Sashe 31
Hayateeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Wallahi idan kika k'ara magana zan rufe d'akin na karb'a hakki nah inga mai kwatar ki"
"Hakkin ka? Ai ni na d'auka baka da lafiya bazaka iyayin komai ba"
Murmushi yayi yace
"Zakisan banda lafiya kuwa watarana. Kinsan me Mss Contour? Basai kina saka k'ananan kaya or kina barin suman kanki ba zaiyi attracting d'ina, I know mesa kike haka, kina hakane sabida kija ra'ayina na tunk'are ki da wani abu ke kuma kik'i amincewa koh kisani a wani yanayi. Lemme tell you something Hayateey, So da Sha'awa akwai banbanci, sha'awa yana zuwa koh babu so amma So baya zuwa ba sha'awa. So da sha'awa suna tafiya ne tare, Son da nake miki ya wuce wasa, bazan tab'a miki dole ba Mss Contour, koh da zamu shekara dubu a haka idan har ina kallon ki kullum kuma ke tawa ce is ok by me" (nidai nana nace big lie)
Abun ma mamaki yake bata, ta rasa wani irin so Issam yake mata, ta k'ara tabbatar da Issam na sonta so na hak'ika, amma bazata iya tab'a rayuwa da mutumin da shine sanadin mutuwar mahaifin taba. Wani zazzafan hawaye neh suke sauk'a akan kuncin ta, nan take ya rikice yace
"Hayateey kuka kuma please ki daina kuka" matsowa yayi sosai kusa da ita yana lashe hawayen, nan ta ture sa tace
"Kaga Mallam banson k'azanta".
Tasowa yayi ya bud'e fridge ya d'auka icecream yace
"Yanzu zakiga asalin k'azanta kuma wallahi idan kika kuskura kikayi mini rashin kunya zan karb'a hakki nah da kinki da kinso"
"Ka manta yanzu ka gama fad'an baza ka tab'a mini dole ba"
Murmushi yayi yace
"Wasa nake yarinya amma duk ranar da kika kaini bango hmmm, nidai ina rabaki"
Zama yayi kusa da ita ya bud'e icecream d'in yace
" I am warning you idan kika kuskura kika hanani abunda nake shirin yi yanzu sunan ki sorry"
Ita dai sai kallon ikon Allah take, Icecream d'in ya d'an d'iba da finger shi ya lakuta mata a wuya, nan take tace
"Me haka so kake mura ya kamani"
"Shhh" matsowa kusa yayi da ita wanda har suke shak'an numfashin juna, latsan icecream d'in yayi tas tana wani yamutse fuska, icecream ya k'ara lakuta ya shafa a bakin ta, nan ma ya lashe, haka ya tayi ya shafa icecream a fuskan ta da wuyan ta yana lashe wa, itama kuma sai yamutse fuska take gashi ya matseta gam ba daman guduwa, haka ya shanye icecream d'in tas kan ya bata waje yace
"Now I feel better"
"K'azami kawai, nidai ban yafe ba"
"You should be grateful ina latsan wannan jikin naki da koh wanka mai kyau baya samu"
"Na saka dole? Or you should be freaking lucky da na barka kana latsan jikin da koh a mafarki bazaka tab'a iya samu ba"
"Nasan you enjoyed it you just beating around the bush"
Wani dogon tsaki taja tace
"Allah sawwaka wallahi"
"Ameen toah mss Contour, idan kin gama ki sameni a d'aki nah kan na rufe kofa anjima ki dameni da knock"
"Are you saying har yanzu baka saka an fitar dasu ba?"
"Mesa zan saka a fitar dasu bayan nina kawo su?"
"Please dan Allah a fitar dasu please badan halina ba"
"On one condition"
"What?" Ta fad'a a take, murmushi yayi yace
"Idan zakina barina ina shan ice cream a jikin ki"
Wani kallo ta watsa masa, kamar tace a'a wani zuciyan yace kawai ki yarda idan yafitar dasu kiyi maganin sa, yace
"Ya kinyi shiru?"
"Na amince" ta fad'a a sanyaye, murmushi yayi yace
"Kizo da ice cream roba biyu d'aki nah and I promise you gobe da safe In Shaa Allah duk za'a fitar dasu but karki ce zaki mini wayo after an fitar dasu kiyi yunkurin hanani, a ranar da kika hanani zan kawo double wanda suke nan kin yarda?"
She was speechless ta rasa abunda zatace, a zuciyar tace "Zanyi maganin ka once and for all na huta"
"Na yarda"
"Good gurl! Ki sameni a d'aki nah ina jiranki" ya fice a d'akin. Yana fita taja dogon tsaki tace "I swear you will pay for everything"
Toilet ta fad'a tayi wanka, bayan ta fito ta saka night gown, zata fesa turare ta fasa tace "Gwara naje nata d'oyi koh zai kyale ni", d'aukan gyale tayi ta bud'e fridge ta d'au roban icecream guda biyu, har takai kofan d'akin zata fita tace " Gwara na fesa body spray karya raina ni kuma ba wani d'oyin da zanyi dan soap da nayi wanka dashi and yadda jikinah yake koh kwana biyar nayi ba wanka bazanyi wari ba"
Shiga cikin d'akin tayi ta fesa body sprays da perfumes kanta fita a d'akin. Tun a hanya takejin kukan magen da d'an gudu-gudu tashige d'akin sa, a lokacin yana zaune kan gado yana waya. Bayan ya gama wayan yace
"Mss Contour zoki zauna kusa dani"
Ba musu taje ta zauna kusa dashi sabida tana jin kukan magen and karta masa rashin kunya ya k'oreta, kwantar da ita yayi akan gado yace
"Relax Hayateey, ba abunda zan miki"
Itadai shuru tayi tana tunanin nan da sati d'aya kawai zata gama dashi. Roban ice cream d'in ya bud'e ya d'an sha, sannan ya d'an shafa mata akan lips d'in ta, matsowa yayi kusa da ita ya lashe ice cream d'in tareda bakin ta, hakan nan ya ringa shafa ice cream asu wuyan ta, cikin ta yana lashewa har sanda icecream d'in roba biyu suka k'are a jikinta kan ya kyale ta. Daga nan ta shiga toilet nasa, wasu irin zazzafan hawaye neh suke sauk'a akan kuncin ta, ta kasa tantance me takeji gameda Issam a yanzu, haka da k'yar tayi wanka tafito.
Bayan ta fito yace "Mss Contour kin wanke k'azantan neh?"
Koh kulasa batayi ba tayi kwanciyar ta, yace
"A sanyin nan zaki kwanta baki shafa mai ba? Maza tashi na shafa miki koh na fitar dake a d'aki na". Banza tayi dashi shi kuma ya d'au cream nasa ya janye blanket data rufu dashi yafara shafa mata cream d'in, yace
" Miss Contour juya bayanki na shafa miki mai"
Ba musu tayi ruf da ciki yana yaye night gown nata yana shafa mata mai, bayan ya gama ya rufe ta da kyau ya mata addu'a ya karanta mata suratul Mulk yace yana murmushi
"Now you can sleep Hayateey"
Rufe idon da tayi sai ga hawaye, girgiza kansa yayi yana lashewa da harcan sa
"Please don't cry Hayateey, I really don't wanna see you crying"
Haka ya lallashe ta har sanda bacci ya d'auke ta ya kwanta shima...
Da daddare misalin k'arfe d'ayan dare wayan sa ya fara ringing, nan take ya farka ya saka wayar a silent, haska fuskan ta yayi yaga tana bacci, k'iran number'n ya k'arayi ana picking yace "Hello kazo CD plate d'in neh?" Sai can yace "OK yanzu zan fito na karb'a" ya katse wayan. Da sauri ya fita a d'akin nan Fido ta tashi ta bisa a hankali, fita waje yayi mai gadi ya bud'e masa gate, cikin five minutes sai gashi yashigo gidan nan take ta koma d'akin ta kwanta. Yana shiga d'akin ya bud'e wardrobe nasa ya bud'e ya d'au save ya latsa password yana bud'e wa ya saka abun hannun sa a cikin ya k'ara rufewa duk tana kallon sa, bayan ya saka ya rufe wardrobe d'in ya koma bacci....
Haka yata kasancewa kullum shi yake girka mata breakfast su fita tayi dropping nasa idan ta tashi ta d'auke sa.
*Bayan Wata Biyu*
Zaune take a gaban madubi da safe tana shirin fita aiki, Issam shigowa d'akin yayi da sallama yana mata murmushi yace
"Mss Contour yau bana jin dad'i koh zaki mana breakfast neh?"
Kallon uku saura tara ta masa tace
"Bakaga ina sauri baneh nayi fixing zanma students d'ina test 9:00am gashi yanzu past nine"
"Ohk ba damuwa idan na fita zan tsaya naci"
"Thank God yau bazanyi dropping naka ba"
"Da mota ta zan fita"
Ajiye powder'n hannun ta tayi tace
"Ni kuma sai na fita da uban me?"
Makullin mota ya cire a aljihun sa yace
"I promised you zan siya miki mota right? Here is your car key" ya mik'a mata"
By
Nana
Fa'ad
*HAYATEEY*
Pure Moment Of Life Writers
[We don't just entertain and educate, we also touch the ❤ hearts of the readers]
Written By Nana Fa'ad
_In dedication to Fido Sodangi_
{Sept., 2017}
Follow me on Wattpad @Nana_Faad. Do read my write-ups and please don't forget to SHARE/VOTE!!!
```Page 45```
Karb'a'n key d'in tayi tana jujjuyawa tace
"Wace iri?"
"Idan kin fita zaki gani Hayateey!" Yayi pecking nata yace
"Later Mss Contour"
Murmushi ta masa tace
"Later"