Sashe 19
Hayateeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan sun gama preparation na komai ya fita a asibitin Meena ta kama sa tana wani irin kuka
"Ta kashe mini 'yata, she killed my only child. Wallahi bazan barta ba!"
Hugging na matar sa yayi shi kanshi yana zub da hawaye. Yana son 'yarsa sosai, nan take maganar Fido yazo masa kansa
*Aliyu na tsane ka, I hate you! Ka manta irin zagin da kamini? Ka manta kana cewa ina bin maza? Ka manta irin dukan da kamini?*
*Allah sawwaka, karka ma wahalar da kanka sabida bazan tab'a sonka ba, na tsane ka, na tsane ka Aliyu*
*Wallahi dukda kai miji nane bazan tab'a son kaba, yadda ka haddasa mini bak'in ciki jiya nima sai na haddasa maka*
Wani irin k'ara yayi daya tuna maganganun ta, shiga motar sa yayi ya fisga da k'arfi, gudu yake sosai akan hanya, koh horn baiyi ba ya sauka akan motar sa yashiga ciki.
Fido ce a parlour tama rasa me zatayi, ta kasa kuka ta k'asa zama ta k'asa tsayuwa. Zuciyanta neh yake wani irin tsinkewa, bugawa. Ji tayi an banko kofa nan take ta juya dan ganin waye neh. Aliyu tagani yana tsaya idon sa yayi jazur sai kakkarwa yake. Zuwa yayi ya shak'e ta yana wani irin nishi yace
"Me Basma tamiki? Mei 'yata tayi miki? She's a child for goodness sake she don't deserve this. Mesa bazaki rama akaina ba? Daman kin fad'a kamar yadda na haddasa miki bak'in ciki nima sai kin haddasa mini koh? Gashi kin haddasa mini congrat!"
Wurgar da ita yayi kan kujera ta fad'i ras! Ya rasa mei zaiyi kawai ya k'ara janyo ta yana janta. Sai janta yake masu gadi suna "Yallabai lafia?" Wani irin tsawa ya daka musu yace
"Kar kowa yazo kusa dani"
Har waje ya kaita yayi wulli da ita bai damu da kanta ba kalbi koh yanayin kayan jikin taba. Nunata yayi da yatsa yace
"Fido Allah ya isa tsakani na dake! Bazan tab'a yafe miki ba kuma BAZAN BARKI BA! Kuma sai kinga sakamako tun a duniya wallahi tallahi! Na tsane ki! I hate you! KIJE NA SAKE KI SAKI BIYU!!!!!"
Screen na wayana ya samu matsala just In case!
By
Nana Fa'ad
*HAYATEEY*
Pure Moment Of Life Writers
[We don't just entertain, we touch the ❤ heart of the readers]
_In dedication to Fido Sodangi_
{August, 2017}
```Page 30```
Follow me on Wattpad @Nana_Faad. Do read my write-ups and please don't forget to VOTE!
Kifa kanta tayi cikin cinyoyin ta tana mei wani irin nishi, har yanxu ta kasa yarda Basma ta mutu a hannun ta. Cikin wannan yanayin Shamcy da Yaya Khaleal sukazo suka same ta.
Da farko basu d'auka ma ita bace sun d'auka wata mahaukaciya ce, sabida ba'a iya hango fuskan ta dalilin tusa kanta da tayi cikin cinyoyin ta sai gashi kawai wanda ya sauk'o cinyoyin ta.
Shamcy hankalin ta yayi mugun tashi ganin 'yayarta cikin irin wannan yanayin. Zuwa tayi daf kusa da ita tana girgiza tana cewa
"Adda Fido meyayi zafi haka? Nasan bake kika kashe Basma ba, nasan kinason Basma kuma kin d'auke ta kamar 'yarda kika haifa, Dan Allah ki d'aga kanki please"
Shuru taji sai ajiyan zuciyan da takeyi
"Adda Fido bakya jina neh? Dan Allah ki tashi mutafi gida" still ba respond.
Shamcy ta juya wajen Yaya Khaleal tana kuka tace
"Yaya Khaleal ya zamuyi? Koh zaka d'auke ta neh?
Yaya Khaleal ya girgiza kansa yace
"Hakan bai kamata ba, d'aga ta tashiga mota"
"Na d'aga ta kuma?
" Eh bance ki d'auke taba kija ta"
Nan take Shamcy ta tsuguna kusa daf da ita tana kuka da k'yar ta iya d'agata ta tsaya, janta take har tashigar da ita cikin mota. Fido kamar wata zararriya, idan banda kallon su ba abunda take, yadda take kallon su kamar bata sansu ba kamar shine ranar farkon data fara kallon su.
Bayan Shamcy ta tusata a motar seat na baya itama tashiga ta danna lock a kofan. Nan take Yaya Khaleal ya danna wa motar key ya fusga. Gudu yake sosai akan hanya, Shamcy ta rungume Fido tace
"Yaya Adda kiyi kuka, rashin kukan ki zai janyo miki babban matsala, please try kiyi kuka"
Amma ina Fido har yanxu ko kwalla d'aya bai fito a idon taba, sai wani kallon Shamcy take kamar bata santa ba. A haka har suka iso gida Shamcy ta taimaka mata ta sauka a motar. Suna shiga b'angaren Inna a parlour Fido ta yanke jiki ta fad'i kasa. Wani irin k'ara Shamcy ta sake tareda fita a parlour da gudu zuwa wajen Yaya Khaleal da har yanxu yake harabar gidan
"Yaya Khaleal Adda Fido!"
Nan take ya shigo cikin parlour da gudu, ganin ta kwance a k'asa yayi saurin shiga kitchen ya d'ebo ruwa ya yayyafa mata a fuska.
Nan ta sauke wani irin numfashi, a hankali take bud'e idon ta. Ganin Shamcy da Yaya Khaleal tayi akanta suna kallon ta, k'okarin tashi take Shamcy ta taimaka mata. Nan take abunda yafaro yazo kanta, wani irin kuka ta fashe dashi mai tsuma zuciyan duk wani mai saurari
Tace
"Wallahi Allah ban kashe taba, bani na kashe ta ba, ku yarda dani"
Inna ce tashigo parlour ta zauna daf kusa da ita tace
"Shhh Fiddausi mun san bake kika kashe taba, mun san halinki baza ki kashe koh ran mak'iyin kiba, ki daina kuka".
Rungume Inna tayi tana wani irin kuka, Inna tana lallashin ta.
Daga baya aka tayi da ita taci abinci amma tak'i ci sai kuka take. Sai can daga baya da lallashi tasha kunu kad'an.
Da daddare tana nan tare dasu Inna, Shamcy, Mummy da sauran abokan arziki wanda sukazo mata ta'aziya. Umma ce tashigo parlour tana
"Ina munafukar take?"
Ganin Fido tana zaune kan sallaya tana addu'a tazo ta cukume ta tace
"Munafukar banza munafukar ofi, addu'a mei kike bayan kin kashe mini jiki, Allah bazamu yafe ba kuma karki ga kinyi nasara kin kashe ta toh wallahi ba wani namijin da zai aure ki, duk wanda yazo da sunan aure yana jin kinyi k'isan kai zai gudu"
Da k'yar aka raba Umma da Fido, suka samu suka fitar da Umma a d'aki. Wani irin kuka ta fashe dashi tana Allah gani gareka! Allah ka ganar dasu gaskian al-amarin!!!
(boring page banson typing abun tausayi zan tsaya anan)
_Bayan Wata Hud'u_
Gudu take sosai akan titi sabida tana da class by 8:00am gashi yanxu har 8:30 sam bataso hakan ba. Bataso tana lecture student suzo zasu shiga and she don't wanna keep them waiting. Wani dogon tsoki taja ganin wayan ta yana ringing tace "Who so ever is calling bazan d'aga ba".
Ganin Shamcy baro baro kan screen na wayar ta yasa tayi saurin receiving tace
"Shamcy ya akayi ba yanxu nabar gida ba?"
"Adda Fido kin manta da Laptop da key office naki"
Wani wawar buriki taja wanda yasa ta buge motar dake daf gaban ta.
"Yaa Salaaam" ta furta ganin mai motan yayi parking itama take tayi parking motar ta tafito a ciki. Sai yanxu na kare mata kallo doguwar riga rug neh a jikin ta material purple da black tayi rolling da veil black, sai wani uban heel dake kafanta. Kallo d'aya zaka mata kagane tayi mugun ramewa tayi duhu.
Wanda ta buge masa mota ya juya mata baya yana mai duba motar sa. Zuwa wajen tayi tana mai duba motan ba tareda ta d'aga kai ta kalla fuskan me motar ba. Gani tayi motar ba k'aramin jin jiki yayi ba. Batasan lokacin data furta
"I am so so sorry dan Allah kayi hak'uri" tareda d'aga manya manyan idonta. Nan take taja da baya baki bud'e tace
"YOU!!! ISSAM?"
Shi kanshi Issam was surprised yama kasa magana
Nan take tajuya tashiga motarta ta fisga da gudu
By
Nana Fa'ad
*HAYATEEY*
Pure Moment Of Life Writers
[We don't just entertain and educate,we also touch the ❤ hearts of the readers.]
_In dedication to Fido Sodangi_
{August, 2017}
*Follow me on Wattpad @Nana_Faad. Do read my write-ups and please don't forget to SHARE/VOTE!!!*
```Page 31```
Gudu take har ta isa cikin University of Katsina, cikin makarantan ma gudu take har sanda ta iso destination nata tayi parking motar ta a parking slot, ita duk budget nata yau zata kai har la'asar a makarantan sabida tana da lecture da zatayi by 2:00pm. Wani dogon tsaki taja tace "wannan yaron yayi ruining komai nah".
D'aukar jakarta tayi ta fita a motar, direct venue da zatayi lecture d'in ta wuce. Ganin students tayi duk sun fita a hall d'in, duba agogon hannun ta tayi taga 9:01 tace " Yaa Salaam I'm so freaking late"
Ganin lecturer su dasu kayi yasa duk suke gudun komawa cikin ajin. Tana shiga cikin ajin tace
"CLOSS THE DAMN DOOR"
Da sauri class-rep d'in yaja kofar ya rufe. Nan tafara musu lecture akan Parasitology, awa d'aya da rabi tayi mai kyau tana explaining, bayan ta gama ta d'au jakarta tace
"Attendance please! And yes don't mistake to write it for your friends. Don't dare it! Ama warning!!!!"
Haka koh wani student yana zuwa gaban ta ya rubata ID number sa ya koma seat. Bayan kowa ya rubata tace
"The class-rep should meet me tomorrow morning in my office for today's handout. See you in my next class bye!"
Ta fita a cikin ajin, direct parking space ta wuce tashiga motarta ta fisga. Har yanxu she can't stop thinking of Issam, bawai shid'in ba, yadda ya canza mata gaba d'aya.