Sashe 13
Hayateeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
D'aki direct suka wuce bayan su Issam sunyi dropping nasu. Eesha kwanciya tayi flat akan gado Fido kuma tana kokarin cire kayan jikin ta, har yanxu incidence na d'azu itada Issam yake yawo a brain nata. Bayan ta cire kayan jikinta ta d'aura towel tace
"Eesha d'azu idan badan Issam ya taimaka mini ba da nasha kunya, ai wlhy idan na zube kasa bani ba dinner nan gida kawai zan dawo".
Eesha tayi dariya tace
"Mutumin ki ai yayi saving naki yakamata ki kirasa ki masa godiya"
Zaro eyes nata tayi tace
"Wa! Ni? Allah sawwaka nakirasa"
Eesha ta tashi daga kwancen da take tace
"Yawwa ni Fido d'azu da zamu shiga cikin hotel d'in naga yana miki magana a kunne meh yake fad'a miki and kuma tunda kika shiga cikin motar yana ta kallon ki"
Dogon tsaki Fido taja tace
"THAT SON OF A GUN! He shamelessly stared at me tun shigowa ta motan! And then he had the audacity to wink at me! HE WINKED AT ME! How dare he? And you know what, kinsan maganan da yazo kusa dani yake fad'a mini? Wai I had too much contour on and that I shouldn't cover up my inner beauty!!!! Ina ruwan shi dani da make-up d'ina. He's very stupid"
Eesha tayi dariya kamar cikin ta zai fashe tace
"Kedai da mutumin ki"
"Wlhy idan kika k'ara fad'an haka zamu b'ata. Mene kin baje a kan gado dallah tashi kiyi wanka"
"Idan naki fa?"
"Na fad'a wa Faruq K'azamiyar amarya ce ke"
"Kut!!! Ai Wlhy dana tsane ki".
"Akan Faruq zaki tsane ni?
"Sosai ma kuwa"
"Good nagode, kin nuna mini Faruq yafini"
"Banza ina ma zaki had'a, mtsww ki shiga wankan idan kin gama nashiga bacci nake ji"
"Hmmm" kawai Fido tace tashiga bathroom.
_Washegari_
Da misalin karfe tara na safe aka d'aura auren Faruq da Eesha. Tunda gari ya waye Fido bata samu zama ba sabida itace best friend kuma tana make suring duk k'awayen su sun samu abinci da take away. Ita bata samu zama ba sai kusan karfe bakwai na dare.
A kan gado tazo ta kauna tace
"Wayyo Anty Halima wlhy Allah nagaji"
Anty Halima tayi dariya tace
"Ai dole ki gaji kina zaman best friend"
"Wai ni ina amaryan neh kum what time za'a kaita gidan ta?"
"Yanxu tashiga wajen Abba already ma abokan ango sunzo tafiya da amaryan"
A take Fido ta taso daga kwancen da take tace
"Dan Allah? Bara nayi wanka sharp sharp"
"Gwara kam, Yawwa Fido ga wayar ki tun d'azu ake kiran ki fa"
Karb'an wayan Fido tayi tareda mata godiya. 50 missed calls ta gani da kuma 6 messages. Wajen messages ta shiga taga Yaya Aliyu, S.A da kuma number da yake tura mata text kusan kullum. Number ta fara bud'e wa taga:
_Hayaateey!!!!! You are so beautiful, sometimes I just can't take my eyes off your pictures. And you know what? You looked gorgeous yesterday night_
A k'asan still message na number neh:
_How do i love you? i really cannot tell, for it is a pain like no known ache, a pain with which i would not part, for i treasure HAYAAT and life is my QALB, and my QALB is yhu!_
Murmushi tayi bayan ta gama reading text message d'in tace "lalle baka da aiki"
Bud'e text messages na S.A tayi wanda duk akan tayi hakuri tasa afasa auren ayi dashi, Wanda har messages uku duk nasa.
Guda d'aya message na Yaya Aliyu neh, zuciyan ta neh ya buga bayan ta gama reading message d'in. A hankali take k'ara karantawa:
_Ashe haka kike bakida kamun kai? A cikin jama'a wani yake rik'e ki ba kunya ba tsoron Allah. Wannan ba dinner kukayi ba sunan shi Talla. And be ready zanzo na d'auke ki_
A hankali ta furta "Wayyoo Allah nah". Wayar tane yafara ringing, da sauri ta duba dan ganin wanda yake kira, Yaya Aliyu tagani baro baro kan screen. D'aga wa tayi, tun kan tayi magana yace
"Inata kiranki ina kika shiga baki d'aga wayata ba ehh?"
"Wlhy bana kusa neh"
"Mtswww, kinban kunya Fido. Pictures naki kaca kaca nake gani a social media keda wani ya rik'e ki kuna kallon juna, shi d'in uban waye neh, bai san auren ki saura kwanaki baneh, Afterall kece jahilan da kika barsa"
A take ta katse wayan hawaye yana sauka akan kuncin ta. Mutaneh kenan duk abunda yake faruwa sai sun d'au hoton sun buga a social media kai Allah sawwaka.
Jiki a sanyaye tashiga bathroom tayi wanka, koh lipstick bata shafa ba bare powder. Dogon riga Swiss lace ta saka wanda ya amshe jikin ta sosai tayi spreading perfumes a jikin ta.
Anty Halima ce tashigo d'akin tace
"Fido duk friends na amarya fa an kaisu yanxu keda amarya ake jira hope kin shirya"
A hankali tace
"Eh muje" ta d'auko gyalen ta tayafa
Eesha da babarta ta neh a bayan mota sai gaban kuma Fido da Issam shi yake driving. A hankali ya d'an kawo kansa kusa da ita yace
"You look beautiful without make-up, Thank Allah yau bakiyi contouring fuskan ki ba. Gosh! yesterday you looked like a masquerade dana ganki har zan gudu na d'auka aljana ce"
Fido juyawa tayi dan ta gasa masa d'acin magana to her very own surprise kuma fuskan sa a d'aure yayi squeezing yana driving kamar bashi yayi maganar ba. Dogon tsaki taja tace "Mahaukaci" a hankali.
Bayan sun kaita gidan ta, abokan ango sukace baso son kowa ya kwana a gidan.
Fido tace
"Kaii Eesha haka Faruq yake jarababbe"
"Dan Allah Fido ke ki masa magana ki kwana gobe sai ki tafi"
"Tab lalle yadda ake koran mun nan ai dole na tafi, and kuma Yaya Aliyu yace yana hanya bara na fita na tsaya a bakin gate dan baisan gidan ba"
Da kyar Eesha tabar Fido ta tafi. A bakin gate tana jiran Aliyu Issam yayi parking a gaban ta. D'aga kanta tayi kamar bata gansa ba. Sauka yayi a cikin motar yace
"Shigo na kaiki gida Mss Contour"
"Mtswww kaga nayi kama da kalar wacce zaka kaita gida neh"
"Ke kin fiye tsaki sai kace 'yar tasha"
A ranta taji maganar wai 'yar tasha. A zuciyan ta tace yau kuwa zan nuna maka ni 'yar tasha ce.
Coke na hannunta ta bud'e ta watsa masa a farar shaddan sa tareda tufa masa miyau na bakin ta tace
"Yau na nuna maka ni cikekkiyar 'yar tasha ce"
Murmushi yayi tareda d'aukan ta cak ya bud'e bayan mota ya wurga ta aciki da sauri ya zagaya ya shiga gaba yayi locking doors d'in tareda ba motar wuta.....
By
Nana Fa'ad
*HAYATEEY*
Pure Moment Of Life Writers(p.m.l)
[We don't just entertain, we touch the ❤ heart of the readers]
In Dedication To Fido Sodangi
{July,2016}
*Gaisuwa na musamman Yaya Faty K. Batagarawa And Ayshah K. Batagarawa*. ILYSM😘
```Page 23```
K'okarin bud'e motan take amma ina ya riga ya danna masa lock. Ihu tafara yi tana cewa
"Wayyoo Allah ku ceceni Issam yayi kidnapping d'ina."
Murmushi yayi yace
"Wow! Ashe fa kinsan suna nah".
A tsawace tace
"Ka bud'e motar nan koh na shak'e ka ta baya dukkanmu mu mutu"
A take yajuya yana kallon ta yace
"Don't even dare! I am warning you! Maza ki saka seat belt kinga ni already da seat belt"
Ina Fido ko kulasa batayi ba ta cire gyalenta ta kama masa wuya ta baya, kan yasani yaje ya buga wani kanti. Buga kanta tayi a jikin motar, shi Allah neh ya soshi baiji ciwo ba dan yasaka seat belt. Juya baya yayi da sauri yaga Fido kwance bata motsi.
"Fido! Fido please ki tashi"
Amma inaaa koh motsi batayi. Da sauri ya d'au wayar sa yayi dialling number
"Hello Dr Naeemah please kina ina? Dan Allah kizo ina neman taimakon gaggawa" ya katse wayan.
Zuciyan shi neh yake bugawa ya rasa mei yake masa dad'i.
Can bayan minti ashirin sai ga wata wanda ak'alla bazata haura shekaru ashirin da takwas ba tafito a mota. Da sauri Issam yazo kusa da ita yace
"Please help me Naeemah"
Murmushi Naeemah tayi tace
"Ba komai ka sakata a mota"
Istigfari Issam yayi tareda d'aga ta cak ya sakata cikin motar Naeemah
Bayan sun shiga cikin motar Dr Naeemah tace
"Hospital koh gidan ka?"
"No gida nah"
"Wacece haka Issam?"
"Sister nah! And please don't ask me any more questions"
"Ohk fine! Ina gidan ka yake?"
Kwatance ya mata har zuwa gidan sa, bayan tayi parking a parking lot ya d'auke ta cak tareda furta "Astagfirullah" har zuwa cikin wani d'aki meh kyaun gaske. Da ganin d'akin na macece dan komai na d'akin tun daga bedsheet,curtains, kujeru duk purple and black neh.
A kan gado ya dirata, yace
"Dr please duba ta"
Bayan Dr Naeemah tayi gwaje gwajen ta tace
"Ka kwantar da hankalin ka ba wani abu baneh suma kawai tayi dan ta firgita sosai kuma ta d'an buge kanta"
"Yanxu what's the solution?"
"Zan mata allura tareda bata magani but sai kaje ka siyo dan ba yawo nake da su ba"
A birkice yace
"Ba wani abu ki rubuta mun naje na siyo yanxu"
"Ohk toh"
Takarda ta ciro da biro a jakarta ta rubuta masa magani da alluran da zai siyo. A take ya karb'a ya fice a gidan. Cikin minti goma sha biyar sai gashi da ledan maganin.
Murmushi Naeemah tayi tace
"Gaskia kana ji da kanwar mu"
Murmushi yayi yace
"Ai dole nah"
Fita yayi a d'akin a lokacin da zata mata allura. Bayan ta gama ta kira shi ta masa bayanin idan ta tashi ga maganin da zai bata. Yace
"Words ain't enough to thank you Naeemah"
Murmushi tayi tace
"I can do anything for you"
Bayan ta tafi kujera ya d'auka ya zauna yana kallon ta har bacci ya d'auke sa.