Sashe 28
Hayateeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka suka ta hira har aka hira Isha, Shamcy tana cikin shirin komawa gida Issam yashigo da sallama, da fara'ar sa yace
"Sis har zaki koma bazamu kwana ba?"
Fido mamaki neh ya cikata tace
"How do you know tazo?"
Murmushi yayi yace
"Ai munyi waya kan tazo"
"Hmm ku kuka sani"
Dariya Shamcy tayi tace
"Toh ni zan wuce"
Issam yace "Kin iya driving at night koh?"
"Haba tun yaushe nake driving ai dole"
"Gaskia kam kizo muje na raka ki"
Shamcy rungume Fido tayi tace
"Bye Sis"
"Bye"
Zama tayi akan gado tana ji inama Shamcy zata yarda su kwana, toilet ta fad'a tayi wanka, bayan ta fito ta shafa cream tasaka night gown tabi lafiyar gado dan already goma ma ya kusa Issam shima tunda ya raka Shamcy ya shige d'akin sa ya kwanta.
Da misalin k'arfe biyun dare Fido tana cikin bacci kawai tafara jin kukan mage, a rayuwar ta tana bala'in tsoron mage tun bama kukan su da daddare ba, nan take ta farka tana karkarwa. A hankali ta d'au wayarta ta kunna touch light ta haska d'akin, duk da haka tana jin kukan, nan take ta tashi a guje ta fita a d'akin, dube-dube take har taga k'ofa a bud'e, lek'awan da zatayi taga wani k'aton d'aki ga Issam akan gado yana shakar baccin sa, rufe k'ofan tayi ta hau kan gado can nesa dashi ta kwanta, kanta sani har bacci ya d'auke ta.
By
Nana
Fa'ad
*HAYATEEY*
Pure Moment Of Life Writers
[We don't just entertain and educate, we also touch the ❤ hearts of the readers]
_In dedication to Fido Sodangi_
{August, 2017}
Follow me on Wattpad @Nana_Faad. Do read my write-ups and please don't forget to SHARE/VOTE!!!
```Page 42```
Farkawa Issam yayi da asuba yaga mutum a gefen sa, ba k'aramin mamaki yayi ba da yaga Fido, murmushi yayi yace "matsoraciya" a zuciyar sa. Toilet ya fad'a yayi alwala yafito, zuwa d'akin ta yayi ya d'au hijabinta ya k'ara dawowa d'akin sa. Tsugunawa yayi yana mai k'arewa fuskan ta kallo, suman kanta sai rufe mata fuska yake, murmushi yayi daya tuna tana yanga da gashin ta wanda tsawon sa bai wuce kafad'ar taba. Tattare suman kanta yayi yana shafa fuskan ta, a firgice ta tashi, ganin Issam yasata jan guntun tsaki tace
"Lafiya Mallam?"
"Ke yakamata na tambaye ki koh lafiya dan kece a d'aki na kwance akan gado na"
Nan take ta taso ta cusa hannun ta cikin suman kanta tace
"Ya Ilahu! Mtsw wai daman akwai mage a gidan nan"
"Akwai su sosai ma, sunkai goma"
"What! Har goma? Gaskia wallahi saidai a fitar dasu a gidan nan"
"Yanzu dai tashi ki shiga kiyi alwala"
"Zanyi a d'aki na"
"Kin daina tsoron magen kenan?"
Yamutse fuska tayi tace
"Toh hijabi na fa?"
"Gashi nan" ya nuna mata.
Bayan sun idar da sallah sun karanata Al Qur'an tabi lafiya gado ta kwanta, yace
"Ba zaki fita yau ba ya kika kwanta fa"
"Dan Allah ka barni yanzu nefa 6:00am kuma na seta alarm k'arfe takwas"
"Ohk toh" ita kuma tayi kwanciyar ta.
Issam ne zaune ya saka Fido a gaba yana kallon ta yana murmushi, dan tun d'azu alarm d'in yake ta ringing bata farka ba, a hankali yake bubbuga ta a firgice ta tashi nan take ta duba wayarta taga k'arfe takwas da rabi, cusa hannun ta tayi cikin sumar kanta tace "Ya Salaam!". D'aga dara-daran eyes nata tayi ta sauke su akan Issam,murmushi ya mata ya rik'e hannun ta yace
"Each time you awake and face a new day, remember that I’ll be beside you. I’ll hold your hand in mine and be the light that guides you. I’m not perfect, but if you ever lose your way, I’ll be your hero. I’ll be there to save the day. I’ll always try to make you happy,and make you feel loved, the way your heart desires, the way you’ve dreamed of. I know that life has brought you heartache and sorrow,but I’ll be there for you. I’ll make you smile tomorrow In Shaa Allah Hayateey"
Kallon sa takeyi tama kasa furta komai, zuciyan ta name bugawa, duniyan ya tsaya mata cak, tab'a ta yayi nan ta dawo daga wani uwa duniyan data fad'a tace
"Yuck! Please kabar ni"
Ta taso akan gadon ta d'au hijabin ta tafita a d'akin zuciyan ta yana bugawa, tana shiga d'akinta ta fad'a toilet tayi wanka, fitowan ta kenan taga tray da foodflaskes, da flask na tea sai bread, kan gadon ta kuma kayan da zata saka. Can gefe taji yace
"Umm you look sexy a towel Hayateey"
"Mtswww dan Allah kafita mini a d'aki please"
Tasowa yayi yazo daf kusa da ita, wani irin had'a rai tayi shi kuma murmushi yake yace
"Ga breakfast na had'o miki, ga kuma kayan da zaki saka"
"Naji so please get out"
Fita yayi a d'akin, yana fita ta danna wa kofan lock, zama tayi ta shafa cream da sauri ta fesa body spray ta d'au kayan da Issam ya fitar mata dasu, Holland ne d'inkin riga da skirt, bataso sakasu ba but dan tayi latti batada lokacin duba wasu kayan kawai ta saka, shafa powder tayi da lipglose ta d'au jakarta da laptop nata, zata fita a d'akin kenan taga abincin da Issam yakawo mata. Wani guntun tsaki taja tace "Let me see abunda ya had'o"
Bud'e flask d'in tayi taga fried yam da egg, "Wow!" ta furta, "Let me taste jagolgolon sa"
Zama tayi ta had'a tea, gusura doyan tayi, to her very surprise taji yayi dad'i, nan ta zauna tafara ci, sanda taji ta koshi dam kanta bari, duba agogon hannun ta tayi taga tara da rabi, nan take tashiga toilet tayi brush tafito ta d'au su jakarta sai d'akin Issam. Zaune ta same sa yana danne-danne da laptop nasa tace
"Zan fita"
"Allah kiyaye hanya"
"Key na mota nakeso kabani kan a kawo mini nawa"
Mik'a mata key'n motan yayi yace
"Karki damu za kawo miki sabuwar mota nan da sati d'aya, kibarwa Shamcy naki"
"Ohk but zaka na yawo da tricycle kenan kan a kawo koh?"
Murmushi yayi yace
"Ba matsala, akan ki shiga a daidaita sahu gwara na shiga"
"Good" ta fita tabar masa d'akin.
Shiga motar tayi ta fisga sai cikin makaranta, tana zuwa tayi musu lecture, bayan ta gama dasu kamar 11:30 tafara yiwa 'yan part four, ita bata gama ba sai k'arfe d'aya. Bayan ta gama ta wuce parking lot ta shige motar ta, latsa number'n Eesha tayi, Eesha tana picking tace
"Uwargida kina gida?", wani irin ihu Eesha tayi tace
" Ina nan ina kuwa zanje? Zakizo ne?"
"Yupp! Yanzu ma ina hanya"
"Ohk toh sai kinzo"
Tafiyan ten minutes tayi ya kaita gidan Eesha, sallama tayi tashige, da gudu Eesha ta rungume ta tace
"Amarya bakya laifi, har kin fara fita? Mesa baki karb'a hutu ba?"
"Ke barni na zauna a gida nayi me? I prefer ina fita aiki akan zaman gida"
"Ohk ohh tunda mijin ki ya amince ni a nawa nake da zance baiyi ba"
"Yawwa good gwara kiyi shuru"
"Tab! Yau za'ayi ruwan sama da k'ankara"
"Akan me kuwa?"
"Ahyo ni ban tab'a ganin ki da gyale irin haka ba, gashi k'ato gashi thick yafi wasu hijaben ma thickness, na saba kallon ki a k'ananan veil kuma transparent"
"Hmm kedai bari, a haka ma hibaji ya fitar mini na saka na saka wannan, ni duk ma yabi ya isheni sai uban nauyi ya sakani ciwon kai ma"
Dariya Eesha tayi tace "Karki damu nan gaba zaki saba"
A haka suka ta hira, a gidan tayi sallah'n zuhr da asr. Tana cikin shirin barin gidan Faruq da Issam suka shigo gidan, ba k'aramin mamaki yayi ba dayaga Fido a gidan. Faruq yace
"Amarya bakya laifi, ashe kema kina nan? Yau ashe munyi manyan visitors"
Dariya Eesha tayi tace
"Ai kuwa"
Bayan sun d'an gaisa Fido tace
"Ni zan wuce"
Tasowa Issam yayi yace "Muje nima gidan zani"
Faruq da Eesha suka fashe da dariya Faruq yace
"Lalle toh mungode bara na raka ku"
Issam yace "Karka damu Allah kayi zaman ka"
Bayan sun fita Fido tashige motar tareda saka lock a duk k'ofofin, Issam sai k'okarin bubbuga window yakeyi, sauk'e glass na motar tayi tace
"Kaga Mallam nifa ba gida zani ba, zan tsaya a ATM na cire kud'i dan haka ka nema tricycle ya kaika gida"
Murmushi ya mata yace
"Ohk ba matsala" amma har a ransa yaji zafin abunda ta masa, a zuciyan sa yace "Bazan tsaya jani in jaka a waje ba but idan kinzo gida zaki fad'a gaskia"
Haka ta fisga motar ta barsa a tsaye, shi kuma ya tsaida tricycle yashige.

Written By Nana Fa'ad

```Page 43```
ATM na Guarantee Trust bank ta tsaya tayi parking motar ta, sauk'an ta kenan taga Yaya Aliyu, wani had'a rai tayi tana tafiyan ta mai d'aukan hankali, Yaya Aliyu zuciyan sane ya buga lokacin daya ganta dan sati d'ayan da tayi ta k'ara haske da kyau. D'auke kai tayi zata wuce sa to her very own surprise taji yace
"Fido sannun ki"
Wani irin kallo ta watsa masa wanda yasa jikin sa ya mutu lik'is tace
"Yawwa Sannu Aliyu" tacigaba da tafiyan ta, abun ba k'aramin mamaki yabasa ba, wato ma Aliyu ba Yaya Aliyu ba, shiga motar sa yayi ya fisga zuciyan sa na mai k'una full of dana sani. Bayan ta ta cire kud'in tashige motar ta sai gida, a lokacin daidai ake kiran sallar magrib. Toilet tashiga tayi alwala tayi sallah, bayan ta idar tana azkar Issam yashigo d'akin da sallama ta amsa masa da k'yar, ajiye ledojin hannun sa yayi yace
"Mss Contour ga abinci"
"Uhum"
Juyawa yayi yayi ficewar sa, wani guntun tsaki taja tareda janyo ledojin, Shawarma, IceCream, roasted chicken da chips neh a ciki. Nan take ta bud'e icecream d'in tafara sha tana had'awa da roasted chicken d'in.