Sashe 2
Hayateeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna fita Fido da Kanwar ta suka fashe da sabon kuka, take su uku da mamar su suka d'aga Daddy'n suka sakashi a mota Fido ta fisga motar da karfi sai asibin NAKOWA Hosp,Suna shiga asibi nurses sukayo kansu, suna ganin bullet d'ayar Nurse d'in tace
"Sorry we can't help without a police" Fido a tsawace tace
"WTF! what do you mean that you can't help sai mun kira police, can't you see he is dying" ta fad'a tana kuka, Nurse d'in tace
"Eh nagani but so sorry madam dole sai da sa hannun 'yan sanda"
"Excuse me! My name is not Madam, My Name is Fiddausi so please take note" take ta cire wayan ta tayi dialing number, ana picking tace
"Hello Yaya Ahmad its me Fido, kazo da police yanxu yanxu a nakowa hospital Daddy ba lafia" take tayi hanging call d'in tana zub da kwalla, ta rasa yazatayi sai safa da marwa takeyi a asibiti, tana ganin wani doctor yafito acikin operation room taje takamasa tana kuka mai ban tausayi tace
"Please Please help my Dad, I can't live without him. I won't be able to bear my life without my Dad. Please help him!"
Doctor ya juya ya tab'a Daddy yacewa Nurses su shigar dashi cikin Operation room, d'ayar Nurse d'in tace "but Doc" yace "shhh just shut up" haka suka shigar dashi cikin Operation room d'in suka kulle kofa. Wani saurayi neh yashigo wajen wanda ak'alla shekarun sa zasu kai talatin da biyu, dogo neh sosai bak'i broad chest yana da dara daran ido sai dogon hanci da lips nasa moderate amma bak'i, kallo d'aya zaka masa kasan shi kyakkyawa neh amma kana kallon bakin sa zaka ganeh yana shan abu, tana ganin shi taje ta zube a gabansa tana kuka mei cin rai tana cewa
"Yaya Ahmad sun kashe mini Daddy, Yaya Ahmad I can't live without my Dad" Yaya Ahmad ya d'aga ta yace
"Haba baby'n Dad nata ki daina kuka, ki daina fad'an haka bashida kyau a musulunci, haba sai kace ba musulma ba kiyi imani da kaddara khairihi wa sharrihi kuma kisani EVERY SOUL SHALL TASTE DEATH" da kyar yasamu ya lallashe ta tayi shuru, mum da Shamcy kam sun gama kariya sunyi shuru, Fido ce zuciyan ta yake bugawa ita ba zama ba ita ba tsayuwa ba tana ta zirga zirga a wajen, Yaya Ahmad ya daka mata tsawa yace
"Will you stop moving around and gasping frantically like a lunatic"
"I can't Yaya, I just cant ! He's my other half, I love my Dad" a tsawace yace
"Just shut up gurl everybody loves his Dad so stop moving around like an insane lunatic"
Daidai lokacin wutan room d'in yakawo green, take duk suka zubawa kofan ido, doctor na bud'e kofan Fido taje takamasa tace
"Doc, tell me something"
"I am sorry we lost him, he is dead" cewar Doctor
Nana Fa'ad
*HAYATEEY*
Pure Moment Of Writers(p.m.l)
Written By Nana Fa'ad
In dedication to Fido Sodangi
{June,2017 }
Page 7
Inna Lillahi Wa Inna Ilayhir Raji'un duk suka furta, Fido kama rigan Doctor tayi tace
"Karya kake Doctor, Dad d'ina bai mutu ba, yana nan da ransa, My Dad is alive" ta fashe da kuka, Shamcy da gudo tazo ta rungume Yayar ta suka fashe da wani irin kuka mai tsoma
zuciyan duk wani mai sauraro, da kyar da kyar Yaya Ahmad ya lallashe su had'e da musu wa'azi mai shiga rai kan sukayi shuru. A ranar akayi jana'izan sa aka kaisa makwabcin sa.
Bayan Wata Uku
Zaune suke su uku a parlour duk sunyi shuru Mummy ce tafara magana tace
"Tunda yanxu Alhaji ya rasu sai mu koma wajen dangin mu a Katsina dan gaskia Maiduguri nan ya fice mini a ka yanxu" Shamcy tayi caraf tace
"Gaskia Mummy nima nafison mu koma wajen Inna a Katsina dan sam yanxu Maiduguri bai mini dad'i"
Fido kuma tunani take, idan har ta kuskura tabar Maiduguri ina zata k'ara had'uwa da Issam, caraf tace
"Toh Mum ni yanxu ya zanyi da aiki nah, you know I love my Job" Mum tayi jim tana tunani kan tace
"Fiddausi ai baza mu barki ke kad'ai a Maiduguri"
"Mum toh Yaya Ahmad yana nan ai"
"Ahmad baya zama waje d'aya, yau shineh anan gobe shineh anan, koh da Ahmad baya tafiye tafiye bazan tab'a barinki keda shiba a gida d'aya, idan har kinason aikin ki dagaske toh ki nema transfer"
"Mum wollah neman transfer da wahala, da kyar su mini transfer"
"Zasuyi In Shaa Allah kedai ki rubuta transfer letter"
Duk yadda Fido taso Mum tabarta akan ta zauna a Maiduguri amma Mum taki, can bayan tagaji da magiya tace
"Toh shikenan Mum your wish is my command, yanxu yaushe zamu koma Katsina" Mum tayi murmushi tace
"Koh kefa mamana zuwa next week In Shaa Allah"
"Ohk Allah kaimu"
Amma a zuciyan tana cewa duk inda Issam yake a fad'in duniyan nan sai ta nemo sa kuma sai ta wulakanta sa, shineh sanadin mutuwar mahaifin ta ita kuma zata zama sanadin shi na barin Dunya......
Yau sati d'aya cif da maganarsu na barin Maiduguri kuma a yau zasu bar garin, Fido duniyan ya gama mata zafi, cikin kwana bakwai da tayi bata zama a gida kullum tana yawo cikin gari koh Allah zaisa ta gansa har zuwa yau da zasu bar garin. Hawaye neh ya sauko akan fuskan ta na bak'in cikin rashin ganin Issam da batayi ba amma tayiwa kanta alkawari har Allah ya d'auka ranta bazata tab'a daina neman sa ba.
Maiduguri International Airport
Bak'in material da touches red neh a jikin ta d'inkin dogon riga gown tayi rolling da R$S veil Red, takalmin ta high heel bak'i da stones nashi red sai karamin jakan ta black $ red. Farin glass neh mai tsada ta toshe idon ta dashi, ta had'u iya had'uwa amma kallo d'aya zaka mata ka fahimce She was broken, and as she crumpled like a piece of crushed paper. Komai da sanyi sanyi take, Mum neh ta mata magana tace
"Haba Habibty ya kike abu kamar mara jini a jiki, please kije ki duba mana sauran kayan mu" Toh kawai tace tare da juyawa, tana tafiyan ta a hankali kamar wanda kwai ya fashewa a ciki taga Icecream shop ta tsaya ta siya guda biyu, neman kujera tayi ta bud'e Icecream d'in tafara sha kamar wacce ba'a jiran ta, sha take hankali kwance ta manta da tabar su Mum suna jiran ta, K'aran wayan da taji yasa dasauri ta d'aga wayarta dan ganin wanda ke kira, '''Mum'' tagani baro baro kan screen take ta tashi tace "Hello Mum gani nan zuwa fa da kayan" d'ayan hannun ta waya a kunne d'ayan kuma Icecream, ji tayi an bugeta da karfi d'iris yarage ta fad'i kasa dan dogon takalmin dake kafarta, ji tayi a rik'e ta
Idon ta gam ta rufe ita ta riga tayi loosing hope zata fad'i jira kawai take tajita a kasa taji an kamota, bud'e idon da zatayi tayi ido hud'u da yaron da tayi wata uku tana neman sa ruwa a jallo kallo kallo suke, fuskan sa a murtuke kamar wanda bai tab'a murmushi ba ya furta "Astagfirullah", da sauri ta d'aga tana gyara jikin ta dan duk ta b'atashi da Icecream, har yanxu bai tafi ba he was starring at her yana kallon ta fuskan sa a murtuk'e so furious, a hankali ta d'aga manya manyan idon ta tana kallon sa idon ta yakai kan Suit na jikinsa fari kal wanda a yanxu ya b'aci da icecream sai kuma wayansa wanda ya fad'i a kasa screen yayi kaca-kaca, a hankali ta furta
"Sorry" tsoki yaja yace
"Next time you should watch where you're going" ya tsunkuya ya d'auka wayan sa yayi gaba. Ranta idan yayi dubu ya b'aci dan shineh yake tafiya yana danne danne da wayansa, da gudu gudu tasha gabansa tace
"Excuse me but you bumped into me" tareda rolling idonta
"Yeah, so sai mei kina waya and wasn't looking forward, Just be glad I'm not making you pay for my Suit, da saina sakaki kin wanke"
"Kaji Mallam ai nace kayi hakuri and you weren't even kind enough to say it back so I don't think you should be the one asking of reparations. And plus kana danne danne da waya while walking anyways"
Kallon ta yake sosai, he was shocked irin maganganun da ta masa dan ba wata mace a duniya data tab'a fad'a masa haka, tabbas her face seems familiar to him, kamar yasan fuskan a wani waje but he can't recall where!!!!!! Wata matace wadda ak'alla bazata haura hamsin ba ta tab'a shi tace
"Son what happen"
Yayi murmushi yace
"Nothing" tareda rik'e hannu ta yace
"Let's go" suka fara tafiya suka barta a tsaye a wajen. Murmushi tayi tace "Issam kenan, this is just the beginning, zan shiga rayuwarka, Your HaYaat"
Bayan minti talatin jirgin su ya d'aga Abuja dan babu direct flight zuwa Kt,a jirgin sai kallon sa take dan yana gefen su, shi baima san tana gefen suba, wayan ta taciro ta d'auke sa hoto. Bayan sun sauka a abuja taji yana magana da matar da tazo tasamei shi a airport na Maiduguri yana ce mata "Karki damu Umma idan naje UK zan kirata" zuciyan tane ya buga daya ambato UK, yanxu zaibar kasar kenan, Inaaa dole saina bisa duk inda zashi, dole sai nima nabar Nigeria zuwa UK
Toh fa
*HAYATEEY*
Pure Moment Of Writers(p.m.l)
Written By Nana Fa'ad
In dedication to Fido Sodangi
{June,2017 }
Page 8