Sashe 27
Hayateeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Issam ya dawo kenan yaga mota a bakin gate nasa, horn yayi mai gadi ya bud'e masa kofa yace
"Baba an shigo gidan neh?"
"Eh kunyi bak'o"
Issam bai k'ara cewa komai kawai yaga S.A yafito a gidan sa, Issam wani b'ata rai yayi S.A koh a kwalan sa yafita a harabar gidan. Mallam Iro yace
"Alhaji wallahi na d'auka abokin kane shiyasa na barsa yashigo"
"Ba komai Baba, d'an uwana ne kawai mun samu misunderstanding neh"
Kwashe ledojin da yazo dasu yayi ya shige cikin gidan, d'akin ta direct yashiga yaga tana kwance akan gado ido ta a rufe, jin k'amshin turaren sa ya tabbatar da ita yashigo d'akin tace
"Mallam yunwa nakeji fa"
Wani tsawa ya daka mata yace
"Me yakawo shi gida nah Fido"
Wani dad'i taji dan da gayya ma ta gayyace S.A gidan, b'ata rai tayi tace
"Abunda kake tunani"
A tsawa yace "Idan ma bakya so nah ai at least kiyi respecting auren mu" d'ago ta yayi ya nuna ta da yatsa yace
"Wallahi Allah nan gaba idan na gansa a gidan na sai na k'ark'arya ku"
Kama yatsan tayi ta lankwasa tace
"Wallahi nafi k'arfi ka nuna ni da yatsa, baka kai ka nuna ni da yatsa ba kaya kad'an"
Zuwa yayi daf kusa da ita zai rik'e hannun ta a tsawace tace
"Don't you dare touch me with your filthy hands useless being"
Maganan a ransa ya tsaya masa, a duniya ba wanda ya tab'a gasa masa magana kamar ita, a duniya ba wanda yake sakasa yawan magana sai ita, wani kamota yayi ya had'ota da jikin sa gaba d'aya ya rungume ta da k'arfi wanda bazata iya kwatan kanta ba, yace
"Yanzu not only my filthy hands ya tab'a ki har filthy body nah Hayateey"
Duk k'okarin ta na ganin ta kwace kanta amma koh k'wakk'waran motsi bata iyayi, a haka yake tafiya da ita har suka zube akan gado yana nan matse da ita gam, lips nata ya nema ya had'a da nasa yana kissing nata roughly har wani cizon ta yake, damke idon ta tayi tana hawaye, wani irin bak'in ciki takeji mara misaltuwa, sanda yagaji dan kansa ya kyaleta yace
"Nan gaba zan miki fiye da haka Mss Contour, ki kiyaye bakin ki"
Wani irin kuka ta fashe dashi tace
"I hate you! Na tsane ka, inglorious bastard kawai, stupid useless being, stray dog!"
Duk da yaji zafin zagin yazo daf kusa da ita ya shafa fuskan ta yana murmushi yace
"Hayateey ga abincin ki nan kinji and kuma idan bai miki ba akwai kitchen har biyu a gidan kishiga ki dafa"
"Bazan ci ba! Mugu azzalumi kawai, castrated animal"
"Oshhh Hayateey! Castrated animal? Lemme show you that I ain't castrated"
Zuwa k'ofa yayi yayi locking, ba k'aramin tsorata tayi ba da taga ya rufe kofar, murmushi yake yana kallon ta yana zuwa kusa da ita, ita kuma tana komawa baya har takai jikin bango, kamota yayi ya damke ta da k'arfe ya had'u jikin sa da nata, wasu zazzafan hawaye neh suke sauk'a kan kuncin ta, bai tsaya cire kayan jikin taba kawai yasa hannu ya yaga rigan tun daga sama har k'asa, ya rage daga ita sai bra, rungumo ta yayi da k'arfi wanda har tana jin zafi sosai, a haka ya cire wandon jikin sa, ya kwantar da ita kan gado, wani irin damke idon ta tayi sai hawaye shar suke sauk'a kan kuncin ta gashi Issam d'an k'aran k'arfi neh dashi koh motsi bata iyayi, ganin hawayen fuskan ta yayi murmushi ya taso daga jikinta ya d'au wando sa yasa wanda har yanxu idonta a damke, shafo fuskan ta yayi yace
"Hayateey bud'e idon ki mana"
A hankali ta bud'e eyes nata ta sauk'e akan sa, murmushi yake mata yace
"Hayateey banson raini, if you repeat that again zan miki abunda bakya so, dan haka ki kiyaye ni kinji?"
By
Nana
Fa'ad
*HAYATEEY*
Pure Moment Of Life Writers
[We don't just entertain and educate, we also touch the ❤ hearts of the readers]
_In dedication to Fido Sodangi_
{August, 2017}
Follow me on Wattpad @Nana_Faad. Do read my write-ups and please don't forget to SHARE/VOTE!!!
```Page 41```
Tufa masa miyau'n bakin ta tayi tana hawaye tace
"Bazan tab'a yafe maka ba k'azami kawai"
Murmushi yayi yace
"Mss Contour ai kece babbar k'azamiya tunda kika tufa mini miyau a jiki nah"
Wani dogon tsaki taja tace
"Aww daman so kake na had'iye wannan kayan k'azantan"
Dole kuwa ki had'iya, zuwa yayi daf kusa da ita zata kurma ihu ya had'a bakin sa tareda nata had'e da damk'o hannun ta, sanda yayi kissing nata iya son ransa ya sake ta, wani irin bak'in ciki neh ya cikata nan take ta fashe da wani irin kuka, rungumo ta yayi sosai ya matso ta ajikin sa yace
"Don't cry Hayateey, I really don't wanna see you cry"
Da k'yar da iya furta
"You're hurting me!"
"Oshhh! Sorry" ya raba jikin sa da nata, har yanxu hawaye take, zuwa yayi daf kusa da ita tana ganin haka ta damke bakin ta tarufe shi gam ita duk a tunanin ta kissing nata zaiyi tareda rufo idonta, murmushi yayi yafara lashi hawayen da suke sauk'o wa a kuncin ta, nan take ta bud'e ido zatayi magana yace
"Idan kika kuskura kika bud'e bakin ki kinsan mai zai biyo baya"
Jin haka yasa tayi tsit bata k'ara cewa komai ba har sanda ya lashe hawayen tas yace
"Karki k'ara kuka kinji Hayateey?"
D'aga masa kai kawai tayi yayi murmushi yace
"Yawwa ga abinci na kawo miki kinji, banson zaman ki da yunwa" nan ma d'aga masa kai kawai tayi yace
"Ni zan fita anjima kad'an zan dawo"
"Ohk" ta amsa masa da k'yar, yana fita a d'akin take tabi bayan sa tace
"K'azamin namiji kawai, wallahi ban yafe maka ba!"
Tana ganin ya juyo nan take ta rufe kofan tasaka lock, zama tayi dirshan a k'asa ta fashe da wani irin kuka, yi take har sanda tagaji dan kanta tashige toilet ta ringa goge jikinta da soso, bakin tama yafi sau hamsin tana saka toothpaste tana brush....
Bayan ta fito ta d'aga dogon kayan daya yaga, har aranta taji haushi dan kayan ya mata kyau sosai, zama tayi akan dressing mirror tashafa cream, bayan nan ta nema wani doguwar riga armless tasaka ta zuro hijabi tayi sallah Asr, bayan ta idar ta bud'e ledojin da Issam yashigo dasu, fried rice ne, sai chips da kwai, shawarma, icecream, da coke. Cin fried rice d'in take tana shan icecream da already yayi melting. Bayan ta cika cikinta ta bud'e data ta tashiga email ta turawa class-reps akan su shirya gobe zatayi lecture, tayi fixing na 'yan part two zatayi 9:00am, part four kuma zata shiga 11:00am. Daga nan ta kashe data ta dan batason damuwa, latsa number'n Shamcy tayi yana fara ringing tasaka wayar a loudspeaker, Shamcy tana picking call d'in tace
"Adda Fido gaskia nayi fushi, ina kiranki baki picking kuma you dnt bother to call back"
Ajiyar zuciya Fido tayi tace
"So sorry Swthrt! Guess what?"
"What?"
"Ina KT!"
Ihu Shamcy tayi tace
"Are you serious?"
"Mtssw kinga nayi kama da wacce zata miki k'arya"
"Kai dad'i na dake Adda Fido yawan tsaki, please ki daina babu kyau"
"Zakizo ne koh kuwa?"
"Dole nazo Adda Fido"
"Ohk toh bara na tura miki address d'in"
"Karki damu nasan gidan"
"Yaushe kika san gidan?"
"Kedai nasani"
"Ohk toh" ta katse wayan.
Kwanciya tayi akan gado tana tuna irin wulak'ancin da Issam ya mata, wani shu'umin murmushi tayi tace "Wallahi Allah sai kayi dana sanin had'uwan ka dani"
Laptop nata ta kunna tafara duba lectures da zatayi wa students nata gobe, cikin thirty minutes sai ga Shamcy tashigo d'akin, wani tsalle tayi ta rungume Fido tace
"Gaskia Adda Fido nayi farin ciki da kikazo ki KT dan nayi missing naki sosai"
"Mtswww sati d'aya shine har kinyi missing na? Kinga ni banson munafurci fad'a mini taya ki kasan gidan nan?"
"Ai Adda Fido tunda kuka tafi muke zuwa gidan da Mami dubawa, kayan akwatinan kima mu muka kai miki"
"Shineh dan wulak'anci kikayi pretending kamar bakisan da zuwa na ba?"
"Ya wuce Adda Fido"
"Karki k'ara kirana da Adda I told you times without number"
"Sorry Yar! Yawwa me acikin ledojin nan?"
"Duba ki gani"
Bud'e su tayi tana ganin chips tace "Yawwa Alhamdulillah kamar kinsan abunda nake son ci kenan"
Tana sakawa a baki ta yamutse fuska Fido tace
"Ke lafia kuwa?"
"Kinsan bana cin Chips da sanyi"
"So? Akwai wanda yasaki dole ne?"
"Nan ta ajiye Chips d'in ta d'au shawarma da coke, tace "Adda Fido ai da sai ki saka icecream d'in a fridge tunda yayi melting"
"Tunda kinzo ba sai ki saka ba, ni tunda nazo gidan ma banga fridge ba"
Dariya Shamcy tayi tace
"Anyi 'yar kauye, bakiga fridge a parlour'n kiba?"
"Ban lura ba toh Malama"
"Bara na lek'a kitchen ina zuwa"
D'aga mata kai kawai Fido tayi Shamcy tabar d'akin. Can kusan after twenty minutes taji gidan ya d'auka da k'amshi, nan ta tashi tace "Bara naje na duba mai yarinyan nan takeyi haka"
Bata sha wahalan neman kitchen d'in ba dashike tana jin k'aran kwanuka, shiganta ta tsaya tana k'arewa kitchen d'in kallo, babban kitchen neh wanda yasha furnitures masu kyaun gaske tsaya describing na kitchen d'in b'ata lokaci neh, Shamcy tace
"Adda Fido ya kin tsaya kina kallon kitchen d'in haka? Ya had'u koh?"
Yamutse fuskan ta tayi tace
"Ni banga had'uwar sa ba, what are you cooking haka inajin k'amshi?"
Murmushi Shamcy tayi tace
"Liver sauce, perper chicken, coconut rice"
"Ohk idan kin gama kisame ni, already magrib tayi ma"
"Ohk toh"
Bayan sun idar da sallah Magrib suka ci abincin, Shamcy tace
"Adda Fido kinji labarin Yaya Aliyu ya sake Meena?"
"Haba! Wallahi banji ba, mesa ya sake ta?"
"Wallahi ba wanda yasan dalilin"
"Mtswww can ta matse musu"