Sashe 26
Hayateeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Murmushi yayi yafita a d'akin, koh da yazo tana parlour tana danne-danne da laptop nata ya shige d'aki hankalin sa duk a tashe, zama yayi dirshan a k'asa ya rasa abunyi, sak'e-sak'e yake a ransa, yace "Anya yarinyan nan bata ganeh niba?" Cusa kansa yayi cikin cinyoyin sa sai can atake yaciro kansa yace "Wallahi nacire mask nah that night, she saw me! She saw my face! Tasan ina cikin wanda muka shiga gidan su, Inna Lillahi Wa Inna Ilayhir Raji'un!" Safa da marwa yake a cikin d'akin, sai can yace "Tabbas tasan ni neh, Tabbas yaransa mata biyu neh lokacin da muka shiga gidan! Anya ba revenge tazo yi ba? Anya duk had'uwan da muke da ita ba shirin ta baneh? Anya bata aure ni da wata manufa ba?" Sai can yace "No! Duk accidentally muke had'uwa, and kuma bata aure ni sabida ta ganeh ni ba, da ta aure ni sabida wata manufa neh da tun tuni zata amince ta aure ni, ita zata kai kanta waje na ma, she'll beg for my attention but she never"
Zama yayi dirshan a k'asa yace "Allah gani gareka! I really must have to keep eyes on her idan ma tasani, idan kuma bata saniba dole nah fad'a mata, I must tell her, I can't hide this to her, bazan b'oye mata ba, but ba yanxu zan fad'a mata ba har sai ta kamu da sona, har sai tanajin ajikin ta bazata tab'a iya rabuwa dani ba, dole tasan gaskiyar maganan, and kuma idan ta sani fa?" Nan take ya taso yace "Where on earth did I kept the CD plate?"
Dube dube yafara a d'akin, tun daga kan wardrobe har k'ark'ashin gado, sai can yaja dogon tsaki yace "Yeah! Yana d'akin Mum"
A guje yafita a part nasa zuwa main side d'in, d'akin Mum yashiga da gudu zuciyan sa yana bugawa addu'a yake Allah sa yasamu abunda ya b'oye, a lokacin Mum tana toilet, can k'asan wajen gadon ta ya buga da guduma sai ga wani safe, take ya d'au safe d'in ya latsa passport ya bud'e, wani CD plate neh a ciki, nan take yayi ajiyar zuciya yace "Alhamdulillah Ya Allah"
Cikin wardrobe na Mum ya bud'e ya ajiye akwatin yafita a d'akin, komawa b'angaren sa yayi har lokacin Fido tana zaune yadda ya barta, wani kallo tabishi dashi tace
"Idan ba lafiya kake ba hope akwai psychiatric a Abuja?"
Koh kallon ta baiyi ba yashige d'akin, a haka har dare yayi duk jikin sa a mace, Fido ma ta lura da hakan tana ganin kamar wani abu na damun sa, har dare yayi bataga yana shirya kaya ba, zuwa tayi ta same shi tace
"Wai mun fasa tafiyan gobe neh?"
"Why asking?"
"Naga baka shiri"
"Idan banyi shiri ba ke baza kiyi ba? Afterall ni akwai kayana a can kuma akwatin ki na aure gobe za'a kawo KT kinsan a Dubai Mum ta bada kud'i a had'u miki, so kibar kayan ki na nan kawai and please bana son surutu ki barni"
Dogon tsaki taja tace "Kaika sani" ta bar wajen, haka bai kwanta ba yana ta sak'e-sak'e a ranshi, Fido kwanciya tayi ta rufe idonta amma ba baccin take ba. Can kusan k'arfe d'ayan dare ya tashi yaje daf kusa da ita dan ganin koh tana bacci, ganin tana bacci yasa yafita a d'akin a hankali, yana fita ta bud'e idonta itama ta taso daga kan gadon tabi bayan sa a hankali, gani tayi ya fita nan take ta lek'a window taga yashiga side na Mum, tunani take meh yake shirin aikatawa? What is he up to?, kusan minti biyar da shigan shi taga yafito da k'aramin akwati a hannun sa, nan take ta shige d'aki ta kwanta kamar tana bacci, shigowa d'akin yayi a hankali ya bud'e akwatin sa na kaya ya ajiye safe d'in aciki ya kulle ya koma shimfid'an sa duk tana kallon sa, tunani take toh meh a cikin safe d'in da yake b'oyewa bayaso kowa ya gani? Da tunanin haka a ranta har bacci ya d'auke ta.
Washegari
By
Nana
Fa'ad
*HAYATEEY*
Pure Moment Of Life Writers
[We don't just entertain and educate, we also touch the ❤ hearts of the readers]
_In dedication to Fido Sodangi_
{August, 2017}
Follow me on Wattpad @Nana_Faad. Do read my write-ups and please don't forget to SHARE/VOTE!!!
```Page 40```
Tunda suka idar da sallah subh sukayi reciting Qur'an daga nan ba wanda ya k'ara komawa bacci, wardrobe ta bud'e tafara kwashe kayanta Issam yace
"Bana fad'a miki akwai akwatinan ki a KT ba? Mesa baza kibar wa'yannan ba kuma kinsan nan zamu dawo permanent da zama komin daren dad'e wa"
"Kaga Mallam wallahi koh towel na bazan bari a gidan nan ba kaji na rantse" tacigaba da kwasan kayan ta, shi kuma akwatin sa d'aya k'arami kawai ya d'auka wanda safe d'in yake ciki.
7:00am duk sun gama shiri, bayan sun saka kayan su a mota Mum tafito da fara'ar ta tace
"Har kun shirya?"
"Eh mun shirya Mother"
Fido kunyan matan neh ya cikata dan kusan sati d'aya kenan bata shiga ta gaishe taba, koh ba komai d'anta neh ya mata laifi ba itaba, har k'asa ta durk'usa ta gaishe ta Mum ta amsa tana murmushi tace
"Idan kinje gida kice ina gaishe su kinji Daughter?"
"Zasuji In Shaa Allah Mother"
Shiga motar sukayi Issam yajasu, Mum sai bye-bye take musu da hannu har suka b'acewa ganin ta. Tafiya suke ba wanda yacewa wani k'ala, Issam shurun ya masa yawa ya kunna wa'azin Sheik Ja'afar, wani uban dogon tsaki taja tayi mumbling
"An kunna wa'azi sai kace wani mutumin kirki"
"Me kika ce?"
"Da kaina nake magana ban kira sunan kowa ba Mallam"
Ku k'ara kulata baiyi ba har suka iso cikin KT misalin k'arfe d'aya, direct gidan shi ya wuce, gidan da bazata tab'a mantawa ba a rayuwar ta, mai gadi neh ya bud'e musu gate, bayan sun sauk'a suka gaisa da mai gadin ya bud'e masu gidan, gidan gaba d'aya an canza masa kamanni an tsara shi ya had'u iya had'uwa, a tsiwace tace
"Mallam ina d'aki nah nifa nagaji da tsayuwa"
"Zo muje"
Ba musu ta bisa, wani kofa ya bud'e, wata had'ad'd'en parlour nagani wanda yaji foreign kujeru da komai na ciki, ita kanta parlour ya burge ta amma ba daman yabawa, bayan sun shiga akwai wani kofa by the right, bud'e mata yayi yace
"Mss Contour ga d'akin ki"
Hararan sa tayi tace
"So can you please excuse me?"
"Sure why not?"
Ya juya ya bar mata b'angaren ta, shiga cikin d'akin tayi tana yaba kyawun sa, a rayuwar ta bata tab'a mallakan d'aki irin haka ba, a can gefe kuma ga akwati ashirin da had'u, zama tayi tana duba kayayyakin, tun tana dubawa tana yabawa a zuciyar ta har tagaji ta ajiye tace "Tab! Ai wallahi bazan bar gidan nan ba sai da kayana"
Cire kayan jikin ta tayi ta fad'a toilet tayi wanka tayi alwala, bayan ta fito ta ciro doguwar riga material Red da black mai kyaun gaske tasaka ta zura hijabi tayi sallah. Bayan ta idar ta zauna a gaban mirror tasha powder da lip gloss ta d'au wayarta ta latsa number S.A, yana d'auka wa tace
"Gani nan a KT fa kace mun kana nan koh zamu had'u neh?"
Can yace mata "Kina ganin ba matsala?"
"Kaidai kazo ba komai zan maka texting address na gidan"
"Ohk gani nan" ta katse wayan ta tura masa address na gidan. Wani uban yunwa takeji amma ta dake ta zauna, minti talatin da wayar su sai ga S.A ya kirata a waya yace
"Gani nan inda kika mini kwatance"
"Ohk gani nan fitowa"
Mayafi ta d'auka tafita a gidan ba koh tsoro ganin ba motan Issam ya tabbatar mata yafita, a waje ta same sa cikin motar sa ta masa nuni da hannu akan yafito, da murmushin sa yafito yace
"Beauty har kin tsorata ni, irin wannan kyau d'in anya?"
Dariya tayi tace "Ai dole tunda ina gab da aiwatar da abunda nayi alkawari, mushiga daga ciki"
"Kinsan hakan bai dace ba koh?
"Kuma tsayuwa ta anan a waje bai dace ba please mu shiga"
Bin bayan ta yayi suka shiga cikin gidan, part nata suka shiga suka zauna a parlour, shi kanshi S.A gidan ya burge sa duk da yana shiga wanda suka fi haka, yace
"Yanzu meh kike shirin aikatawa"
Murmushi tayi tace
"Kar ka damu, har ma ina ce maka nan da two months, ashe ma yayi yawa, nan da one week In Shaa Allah zan fito"
"Why not mukai k'aran shi, why not we should sue him?"
"I don't have any prove"
"Hope you're not trying to kill him"
Murmushi tayi tareda girgiza kanta tace
"I won't even try to, but abunda zan masa sai mutuwan ta fiye masa"
"Please if you need any help just give me a call"
"Ohk I'll"