← Book details Hayateeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 40

Sashe 18

Hayateeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Fido ce kwance kan gado duk jikin ta yayi tsami, ga zafin duka ga ciwon kai dake addabar ta. Hawaye neh fal a kuncin ta tarasa abunda yake mata dad'i da k'yar tasamu tayi sallah. Kwanciya tayi sai can da k'yar a daddafe ta shiga tayi wanka ta fito daga ita sai towel, fesa body spray tayi a jikinta ta kwanta flat akan gado. Jin k'aran bud'e kofa yasa ta d'aga kanta dan ganin waye.
Aliyu neh tsaye da bowel a hannun sa da kuma k'aramin towel. Zuwa yayi daf kusa da ita yace
"Ki tashi na matse miki jikin ki"
Ta had'o rai kamar hadari tace
"Banaso, ban bukatar taimakon ka"
Tsawa ya daka mata yace
"Ina wasa dake neh? Maza ki tashi"

Ba yadda ta iya taga ya b'ata rai kuma abu da Aliyu sai a hankali. Tasowa tayi ta zauna, k'okarin cire towel na jikin ta yake ta rik'e hannun sa tace
''What are you trying to do?"
"Chill gurl, I aiint interested in your body"
Da k'yar ta barsa ya zare towel d'in, rikicewa yayi a lokacin da yaga fulanin ta, a cike a tsattsaye. A hankali ya fara matse mata jikin ta, rufe idon ta tayi gam dan tana bala'in kunyan Aliyu.
Ganin bazai iya hak'ura ba ya tusa kansa kirjin ta, hankalin ta yayi mugun tashi tace
"Dan Allah Yaya Aliyu meh kake shirin yi dan Allah ka barni"

Numfashin sa yana me tsayawa hankalin sa yayi mugun tashi yace
"Dan Allah ki barni please"
Zatayi magana ya had'a bakinsa da nata kamar wani mayunwaci yana kissing nata, duk iya k'okarin ta dan taga ta turesa amma ina jikin ta ba k'arfi tasha duka. Haka ya ringa shafata ta ko'ina yana kissing duk wani part na jikin ta. A hankali ya rabata da towel d'in gaba d'aya. Kuka sosai take tana dukan sa amma inaa hankalin sa baya jikin sa yariga yayi nisa.

Ji tayi yana addu'a kan tace meh taji abu yashige ta, ihu sosai take tana dukan sa amma sai yi yake. Aliyu bai barta ba har sanda ya samu nutsuwa. Wani irin hugging nata yayi sosai yana cewa
"Forgive me Fido, dan Allah ki yafe mini please"

Idonta ta rufe gam tak'i ta bud'e su, jin tsanar Aliyu tace har cikin ranta, Aliyu mugu neh, duk da rashin lafiyan da nake fama dashi bai kyale ni ba! Fashewa tayi da wani irin kuka, Aliyu ya birkice iya birkicewa sai hak'uri yake bata. Daga baya ya tashi ya had'a ruwan zafi ya d'auke ta cak ya dirata a ciki.
Tun tana jin zafi har tasamu taji daidai, bayan ya gama mata wanka ya shafa mata magani a jikin ta kuma ya bata magani tasha. Kwantar da ita yayi a kan gado yana shafa fuskan ta yace
"Nagode Fido, Allah miki albarka, Allah barmu tare, wallahi ina masifan sonki ki yarda dani"
Bud'an bakin ta tace
"Aliyu na tsane ka, I hate you! Ka manta irin zagin da kamini? Ka manta kana cewa ina bin maza? Ka manta irin dukan da kamini, ka manta.. " bata k'arasa ba ya had'a bakin sa da nata, duk yadda taso kwatan kanta ta kasa dan Aliyu yanada karfi, sanda ya tsosa bakin ta son ransa kan yace
"I know nayi babban kuskure and In Shaa Allah I'll rectify my mistakes. Everybody deserves a second chance, ina rok'an ki kibani dama na nuna miki irin son da nake miki please"
Tufa masa miyau bakin ta tayi tace
"Allah sawwaka, karka ma wahalar da kanka sabida bazan tab'a sonka ba, na tsane ka, na tsane ka Aliyu"
Murmushi yayi yace
"Ana ahubbiki Fido, kin riga kin zama jinin jikin nah a yanxu, ki kwanta kiyi bacci karki wahalar mini da kanki"
Kiss ya mata a forehead ya fita ya bar mata d'akin. Kuka ta fashe dashi zuciyan ta yana k'ona, ga rad'ad'in da takeji a k'asan ta, ga zafin duka, ga ciwon kai. Kan tasani bacci yayi awon gaba da ita.

Aliyu ya koma d'akin sa yayi wanka yayi alwala yayi nafila. Addu'a yayi sosai kan shima yabi lafiyar gado yana mai tsansan farin ciki.

Da misalin karfe biyar da rabi Fido na kwance tana bacci Aliyu yashigo d'akin, pecking nata yayi yace
"Fido! Fido"

A hankali ta bud'e idon ta taga Aliyu yana mata murmushi yace
"Tashi kiyi sallah Subh yayi"

Da k'yar ya taimaka mata tayi sallah yana zaune a d'akin, bayan ta idar ta fashe da kuka, da sauri yazo ya samei ta yace
"What happen Fido"
"Yunwa nake ji"
"Ohk jirani ina zuwa"

Fita yayi a d'akin cikin minti goma sha biyar sai gashi da Indomie da kwai da bread. Dire mata yayi a gaban ta ya k'ara fita zuwan shi yazo da flasks ya had'a mata Tea mei k'auri ya mik'a mata.

Ci tayi sosai har sanda taji ta koshi, magani ya bata tasha tabi lafian gado, kan kace kwabo bacci ya d'auke ta.

Da misalin karfe sha biyu da rabi Aliyu yashigo d'akin Fido da Basma a hannun sa wanda take tsala kuka. Nan take Fido ta farka, Aliyu yace
"Dan Allah Fido tun safe Basma take kuka tana neman ki"
Fido tana karb'an ta tayi shuru tafara dariya, Aliyu yayi murmushi yace
"Basma tana sonki Fido, nima ina k'aunar ki"

Watsa masa kallo tayi tace
"Wallahi duk da kai miji nane bazan tab'a son kaba, yadda ka haddasa mini bak'in ciki jiya nima sai na haddasa maka"

Murmushi yayi yace
"Ni zan fita sai na dawo"
Koh amsawa batayi ba shima ya fita abunsa. D'aukan Basma tayi tana mata wasa tace
"Muje kitchen na had'o miki NAN koh"
Fita tayi d'auke da Basma a hannu ta zuwa kitchen, bayan ta had'o mata zata shiga d'akin ta taci karo da Meena. Fido tace
"Lafiya kuwa?"
"Basma nazo duba wa, tunda tayi shuru shikenan" ta wuce tabar wajen.

Fido shiga d'akin ta kawai tayi bata kawo komai a ranta ba afterall 'yarta ce. Ganin Basma taki shan Nan d'in ta tab'a feeding bottle d'in tace
"Bara na k'aro miki ruwan sanyi Basma kamar yayi miki zafi koh?"
Goran faro dake kan gadonta ta d'auko ta d'an zuba ruwa kad'an acikin feeding bottle ta girgiza tace
"Yawwa ungo kisha yanxu ba zafi"
Basma tana dariya ta karb'a tafara sha. Cikin minti biyu kawai taga jini yana fitowa ta hanci da idon Basma ga wani irin kukan da takeyi...

By

Nana Fa'ad
*HAYATEEY*

Pure Moment Of Life Writers

[We don't just entertain, we touch the ❤ heart of the readers]

_In dedication to Fido Sodangi_

{August, 2017}

```Page 29```

Saka hannu tayi cikin jinin da yake fitowa a bakin Basma batasan lokacin da tayi wani irin ihu ba. Nan take Basma ta daina numfashi, girgiza ta Fido take tama kasa kuka sai jikinta da yake rawa takasa furta komai.
Sai can tayi wani irin ihu wanda yafi na farkon wanda yasa kaf gidan ya d'auka. Cewa take "Basma dan Allah ki tashi, Basma meya sameki, Basma please ki tashi" ganin Basma bata koh motsi yasa ta fita a d'akin ta da gudu.

Meena ce a d'akin ta zaune akan gado tayi crossing leg da kafarta, wani irin dad'i takeji koh ba komai jin ihun Fido tasan burin ta yacika. Wayarta ta d'auka tayi dailing number Umma ta saka a loudspeaker. Umma tana d'auka wa tace
"Ya akayi 'yata?"
Meena ta k'yalk'yale da dariya tace
"Umma shawaran ki yayi, ai na cika aiki. Jiya da daddare bakisan yadda raina yayi bak'i k'irin ba. Yanxu Doctor Umar yana zuwa zaice maganin hana ciki tasha, batason d'aukan ciki tasha magani kuma ya mata destroying womb nata wato mahaifarta bazata iya d'aukan ciki"
"Yawwa nagode 'yata har ta mutu bazata tab'a haihuwa ba".
Meena tayi dariya tace
"Itada haihuwa ai sai a lahira wallahi"

Ji take an banko kofan ta wanda yasa tayi disconnecting call d'in da sauri. Ganin Fido tayi ba d'ankwali akan ta a birkice, Fido taje da gudu ta kamo hannun Meena da k'yar ta iya furta "BASMA!"

Hankalin Meena yayi mugun tashi tace
"What happen"

Fido wanda har yanxu koh kwalla batayi ba dan tayi mugun tsorata tace
"BASMA, a d'aki nah" muryan ta yana shacking, da gudu Meena ta fita a d'akin Fido tana biye da ita har d'akin Fido.

Meena d'aukan 'yarta tayi tana girgiza ta amma ina rai yayi halinsa. Wani irin kuka ta fashe dashi ta ajiye 'yarta akan gado ta cukume Fido tace
"Me kika bata? Kin kashe mini d'iya"
Fido tana girgiza kanta tama kasa magana, feeding bottle da faro water ta nuna mata da hannu. Meena tayi wani irin kuka tace
"Kin KASHE TA, kin kashe mini daughter!"
Fido sai girgiza kanta take idon ta yayi jazur amma har yanxu ba hawaye. Meena d'aukar 'yarta tayi ta fita da gudu. Driver takira da saka 'yarta a mota nan yajasu zuwa asibiti. Da zuwan su aka duba Basma likita suka shaida mata tariga tacika. Wani irin kuka ta fashe har k'asa ta kwanta tana kuka mai tsoma rai duk wani mai sauraro.
Nan take Driver ya k'ira Aliyu ya shaida masa suna asibiti ba lafia

Koh minti goma ba'ayi ba sai ga Aliyu a cikin asibitin. Meena tana ganin sa nan take ta tashi ta rungume sa tana wani irin kuka sai cewa take
"Basma! Moon of my life BASMA!"
Nan take ya janye ta daga jikinsa ya samu Doctor Umar dake tsaye a gefe
"Doctor what happen to my daughter? Ina take?"
Doctor Umar yace
"I am so sorry, we lost her!"
"Inna Lillahi Wa Inna Ilayhir Raji'un" shineh abunda yake maimaitawa. Idonsa yayi jazur kamar wuta, hankalin sa yayi mugun tashi, saka hannu sa yayi cikin suman kansa yace
"Tana ina? Ya akayi haka I left her she was doing fine. Ohhh sorry! So stupid of me to ask you such question, haka Allah yayi lokacin tane yayi"

Doctor Umar yace
"Haka neh General but she was poisoned"
Da sauri ya d'aga kansa ya kalla Dr Umar yace
"What!!!!?"
"Yes! she was poisoned"

Hankalin sa neh yayi mugun tashi yace a nuna masa gawan 'yarsa.
Chapter 18 · 0% Book details