Sashe 12
Hayateeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan nan aka ci aka sha, ganin 'yan pure moment nayi sunata warwaso kan abinci duk da abincin serve yourself neh amma ko wacce da k'aton tare da Leda a hannu, a cika tray a cika leda na tambaye su ledan na menene wai zasu kai gida.
Basu gama dinner ba sai kusan 11:40 na dare. Kamar yadda suka zo haka suka koma a cikin mota. Eesha da Faruq da suke baya sai magana kasa kasa suke suna dariya. Issam kuma minti minti yakan juyawa ya kalle ta. Idan sun had'a ido sai tace
"What??? Banson kallo dayawa, inaga kaf zuri'an ku babu iri nah koh?"
Murmushi yayi yace
"Gaskia kam babu irin ki, a zuriyan mu banga meh irin your complexion ba, blacky!! Yuck!" Tareda girgiza kansa
Ranta idan yayi dubu ya b'aci wai ita blacky, ba sau d'aya ba million times mutaneh sukan ce skin colour nata yana da kyau, ita ba bak'a ba kuma ba fara ba, za d'an iya ce mata tanada haske sosai and many times mutaneh kance tana kama da Christiana Milan
"Ya kamata kaje doctor ya duba ka cause ni ba blacky bace , and kuma meh acikin bak'in fata? Afterall bak'in fata tsada neh dashi unlike fari wanda shi a kasuwa anybody can buy it"
Murmushi yayi bai k'ara magana ba har yayi dropping nasu a gida.
By
Nana Fa'ad
*HAYATEEY*
Pure Moment Of Life Writers(p.m.l)
Written By Nana Fa'ad
_In dedication to Fido Sodangi_
{July,2017 }
*Godiya na musamman to all members of Pure Moment Of Life Writers. I ❤ y'all... #oneluv*
```Page 20```
Umma ce zaune a d'aki itada Aliyu, ranta duk a b'ace tace
"Haba Aliyu ka kyauta kenan? Dududu yaushe auren ka da Meena har zaka mata kishiya, Haba Meena fa 'yar uwarka ce ta jini, sanin kanka neh mu biyu iyayen mu suka haifa, nida Uwani"
"Umma Fido ma ai 'yar uwa tace, d'aya suke a waje nah"
"Wlhy sam ba d'aya ba, akwai mugaye irin dangin uba neh. Ai a duniyan nan 'yan uba da dangin uba sune enemies naka first!"
"Hmmm Umma kenan, kiyi hakuri sabida ina kaunar Fido sosai, fiye da tunanin ki, more than anything"
"Ohhh tun ba'aje koh inaba har sunkai sunan ka wajen boka, har ta mallake ka"
"Umma ki daina fad'an haka, ni ba abunda Fido ta mini, as you can see d'azu kawai umarni tabi ba wai dan tanaso ba"
"Shikenan! Nidai zanta maka addu'a har ranar da zaka dawo cikin haiyacin ka. Wannan masifan da me yayi kama Ya Allah"
"Yawwa Umma addu'an ki nake bukata, nagode"
"Allah maka albark d'ana, Allah rabaka da kuma wannan bala'in"
"Umma ni na wuce".
" ka gaida gida, and kuma da daddare kazo mini da Meena akwai maganan da zamuyi da ita"
"Toh shikenan ba matsala"
Fido tana shiga d'aki ta kwanta akan gado ta fashe da wani irin kuka meh tsuma duk wani zuciyan mei sauraro. Mum ce tashigo d'akin ta shafa kanta tace
"Fido you always told me that Aliyu neh first love na ki, shin mesa baki farin ciki da faruwan haka ba?"
"Mum I wish, I wish that inason shi har yanxu da yanxu ina farin cikin TAWA TA SAMENI. But Mum, a yanxu I ain't feeling anything for him, a yanxu ina jinsa kawai a matsayin brother and nothing else"
"Fiddausi kina son S.A sosai?"
"Mum inason S.A, inason shi sosai Mum. I can't hide my feelings for him but ya zanyi Mum? Iyayen sa basu son auren mu tare" ta fashe da kuka.
Mum ta rungume tace
"Kita addu'a Allah sa shine mafi alkhairi, Aliyu is the perfect match for you gurl In Shaa Allah"
Murmushi Fido tayi tace
"Kai Mum, Allah sa toh"
"Ameen" tareda rungumo 'yar nata sosai.. ....
**********
"Wlhy Allah baka isa ba, tun ba yau ba nasan takeken ka, wato duk iskancin da kuka gama yi a UK bai ishe ku ba yanxu ku dawo kuce aure zakuyi, Wlhy Allah bazan yarda ba" cewar Meena wanda ta gama cika tayi fam.
Aliyu ransa yayi mugun b'aci, duk da yadda yabita a sannu a lallashe amma take gaya masa bak'ar magana(nidai nace Aliyu baisan kishin mu na mata ba) ransa a b'ace yace
"Ba yardan ki nake nema ba ai, sabida haka da ki yarda da karki yarda duk uwar uban su d'aya"
"Hmmm, lalle Aliyu!!! Uwata ta zauna ba kishiya dan haka nima wlhy bazan zauna da kishiya ba wlhy. Idan har ka kuskura ka kawo Fido cikin gidan nan it will be the greatest mistake da kayi a rayuwar ka. I swear, I sweaerit!! Dan wlhy sai kayi dana sani"
"Kar kiyi kuskuren aikata wani abu Meena, dan wlhy Allah idan har naga kin aikata wani abunda bashi ba toh ki sani a ranar zaki tattara kayan ki kibar mini gida nah. Ai tun farko ni bance ina sonki ba, ke kika ganni kika lik'e mini, kika ce sam ni kike so ni zaki aura(hmm readers maza kenan).
Zubewa Meena tayi a kasa ta d'aura hannu a ka, yau Aliyu ya mata rashin mutunci akan Fido. Wani irin kuka ta fashe dashi tace
"Abban Basma gori kake mini?"
Aliyu jikin shi yayi sanyi yace
"I am sorry"
Tana goge hawayen ta tace
"Ba komai, ka kaini wajen Umma kace tana son gani nah ai koh?"
Zuwa yayi daf kusa da ita ya kama hannun ta yace
"Kiyi hakuri dan Allah, nasan ban kyauta ba but you pushed me! Ina sonki Meena plus inason Fido. Hakuri zakiyi bazan iya rayuwa ba Fiddausi ba, She's My HAYAT!!!"
Meena ji take kamar ta had'iye zuciyanta ta mutu, tunda take a rayuwa bata tab'a jin bak'in ciki irin na yau ba. Murmushi tayi amma Allah kad'ai yasan what's on her mind tace
"Ka kaini kar dare yayi"
"Thanks alot Swthrt!" Tareda hugging nata "Muje"
S.A tunda yaji labarin auren Fiddausi da Aliyu yabi ya birkice, a kullum yana hanyan zuwa gidan su shi sam a fasa auren tunda Fido ba son Aliyu take ba. Shi koh iyayen sa basu amince ba a musu auren haka tunda yanada kud'in sa and he doesn't need help from anyone. Kamar kullum Fido ta shirya zata gidan su Eesha kawai taga S.A a gaban ta. Zuwa daf yayi kusa da ita yace
"Beauty dan Allah karki yadda su rabani da ke kinji. Please dan Allah beauty zuciya na zata iya bugawa idan baki aure ni ba, ki taimaka mini dan Allah beauty, kece Rayuwa ta!"
Hawaye neh daf suka cika a idon ta, da sauri ta shiga motarta tabasa wuta. Duk da yayi kokarin shiga gaban ta amma hakan baisa ta gauje tabar haraban gidan ba. Gudu take sosai akan titi, waje ta samu tayi parking motarta ta rushe da kuka. Can taji message ya shigo mata waya take ta d'au wayarta tana goge hawayen da yake sauka kan kuncin ta. Bud'e message d'in tayi tafara reading:
_I've been thinking about you a lot Hayaateey!_
Wani irin fashewa da kuka tayi tace "Ya Allah you know what's best for me"
*Bayan Sati Uku*
Tun daga lokacin Fido bata k'ara yin ido hud'u da Aliyu ba. Tana jin muryan sa take b'uya, shima dai banza yayi da ita dan duk gudun ta in some few days zata shigo hannun sa.
Shirye shiryen biki suke ba kama hannun yaro dan saura sati d'aya ayi biki. A yau neh dinner Eesha gobe d'aurin auren ta. Duk wani gyaran jiki tare sukeyi dukda ma Fido bata so amma Eesha takan sata dole.
Eesha ce kwance a kan gado Fido kuma a kan tiles, Eesha tace
"Fido ki hau kan gado mana"
"Ke barni tiles sanyi neh dashi"
"Hmm kedai dason sanyi sai kace a Russia aka haife ki"
Fido tayi dariya tace
"Ai wlhy wataran sai naje Moscow nan naji"
"Umm yawwa Fido please ki cigaba da gyaran jikin nan sabida nasan halin ki"
"Mtswww kedai barni dan Allah, gyaran jiki ma uban waye zanyi, mijin da baya raina"
"Don't tell me you still have feelings for S.A?"
"Mtswww, ke ni na manta da S.A ma, yana ta kirana lokacin akan karna yarda aure nah da Yaya Aliyu zaiyi convincing parents nashi, kawai na canza sim na"
"Toh koh ISSAAM kike so?"
Atake Fido ta tashi ta zauna tace
"Yazo?"
"Tun ana one week to aure"
Tusa hannun ta tayi cikin dogon gashinta ta furta a hankali
"Ya Salaam!"
"Lafiya Fido?"
Anty Halima ce tashigo cikin d'akin tace
"Kufa 'yan air neh, maza ku tashi kuyi wanka ku shirya. Event d'in fa 8:00pm neh yanxu 6:50 koh wanka bakuyi ba kun tsaya kuna hiran ku da baya karewa gashi make up artist ku take jira tun d'azu"
A sanyaye duk suka tashi suna "washhh wlhy Anty Halima mun gaji baza ki ganeh ba"
Tsaki taja tace
"Banso ma na ganeh maza ku tashi kuyi wanka"
_Bayan awa d'aya_
Eesha tasha doguwar riga gown golden colour, da doguwar designer heel nata da jakan ta k'arami wanda ya dace da shigan ta, fuskan nan yasha make-up tayi kyau Mashaa Allah. Gefen ta kuma Fido ce wanda tasha ubansu material maroon colour mei kyaun gaske, sai head na kanta, high heel na kafanta, pouse na hannun ta duk black daman black is her favourite. Tasha su bangles masu kyaun gaske da necklace nata shima had'ad'd'e. Fuskan nan tasha kwalliya wanda yayi mata kyau sosai, tsaya baku labarin irin kyaun da tayi b'ata time neh. Anty Halima tace
"Mu tafi koh suna ta jiran ku tun d'azu"
"Eh muje" cewar Eesha
Har bakin kofan motan Anty Halima ta rakasu, ta bud'e wa Eesha bayan motan wanda already Faruq shima yana baya, bayan Eesha tashiga sai ta rufe ta bud'e kofan gaba tace
"Fido bismillah ki shiga".
A hankali Fido ta d'aga kanta dan ganin wanda zaiyi driving nasu. Ido hud'u sukayi ISSAM
By
Nana Fa'ad
*HAYAATEEY*
Pure Moment Of Life Writers (p.m.l)
[We don't just entertain, we touch the ❤ heart of the readers]
{July,2017}
_In dedication to Fido Sodangi_
```Page 22```
*Dedicated this page to Real Amani.😘*