Sashe 94
Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
gaba daya sak na Ashnaah ne har da ynda take mgna da dariya, barin idan ta wara manyan idanuwanta exactly na Ashnaah, sae dai ita bata da tsiwa ko kadan ga shegen tsoro uwa farar kura gashi abu kadan ke sa ta kuka, uwa uba ga shegen shagwaba har da na siyar wa, a hnkli a hnkli Khaleel ya soma sakin jikinsa gaba daya da ita don da dari dari yake, wataran har assure din kansa yake Allah ne ya basa second Ashnaah, komae tare suke yi a gidan in har yana nn, har abinci suna ci a tare. Ranan wani Saturday sun dawo daga dinner din bikin Zeenat da daddare wajajen Karfe sha daya yana falo yana kallo ita kuma tana dakinsa tana assignment ya ji ihunta, mikewa yyi da sauri gabansa ya fadi ya nufi sama da sauri don ganin me ya sameta, a bakin kofar dakinsa suka ci karo da ita, dai dai nn aka dauke wuta gaba daya, ta rungumesa ta fashe masa da kuka, a rude yake tambayarta me ya faru, taki basa amsa sae kuka take ba kakkautawa, wayarsa ya ciro da sauri ya kunna fitila ya shiga haska ta don ganin ko abu ne ya sameta gashi taki sake shi, ya ga ba komae, yana rungume da ita suka shiga dakin yana haska ko ina, bae ga alamar komae ba, yace "don Allah ki gaya min menene?" cikin kuka tace "Ashe horror film ka sa min ka tafi koh?" Kasa ce mata komae yyi sae kallonta da ya tsaya yi, ta kuma fashewa da kuka, bae ce mata komae ba ya nufi gefen gado ya xauna ita ma ta xauna kusa da shi kmr xata shige jikinsa tana kuka, sun fi minti goma a xaune snn yace "dama sbda wnn abun kika daga min hnkli hka khadija" shiru tayi kmr xata yi kuka tana kallonsa, yace "kin gama assignment din" ta gyada masa kai kawae, yace "toh sae da safe ki tafi daki ki kwanta" ta wara manyan idonta kmr xata yi kuka tace "ka ga abinda na gani ne" sae kuma ta saka kuka tace "ni wllh baxan iya xuwa ba tsoro nake ji" ya mike yace "toh ki kwanta a nn, bari in je in kashe kayan kallo a falo," ta mike da sauri tace "baxa a kunna gen ba?" Yace "ynxu xa su maido wutan ae" kin tsayuwa tayi ita kadae a dakin ta bi sa suka sauka falo ya kashe kayan kallo snn ya rufe gidan suka koma sama, kwanciyarsa yyi can karshen gado yace "idan kin kwanta ki kashe fitilar wayan," bata ce masa komae ba ta Mike tana Satan kallon sa ta ga baya kallonta, ta cire hijab din jikinta don duk irin sabawar da suka yi bata tsayuwa gabansa ba hijab, ta ajiye hijab din snn ta shige cikin bargo tayi kwanciyarta, jin ta kwanta bata kashe fitilar wayan ba yasa ya juya yana kallo ta ya ga ajiye wayar tayi tsakiyarsu, dauke wayar yyi ya kashe fitilan ta mirgino kusa da shi da sauri ta saka kuka tace "sbda me xa ka kashe min?" Khaleel ya lumshe ido da kyar yace "sbda bna kwana da haske, kuma so kike charge dina ya kare?" Shiru tayi bata ce komae ba ta kuma matsowa kusa da shi a hnkli har yana jin dumin jikinta da saukan numfashinta a jikinsa, bayan minti kusan goma ya gane tayi bacci ganin ynda ta sake masa jiki, tuni jikinsa yyi sanyi hnklinsa ya soma gushewa, ya juyo a hnkli yana facing dinta, kallonta kawae yake cikin idon, ya lumshe ido a hnkli ya rungume ta tsam ya daura bakinsa kan nata, a tsorace ta farka xata kwala ihu yana ganin hka ya saka bakinsa cikin nata, daren nn da daga cikin dare biyun da Khaleel baxae manta ba a rayuwarsa, dare na farko shine daren da ya fara sanin Ashnaah, na biyu kuma shine wnn da ya fara sanin Ashfah, Ashfah ta ba sa tausayi ssae don bata wani bashi wahala ba, ga shi ba karamin daurewa tayi ba duk da tayi kuka ssae amma ba mae sauti ba, abu biyu ya sa ta kuka ba kadan va, na farko gani take kmr ta ci amanar yar uwarta, na biyu kuma axaba, a daren ya taimaka mata ta shiga ruwan xafi don ta samu relieve yana kwantar da ita nn da nn bacci ya dauketa. Shi ma ya dde bae yi bacci va kuma yyi hawaye ssae, don shi ma gani yake kmr ya ci amanar Ashnaah, sllhn da ya dde yana yi cikin daren ya sa ya samu nutsuwa cikin ransa ya yrda da kaddara ya kuma yrda da cewa Ashnaah ta var duniya va dawowa xata yi va tsakaninta da shi ynxu Addu'a, sae wajen Karfe uku ya samu ya rintsa, hkn yasa ya makara tashi yyi sllh da Asuba don har an tada sllh ya farka, yyi alwala da sauri ya fita don xuwa masallaci, ko da ya dawo da mmkinsa gyaran dakin ya tar da Ashfah na yi, sae tayi mugun basa tausayi, ya karaso kusa da ita yana kallon idonta da ya kumbura don kuka ta sunkuyar da kanta da sauri, a hnkli yace kin yi sllh ne?" Ta gyada masa kai kawae, ya rungumeta hawaye cike idonsa yace "am srry wif... Kin karasa word din yyi, yyi saurin cewa dear.