Sashe 38
Hayateeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Fido tasha gyaran jiki tayi kyau sosai, zuciyan tane yake mugun bugawa idan ta kalla agogo, d'aga sexy eyes nata tayi cike fal da hawaye tace
"Yanzu k'arfe tara saura minti goma(8:50am)"
Murmushi Eesha tayi tace
"Karki damu k'awata nan da awa d'aya da minti goma zaki zama matar General Aliyu ki daina zumud'i time yanzu zai gudu"
"Mtsw Eesha zamud'i kuma? Auren nan fa ba yau neh na farko na ba, ina tausaya wa rayuwata zanyi spending rest of my life da mutumin da bana so. No! nafi tausayawa Yaya Aliyu da zai aura macen da bata sonsa"
Eesha zama tayi kusa da ita tace
"Karki damu with time zaki fara son sa kuma ai jinin ki neh"
Murmushi tayi tace
"I hope so"
Shamcy ce tashigo da gudu cikin d'akin tace
"Adda Shamcy na had'u da Yaya Issam a corner'n layin gidan nan, ya tambaye ni me ake a gidan yaga taron jama'a na fad'a masa auren ki yau ya juya da motar sa ya koma"
Eesha taja tsaki tace "Yaushe muka rabu dake da har kika fita?"
"Wallahi Allah da gaske nake na fita wajen tela karb'an kaya nah d'inki ai, idan k'arya nake miki ki tambaye Yaya Khaleal"
Fido ta kama hannun ta tace
"Karki min k'arya Shamcy ki fad'a min gaskia, idan har kika min k'arya zanyi fushi dake"
"Wallahi fa nace miki Adda Fido Allah na gansa"
Nana
Fa'ad
*HAYATEEY*
Pure Moment Of Life Writers
[We don't just entertain and educate, we also touch the ❤ hearts of the readers]
Written by Nana Fa'ad
_In dedication to Fido Sodangi_
{Sept., 2017}
Follow me on Wattpad @Nana_Faad. Do read my write-ups and please don't forget to Vote,Share and Comment!!!!!!
Many suna complain basu samu na a Wattpad here is my link: http://my.w.tt/UiNb/eSBnvlncmG
```Page 52```
The🔚
My last page goes to Eesha bae and Maryam Qaumi.. I ❤ yhu gurls to pieces😘
Nan take ta taso ta saka hijabin ta baibai tace
"Shamcy bani key na motar ki"
Eesha with confuse face tace
"Kije ina?"
"Ki barni Eesha ba ruwan ki". Ta juya wajen Shamcy a tsawace tace
"I said give me the damn key gurl!"
Shamcy ta tsorata da ita nan take ta mik'a mata makullin motar, take ta fita a d'akin. Zagaya haraban gidan take da gudu tana neman inda Shamcy tayi parking motar ta, kowa sai kallon ta yake da mamaki ana cewa "Fiddausi lafiya?" Amma ina babu wanda ta kula kuma bata damu da mazan da suka taru a wajen ba. Aliyu neh ya shiga cikin gidan ganin hankalin ta a tashe tana safa da marwa cikin gidan yace
"Ke Fiddausi lafiya kike?". Koh kulasa batayi ba kawai sai ga Shamcy, a tsawace tace
" Where the fuck kikayi parking motar"
Shamcy muryan ta yana rawa tana regretting da bata fad'a mata ba tace
"Outside"
A guje Fido ta fita waje, ga maza sun taru an shimfid'a musu tabarma, danna key d'in motar tayi dan bazata iya bincikan motar ba dan irin yawan motocin wajen, tana jin k'arar motar take tabi direction d'in. Tana ganin motar ta shiga ta fisga da gudu, tafiya take da gudu akan titi kamar wacce zata tashi sama, Aliyu ma yana bin bayanta ita bata ma san yana yi ba har ta kai gidan Issam...
Ganin sa tayi a cikin mota ya kifa kansa kan siteri, nan take ta fita a motar tazo wajen motar sa tayi knocking window'n motar, take ya d'aga eyes nasa wanda yake fal ciki da hawaye ya sauke su akanta. Ganin ta da yayi ba k'aramin mamaki yayi ba, jikin sa yana shaking ya bud'e k'ofa ya fita a motar. Fido durk'usa wa tayi a k'asa ta fashe da wani irin kuka mai tsoma ran duk wani mai sauraro tace
"Issam ka wahalar da rayuwata, ka wahalar da ZUCIYA ta, shin bakasan irin son da nake maka baneh? Kaine Rayuwata, kaine jin dad'i nah. You mean the world to me without you the world is nothing to me. You are the other half of me, the most beautiful and best half of me I love you better than I love me, You are my HAYAT" Ta fashe da kuka tacigaba
"Mesa zaka mun haka? Mesa ka kasa yafe min? Mesa ka gujeni?"
Issam wanda idanuwan sa sunyi jazur yana kallon ta yace
"You have no idea irin yadda nake rayuwa for all this years. My silence doesn't mean i forgot you,
My disappearence doesn't mean i don't care about you cox you will always be in my deep heart. Kinsan when you love someone truly, you don't look for faults,you don't look for answers, you don't look for mistakes. Instead, you fight the mistakes, you accept the faults and overlook the excuses. Ban tab'a tsanan ki koh jin haushi ki akan abunda kika min ba sabida inason ki fiyeda tunanin duk wani mai tunani, ina sonki more than my own life".
Fido wani dad'i taji tace
"Just tell me KA DAWO GARENI"
Juyawan da zatayi taga Aliyu zaune a cikin motar sa, ganin sun had'a ido Aliyu ya fisga motar sa da gudu yabar wajen, Issam ganin Aliyu yayi murmushi yace
"Kije ki Hayateey, haka Allah ya k'addara mana"
Girgiza kanta take tana kuka tace
"Bazan iyaba"
"Idan har kina sonah Fido do this to me, ki koma gida"
Zatayi magana yace "Shh banson wata magana, kije ki kawai". Issam shiga motar sa yayi ya fisga ya barta nan tsaye tana wani irin kuka mai soma ran duk wani mai sauraro, sanda tayi mai isarta ta tashi tashiga motar ta, da kyar ta iya driving har takai gida a lokacin k'arfe 10:15am, zuciyan ta yana bugawa tashiga gidan taja hijabinta ta rufe fuskan ta har takai d'akin ta, tana shiga ta cire hijabinta ta kwanta kan gado tana kuka sosai, Eesha tazo ta zauna kusa da ita tace
"Lafiya kike kuka Fido? Kin had'u da Issam d'in?"
Tasowa tayi ta rungume Eesha tace
"An d'aura koh?"
"Ba'a d'aura ba har yanzu bansan me suke jira ba"
"Eesha kije ki fad'a musu ISSAM YA DAWO GARENI kar a d'aura min aure da Yaya Aliyu"
"Kiyi hak'uri Fido amma bazan iya ba"
"Toh ina Shamcy?"
"Ta fita"
Kwanciya ta k'ara yi a kan gado ta fashi da kuka, yi take har sanda muryan ta ya dashe, Eesha tun tana bata hak'uri har itama tagaji tayi shuru. A haka har k'arfe sha biyu yayi ba d'aura auren ba, Eesha tace
"Anya lafiya har yanzu ba d'aura auren ba"
Shamcy ce tashigo d'akin da gudu ta rungume Fido tace
"Adda Fido guess what?"
Fido zuciyan ta yayi mugun bugawa tace
"Ki barni, nazama matar Yaya Aliyu koh?"
"A'a a yau kin zama matar Yaya Issam"
Take ta taso daga kwanciyan da take tace
"Banson wasa". Inna ma tashigo d'akin tana bud'a tace
" Fiddausi matar Issam, ai yanzu kam mun huta da kukan ki"
Da gudu taje gaban Inna tace
"Inna dagaske kike?"
"Kuji yarinya zan miki k'arya neh? Shegen yaron nan neh Aliyu yazo yace ya fasa auren a d'aura miki da wanda kike so Issam dan d'azu ma ya ganku tare, shineh aka nema shedu aka kira mamar sa aka d'aura aure"
Wani irin tsalle Fido tayi tace
"Allah nagode maka"
Inna kallon ta take baki bud'e tace
"Haka kika koma ba kunya?"
Fido ta rungume Eesha tace
"Kunyan wa zanji? Bazan iya b'oye farin cikin da nake ciki yanzu ba sabida nasha dreaming zama matar Issam"
Haka ta ringa murna ba koh kunya and same time tana tausaya wa Yaya Aliyu
Da daddare Abba ya kirata bayan taje ta zauna yace
"Fiddausi nasan kina mamakin auren nan da aka miki, Aliyu neh yazo mini da maganar kun dai-dai ta da Issam idan kuma ya aure ki bai miki adalci ba sabida kowa yasan kina son Issam, shiyasa without wani tunani muka maida auren ki dashi, so ki shirya gobe da safe za'a kaiki Abuja dan shi already yau ya koma". Haka yata mata nasihohi bayan ya gama yace ta tashi taje ta Allah mata albarka. A yau Fido tayi baccin da ya jima bata yi irin sa ba, sai Allah Allah take gobe yayi ta ganta a kusa da Issam nata....
Washegari da safe Mummy tazo ta mata nasiha sai kuka takeyi ta rungume Mummy kamar wanda za'a rabasu, a haka har motoci suka zo dan tafiya Abuja, wannan time d'in kam mutaneh dayawa sun rakata, ciki harda Eesha, Shamcy, Mami, Yaya Khaleal da Yaya Aliyu...
Cikin motar Yaya Aliyu akace ta shiga itada Mami, cikin motar sai hira yake musu kamar bashi ba, su basu iso Abuja ba sai da misalin k'arfe hud'u
[9/16, 7:22 PM] Nana Fa'ad: Ba k'aramin tarban su akayi ba, Mummy da fara'ar ta tayi welcoming nasu mai kyau aka basu b'angare daban acikin gidan. Fido sai zuba ido take koh zataga Issam shuru babu alaman sa, can sai ga Salala tazo ta gaishe su da fara'ar ta, Fido ba k'aramin mamakin ta tayi ba, Salala tace
"Amarya kinyi kyau kinsha k'amshi". Fido dai murmushi kawai tayi, bayan ta fita suka tambaye Fido koh wacece tace musu matar Issam ce, ba kad'an sukayi mamaki suka yaba da hankalin ta.