Sashe 4
Hayateeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mallam Umaru Sodangi 'dan asalin Katsina neh da matar sa d'aya Hawwa'u, sana'arsa noma yanada yara maza gudu biyu. Sanusee shineh na fari sai Muhammad. Tun daga lokacin haihuwa ya tsayama Inna. Mallam Umaru yayi iya kokarin sa dan ganin yaransa biyu sunyi karatu. A lokacin da Sanusee yagama degree d'insa a political science Allah ya d'auka ran mahaifin su. Sunsha kuka sosai dan mutuwar mahaifi ba karamin abu baneh. Sanusi da kud'in bautan kasar sa yake biyawa Muhammadu kud'in secondary har Allah yasa bayan bautar kasan sa yasamu aiki a state government amma duk da haka yacigaba da karatu. A lokacin ya aure matarsa Maryama wacce take shuwa usul 'yar Maiduguri kyakkyawar mace fara Sol. Sun haifa d'ansu na fari yama k'anin sa takwara ya rad'a masa suna Muhammad. Daganan ya k'ara aure mata biyu wato Khadija da Jamila. Hajia Maryama tanada yara hud'u biyu maza biyu mata, Muhammad, Aliyu haydar, Husnah da Fatima. Sai Hajja Khadija wacce aka auro ta bayan haihuwar Muhammad yanxu tanada yara uku, Ahmad shineh d'anta nafarko, Amani da Zainab. Sai kuma matarsa na Uku Hajia Jamila ita tanada yara biyu, Ahmad da Ayeesha... Alhaji Sanusee shi karatu yaciga dashi har yakai matsayin professor, shiyasa da Mum tamasa maganan karatun Fedo ya amince da wuri....
Marigayi Alhaji Muhammad d'an kasuwa neh, yana business amma Allah kad'ai yasan business da yakeyi, idan wansa Sanusi ya tambaye sa sai yace duk kud'in sa na gidan mai da yake dashi a cikin Maiduguri neh amma kud'in sa ya zarce kud'in gidan mai kwalli d'aya. Matar sa wato Mum asalin 'yar Adamawa ce Fulani gaba da baya, Allah ya zuba mata kyau 'yayan ta biyu sun d'auke kyaunta dan shima Alhaji Muhammad kyakkyawa neh sosai. Saidai Fedo ta d'au complexion na mahaifin ta Ita chocolate colour Shamcy kuma farace sosai amma duk da haka mutaneh sunce Fedo tafi kyau. Wannan kenan
Back to Asalin Lbr
Zaune take a d'akin ta laptop agaban tayi applying University a UK har sun tura mata message a email nata akan tasamu admission... Wani Ihu tayi tace "yeeeehhhhhhhhhhyyy" d'aga kai da zatayi tayi ido hud'u da wani Saurayi wanda ak'alla bazai haura talatin ba. Dogo neh wankan tarwad'a, ga Sajen sa wanda ya kwanta a fuskan sa yayi luguf, sai dogon hancin sa da bakinsa wanda ya dace da fuskar sa, kallo d'aya zaka masa kasan namiji neh ajin farko, lumshe idonta tayi tace "uhmmmm My First love" a zuciyar ta, dogon tsoki yaja yace
"Ke ina Inna tashiga" da sauri tace
"Tashiga side na Mami" fita yayi ba tareda yace mata k'ala ba, lumshe idonta tayi tace
"Ohhhh He is my HAYAAT, I thought shineh the most handsome guy on planet not until I met Issam, and Issammm my Dushmann (enemy da India)"
Nana Fa'ad
*HAYATEEY*
Pure Moment Of Writers(p.m.l)
Written By Nana Fa'ad
_In dedication to Fido Sodangi_
{July,2017 }
```Page 10```
Laptop nata ta rufe tareda dialing number a wayar ta, da taji yafara ringing ta saka a loudspeaker tareda ajiye wayan akan laptop d'in, muryan macece tace
"Hello Gimbiya Fedo ya akayi"
"Hmm kedai Eesha akwai good news, yanxu na bud'e email d'ina sun turo mini na samu admission" Ihu Eesha tayi tareda cewa
" I am so happy for you gurl"
"Thank you!!!! Ya maganar mu"
"Yeah nasa an binciko mini shi ashe friend nah Faruq neh yana Masters nasa a Cambridge"
"Wow Good bari yanxu idan mun gama processing Visa zan miki magana koh, take care bye" tareda katse wayan. Kwantawa tayi zuciyar ta na k'ona, ba wanda takeso tayi Ido hud'u dashi kamar Issam, a yadda yayi sanadiyyar mutuwar mahaifin ta sai ta wulak'anta sa a doron kasa, sai duniyar ya daina masa dad'i kan ta shafeshi a doron kasa.. Wani dogon tsoki taji anja atake ta d'aga kanta dan ganin wanda yaja tsokin, to her very own surprise taga Meena matar Yaya Aliyu, yarinyan da bata wuce shekaru ashirin da biyu ba.
"Are you alright? Are you freaking OK?" cewar Fido, kara jan tsokin tayi tareda cewa
"Ba lafia ba, kuma wollah kifita a hanya ta da mijinah idan ba haka ba zan baki mamaki, kawai dan kinji labarin zamuje UK harda kirkiro karya wai zaki karatu, wlhy kibar ganin kin girme ni toh" dariya Fedo tayi ta tashi tana mata kallon uku saura kwabo, tace
"Wow yarinya kin girma wlhy Allah ni mai taka banza ce and you know I hate when people disrespect me especially young girls like you" tareda jan tsoki tad'au laptop da phone nata tafita tabar mata d'akin gaba d'aya, Meena ta cika tayi fam amma ba yadda ta iya, kuma bata isa tayiwa General Aliyu magana ba.......
Fido fitowa parlour tayi ta zauna ta kunna Laptop nata tana kallon American Film 'Suicide Squad' da earpiece mak'ale akan kunnen ta, Inna ce tazo ta zauna kusa da ita tace
"Fiddausi ga Tv a falo mei kuma na kunna wannan abun kina kallo"
"Inna ni wannan nakeson kalla dan Allah kibarni naji abunda suke fad'a"
"Toh ai baki isaba kisa mana dukkan mu mugani idan ba son kaiba" Fedo cire earpiece tayi ta k'ura volume tace
"Inna ai kinaji koh" d'aga kai Inna tayi tareda maida hankalin ta kan Laptop d'in kamar wanda takejin turancin. Meena ce tafito a d'aki tana wani harare harare ta kumbura fuska, Inna ta d'aga kai tana kallon ta tace
"Ikon Allah, ke meh haka kin wani kumbura fuska kamar fanken da yeast yamasa yawa, dan Allah sake fuskan koh baki had'a rai ba bayamun kyaun gani balle kin had'o rai Meena tak'ara cika tayi fam, fita tay a parlour Inna ta kyalkye da dariya harda bawa Fedo hannu su tafa, tace
" 'yar jakar uwa wai ita a dole tayi fushi, wani fuska kamar rub'ebb'en kosai fitsararriyan yarinya, ni banga abunda Aliyu yagani a jikinta ba daya nace dole sai ita gata kamar fatalwa" Fedo ta kara fashewa da dariya tace
"Wollah Inna ai idan na had'u da irin ta da daddare sai nayi fitsari a wando Kut! ai abar tsoro ce"
"Bar 'yar duniya kamar su d'aya da Aliyu gasu duk da bak'in hali kamar na uwarsu" Fedo takara kyalkyalewa da dariya tace
"Kinsan Allah Inna, wlh koh muciya aka d'aura wa zani, aka masa kwalliya toh wollah zai fita...." Bata k'arasa ba
gani sukayi mutum tsaye akansu ya had'o rai yace
"Inna dawa kuke wai" ya dakawa Fedo tsawa yace
"Da Ubanwa kike ni sa'ar kice" nan da nan jikin ta yafara b'ari da gudu tashiga d'aki ta kulle. Inna ta harare sa tace
"Ja'irin yaro ka isa ka tab'ata a gabana" Murmushi yayi yace
"Ban isa bakam a gaban ki amma idan ta bini kasar waje makaranta sai na lahira yafita jin dad'i" Inna tayi salati tace
"Wani makaranta kuma"
"Auu daman basu fad'a miki ba, wai k'arin karatu zatayi a kasar waje" Inna salati tayi tareda cewa
"Sanusi baya kauna ta, maza maza kira mani shi a waya naji ta bakinsa" Aliyu ciro wayan sa yayi yana dariyar mugunta ya mata dialing number Abba, yana ringing yasaka mata a kunne. Da karfi Inna tace
"Sanusi bakada mutunci, bayan mun gama magana dakai akan Fiddausi aure zatayi naji mummunan labari ka turata makaranta a wata uwa duniya
Wata magana Abba ya fad'a mata naga ta washe hak'ora tace
"Ohhh haba, ai toh shikenan. Da Aliyun zasu tafi koh? Allah kaisu lafia" ta katse wayan tana washe hak'ora Aliyu kawai tsayawa yayi yana kallon ta dan he was surprise koh meh Abba ya fad'a mata sai Allah...
Shiga b'angaren Umma yayi, bayan sun gaisa takece masa
"Wlhy Son karka yadda ka tafi da wannan yarinyan mei kama da mayu"
"Umma toh ya zanyi ni kaina ba son tafiya nakeda itaba, kiyi hakuri kawai ai mun samu 'yar aiki koh ba komai"
"Nidai tafiyar kuce gaba d'aya banso Aliyu"
"Karki damu Umma ba komai, Ina Teema tashiga"
"Tana cikin d'aki itada Amani, ni wlhy sam bana kaunar Amani tana shigowa wajenah"
"Ohk lemme check on them" tareda tashiwa ya nufe d'akin ta, tun a bakin kofa yakejin Kamshin Shishaa (Shisha kamshi neh dashi ba wari ba) bud'e kofan kawai yayi ba tareda Sallama ba. Zaune suke a kasan carpet suna zugan Shishaa abunsa kawai sukaga General Aliyu a kansu, kame kame suka fara Amani tanaso ta gudu Aliyu ya capko ta, rufe kofan d'akin yayi ya cire belt na aljihun sa yafara d'irkan su. Umma buga kofan take tana cewa Aliyu mei suka maka dan Allah kabarsu, koh da zaka dake Amani ka daka amma please karka tab'a Teema. Shikam inaaa koh kulata baiyi ba ya cigaba da d'irkan su, sanda ya musu lik'is yagaji kan ya kyalesu. Bud'e kofan yayi take Umma tashigo tace
"Meyafaru" ransa b'ace yace
"Shisha suke sha Umma" Umma tayi salati tace
"Wlhy Amani ce Teema sam bazata sha ba" girgiza kansa Aliyu yayi dan yasan halin uwarsa sosai akwai ta da d'aurawa yaranta baya.........
Bayan Sati Biyu
Duk sun taru a airport Shamcy tayi hugging Fedo tace
"I'm gonna Miss you alot Sis, in fact more than a lot " Fedo tayi murmushi tayi hugging nata tight tace
"Hug me like you mean it Baby last, emma gonna miss u more"
General Aliyu Haydar da Uniform nasa na sojoji tsaye yayi yana kallon su, Meena kuma duk ranta a b'ace bataso hakan yafaru ba, taso ace yak'i tafiya da ita..............
Bayan minti talatin jirgin su ya d'aga
Toh fa
Sai mun had'u a UK readers
07034419520
*HAYATEEY*
Pure Moment Of Writers(p.m.l)
Written By Nana Fa'ad
_In dedication to Fido Sodangi_
{July,2017 }
```Page 11```
*Anglia Ruskin university, Cambridge*