Sashe 1
Idan An Ciza Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*INZ IS A PAID BOOK PAY N500 FOR REGULAR OR 1K FOR VIP SECTION. VIA 0007468217 ZAINAB INUWA TAJ BANK,*
*09069067488*
MMN MUJAHID KAYAN MATA AND SUPPLEMENT
SHIN KINA DA LABARIN MACCE MAI GYARA DABAN TAKE GA ZUCIYA MIJIN TA, MUNA DA KAYAN MATA MASU ZAFI NA BUGAWA GA JARIDA
HAJIYA TA KUDI DA KUDI AKE NEMAN SU
INA MASU FAMA DA MATSALA RAMA BA GABA BA BAYA KINA ZAUNE ANA KWATANCI DAKE KINA CI BAKI KOSHI MUNA DA MAGUNGUNA DA ZUMA 3 IN 1 KIBA BRST HIPS TA CIKO MIKI KU INA KIYI FRESH MUNA DA KWAYOYI MUNA DA GARI DUK MASU CIKO JIKI NE KIYI DUM
INA MASU FAMA DA MATSALA BRST KU TSUHU YAFI SON YAGA NONO A TSAYE DUK MAI MAGANIN DA TACCE MIKI ZATA BAKI MAGANIN NONO KAI TSAYE YAYI MIKI KARYA CE MAGANIN BRST SAI KIN SHA ADADIN WANDA ZAI MIKI SBD DUK CIKIN GYARAN JIKI NA BRST YAFI WAHALA YI
INA MASU FAMA DA MATSALA SANYI MUNA DA MAGANIN SANYI ORIGINAL
INA MASU ZAMAN BANZA BABU SANA'A KINA KONE DATA KI GA BANZA WURIN TSEGUMIN KALLON STATUS DIN WASU GA DAMA TAZU MUNA HAR GIDA GA WAYAR HANNUN KI KI MALLAKE MOTA MILLION 8 HAR FIYE GA ALBASHI GA RIBA GA KYAUTA KAYAYA KI
08066726866
Mai mashin ɗin da ya ɗauki Mimi bai direta Ko ina ba sai ƙofar gidan marigayi Sulaiman Dabo da taimakon kwatancen da ta yi masa. Ta sauka ta ciro kuɗin sa a cikin jakar dake hannunsa ta bashi ya karɓa yana ta mata godiya ganin ta ba shi har dubu ɗaya sannan ba ta tsaya yin mganar karɓan chanjin ba har ta kai jikin get ɗin gidan ta fara bugawa.
 Megadi na zaune ya ji ana ta buga gida sai ya taso zai buɗe amman yana tambayan waye?. Cikin Shaƙewar murya Mimi ta amsa masa da ita ce Binta ce, da sauri ya buɗe karamar Kofar sakamakon akwai hasken ƙwai wuta a wajen sai ya samu sararin ganin fuskarta tar da ta yi wani ja ja alamun ta sha kuka sannan Idanuwanta sun yi jajir sun kuma tasa.
"Binta? Ke ce tafe da daddaaren nan?
 Ya faɗa cikin mamakin ganinta. Domin har bayan ya leƙa bai ga motar ta ba sannan bai ganta tare da kowa ba, halin da take ciki ne ya sa ba ta tsaya ma sauraran megadin ba ta wuce shi da Sauri zuwa Kofar da za ta sadata da falon Hajiya, shi kuma sai ya bi ta da kallo domin wannan zuwan dai daga yanayin Bintar ma za ka fahimci ba Lafiya lau sai ya fara tunanin ko dai wani abu ne ya samu Hajiya? Gabansa ya faɗi a sarari ya furta" In sha Allahu khairan."
 Kofar falon a rufe ta ke sai da ta buga, Baaba Uwani ɗakin na falo ne amman ba ta ji bugun kofa ba, ta yi aikace aikace ta gaji daman tana da nauyin barci, Mimi har ta ga ji da buga Kofa ta dakata tana ƙokarin lalubo wayarta ta kira lambar Hajiya. Sai ta ji kamar ta shin magana daga cikin falon, Ashe Hajiya ce ba ta yi barci ba ta ji bugun Kofa Daga ɗakin ta shi ne ta fito ta leƙa ta na kiran Sunan Baaba Uwani sai da ta tashi Sannan ta ce ta ta je ta buɗe Kofa ta ji kamar ana bugawa.
"Buga ƙofa kuma Hajiya?
 Baaba Uwani ta faɗa da sigan tambaya ta na kallon Hajiya. Lokaci ɗaya kuma tana duba agogon dake cikin ɗakin da ya zama nata tun farkon zuwanta gidan.
Karfe 11:04pm dai dai na dare a lokacin.
Hajiya na tsaye a kofar É—akin ta ce" Fito ki Saurara ki ji, ni dai tabbas na ji ana buga Kofar falo."
A tare suka ɗumgumo zuwa falo dai dai lokacin Mimi ta ƙara buga ƙofar sai Baaba Uwani ta kalli Hajiya itama sai ta kalleta gabansu a tare ya faɗi, Hajiya ta yi Saurin cewa" Ko dai Hamza ne? Allah yasa lafiya hanzarta ki buɗe Uwani."
 Baaba Uwani jikinta na ɗan rawa ta ƙarisa wajen Kofar ba ta buɗe ba sai da ta fara da tambaya.
"Waye?.."
"Ni ce Baaba Uwani!"
"Ke ce wa?
"Bintu ce Baaba Uwani.."
 Mimi ta faɗa lokaci ɗaya tana ƙokarin maida kwallar da ta taso mata, Hajiya na bayanta ta ji muryan Mimi, Baaba Uwani ma sai daga baya ta gane muryanta jiki da zuciya na rawa ta buɗe kofar dai dai Hajiya ta kariso wajen tana faɗin'" Bintu kuma? da wannan daren?
Maganarta ta tsaya ne lokacin da Mimi ta shigo falon.Duk iya kokarinta na kar ta yi kuka ganin Hajiya sai da kuka ya kwace mata kawai sai ta tafi ga Hajiya ta faɗa Jikinta ta fashe da kukan da take ta riƙewa mai karfi yana kuma fitar da sauti, kukan zafin zuciya ne, kukan abin da kake tunanin kana so ashe shi tunanin shi ba shi a kan ka, kukan takaici da baƙin ciki wanda ka yi ma soyayya gaskiya shi kuma a na shi bangaren ba haka ba ne.
"Innalillahi wa'inna alaihirraju'un! Hajiya ƙarama lafiya kuwa?
 Baaba Uwani ta faɗa cikin tafa hannayenta, Hajiya kuwa daman tuni take ta salatin ta a cikin ranta, ammam Mimi ba ta san suna yi ba ta kamkame Hajiya tana ta kuka nan tsayen ta saki jakar hannunta da mayafin jikinta kayan barcin dake jikinta suka bayyana Sai baaba Uwani ne ta duka ta ɗauke mata sai faman salallami take yi.
Ita kuma Hajiya sai ta riƙe Mimi cikin Kwantar da murya ta ce" Binta Allah ya sa lafiya? Ko wani abu ne ya samu mijin naki?
Sai ta girgiza mata kai alamun a'a Hajiya ta ƙara tambayanta ko wani abu ne ya samu Merin? Nan ma ta ce a a.
Gaban Hajiya na faɗuwa ta ce" To me ya faru kika biyo wannan daren ke kaɗai kina kuka? Ko wani abu ya faru tsakanin ki da mijin naki ne? Jin haka ya sa Mimi ta ƙara sakin kukanta lokaci ɗaya kuma ta rabu da jikin Hajiya ta kama hanyar ɗakinta tana Cigaba da kukanta kamar wacce a ka ce mata an yi mutuwa.
 Hajiya da Baaba Uwani suka bita da kallo, Baaba Uwani ta yi wani iri tana duban Hajiya kafin ta ce" Hajiya me ya ke faruwa?
Hajiya ta yi shuru kafin ta sauke numfashi Tana faÉ—in" Ban sani ba Uwani, amman mu ba ta lokaci ta samu natsuwa zuwa da safe mu ji, in taki mgana sai na nemi ita Merin naji abin da ya faru."
Baaba Uwani ta ce a sanyaye" Hakane Hajiya, To Allah ya ijeshemu alheri."
Hajiya ta amsa da Amin Amin amman Jikinta na ba ta wani abu ne gagarumi ya faru haka nan Binta ba za ta zauna tana wannan uban kukan ba.
 Karɓan kayan hannun Baaba Uwani ta yi ta bi bayan Mimi ta ɗauka tana ɗakin ta sai ta isketa nan saman gadon ta ta dunƙule tana faman kuka. Hajiya ta shigo ɗakin ta maida Kofa ta rufe sannan saman kujera ƙwara ɗayan da ke cikin bedroom ɗin ta ijiye mayafin Mimi tare da jakarta sannan ta karisa bakin gadon ta zauna tana faman kallonta amman kamar ba ta san tana ɗakin ba kuka kawai take yi mai karfi kamar ranta zai fita.
"Fatima.."
 Hajiya ta kira sunanta cikin taushi. Amman Mimi ba ta amsa mata ba, kuka kawai take yi. Sai kawai Hajiya ta miƙe kan madubin da ke ɗakin ta isa ta ɗauko wayarta lokaci ɗaya tana faɗin" Tun da ƙin ƙi mgana ballantana nasan abin da ke faruwa bari na kira Meri, ƙila ita s ta faɗamin abin da ya fito dake daga gidan mijin ki, kika zo nan kina ta min koke koke"
Ba ta san lokacin da Mimi ta sauko daga kan gadon ba sai ganinta ta yi a gabanta lokaci É—aya ta warce wayar hannunta.
Cikin mamaki Hajiya ke kallonta kafin ta samu zarafin magana Mimi ta riƙo duka hannayenta ta jimƙe cikin nata pokaci ɗaya tana ƙokarin danne abin da ke ranta amman hawayenta ba su tsaya ba.
"Hajiya in roƙe ki wata alfarma? Na san tun tasowa ta a gabanki kike yi min duk wani abin da nake so, to ina so ki yi min na yau ko da zai zama shine wani abu na ƙarshe da za ki yi min"
 Mimi ta ƙarishe faɗa cikin kuka. Ganin haka yasa Hajiya ta jinjina kai sannan ta riƙo Mimin zuwa saman Kujera suka zauna sannan ta saka yatsun hannunta tana share mata hawaye lokaci ɗaya tana faɗin" To shike nan daina kukan hakanan kin ji ko?.
Sai Mimi ta gyaɗa mata kai, amman kukan na sake fito mata. Kanta na ƙasa ta ƙara rike hannayen Hajiya tana faɗin"Hajiya ki yi min alfarman ba za ki takuraman sai na faɗa abin da ya faru ba, kuma ba za ki takuramin sai na koma gidan Mansoor ba."
Hajiya ta ƙura mata ido lokaci ɗaya kafin ta ce" Saboda mene?
Sai kawai Mimi ta kwanta a jikin Hajiya tana faɗin" Na hakura da AURAN nan Hajiya ba zan iya ba. Wallahi ba zan iya ba."
  Take faɗa tana kuka, Hajiya ta yi shuru kafin tace" An taɓa cewa an haƙura da Bautar Ubangijine ba tare da wani dalili ba Binta ba? Ta faɗa lokaci ɗaya tana dafa kafaɗan Mimin alamun lallashi, Mimi kuma sai kawai ta kara saka ma Hajiya kuka cikin kukan tana faɗin" Hajiya ina da dalilaina amman ba zan iya faɗa miki ba, ki bar ni a baya ni dai na ce ina so yanzu kuma na ce ba na so Hajiya domin Allah kar ki takuramin."
"Ya sake ki ne da kike faÉ—in haka?