← Book details Hayateeey Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 40

Sashe 40

Hayateeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Fido ce zaune tasha kwalliya tayi kyau sosai, gefen ta kuma Issam neh rik'e da twins kyawawa gudu biyu maza duk shi kad'ai yana musu wasa, d'aya Hassan takwaran baban Issam wato Ibrahim Babangida, Hussain kuma takwaran baban Fido wato Muhammad, Fido tace
"Jaan wallahi gajiyan sunan nan har yanzu bai fita a jiki nah ba, nida ka bari naje gida nayi fourty days amma ka hana"
B'ata rai yayi yace "I told you karki k'ara mini maganan zuwa gida arba'in koh mu b'aci".
Ranta neh ya b'aci ta tashi ta bar masa d'akin sa ta wuce d'akin ta. Zama tayi ranta duk a b'ace sabida ya hanata zuwa wanka gida, can sai ga Issam ya shigo d'akin yayi hugging nata sosai yana murmushi, kallon ta yake with so much tenderness in his eyes yace
" Your eyes, they're so pure, so beautiful , so mesmerizing. Hayateey you're the most beautiful gurl on planet, I've never met any gurl so beautiful as you are, you're gorgeous, sexy" ya kashe mata ido, ji tayi gaba d'aya haushin ya tafi tayi murmushi tayi hugging nasa tace
"You make me sound really hot, but i'm not"
"Ki yarda dani Hayateey a duniya babu wacce takai ki da Jannah kyau"
Dariya tayi tace "Awwww I miss Jannah, yanzu haka tana ma Yaya Aliyu da Salala rigima"
Dariya Issam yayi yace "Zata aikata, yanzu kin daina fushi dani Hayateey?"
"Bazan tab'a iya fushi da kaiba Jaan cox ina matuk'ar sonka, ina sonka, kuma bazan iya daina sonka ba har k'arshen rayuwata.You mean the world to me, Without you the world is nothing to me
You are the other half of me. The most beautiful and best half of me I love you better than I love me"
Hugging nata yayi sosai yace

*"I love you more HAYATEEY "*

🔚
Ta kurun kus😃

TAMMAT BILLAH

Anan na kawo k'arshen labarina abunda nayi kuskure Allah yafe min, nobody is above mistake.

Though Eesha tace bai kamata Issam ya rabu da Salala. But koh kema baza kiso ki zauna da Wanda baya sonki ba. I hope all my Fans sunji dadin k'arshen and we all Leary that NEVER MAKE DECISION IDAN KANA CIKIN FUSHI AND BINCIKE YANA DA KYAU SOSAI.

I can't thank anyone without Thanking You My *MUNAYSHA*, a duniya banida kamar ki. I want everybody to know that stupid English words can't explain how much I really love you.. I heart you gurl to pieces❤ Allah kawo miji musha biki naje Kebbi😃

*Godiya na musamman to all members of Pure Moment Of Life Writers I really don't know how to thank you people sai dai nace Allah ya biya muku bukatun ku masu alkhairi... I love you guys to pieces❤❤❤*

Ina Kuke NANA FA'AD & EESHA NOVELLA, nagode sosai😘 I heart you all to pieces for your support and contribution. Hak'ika banda kamar ku

Ina friend nah Jealous Eesha bae(Marubuciyar Hibbatullah da Zargi). I thank you for your support and contribution even thou u always jlos of me nafiki shape mai kyau🤣. Love you my childhood friend❤

My Dear Friend FATY AZLAND, I love you sosai sosai😘

K'awa da banda kamar ki *SHAMCY*. Thanks for your support and soyayyar da kike nunawa book d'ina. Allah ya barmu tare and I heart you more than words can't say

Ina kuke
Meenarh parrot Teemerhlurv and Memxiey❤ I love you gurls😘

Godiya na musamman

Reine- My Ghanian friend
Maman Nasiba
Shamcy Dahiru
Queen Supy
Amani
Aysha JJ
Kuna nam dayawa can't list❤

Groups da banda kamar Ku, Nogede da irin son da kuke nunawa Hayateey

*PLM writers true Fans* Shout out to you guys, I love you to pieces😘❤

Summyn Bash
Taskar Munay
Daga Taskar Mu
My Group- Matan Mutunci
Matan kwarai
Kuna nan dayawa can't list them all

*IN DEDICATION TO FIDDAUSI SODANGI*

Nana Fa'ad ke muku fatan alkhairi, KU HUTA LAFIYA

07034419520
Nana

Fa'ad
Nana Fa'ad
Copied By
YAYA HAYAT
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1⃣
Cool novel, makeup and kitchen2⃣
AND
Cool novel, makeup and kitchen3⃣)

WHATSAPP NO:
+2349030159301
Chapter 40 · 0% Book details