Sashe 1
Hayateeey Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Copied By
YAYA HAYAT
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1⃣
Cool novel, makeup and kitchen2⃣
AND
Cool novel, makeup and kitchen3⃣)
WHATSAPP NO:+2349030159301
*HAYATEEY*
Pure Moment Of Life Writers (p.m.l)
Written By Nana Fa'ad
In dedication to Fiddausi Sodangi
{June,2017}
_[>>Page 1-5<<]_
Da misalin karfe biyun dare a garin Maiduguri, b'arayi neh suka shigo cikin wani dank'ararren gida duk fuskokin su a rufe da masks, wani tsohon mai gadi neh a bakin gate suka harb'e da bindiga(silencer) wanda idan anyi harb'i ba lalle bane wanda yake gefe yaji sautin, shiga sukayi cikin main gidan kusan su goma. Suna shiga duk suka rabu kashi biyu sabida gidan babba neh sosai, d'aki d'aki suke bi suna dubawa duk suka fitar da mutanen gidan suka kawo su parlor na kasa. Da Allaji, sai Matar sa, sai yaransu mata guda biyu. Yaransa mata biyu da matar sa duk kuka suke sai Alhaji wanda duk jikin sa yana shocking ya rikice iya rikicewa.
Wani husky voice neh yayi magana a cikin b'arayin yace
"Alhaji ka had'umini duk kaddarorin ka koh na kashe ka da yaran ka gaba d'aya" Alhaji wanda already ya gama tsorata without hesitation yace
"Bara naje na d'auko su please karku kashe mun yaranah they mean a lot to me they are my everything" Yaron yace
''Ama Man of my words, believe me idan ka d'auko kayi signing documents d'in I assure you, you will all be free muje" Tare da Alhajin suka d'au papers d'in a sama suka dawo downstairs yayi signing documents d'in gaba d'aya, ya basa takardun gidajen sa,filaye, company da kuma motoci...Yaron yace
"Good Man ashe kana da wayo" juyawa yayi wajen wanda naji suke kiran sa da Oga yace
"Oga I am done mu wuce" bushewa da dariya Ogan yayi yace
"ISSAM idan kagama aikin ka ai ni ban gama ba" ya cire bindigansa ya harb'e Alhaji a zuciyan sa. Wanda ya kirada Issam was so shocked atake ya cire mask na fuskanshi with so much surprise on his face muryan sa yana rawa yace
"Oga bamuyi haka da kaiba, bamuyi zaka kashe shi ba, I directed you to his house sabida inada wani unfinished business da shine I dnt say zamu kashe shi, this is out of our deal"
Babban yarinyan Alhajin da taji abunda Issam yake cewa na _I directed you to his house_ a take ta d'aga idonta dan taga wanda ya musu jagora zuwa gidan su, bata san lokacin da taja baya ba, she was speechless and helpless, kuka ma ta kasayi, zuciyanta na bugawa kamar wanda zai fito......
*Few Hours Ago*
Gudu yake sosai akan Bike nasa k'irar Dodge tomahawk V10 wanda bike d'in is one of the most expensive Superbike a duniya, dai dai yazo wajen hold up trafic light yakawo red alaman "Stop" kenan duk an tsaya ana jira yakawo green "Go" dan su wuce amma hakan bai hanasa ya wuce ta gefe gefen motoci ba, zai tsallaka ta hanyan daba nasa ba wata mota k'irar BMW hurricane bak'a tazo wucewa, bai ankara ba kawai ya buge motar, neman waje akayi parking na motar, wata yarinya ce wanda ak'alla baza ta haura ashirin da hud'u ba tafito a motar, tasha bak'in abaya tayi rolling kanta da maroon veil, shima guy d'in neman waje yayi ya parking Bike nasa, tafiyan ta mai d'aukan hankali takeyi har ta k'araso inda yake,shi kuma guy d'in baisan da isowar taba sai wani faman duba Bike nasa yake koh yasamu matsala kamar wanda shi aka bugawa bike, wayan sa neh yafara ringing take ya cire a aljihun sa tare da cire helmet nakan sa company BELL ya sa wayan sa a kunne yana waya baima lura da itaba. Da sauri taja baya a lokacin da yacire Helmet na kansa sabida ta matuk'ar razana, a rayuwan ta bata tab'a ganin namiji wanda ya amsa sunan namiji kamar saba, she was speechless tana kallon shi baki, ido hanci bud'e yana juyawa da sauri taja da baya da sauri tashiga motarta ta fisga shi kuma bayan ta kawai ya kalla ya d'auke kai ba tareda ya kawo komai a ransa ba
Nana Fa'ad
*HAYATEEY*
Pure Moment Of Life Writers(p.m.l)
Written By Nana Fa'ad
In dedication to Fido Sodangi
{June,2017 }
Page 6
Gudu sosai take kamar titin na ubanta tana sake sake a ranta, anya mutum tagani koh aljani, atake tace "No mutum neh" tare da bugan siterin motan ta, can tayi murmushi wanda ya bayyana dimple nata da fararen hak'oran ta tas tace "Ya Allah yanxu naga class d'ina, yanxu naga irin namijin da yakamata na aura, duk inda kake sai na nemo ka, sai ka soni, in my whole life ba namijin da ya d'aura ido akaina ba tare da yaji wani abu a HAYAAT nasa ba" haka ta cigaba da driving har ta iso cikin University Of Maiduguri, tana shiga ta wuce parking lot tayi parking motar ta, tafiya take kamar batason tab'a kasa har ta isa cikin faculty of science, direct Microbiology Lab tawuce tun kan tashiga take jin hayaniyan student, kas x3 k'aran high heel nata wanda yabawa students d'in shaidan lecturer su tashigo, tana shiga kaf lab d'in yayi tsit kamar basu suke hayaniya ba. Bayan ta nutsu ta ajiye jakar ta tace
"Sorry I am late" tafara musu lecture akan Mycology, batayi minti biyar ba taji waya yana ringing among the students, take ta k'ara murtuke fuska tace
"I guess this is the end of my lecture for the whole semester, I told you people time without number to switch off your goddamn freaking phone whenever ina cikin this this damn Lab, so you caused, till we met in my test and exams.... Bye" take ta d'au jakarta tafita a Lab d'in, zo kuga ihun students suna cewa we are sorry ma, wasu na dunduma wanda wayarsa yayi ringing ashar, wasu kuma suna zagin ta suna cewa 'yar k'arama da ita sai shegen fad'in rai kai k'ananan lectures akwai su da bak'in hali especially na Microbiology department.
Tana fita ta wuce parking lot tashiga motar ta ta fisga da karfi tabar cikin makaranta, hankalin ta duk yana kan guy data had'u dashi
Wannan kenan
Back to lbr
""Issam"" ta furta a hankali hawaye kwance akan fuskan ta, Tab'ata da kanwar ta tayi ta dawo daga dogon tunanin da ta fad'a, kanwarta tana kuka tana cewa
"Adda Fido sun kashe mana Daddy, Adda Fido ki duba Daddy fa baya breathing" wasu zafafen hawaye neh suka sauka kan kuncin ta atake ta rungume kanwar ta tana cewa
"Easy habibti, cool down Shamcy Dad bai mutu ba he is alive In Shaa Allah" tana shafa bayan ta
Ogan b'arayin neh ya bushe da dariya yace
"Girl I never miss a target, ya jima da wulawa so sai kuyi hakuri" Issam ya cire bindigan sa ya saita akan Ogan su yace
"This is not our deal, bamuyi haka dakai ba how dare you" Ogan shima ya saita bindigan sa kan Issam yace
"Yeah naji bamuyi haka dakai ba, but munyi haka da Goner" Issam saka hannu yayi akai yace
"Ohh My God, how could he, how dare him" Ogan yace
"Duk d'aya kuke bird of the same feathers kaga tafiyar mu if you like ka zauna anan" take yayiwa sauran yaran sa hannu suka fita a gidan Issam ma yabi bayan su.