ce ba za ta yi ƙarya ba. Sai da Mimin ta marairace tana faɗin" Don Allah Hajiya ki taimaka min, ko na je mun ga juna ba zan yi musu abin da suke so ba."
Dole Hajiya ta fito ta sake ƙaryan Mimi ba ta jin daɗi ta kwanta, Suma sun ta rokon Hajiya suma kuma ta ce magana na hannun Mimi da babanta.
Jin haka ya sa suka ce bari su karisa gidan tsohon Sanatan su gan shi, daga gidan Hajiya can suka nufa sun kuma ci sa'an yana na gidan nan da nan aka yi musu iso zuwa falon da yake ganawa da baƙin sa.
 Shima dai bayan sun gama gaisawa, Nasir ne ke rattaba hawabin ban hakuri Alhaji Hamza ya gama karantarsu duka da jinsu sannan ya gyara zama yana faɗin" To duk na ji bayanan ku, abin da nake son sani shi Mansoor ɗin ne ya aiko ku, ko kuma kune ku ka aiko kan ku?
Daga yanayin yadda suke magana ya sa ya fahimci ba shi ya turo su ba. Sai kawai ya yi wata yar dariya kafin ya ce"Me ya hana shi zuwa da kansa ya yi bikon matarsa?
mu'azzam ke faÉ—in saboda baya gari sun tafi buga wasa.
Sai kawai Daddy ya ce"Shike nan kun gama naku bangaren a matsayin ku na abokan sa na amana kuma an gode muku, abin da nake so daku shi ne ku cire bakin ku a wannan maganar shi dai shi ne mijin Mimi in har kuma yana sonta zai zo ya zauna a gabana kamar yadda kuma kuka zo kuka zauna a gaba na.".
Sun san gaskiya Daddy ya faɗa shi ya sa su ka kasa masa musu hakanan jiki ba ƙwari su lka yi masa sallama su ka fito daga gidan a hanya Nasir nata faɗa yana faɗin" Wallahi ni na cire hannuna kuma abin da Baban Mimi ya faɗa mana gaskiya ne, akwai bangaren da mu ba mu isa mu gyara masa ba sai in har ya gyara da kansa."
Ahmad ya ce" Wannan gaskiya ne, shima zuwa yanzu yakamata Aji ya san ya girma ya daina wannan taurin kai."
Makama kuma ya karɓe da faɗin" To wai ba ya son ta ne? In bai son ta ya sake ta kawai kowa ya huta tun da shi girman kansa da jin kansa ya sa har yau bai gane annabi ya faƙu ba."
 Suna tafe ne a motar Mu'azzam, suna wannan mganar shi dai Mu'azzam ya ma kasa mgana Ahmad ya ba da shawaran duk in da Aji ya k a neme shi cikin dare su gayamasa halin da ake ciki.
Mu'azzam ya ce yana Camp É—in su nan da nan suka juya mota zuwa cikin gari.
Aji na cikin ɗakinsa aka sanar da shi yana da baƙi ya ɗauka Mu'azzam ne sai da ya fito kawai ya ga su Nasir bai yi mamakin ganinsu ba, Sanin halin da ake ciki.
Waje ya samar musu suka zauna saman wasu fararen kujeru Da Ahmad kaÉ—ai suka gaisa Nasir ya fara masa masifan ashe bai ji shawarwarin da ya basa ba.
Kai tsaye Aji ya ce"Naji mana, amman sai zuwa gaba zan yi amfani da su"
Cikin mamaki ya ce"Saboda mene ba yanzu ba?
Aji kuma ba tare da tunanin komai ba ya ce"Â To ba ka ga Mimin ba ta nan ba ne? Ka bari sai ta gaji da yajin da ta yi ta dawo tukunna."
GabaÉ—ayansu baki suka saki suna kallonsa
Makama ne ya daki kafarsa lokaci É—aya yana faÉ—in" Kana tunanin za ta dawo ne ba tare da ka je ka ba ta hakuri ba?
Cikin kwarin gwiwa Aji ya ce"Of course.".
Sai kawai Makama ya yi wata dariya kafin ya ce" To in ma kana wannan tunanin tuntuni ya kamata ka daina, yanzu haka daga ganmu nan daga gidan su muke, mun je gidan hajiya Mimi ba ta bari mun ganta ba Hajiya ta turamu wajen Babanta tsohon Sanata, yanzu haka daga gidansa muke muka yo nan wajen ka."
 Cikin mamaki Aji ya ce"Me ya sa kuka je? Na ce ku fita daga wannan mganar."
Mu'azzam ya ce"Yaya me ya sa za ka ce mu fita daga mganar nan? Ko kasan har an kwashe kayan Anty Mami har matar Saddiqu ta tare a É—akin ta tun jiya."
Aji ya ƙurama Mu'azzam ido gabansa ya faɗi amman bai nuna ya razana ba sai ma kai da ya kauda kafin ya ce" Wannan duk ba matsala ba ne, in ta dawo ba za ta rasa wajen zama ba"
Nasir baƙin ciki ya kusa kashe shi. Da ya sa kawai ya miƙe ya na faɗin"Ku kyale shi ku zo mu tafi, abin da muka yi maka ba saboda kai muka yi ba. Saboda hallacin zaman tare da kuma ƙaninka Mu'azzam, mun je babanta ya ce mun gama namu, in har kana son matarka sai ka shirya ka je da kanka ka ramkwafa ka roke shi, itama Mimin wlh ba za ka same ta sauki ba, in kana tunanin za ta dawo saboda tana sonka ne to ka yi ma kanka ƙarya. Gwara ma ka farka daga wannan mafarkin naka da ba ka da ranar farkawa, in ka tsaya wannan jinƙan kan naka na rantse da wanda raina ke hannunsa za ka iya rasa ta rasawa na har Abada."
"Nasir..!
 Aji ya miƙe ya faɗa a fusace yana nuna Nasir shi kuma ko a jikinsa sai ma juyawar da ya yi ya yi tafiyarsa, Makama ma ranshi ya ɓaci shima bayan Nasir ya bi sai Mu'azzam aka bari da Ahmad suna tausan Aji, wanda ransa ya ɓaci wai Nasir na gaya masa zai iya rasa Mimi na har abada.
Cikin haushi ya ce"To sai me in ba ta dawo ba? Ai igiyar auran na hannuna ba sai na ga ta tsiya ba, Au so suke sai na je na duka Ina veeging ɗin su sannan matata za ta dawo? Lalle ko sai dai ta cigaba da zama a gidansu da aurena a kanta ba in da zan je."
Ya ƙarishe faɗa cikin tsawa sannan kamar Kabubuwa haka ya shige cikin Camp ɗin ɗakunansu ya bar su nan.
Jikinsu suma a sanyaye suka fito, ba su ga su Nasir ba sun yi gaba sun fara takawa da kafafasun kafin ma Mu'azzam da Ahmad su shiga mota su cin musu sun tare mashina sun hau kowa ya yi hanyar anguwar shi rai ɓace, Mu'azzam ya rasa yadda zai yi bai ji daɗin abin da ya faru kwata kwata ba. Daga abun alheri sai kuma ya koma haka.
Yaya Mamsoor wani lokacin bai san abun arziƙi ba.
 Sai da ya maida Ahmad gida, Sannan ya dawo nan gidan Mansoor ya kwana, amman sai da ya kira Hibba ya ce ta shirya da Asuba za su wuce.
Haka ko aka yi ana Idar da sallah suka ɗauki hanya sai dai su bar ma Inna Juinor, saƙon test nassges ya turama Aji na cewa ya wuce tare da Ahmad suka tafi ya sauke shi a kano daga nan ya hau motar Kaduna.
*Janafty*
[9/8, 19:53] Auntyna: *INZB3004*
*INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,*
*09069067488*
https://chat.whatsapp.com/GKzdnJ5Gb62IjjqT6AYpcC
No 1 online shopping kenan inda zaku sami duk wani kaya da ku ke buƙata, tun daga kan kayan kicin, laceses, atamfofi, shaddoji kayan yara maza da mata ,da uwa uba magungunan supliments wadanda ba su da illa na manyan mata inda zaki fito ki yi das da ke ki zama abin sha'awa, ga kuma Arabian sabaya powder wacce baki taba cin karo da irin ta ba, ke dai maza shigo ki kwashi romon arziki a gidan mutunci da karamci a kai Miki kaya har inda ki ke babu fargaba.
Tun da safen Aji ya ga saƙon ƙaninsa Mu'azzam amman bai kira shi ba sai can dare lokacin sun sauka gida suna Hlhuce Gajiya. Bayan sun gaisa da tambayar hanya ba jiran komai kawai Aji ya kashe wayarsa, Daman lokacin suna zaune ne a falo suna cin abinci lokaci ɗaya suna kuma tattauna maganar shi da Hibba.
 Da ya ga bai masa mganar ba ne ya sa sai shi ya ƙara kiran shi, kamar ba zai ɗauka ba sai da ta kusa katsewa sannan ya ɗaga lokaci ɗaya yana faɗin" Ka yi mantuwan kuɗi ne a gidana?
Sai da Mu'azzam ya yi yar dariya kafin yace"A'a daman zan gaya maka Junoir na wajen Inna muka bar shi."
"Good.."
Aji ya furta lokaci É—aya kafin ya gyara kwanciyarsa yana gidansa ne a kwance amman kwanciyar ma ba ta yi masa daÉ—i a kwanaki nan baya samun ishashen barci sai dai ya kwanta ya yi ta Juye juye yana faman tunane tunane.
 Shurun da ya ji Mu'azzam ya yi ne, ya sa yasan cewa akwai mgana a bakinsa, to daman ai yasan akwai mgana a bakin Mu'azzam, shi ya sa ya ƙara gyara kwanciya yana faɗin" Me kake son faɗa ne Mu'azzam?
Mu'azzam ya yi shuru yana tauna mganar, Hibba na gefensa tana masa inkinya da hannu akan ya yi masa mgana domin ta gaya masa shi kaÉ—ai ne zai iya gaya ma Yayan na shi gaskiya ya ji, ya sanar da shi Inna tana fushi da shi, kuma fushin uwa bala'i ne gare shi gwara tun farko ya je ya neme ta gafara in yana so ya ga da kyau.
 "Uhm! Ina sauraran ka, ko kunya ta kake ji ne?
Aji ya faɗa cikin zolaya saboda Mu'azzam ya saki jikinsa, shi kansa ya san yana bukatar a yi masa faɗa. Saboda yana aikata wasu abubuwan da ya san mutane da dama ba sa jin daɗin sa, sannan Mu'azzam ƙaninsa ne duk duniya ba shi da wanda ya fisa kusa da shi irin shi.