Sashe 39
Hayateeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan fitan Salala daga wajen su Fido taci karo da Aliyu dalilin wayan da takeyi, murmushi tayi tace
"So sorry wallahi ban ganka ba".
Shima murmushi yayi yace
"Ba komai"
"Amma ke ba 'yar kasar nan ba koh?
"Why do you say that?"
"Naji hausar kice daban and kamannin ki"
D'an dariya tayi tace "Babana d'an Yemen Mum na kuma 'yar a gadez that's Niger"
"Wow! Mashaa Allah, a gaskia Allah ya zuba miki kyau"
Murmushi tayi mai sauti tace "Duk kyawuna ina bayan k'anwar ka tunda ta iya kwace min miji"
Zaro manyan eyes nasa yayi yace "Ohh sorry bansan kinada aure ba, koh kece Salala?
"Eh, amma mun rabu for almost a year now. Kaine Aliyu right? Cox I saw you lokacin a Lagos but ni ina cikin mota shiyasa baka ganni ba"
"Ohh ayyah so sorry"
Dariya tayi tace "I am the one suppose to say sorry sabida ranar auren ka aka maka kwace". Duk suka fashe da dariya yace
"You're funny! If you don't mind can I have your digits?"
"Sure why not". Nan sukayi exchanging phone numbers
Haka Fido tata zuba ido koh zataga Issam amma shuru, da can dare suna hira duk kansu Issam yashigo, bayan sun gaisa da duk kansu zai tashi ya tafi Mami tace
"Fido ki d'an taka masa"
Eesha tace "Haba nan da nan sai an taka masa"
Fido tayi caraf tace "Ina ruwan ki?". Duk suka fashe da dariya, Fido d'aukan gyalen ta tayi tabi bayan Issam. Bayan sun fita Issam ya juya yana kallon ta with so much tenderness in his eyes yace
"I miss you Hayateey". Rufe idanuwan ta tayi da hannayen ta wanda suka sha henna, dariya yayi yace
"Wannan kunyan munafurci neh koh?". Itama ta fashe da dariya, yace
" Kizo muje na nuna miki abu a d'aki nah"
"Mene?"
"Kedai muje"
Haka tabisa har d'akin sa, bayan ta shiga ya rufe k'ofa, kallon sa take da mamaki tace
"Yaka rufe k'ofa?"
Zuwa yayi daf kusa da ita wanda suke iya shak'an numfashin juna yace
"I just wanna be with you Hayateey"
"D'auke kanta tayi daga kallon dayake mata dan bazata iya resisting kallon sa ba tace
" Haba kar suga na jima"
"Naga ai tareda mijin ki kike"
"But still.." Bata k'ara sa ba ya had'a lips nashi da nata yana kissing passionately, haka har ya kaita kan gado ya kwantar da ita, nan ya fara kissing koh ina na jikin ta yana wani irin numfashi, sosai ta tsorata tace
"Jaaan please ka bari". Ina shi baima san tana magana ba dan yariga yayi nesa, a tsawace tace
"Issam ka barni please"
Haka ma shuru sai aika mata sak'o yake wanda yake rikita ta, ganin yana k'okarin rabata da kayan jikin ta hankalin ta ya tashi nan ta samu ta cijesa wanda sanda yayi d'anyi k'ara tace
"Please kabar ni ba yau ba". Tasowa yayi daga kan gadon ya had'a rai yace
" Shikenan ba komai, zaki iya tafiya"
Ganin ransa ya b'aci taji duk hankalin ta ya tashi ta taso ta same sa tace
"Kayi fushi neh?"
"Bazan b'oye miki ba nayi fushi"
"Jaaan toh nabar mutaneh karsu ganeh ne ai"
"Idan sun ganeh fa? Zina neh?"
"A'a but please understand me akwai kunya ai"
"Akan kiji kunya gwara ki b'ata wa mijin ki rai koh?"
"A'a ba haka baneh"
Matsowa yayi kusa da ita yana kallon cikin kwayar idonta yace
"Idan da gaske kike Fido prove to me tonight that you love me idan kuma bazaki iya ba ba komai"
Hankalinta ne ya tashi sosai dan a yanzu bataso ta b'ata wa Issam rai koh kad'an, batada wani option saidai ta masa proving eh dagaske tana sonsa. Ba tareda ta k'ara wani tunani ba tace
"Bari nayi wanka toh, idan nafito sai kayi". Murmushi yayi yace
"Why not muyi tare?"
"Ba yau ba". Ba musu ya mik'a mata towel tashiga tayi wanka, kan ta fito har ya bata kayan da zata saka, shima shiga yayi yayi wanka, bayan sun saka kaya sukayi nafila biyu Issam ya ringa karanto musu addu'a daga nan suka shafa.
Issam matsowa yayi kusa da ita yace
"I am waiting Hayateey, prove to me that you love me"
"You first have to off the light"
Ba musu ya tashi ya kashe wutan, kan nan har ita ta koma kan gado, zuwa yayi kan gado ya cire wayarsa ya haska fuskan ta, murmushi tayi tace
"Kashe wutan or bazanyi proving ba". Ba musu ya kashe wutar wayan yace
" I am waiting Hayateey"
Matsowa kusa dashi tayi ta had'a lips nata da nashi tana kissing passionately, shi koh ina ba hak'uri ya fara kissing nata roughly, daga nan yana kissing nata duk wasu part na jikin ta har ya rabata da kayan ta gaba d'aya. Ita kuma tsoro neh ya cikata da taji yana addu'an raya sunnan kar taji zafi irin yadda taji da Yaya Aliyu tace masa
"Ka min a hankali please dan ina tsoro, this will be my second time"
Take ya kalle ta yace "Second time?". D'aga masa kai tayi tana hawaye, shi kuma mamaki neh ya cikasa duk zaman da sukayi da Aliyu sau d'aya ya kusanceta. Latsan hawayen ta yake wanda suke sauk'o wa kan kuncin ta yace
"Don't worry Hayateey"
Ganin abun nashi azeeman neh yana son shiga wajen na tattara na fita a d'akin......Sai daga baya na lek'o Fido tasha wahala sosai dan itada budurwa ba bambanci idan akwai ma toh kad'an neh, haka ya d'auke ta cak ya kaita toilet ya had'a mata ruwan zafi ya saka ta aciki, duk irin ihun da take bai bare ta tashi a bath d'in ba, daga nan ya saka mata night gown ya kwantar da ita kan gado kan kace wani abu har bacci yayi gaba da ita. Issam tsintar kansa yayi cikin wani farin ciki mara misaltuwa kamar an masa albishir na aljannah.....
Tunda ya tashe ta sallar asuba data kwanta bacci ita bata tashi ba sai kusan k'arfe sha d'aya. A hankali ta bud'e idon ta taga Issam yasha wanka sai baza k'amshi yake, ganin ta tashi ya matso wajen ta yayi pecking nata yace
"Hayateey daman yanzu nakeso na tashe ki ku gaisa dasu Mami dan zasu wuce yanzu". Rufe fuskan ta tayi tana murmushi.
Da k'yar ta iya tasowa zama ma da k'yar ta iya yinshi tace
"Gaskia bazan iya fita ba kace musu ina bacci kawai"
"Mesa?". Yana dariya k'asa-k'asa. Ta tura bakin ta tace
"Toh idan sun tambaye ni daga rakaka sai na zauna me zance musu"
Dariya yayi yace "Sai kice musu kin tsaya bawa mijin ki hakkin sa neh" tareda kashe mata ido. Bugin sa tayi a k'irji tace
"Nidai kace ina bacci and kuma yunwa nakeji fa"
"Bara na kawo miki abincin ki"
Taimaka mata yayi tayi brush yayi serving nata abinci yace "Hayateey zanyi dropping nasu a airport"
"Ohk toh Allah dawo da kai lafiya Miji nah"
Pecking nata yayi yace "Ameen Hayateey, You know every time I look at you my heart skips a beat I wonder if you know, my love, that my heart is at your feet I leave it there for you to do whatever that you wish You could take my heart, and love me"
Murmushi tayi tace "At night I'll love you In the morning I’ll still love you, A splendid day is what I wish you From the bottom of my heart this is what I pray for you Jaan, ka dawo lafiya."
Kissing nata yayi yace "Take care Hayateey"
Murmushi tayi tace "Tace care too"
After Seven Months
Bayan Wata Bakwai
Jama'a neh sun taru a gidan Alhaji Sanusi Sodangi dan d'aurin Aliyu Sodangi da Salala Muhammad da kuma auren Khaleal Sodangi da Shamsiyya Sodangi..
Fido ce zaune ta mik'a kafa tana cin dambun kaza, Eesha dake gefen ta tace
"Fido ke kam Mashaa Allah akwai ki da ci kamar gara"
Hararan ta Fido tayi tace
"Kema kinsan banda ci sai da nake da cikin nan". Wayarta tane ya fara ringing ganin JAAN baro-baro kan screen take tayi picking call d'in tace
" Hello Jaan", sai can kuma tace "OK gani nan yanzu zan fito"
Eesha dariya tayi tace "Ku dai anyi jarababbu, a ranar auren ku ma kuka kasa hak'ura da juna irin koh kunyan Mami bakiji ba daga ce ki taka masa kika kwana"
Dariya Fido tayi tace "Wai har yanzu abun nan yana ranki?".
" Ina kuwa zan manta, kika shanya mu kika kwana wajen mijin ki"
"Eh naji na shanya ku d'in, ina zuwa yanzu zanzo yana nema na a waje"
"Ahab, nida kallon ki ai sai kuma gobe"
Dariya Fido tayi tace "Kedai yanzu ina zuwa" ta d'au gyalen ta tafita tana tura ciki.
A cikin motar ta gansa ta bud'e k'ofa tashiga, murmushi tayi tace
"Jaan lafiya kake nema na?"
"Lafiya kalau Hayateey kawai nayi missing naki sosai neh"
"Daga jiya zuwa yau d'in?"
"Kema kinsan bazan iya jure rashin ki koh na awa biyar ba balle kwana, kinsan jiya na kasa bacci sabida rashin ki kusa dani?"
Murmushi tayi tana mai k'ara jin son Issam a kowani sashin jikin ta tace
"I miss you more Jaan,Ur precious love has turned my life completely around,
I feel like I'm walking but my feet don't seem 2 touch the ground"
Pecking nata yayi ta bud'e baki tace
"Za'a kalle mu fa Jaan"
"Toh a kalle mu mana".
Fisgan motar yayi da gudu Fido tace
" Jaan ya haka?"
"Hayateey kedai kawai kiyi shuru". Haka taja bakin ta tayi shuru har ya kai gidan su, horn yayi mai gadi ya bud'e k'ofa yashiga gidan. Duk da k'aton cikin dake jikin ta haka ya d'auke ta cak sai d'akin sa ya dirata akan gado, Fido tura baki tayi tace
" Haba Jaan yanzu haka Eesha ta gama teasing na wai idan natafi bazan dawo ba sai gobe"
"Karki damu zaki bata kunya a yau d'in nan zaki koma"
Had'a lips nashi da nata yayi yana tsosa yace "I miss you Hayateey" itama kissing nasa take passionately har suka lula duniyar ma'aurata
Bayan Wata Biyu