Sashe 37
Hayateeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai can dare ta isa gida KT tana zuwa bayan tayi wanka tayi sallah ta d'au wayarta ta k'ara latsa number'n Mummy. Ringing d'aya Mummy tayi picking tace
"Mun yafe miki Fiddausi but karki k'ara kiran number na, yanzu bakida wani alak'a da Issam, Son bazai tab'a maida auren kuba sabida haka karki b'ata lokacin ki plus inaso ki sani yanzu watan shi biyu da aure" ta katse wayan....
Wasu zazzafan hawaye neh suke sauk'a akan kuncin ta, wani irin kishi takeji mara misaltuwa, ta rasa abunda yake mata dad'i a duniya, fashewa da wani irin kuka tayi mai tsoma zuciyan duk wani mai sauraro.........
_Yemen_
Issam kwance akan gado ya rufe idonsa ya k'ara haske ga sajen sa wanda ya kwanta luguf a fuskar sa suman kansa na wani irin walk'iya da shek'e kallo d'aya zaka masa kasan ya rame sosai amma ya k'ara kyau, Salala ce tashigo d'akin wani dogon arabian gown bak'i neh ajikin ta tayi rolling kanta da veil bak'i ba k'aramin karb'an ta yayi ba dan fara ce sol kuma ya had'u da kaya bak'i, pecking nasa tayi tace
"Habeebi guess what?"
Bud'e sexy eyes nasa yayi ya mata kiss yace
"You know i ain't good at guessing just kawai ki fad'a"
Mik'a masa paper tayi ta rufe fuskanta da hannayen ta wanda yasha jan lalle yayi kyau sosai
"What!" Ya furta tareda murza idonsa mai kyau yana mai k'arewa paper'n kallo
"Alhamdulillah! Alhamdulillah! Allah nagode maka"
D'aga Salala yayi cak yana jujjuyata ita kuma tana dariya
*HAYATEEY*
Pure Moment Of Life Writers
[We don't just entertain and educate, we also touch the ❤ hearts of the readers]
Written by Nana Fa'ad
_In dedication to Fido Sodangi_
{Sept., 2017}
Follow me on Wattpad @Nana_Faad. Do read my write-ups and please don't forget to Vote,Share and Comment!!!!!!
Many suna complain basu samu na a Wattpad here is my link: http://my.w.tt/UiNb/eSBnvlncmG
```Page 51```
*This page goes to all members of PML WRITERS TRUE FANS❤. I heart you guys to pieces😘😘*
Tun lokacin da Issam suka rabu da Fido a Lagos basu k'ara had'uwa. Tunda suka kuma gida Abuja ya daina magana sai "eh" koh "a'a". Har yafi Issam nashi na da miskili yanzu yafi abunda ake kira da miskili, ba yadda Mummy batayi ba akan ya fad'a mata abunda ke damunsa amma yace ba komai. Wata d'aya da dawowan su Salala ta haife kyakkayawar 'yarta, Issam ba tareda yayi shawara da kowa ba ya rad'a wa yarinyan suna FIDDAUSI amma yana kiran ta da Jannah. Abun ba k'aramin sosa masu rai yayi ba Mummy tayi masifa tayi fushi amma duk a banza baima san tanayi ba. Salala kam kullum sai ta sha kuka dan tun daga ranar da ya rabu da Fido a Lagos ya daina shiga harkar ta. Idan tana kuka sai ya zauna yata kallon ta yace "Kiyi hak'uri bayin kaina baneh na k'asa cire Hayateey a raina neh". Idan zai kira sunan ta sai ya kirata da Fido, idan ta nema hakkin ta suna raya sunna ba sunan da yake fitowa a bakin sa sai Hayateey~Fido, abun sosai yake cin ranta, a kullum sai taje wajen Mummy tana kuka tace "MUMMY GANGAR JIKINSA NA AURA, Mummy kisa ya sake ni dan bazan iya zama dashi ba". Haka kullum Mummy ta ringa bata hak'uri, ta kira Issam ta masa fad'a amma sai abunda yayi nesa.
A haka har akayi shekaru biyu, kullum yakan shiga d'akin sa na cikin part na Mummy wanda akwai pictures na Fido yata kallo yana nunawa 'yarsa Jannah wanda a yanzu ta girma tana magana, kullum suna shiga d'akin suta kallon ta suna hira. Idan yana zaune ma Jannah takan ce " Daddy bazamu je wajen Hayateey ba?" Toh fa nan duk abunda yake zai tashi su shiga d'akin suta kallon pictures nata suna hira, baida abokin hira a gidan sai 'yarsa Jannah...
Rana d'aya sun shiga d'akin da Jannah kawai yaga wayam ba pictures, ransa yayi mugun b'aciwa ya same Mummy da Salala suna d'aki suna hira, zama yayi shima yace
"Mummy waya cire pictures na Fido"
A tsawace tace "Nice"
"Mesa?". Ba k'aramin mamaki tayi ba da yake tambayan ta mesa, tace
" Awww duk abunda ta maka baka gani ba"
Salala ta fashe da kuka tace
"Nidai Mummy ya sake ni wallahi nagaji da zama dashi idan bazaki sa ya sake ni ba zan tafi Yemen na kai k'ara wallahi nagaji"
"Ki barni dashi nace bazai sake ki ba shida Fiddausi kuma sai a lahira duk abunda ta masa bai gani ba"
Issam gathering confidence yayi yace
"Mother ba abunda Fido ta mun, asalima ni na mata laifi. Kinsan me na mata kuwa? A ranar da b'arayi suka shiga gidan su Fido toh harda ni aciki"
Mummy bud'e baki tayi tana kallon sa yacigaba
"Tun ranar da naji labarin baban ta shi ya kashe mini Abba na d'au alkawarin sai naga bayan sa, banyi niyan kashe shi ba amma nayi alkawarin rabasa da duk properties nashi, na samu wasu gangs na b'arayi suka mini jagora na shiga gidan dan na karb'a duk k'addarorin sa nazo nasa a kashe yaron sa Ahmad wanda akafi sani da GONER, bayan mun shiga gidan na karb'a duk wasu takardun nasa yayi signing not knowing bakin su d'aya da Ahmad yasa su kashe ni, bayan mun fita naji tausayin su sosai nayi alkawarin zan maida musu da duk wani abunda na karb'a sai b'arayin da mukazo dasu suka harb'e ni a hannu suka karb'a takardun sukace Ahmad neh ya saka su, haka na sa ake mun bincike Ahmad shineh dalilin zuwa nah UK, tun acan na gano ba Dad nata baneh yasa a kashe Abba shineh suka had'a baki da governor akan zai biyasa, ita kuma ashe ranar dana shiga gidan su ta ganeh ni tayi alkawarin d'aukan fansa, shine dalilin da yasa tamun haka"
Wasu kyawawan mari guda uku Mummy ta wanke sa dashi, ranta idan yayi dubu ya b'aci, hawaye take tace
"Issam yaushe ka zama haka? Har zaka iya shiga cikin gidan su mutaneh da tsakar dare da suna sata? Ka bani mamaki, kaci amanar yadda dana makaa. Kaci amanar mahaifin ka, dukda munje court amma bamuyi nasaraba lokacin bai kamata ka d'au d'anyan hukunci ba, bai kamata sam kayi haka ba, ka bani mamaki, ka bani mamaki Issam. Sam ni yanzu banga laifin Fido ba dan hali d'aya kuke, duk kuka k'asa hak'ura Allah ya musu hisabi ranar gobe ku a dole sai kun d'au FANSA, yanzu suwaye suke shan wahala idan ba ku ba? kuma haka zaku dawwama cikin wahala dan bazan tab'a bari ka aure taba, tunba yau ba Salala take kawo mun k'ara akan gangar jikin ka ta aura ba ruhin kaba, yanzu inaso ka sake ta dan ba amfanin zama da mutum irin ka, baka dace da mace irin Salala ba sam"
Zuwa gaban Mummy yayi yana hawaye yace
"Mummy ki yafe mini, nasan nayi kuskure amma dan Allah ki yafe min, kuma bazan iya sakan Salala ba".
"Bazaka iya sakan taba?"
"Eh bazan iya ba" ya fad'a hankalin sa a tashe, Salala ce ta taso tazo gaban sa tace
"Zaka iya min rabin son da kake yiwa Fido? Karka min k'arya Issam if you lie to me i'll never forgive you for that"
Girgiza kansa yayi yace "Kiyi hak'uri Matata amma bazan iya miki rabin son da nake yiwa Fido ba, but I promise with time kina sakani addu'a Allah yasa na iya miki"
Murmushi tayi wanda yafi kuka ciwo tace
"Mummy kisa ya sake ni kawai" ta fashe da wani irin kuka mai tsuma zuciyan duk wani mai sauraro.
Mummy a tsawace tace "Ka sake ta nace koh nayi fushi da kai, fushi na har abada"
Hankalin sa neh yayi bala'in d'agawa muryan sa yana shaking ba wai dan yaso ba yace
"Ni Issam na sake matata Salala saki d'aya, idan kin samu miji kiyi aure"
A take Salala ta fita a d'akin tana kuka sosai, Mummy ma tana hawaye ta nuna masa k'ofa tace
"Ka fita mini a gida"
Kallon ta yake da renannun idanuwan sa wanda sukayi jazur yace
"Mothe..." Bai k'ara sa ba ta tare numfashin sa tace
"I said OUT!!!!!!!"
A sanyaye ya tashi ya bar wajen, side nasa direct ya wuce, ganin Salala tana kuka ya zauna kusa da ita yace
"Me amfanin kukan da kikeyi bayan ke kika sa na sake ki"
D'aga jajayun eyes nata tayi ta sauk'e su akan sa tace
"Ka fad'a min good reason da zan zauna da wanda baya so nah?"
"Koh sabida 'ya dake tsakanin mu"
"Hakan na nufin sabida 'ya na zauna cikin kunci da bak'in ciki? Na tabbata 'yata baza tab'a so na zauna da wanda baya sona kuma bai d'auke ni a matsayin matar sa ba"
"Shikenan Salala ya isa!". Ya tashi yabar wajen....
_A Bayan shekara d'aya_ (da shekara biyun dana fad'a muku shine ya kama shekaru uku kenan). Back To Asalin Labari
Issam neh yashiga d'akin Mummy ya zauna ya gaishe ta, tun daga lokacin ba abun kirkin dake shiga tsakanin su sai gaisuwa, bayan sun gaisa zai tashi ya tafi tace
" Son!" Nan ya tsaye cak dan rabon ta data kirasa da Son har ya manta
"Zauna mana"
Zama yayi kansa a k'asa, tace
"Gobe Salala zatazo Nigeria"
"Allah kaimu"
"Ameen.... Zatazo ta gaishe ka, and kuma daga yanzu na baka izini kaje wajen Fiddausi ku dai-dai ta"
Take ya d'aga eyes nasa yana kallon ta he just can't believe abunda tace, murmushi tayi tace
"I am serious Son, go don't loose her".
Murmushi yayi yama kasa magana he is speechless rungume ta yayi ya fita a d'akin.......
Washegari..... Ranar Aure