Sashe 15
Hayateeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fita yayi yana mamakin Inna, yana fita Shamcy ta kwashe da dariya tace Inna
"Out ake fad'a ba Ottt ba"
"Ke barni duk d'aya ai nayi k'okari d'an rainin hankali kawai"
*******************
Dr Naeemah tayi PCV Fido taga is very low, tayi screening jinin Issam Allah yaso yazo daidai. Take Issam ya bada jinin sa aka saka mata
Yace
"Yanxu Naeemah yaushe jinin zai k'are?"
Duba agogon hannun ta tayi tace
"Amm yanxu 7:00am In Shaa Allah zuwa 6:00pm zai k'are da ruwa da jinin gaba d'aya or even before then"
"Ohk nagode sosai"
"Anything for you dear"
Da sassafe kamar karfe shida da rabi Aliyu yadawo gidan, direct side na Inna yashiga, a lokacin Inna tana zaune akan sallaya. Bayan sun gaisa yace
"Inna Fido ta dawo gida kuwa?"
"Kai yaron nan da takura kake yaushe gari ya waye da Fido zata dawo, sai da yamma zata dawo gida dan haka mukayi da ita lokacin da zata bikin"
"Inna kina nufi har yanxu bata dawo ba?"
Dunkule ta masa tace
"Kaci gidan ku, toh karya zan maka neh? Maza tashi kabar mini gida"
Tasowa yayi yace
"Inna ya miki kyau, koma wallahi zan baku mamaki"
"Kaji dashi ja'irin yaro kawai".
Tunani yake koh zai fad'awa Abba neh, wani zuciyan yace no karka fad'a. "Or should I call Eesha?" "No bazan k'irata ba kar su d'auka na damu da ita" duk shi kad'ai yake maganan zuci, sai can yace "zanga gudun ruwan ta, idan har yau bata kwana a gida ba zan sanar da Abba". At the end yayi deciding ya kira Eesha, bayan sun gaisa yace
" Eesha har yanxu fa Fido bata dawo gida ba, bakuyi magana da Issam ba?"
"Umm munyi magana da ita ashe tana gidan Anty Halima basu had'u baneh lokacin da muka kira but anjima da yamma zata dawo gida In Shaa Allah"
"Ohk Nagode". Ya katse wayan, har cikin zuciyan sa bai yadda da abunda Eesha ta fad'a masa ba.
8:00pm
A hankali take bud'e idon ta, ganin kanta tayi a sabon waje, gefe guda kuma Issam neh zaune kan kujera yana bacci, a sannu memories abunda yafaru da ita jiya da daddare yadawo brain nata. A hankali ta furta
"Issam, Issam"
Kamar wanda yake jira takira sunan sa nan take ya farka, ganin tana kallon sa take yazo daf kusa da ita yace
"Ya jikin ki? ina yake miki ciwo? kina jin yunwa?"
"Gida zan tafi please"
"Ohk let me call the Dr tazo ta duba ki"
D'aga masa kai tayi da sauri yafita yabar d'akin, cikin seconds talatin yazo da Dr Naeemah, murmushi Dr Naeemah tamata tace
"Sis yajiki?"
"Da sauki, please gida nakeson natafi"
"Ohk karki damu zakije gida kinji, dan tun around karfe uku jinin da muka saka miki yak'are hope ba inda yake miki ciwo?"
"Babu"
Bayan Dr Naeemah tagama dubata ta bata tea me kauri da Potatoes, ba karamin ci Fido tayi ba dan tana jin yunwa sosai. Daga nan tace
"Bawai dan kinji karfin jikin ki baneh zan rubuta miki sallama sabida naga you insisted"
"Nagode"
Bayan an basu sallama Naeemah ta taimaka mata tashiga cikin mota. Har kofan gida Issam yayi dropping nata, tana mamakin yadda akayi yasan gidan su. Bud'e bakin sa yace
"Eesha ce ta tura mini address na gidan ku so don't be surprise"
A daidai lokacin Aliyu yasha corner layin gidan yaga mota a bakin gate, parking motar sa yayi zuciyan sa yana bugawa, addu'a yake Allah sa ba Fidon sa bace tareda wani gardi. Ganin Issam yayi yafita a motar ya bud'e kofa, to his surprise yaga Fido tafito a motar. Innalillahi Wa Inna Ilayhir Raji'un shineh abunda yake maimata wa.
"Fido bara na rakaki cikin gida na musu bayani"
"Ka barshi ba komai but karkayi tunanin na barka abunda kamun, wallahi Allah bazan barka ba kuma bazan yafe ba"
Murmushi Issam yayi yace
"Get well soon Baby"
"Don't call me Baby" ta had'a rai. Issam yace
"Toh wani suna zan kiraki?"
Shuru tayi bata basa amsa ba, yacigaba
"But if akwai matsala call me zanzo na musu bayani" ya mik'a mata compliment card nasa, karb'a tayi tace
"Good da kabani number ka"
"Bye"
"I hate you Issam"
Murmushi yayi yace
"And I Issam, I.....". Bai k'arasa ba aka bud'e gate d'in. Shamcy ce tafito da gudu tayi hugging na Yayar ta. Issam kuma yashiga cikin motar sa yayi basa wuta.
Duk wannan abun a idon Aliyu
Nana Fa'ad
*HAYATEEY*
Pure Moment Of Life Writers(p.m.l)
[We don't just entertain, we touch the ❤ heart of the readers]
In Dedication To Fido Sodangi
{July,2016}
```Page 25```
Shamcy ta taimaka mata tayi har suka shiga ciki, bayan sun zauna Inna tafito a d'akin ta tace
"Fiddausi naji wai kinyi hatsari, Allah kiyaye gaba"
"Ameen" Fido ta bata amsa a takaice. Inna tace
"Ya hakan ta faru neh?"
"Kinga Inna I'm so damn tired kibarni please"
"Shamcy me tace wai?"
Shamcy tayi dariya tace
"Cewa tayi tagaji dan Allah kibarta ta huta"
"Ohhh ayyah, shegen Aliyun nan yazo mini da maganan banza wai an ganki da wani kin bisa gidan sa"
Nan take zuciyan ta ya tsinke, tace
"Inna haka Yaya Aliyu ya fad'a?"
"Kibar ja'irin yaro ai na wanke shi tas da soso da sabulu"
Fido hankalin ta yayi mugun tashi, take ta tashi tashiga d'akin ta tace
"Inna bara nayi wanka nayi sallah"
"Toh 'yar albarka, kiyi baccin ki kawai ba sai kin k'ara fitowa ba kinsha hidiman biki ai"
Tana shiga d'aki ta zube kan gado tace
"Ya Salaam Yaya Aliyu kar yamun mummunar fassara".
Hawaye neh taf cike a idon ta, zuciyan ta yana tsinkewa ta rasa abunda yake mata dad'i. Shamcy tana shiga d'akin tace
"Adda Fido wannan guy da kukazo tare ai shineh bestfriend na Faruq a wajen auren koh?"
Nan take Fido ta goge kwallan idon ta tace
"Eh shine, wani abu neh?"
"No just that he's so damn beautiful, ba handsome ba. Any gurl will love to have him"
"Are you crazy! bakya jin kunya na koh?"
"Toh ai na girma kina magana kamar ni yarinya k'arama"
"Just shut up, ni banga ma wani kyaun shi ba mutum kamar aljani"
"Kai Adda Fido"
Tsaki taja tace
"Dan Allah kibarni naji da abunda yake damu nah please bana son surutu"
"Ohk bara na kawo miki abincin ki kan ki fito a wanka"
"Better" ta amsa mata a takaice.
_Bayan kwana shida_
Ranar asabar da misalin karfe goma na safe aka d'aura auren General Aliyu Sanusi Sodangi da Fiddausi Muhammad Sodangi a sadaki dubu d'ari.
Anyi shagalin biki sosai ango yasha manyan kaya farare kal masu uban kyau. Wajen amarya kuma in banda kuka ba abunda take. Rabuwan ta da Aliyu har ta manta tun kan auren Eesha, bai kuma kirata a waya koh ya neme taba tunda tadawo gida.
Eesha ta rungume ta tace
"Haba Fido kukan ya isa haka mana, kin manta before da bakin ki kike fad'an Yaya Aliyu crush naki neh, mesa yanzu kike kuka bacin kina sonsa?"
"That was then Eesha, but a yanxu I don't have feelings for him, kuma Yaya Aliyu yana shirya mini wulankanci neh, nasani Eesha! Tunda nadawo gida Yaya Aliyu baibi ta kaina ba"
"Karki damu Fido ai na fad'a masa a gidan mu kika kwana"
"Daga baya kenan fa, kinsan he's a military guy baza ki masa k'arya ace bazai ganeh ba. You should have told him the truth lokacin daya kiraki. But yanxu yasan muna b'oye masa abu neh"
Eesha ta goge mata hawayen ta tace
"Don't worry habibty, everything will be fine In Shaa Allah. And zaki kashe sa a first night ai, bakin sa zai mutu" ta kashe mata ido.
Fido hararan ta tayi tace
"I don't like jokes, kin sani"
"Sorry habibty"
Text message neh ya shigo wayar ta nan take ta bud'e, gani tayi:
_I know you can’t see it, but I love you with all my HAYAT. If that means watching you with him, then I will gladly endure the pain so that you might have the chance at a happy life. Just know that if you fall, I will always be there to catch you cox You are My HAYAAT, My Qalb and My Everything. And I promise you daga yau bazaki k'ara ganin text message d'ina ba but now I must tell you that I'm in a state of dilemma please do pray for me. I wish you happy marriage life. Goodbye!_
Tausayin bawan Allah nan neh ya kamata. Tabbas tasan masoyin ta neh na gaskia, masoyi na hak'ika, she wish zata gansa, she wish da an fasa auren, but a yanxu bakin alkalami ya bushe. Fashewa da wani irin kuka tayi ta rungume Eesha tace
"Please tell me that everything will gonna be alright"
Eesha ta rungume ta sosai tace
"In Shaa Allah Fido everything will be OK"
**********************
Da misalin karfe sha d'ayan dare an kai Fido gidan ta har an watse. Fido zaune take akan gado fuskan ta a rufe tana kuka.
Aliyu neh ya shigo d'akin yasha binjimansa, sai baza k'amshi yake, da an gansa anga ango. Dogon tsaki yaja yace
"Keee nifa banson kukan munafurci plus kar kiyi tunanin zamu na had'a kwanciya dani dake, bazanyi taraiyan aure dake ba sai nan da wata uku idan na kira Doctor ya duba mini ke ya tabbatar mini bakida cika sai na taimaka miki"
By

_In Dedication To Fido Sodangi_
{July,2016}
Wannan shafin nakune 'yan Pure moment Of Life Writers:
Mummy Sultan, Maryam S Bello, Sadnaf, Ummu yahya, Zee Yabour, Kausar Lurv, Maryam Abdoul, Anty Khadee, Aysha Garkuwa, Seemalurv, Biebie dee, Husna, Hafsat Musa, Ummi Hambali, Mum Ihsan, Ummyn Yusrah, Aisha Yabo, F k Ahmad, FaShuNa. Washh nagaji wanda basuji ba next page In Shaa Allah!
```Page 26```