Sashe 6
Hayateeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ciro kayan Makeup tayi a jakarta, watsa mata kallo yayi yace
"What the heck are you trying to do"
"Yaya wlhy fuskata idan ba kwalliya akwai matsala"
"Tambayar ki nake bance kimun dogon bayani ba gurl"
"Make-up" ta furta a hankali, yan buriki yayi da karfi yace
"Not in my car, kifita mun a mota ki zauna a can kiyi" tareda nuna mata wani slaps
"Idan kin gama painting fuskan ki sai ki d'au taxi yakaiki sch" fuskan tausayi ta masa tace
"Please General Aliyu"
"Just shutup and do as I command"
"Ohk fine, nafasa kwalliyar" jan motarsa yayi tareda cewa "Good"
Bayan yayi dropping nata a sch ta wuce wajen lecture, ita bata gamaba har kusan karfe biyu dan tayi practical. Cafeteria ta wuce direct dan already sunyi waya da Eesha tana wajen. Tana zuwa wajen ta kira Eesha a waya Eesha tazo tasamei ta suka shiga cikin wajen. Kujeran zaman mutum hud'u neh. Tun a nesa Fido hango Faruq wanda yake saurayin Eesha sai d'ayan kuma wanda ya juya mata baya batasan koh wanene ba. Fido ta tab'a Eesha tace
"Ummm Hajia keda your Boo neh" dariya Eesha tayi tace
"Don't call him that again"
"Idan na k'ara fa, me zakimun"
"Ahswear I'll cut off your head, mijin da zan aura neh ba saurayi nah ba. He is my fiancée"
"Ohk naji" tareda jan kumatun ta.
Suna isowa wajen Fido taja kujera ta zauna tace
"Washhh m so very tired wlhy, Eesha please kimini ordering noodles be fast please" Eesha tace
"Ohk" tareda yima masu abincin magana
Fido ta juya ta gaishe da Faruq tace
"Su Faruq manya ba'a kallon ka a Nigeria sai a kasar waje, the last time da muka had'u a Dubai koh" murmushi wanda aka kira da Faruq yayi yace
"Ba haka baneh fa kawai haka Allah ya kaddara bamu tab'a had'uwa a Nigeria ba, ga abokinah ku gaisa"
Juyawan da zatayi suka had'a ido da Issam, HAR A ZUCIYA tana yaba da irin kyaun da Allah yamasa. Issam dogo neh sosai meh broad chest, irin mazan da sukasha gym yana da ten packs. Fari neh sol irin farin nan neh meh kyau, yanada manya manyan Ido da dogayan eye lashes kamar mace, gashin giransa har wani had'ewa yake, yanada dogon hanci tsit da karamin bakinsa d'an pinkish, gashin kansa kuma bak'i neh wuluk dogo kamar na Roman Reings nidai nace Mashaa Allah..
Ajiye abincin da yakeci yayi yana kallon ta, yace
"Are u a spy, or you are among those gurls who beg for attention"
Kallon sa Fido take tama rasa meh zatace masa baki bud'e take kallon sa, yacigaba
"Shin mesa kike bibiyata, tun a Nigeria and you followed me har nan why?" Fido was speechless wai tana bibiyarsa koh dayake baiyi karya ba, tayi karfin halin cewa
"I beg your pardon! I really don't get you, ban ganeh what you are trying to say ba, ban ganeh meh kake nufi ba" karamin tsoki yaja yace
"WTF! Are you deaf, hausan neh bakiji koh turancin"
"Both" ta basa amsa a takaice, Eesha da Faruq shuru sukayi suna kallon ikon Allah
Tashiwa yayi akan kujeran ya kwashe jakan laptop nasa da wayoyin sa, yace
"Muddin na cigaba da cin abinci ina kallon yarinyan nan wlhy amai zanyi, bye Faruq" d'aukan Pepsi na gaban tebur tayi ta watsa masa a kayan sa, da mamaki ya juya yake kallon ta, tace masa tana meh nuna masa yatsa
"Next time you should watch your big mouth kan kayi magana" kama hannun ta yayi ya murd'a. Turesa tayi tace
"How dare you!!! don't you ever and never again touch me with your filthy phalanxes" murmushi yayi
yayi tafiyar sa. Faruq yana kwala masa kira amma shuru koh ya juya. Hawaye tafara zubda wa tareda d'aukan jakarta. Eesha tana bata hakuri ta d'aga mata hannu tace
"Please just leave me alone" tafiyar ta itama tayi tana meh mugun tsanar Issam, tunda take a rayuwar ta bawanda ya tab'a wulakanta ta kamar Issam. Shi laifin sa ma sunfi duba. Tayiwa kanta alkawari sai tayi maganin Issam, sai ta masa abunda bazai tab'a mantawa dashi a rayuwar sa ba murmushi tayi tace ''zaka shiga hannu nah ISSAM"
Taxi ta d'auka yakai ta gida, tana zuwa bakin kofan gidan daidai lokacin Aliyu shima ya dawo gida. Da gudu Meena tafito ta rungume sa tace
"Welcome the moon of my life" tareda kissing na bakin sa, Murmushi ya mata yace
"Thank you dear" wannan abun duk a gaban Fido abun ma dariya ya bata tayi shigewar ta ciki. Bayan tayi wanka ta canza kayan dake jikin ta tafito dan ta wuce kitchen. Tana fita a d'akin ta zata kicin Meena tace
"Yawwa the moon of my life kasan banjin dad'i babyn ka yana damuna sosai so ban samu na girka maka abinci ba tunda Allah yasa Fido tazo saita dafa mana kaji" Fido kallon ikon Allah take tana jiran abunda Aliyu zaice, sanda yamata peck a kumatu yace
*HAYATEEY*
Pure Moment Of Writers(p.m.l)
Written By Nana Fa'ad
_In dedication to Fido Sodangi_
{June,2017 }
```Page 13```
Pecking na Meena yak'arayi for the second time ya kalla Fido yace
"Ummm kinsan meh Dear" Meena ta girgiza kanta tace
"Tell me the Moon of my life" lips nata yayi kissing kan yace
"Last time da Inna tabani abincin ta naci rashin lafia nayi, da naje asibiti Docter yake cewa typhoid neh yake damuna kingani yanxu idan naci abincin ta bansan kuma wata cutar zata kamani ba bana ma sai Cholera takama ni"
"Ohhh the Moon of My life ai bansan abun haka yake ba" itadai Fido bataji haushin maganar sa ba dan koh ba komai daman bason girka musu abinci take ba. Wucewar ta zatayi zuwa kitchen taji Meena tacewa
"Ai the Moon of My life tun ba yau ba nasan yarinyan nan muguwar k'azama ce" Aliyu dai shuru yayi baice komai ba, ran Fido idan yayi dubu ya b'aci, idan bata tanka mataba nan gaba ma zata k'ara mata fiye da haka wata zuciyar kuma na ce mata tabarta kawai Silent Is The Best Answer Giving To A Fool. Dogon tsoki Fido taja tace
"Psychotic Bitch kawai" tayi wucewar ta kicin.
Meena tace "Swt kaji abunda tace mun kuwa kayi shuru?"
"Toh meh kike so nace afterall you started it"
"We started it or I started it koh kuma she started it?"
"I don't know kibarni please inada abunyi idan nagama zan samei ki a d'aki"
"Are you serious" tana kallon sa da mamaki irin an zage ta bai rama mata ba. Yace a tsawace
"Ki barni please dan Allah"
Tashiwa tayi tana k'ananan maganganu ta shige d'aki. Fido
Flour ta d'eba ta had'a tayi d'anwaken ta. Kad'an tayi dai dan cikinta ta zuba a kwanu ta masa had'i, gidan duk ya d'auka da kamshin man g'yadan data soya wanda yaji albasa sai ka rantse wani delicious ta girka. Zuwa parlour tayi ta ajiye kwanun ta wuce d'akin ta ta d'auko wayarta da laptop nata ta zauna tafara operating na laptop d'in. Kamshin duk yabi yacika hancin Aliyu ya rasa yazaiyi kuma harga Allah yashiga ransa sosai ga wani uban yunwan da yakeji
Yau kuma d'anwaken na gaban ta ba yadda zaiyi ya d'auka dole sai ta kamasa.
Dogon tsoki yaja yace
"Niwai meh dalilin da kikeson sakani a gaba kina kallo"
"Allah sarki Yaya I told you yesterday akan warmer na bayayi kuma d'akin d'an karen sanyi neh dashi" Tsoki yaja yacigaba da aikinsa yana had'eye miyau.
Tashiwa yayi zuwa balcony inda Switch na wutan su yake ya kashe. Ganin wuta ya d'auke take ta tashi duk da laptop nata ya d'an haskaka wajen. Aliyu kwala mata kira yayi da karfi yace
"Kee Fiddausi zoki haska mini na duba Switch d'in nan koh da matsala" tashiwa tayi ta kunna touch light na wayar ta taje tana haska masa, sai wani kame kame yake yace
"Jirani na duba koh fault d'in daga cikin gida neh"
"Ohk" kawai tace dashi tana mamakin meh yahad'a Soja da Engineering.
Aliyu da sauri yashiga kitchen ya d'auka plate yazo parlour ya juya d'anwaken ya ajiye mata empty kwanu ya k'ara komawa kitchen ya b'oye a wardrobe
Zuwa yayi ya sameta ya d'anyi tab'e tab'e ya kunna Switch d'in sai kawai wuta yaxo. Fido tayi ajiyan zuciya tace
"Alhamdulillah" tayi shigewar ta cikin gida. Zama tayi gaban laptop nata duba kwanun da zatayi taga empty ba komai. Take ta tashi tareda wani irin Ihu "Wayyoo Allah nah" da sauri Aliyu yashigo parlour yace
"Lafia kuwa ke" , zuwa wajen sa tayi da guda tana hawaye tace
"Wlhy Yaya Aliyu akwai aljanu a gidan nan"
Wani dogon tsoki yaja yace
"Dallah Mallama ba aljanu a gidan nan saidai idan kece Aljanan"
"Wlhy Allah Yaya Aliyu dagaske nake, kaga kwanun nan nafara cin d'anwake na kenan wutar nan ta d'auke kace nazo na haska maka yanxu kuma babu komai a ciki"
"Mtswww kice dai kin cinye mana 'yar ranin sense"
"Wlh Yaya ban...." Bata k'arasa ba yace
"Just shutup please kinsan na tsana yawan magana kuma karki k'ara cewa akwai aljanu a gidan nan"
Kwashe kayan ta tayi na parlour tayi shigewar ta d'aki ga wani uban yunwan da takeji, Corn Flakes ta had'a da madara tasha ta kwanta bacciiii cike da tsoro. Aliyu kuma bayan yaji shuru ya wuce kitchen da sauri ya d'auko d'anwaken yafara ci yana "washhhhh wayyo Allah yaji" nidai nace kai kasa kanka General Aliyu
Washegari Saturday ita bata tashi a bacci ba sai kusan karfe goma, tana tashiwa ta shiga toilet tayi wanka. Bayan tafito ta shafa cream nata meh kamshin gaske tareda d'auka wando jeans bak'a tasaka, ta cire wata dogon riga Milk colour wanda tsagun sa har cinye tasaka. Zama tayi gaban dressing mirror tana tsara kwalliya, sanda tacika fuskan ta da makeup kan ta tashi ta nema d'ankwali bak'i ta d'aura tareda saka takalmin ta milk heel. Fesa turaren kan dressing mirror ta tayi wanda yakai kusan kala goma.