Sashe 9
Hayateeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
S.A tasowa yayi a kujeran sa ya koma kujeran da Eesha ta tashi wanda yake opposite na Fido. Kallon ta yake with so much tenderness on his eyes. Yace
"Your eyes, they're so mesmerizing, so beautiful"
Murmushi Fido tayi tace
"Thank Yhu!!!!!"
Hira sukayi sosai dan S.A mutum neh mai barkwanci, akwai shi da wasa da dariya daga nan suka wuce gida. Yau ma kamar jiya yayi dropping nata Aliyu yana waje kan kujera yana karanta magazine. B'ata rai yayi kamar wanda bai tab'a dariya ba, wucesa Fido tayi ba tareda ta gaishe shi ba.
S.A mik'a masa hannun yayi suka gaisa ya nema waje ya zauna yace
"Mutumina ya akayi neh"
"Kalau" yabasa amsa a takaice yacigaba da karanta magazine na hannun sa
"Aliyu kana son Fido neh?" Tambayan yazo masa banbarakwai atake ya d'aga ido ya kallesa yace
"What The Fuck!" Yaja dogon tsaki yacigaba da karanta magazine nashi. S.A yace
"Man be serious, idan kana sonta wlhy shikenan zan hakura da ita duk da ina matuk'ar sonta, duk da yanxu ina jinta a jikinah, duk da a yanxu ta zama wani b'angare na jikinah bari na kad'aita maka lbr, d'an zaman da mukayi da ita inajin itace RAYUWATA, Like she's my HAYAAT"
Hankalin Aliyu yayi mugun tashi wanda baisan na menene ba, shi sam baya sonta, baima yarda wa zuciyan shi yana sonta ba, yace
"Allah sawwaka meh zanyi da ita, ai da ina sonta da an mana aure tun kan muzu nan. Ni sam ba class d'ina bace ni sam bata mun ba, abunda yasa nace maka tanada miji cox Abba yace tana dawowa za had'ata aure a cikin brothers d'ina"
"Kai baka sonta?"
"Bana sonta, ban tab'a sonta ba kuma bazan tab'a son taba, i'm just been protective of her cox she's my sister, so just chill!!! Banaso irin ka gama falling mata kuma sai a hanaka auren ta" murmushi S.A yayi yace
"Idan tana so nah inaga baza'a mata auren dole ba"
Mik'a masa hannu Aliyu yayi yace
"All the best my Man" hugging nasa S.A yayi yace
"Nagode, Nagode"
Bayan Sallah isha'i suka fita zasuje wajen assignment nasu su dawo, already shi S.A nan da wata d'aya zai koma dan yagama training nashi Aliyu kuma yanxu yafara.
Bayan sun fita Fido taje kitchen ta dafa Indomie ta zuba a plate ta kawo parlour, kan yayi sanyi tace bara tayi sallah. Tana cikin sallah Meena ta fito ta d'au Indomie ta zauna akan dinning tafara ci abunta hankali kwance. Fido bayan ta idar da Sallah taga Meena tana cin Indomie data dafa, Fido k'arasowa tayi wajen dinning d'in tace
"Uban wa yace kid'au mini Indomie kici"
"Ubanki neh yasa na d'auka kuma baki isa kiyi komai ba"
Tasssss!!!! Fido ta wanka mata mari mai rai da lafia wanda sanda Meena taga stars. Tashiwa Meena tayi suka shiga dambe, yi suke gashi ba kowa a gidan, nima dai ba karfi baneh gare ni dana raba. Suna cikin yi Fido tana ruwan cikin ta tana d'irkan ta Meena sai ihu take "wayyoooo Allah zata kashe ni"
Aliyu neh yashigo gidan da gudu, ganin Fido a ruwan cikin Meena yasa yayi gudu zuwa wajen yayi wurgi da Fido kamar kayan wanki, cire belt na jikinsa yayi yafara zaneta baji ba gani, da karfi hali irin na Fido koh kuka batayi shineh yake kara kular dashi yacigaba da dukan ta. S.A yashigo da sauri ya rik'e Aliyu yace
"Haba lafian ka"
Aliyu ransa yayi mugun b'aciwa ya nuna ta da yatsa yace
"Idan har wani abu ya samei yaro nah wlhy saina illataki banza mara hankali kawai"
Fido karfin hali tayi dukda taji jiki tace
"Wlhy Allah toh kayi warning na matarka idan ta kuma mun iskanci sai na mata abunda yafi haka Wlhy Allah zan manta juna biyu neh da ita na mata dukan gaske, kuma idan nadake ta na daka banza"
Duk rik'on da S.A ya masa hakan baisa yayi kanta yafara zuba mata belt ba. S.A da duk karfin sa ya rik'e Aliyu, yace
"Maza ke Fido ki shiga d'aki" tana kumbure kumbure had'e da kananan maganganu tashiga d'akin ta. Ajiyan zuciya S.A yayi yana mamaki irin halin Fido, ji yayi ya k'ara sonta haka yakeson matarsa tazama ba tsoro kuma baza iya danne mata hakkin ta tayi shuru ba.....
Da k'yar S.A ya lallashe Aliyu kan ya hakura. Zuwa yayi wajen Meena yashafa cikin ta yace
"My dear baby nah lafia koh". Dogon tsoki taja tace
"Wato babyn ka kadamu baka damu da lafiata ba koh?"
"No ba haka baneh" zai rungume ta, dakatar dashi tayi tace
"Haka neh mana, baka mata fad'an tab'a lafia ta da tayiba kana mata maganar babyn ka, zanyi maganin dukkan ku biyu Wlhy billahillazi, sai tasan ta tab'a lafiata" taja dogon tsoki tashiga d'akin ta...
Aliyu ransa yayi mugun b'aci, yara kanana duk sun raina sa, yana mamaki irin raina shin da sukayi, ahakan baya musu wasa, da ina musu wasa da dariya ai da sai abun yafi haka ya fad'a a zuciyar shi...
Nana Fa'ad
*HAYATEEY*
Pure Moment Of Writers(p.m.l)
Written By Nana Fa'ad
_In dedication to Fido Sodangi_
{July,2017 }
Na sadaukar da wannan page d'in ma Amnaj and Aisha(jalingo) bisa k'aunar da kuke nunawa Hayaateey! Nagode😊
```Page 18```
Wani jibgegen gida neh meh d'an karan kyau, daga funitures har cotton nah gidan foreign neh, tsaya baku labarin tsaruwan gidan b'ata lokaci neh dan ya had'u the end.
S.A zaune a k'asa kan carpet sai wata mata wanda ak'alla zatakai shekaru hamsin ba take zaune akan designer cushion. Tun daga kan fingers nata, hannun ta, wuyanta da kunnen ta gold neh masu tsadan gaske k'irar Saudi. Tace
"Haba Suleiman, bayan mun gama dakai akan idan ka dawo zaka aura yarinya His Excellency, yarinyan shugaban k'asa yanxu kazo mini da maganar banza akan wai wata daban kakeso, wanda mahaifin ta ya rasu ba'asan shi a Nigeria ba, haba Suleiman!!! Idan ka aura Safiyya fa status naka da namu zai k'aru, mahaifin ka da yakeso yayi contesting for president for the next election kanaso ka kawo mana cikas, gaskia bazamu lamunta ba"
S.A kansa a k'asa yace
"Mummy gaskia ni ita nakeso sai dai kuyi hakuri, ina ruwan politics da aure nah kuma, kudai kuce kuna so ku aura mini Supy for your own selfish interest"
Taassss ta wanke sa da mari.
"S.A ni kake fad'awa sabida Selfish interest namu akan wata banzan yarinya, toh kasani ba kai ba auren ta"
"Toh Wlh Mummy idan ban aure taba bazan aura wata Supy ba, Mummy do you really know how much I love her? Mummy inason Fiddausi sosai, inason ta kamar raina, Mummy Fiddausi itace Rayuwa ta, SHE'S MY HAYAAT!!!!!"
Mum ba karamin girgiza tayi da kalamun tilon d'an nata ba, tana son d'anta sosai kuma batason abunda zai b'ata masa rai, a kullum tana kokarin son abunda yakeso amma a halin yanxu tafi kaunar tajita a matsayin Matar shugaban k'asa duk da a yanxu Minister ce Mijin ta kuma Abubakar Babangida Senator.
Kwantar da murya tayi tace
"Haba Son, kayi hakuri idan yaso bayan ka aura Safiyya sai ka aura ita wanda kakeso kaji"
"Mum nifa koh da a yau bazan aura Fiddausi ba toh wlhy bazan aura Jamila ba koh da ita kad'ai ce mace a duniya bazan aure taba, she ain't the type of woman I wanna spent my life with"
Hajiya Lubabatu ranta yayi mugun b'aci, duk wani hope nata yana neman rugujewa akan Fido, murmushin dole tayi tace
"Shikenan na amince but on one condition"
Take ya d'aga kansa yana murmushi yace
"Ina jinki Hajia"
"Sai naje naganta first, idan har na yaba da tarbiyan ta shikenan sai ayi auren but daga baya zaka aura Safiyya"
A take ya d'aga kai ya kalle mahaifiyar sa, ganin ba wasa a fuskan ta a sanyaye yace
"Na amince"
"Good! Yanzu sai naganta farkon tukun"
"Mum Allah sa hakan neh har zuciyan ki"
"Meh kake nufi?"
"Nothing"
Address nasu Fido ya bata akan gobe zataje KT dan ganin Fido da iyayen ta. Suna rabuwa da mahaifiyar sa ya kira Fido ya sanar da ita akan gobe Hajiya zata KT wani business and tayi insisting tanaso taga iyayen ta. Fido bata kawo komai aranta ba murmushi kawai tayi tace Allah kaimu zan sanar da Mami sai ta fad'a wa Abba.
Da daddare Fido taje b'angaren Abba, da sallama tashiga taci sa'a yana parlour yana kallon News. Amsa mata sallama yayi yana murmushi yace
"Mutanen UK ya gajiyan hanya?"
Murmushi tayi ta zauna a kasan carpet tace
"Abba Alhamdulillah"
"That's Good, toh ya karatu?"
"Alhamdulillah"
"Good, d'azu Mami take fad'a mun akan Mahaifiyar S.A zatazo gobe, but a ganina ai Maza suke zuwa tambayan aure ba Mata ba"
"Eh Abba business tazo KT shineh takeson ganina" "Ohk,Kinsan already mun gama da Inna akan kina zuwa zamu d'aura miki aure da Aliyu, sai d'azu Aliyu yake fad'a mini kun daidai ta da S.A, haki'ka S.A mutumin kirki neh dan tun da nasanshi tareda Aliyu yanada hankali sosai he's very respectful and responsible person. Tunda shi kike so ba komai idan tazo zan mata magana ta turo Maza dan wannan ba maganar mace baneh "
"Toh Abba Nagode"
"Ba komai"
Hajja ce tashigo cikin parlour, tana ganin Fido ta watsa mata harara tareda jan dogon tsoki, Abba yace
"You can go Allah miki albarka"
"Ameen Abba"
Tana fita Hajja tace
"Kai Alhaji duniyan nan an tara wanda basa tsoron Allah" Alhaji yace
"Kwarai kuwa, but mekika gani?"
"Alhaji tun yaushe S.A yakeson Ramlah? (Amani na canza zuwa Ramla) amma rana d'aya wasu suka juye masa hankalin sa lalle boko yana aiki"
"Fal yaqul khaira aw liyas mut, kifad'a alkhairi koh kiyi shuru. Banson maganan banza kinji". Tashiwa tayi tana kananan maganganu Abba dai girgiza kansa yayi yace MATA kenan!
Akan hanya suka had'u da Teema, wani harara take wa Fido tace
"Yanxu wai S.A kike so naji labari?"
"Shi yake so nah kuma shi zan aura" Fido ta bata amsa tareda barin wajen, da karfi Teema tace
"Ai wollah S.A yafi karfin ki karamar 'yar iska kawai" Fido ko kulata batayi ba tacigaba da tafiyan ta, tace wollah 'yan bakin ciki saidai su mutu
_Washegari_