← Book details Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 95

Sashe 18

Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
31.....
Khaleel ya dde tsaye bakin kofar Ashnaah yana tunanin me xae ce mata idan ya shiga, tura kofar yyi ya shiga dakin, yana bin ko ina da kallo, karar ruwa da kamshin sabulun da ya ji yasa ya gane wanka take, ya dan yi tsaki ya ja stool din dake gaban madubinta ya xauna yana kallon kayan tean sa da ta jera kan bedside drawer dinta, yyi murmushi ya kauda Kansa, ya kusa minti biyar a zaune ta fito daure da towel tana goge gashin kanta da towel karami, a tsorace ta koma baya tana kallonsa, ya dauke kansa ya mike tsaye, ita kuma ta nufi gado da sauri ta dauki hijab dinta ta saka, sae a snn ya juya yana kallonta xae yi mgna ta Riga sa,"Haba don Allah, ya xaka shigo ma mutane daki ba sallama, ynxu da bbu tawul a jikina fa" tsayawa kallonta yyi ta galla masa harara, ya dauke kai yana dan murmushi snn ya kuma juyowa yana kallonta yace "ke har kina da abun boyewa a jikin ki? Me xaki boye a nn" tace "eh din, ko ma dae me nake boyewa wnn ba matsalar ka bace," tsaki yyi yace "idan kin ga dama ki sakko gaida frnd dina, nd mind yhu, kika kuskura kika yi misbehavin na lahira ma sae ya fi ki jin ddi, just calmly go dia do wat u re suppose 2 nd leave" wani kallon bnxa take masa snn tace "wnn ne kuma Baka isa ba don ni ba matarka bace wllh," kallonta ya tsaya yi xuciyarsa na tafarfasa, tayi tsaki ta karasa wardrobe dinta ta bude xata dauki kayan da xata sa tana Satan kallonsa da gefen ido don duk a tsorace take, gani tayi ya yo kanta ta fasa ihu a tsorace tace "wllh wasa nake xan tafi fa" ya karaso gabanta kan ta gudu ya fixgota ta fado jikinsa ya juyo ta yana kallonta, ta marairaice tace "don Allah kayi hkuri wasa nake fa xan je wllh" cikin idonta yake kallo, ta sauke idonta da sauri ya sake ta, ya juya ya fice daga dakin, ta bi sa da harara snn tace "xa ka gane kuran ka" riga da skirt dinta ta sa bayan ta shafa mai snn ta dan gyara fuskarta, ta dauki dankwalin kayan ta daura snn ta sa flat shoe dinta me kyau kalan atamfar jikinta ta sa, ta feshe jikinta da turare snn ta fito ta sauko falo, da fara'arta ta tare Al-ameen da matarsa, sae tsokanan Khaleel Maryam matar al ameen take wae ya samo balarabiya ya aura, Shi dae Khaleel sae kirkiran murmushi yake, Ashnaah tace "wae kuma fa Anty a hka yake cewa ya fi ni kyau fa" Maryam tayi dariya tana kallon mijinta tace "ka ji dear don Allah ka fadi gskya bata fi sa kyau ba, shi hske kadae ke cecensa fa" Ashnaah tace "atoh dae fada masa anty" Khaleel ya juya yana kallon Ashnaah, ta galla masa harara, ya dauke kansa yana murmushi, Al-ameen yace "a hka dae kika gansa kika ce sae shi" Ashnaah ta fashe da dariya tace "yace dae sae ni, Amma ni ina na san shi" kallonta Khaleel yake, ta kuma galla masa harara snn ta mike tace "bari in kawo maku drinks" sama ta nufa don bbu komae cikin fridge din dake kitchen da falo, tasan sbda ita yaki xuba komae cikin fridge din don kar tasha, shi kam bin ta yyi da kallo don bae san inda xata samo drinks din ta kawo ba, maganar da Al-ameen ke masa ne yasa ya mayar da hnklinsa kan abokin nasa, dakin Khaleel Ashnaah ta nufa don bbu komae fridge dinta ita ma, ko ruwa xata sha sae dae ta sha ba tap, kafin ta bude fridge din sae da ta fara leka bedroom dinsa, ko ina tsaf ga kamshi Mae ddi hade da sanyin Ac, ta dan tabe baki xata bar wajen sae ta hango wayoyinsa dake gaban madubi a kwance, ta karasa cikin dakin da sauri ta nufi gaban madubin ta dauki waya daya a xuciyarta tace bari in kira mum dina, da sauri ta gama dialing num din momynta ta shiga kira har ya katse bata daga ba, ta kuma kira ba a dauka ba tayi tunanin kila wayar na sama ita tana downstairs, har xata ajiye wayar ta tuna usman dinta da sauri shima tayi dialing no dinsa don tana da shi a ka ta kira ta ji a kashe, ta ja dogon tsaki har xata ajiye wayar ta tuna kawayenta na makaranta, tayi shiru tana nazarin ko xata iya tuna nmbr ummi kawarta don nmbrta bae da wahala, ta dae yi dailin nmbr tana tantaman hka ne ko ba hka bne, bugu uku a daga, tace "ummi ce don Allah" muryar ummi ta ji ta daya bangaren da mamaki tace "Ashnaah" Ashnaah tayi dariya tace ashe dae xa a dani, off head fa na kirkiri no dinki, wllh Baku da kirki ko ku nemeni ummi amma bbu damuwa, ummi tace "Allah sarki fateema kinsan sau nawa muke xuwa gidanku mama tace ita ma bata san gidan ki ba hka ma Ashfah, wllh bbu san inda xa mu same ki bne Ashnaah gashi ba mu da nmbrki, wnn ne Sabon nmbrki, ya amarci" Ashnaah ta tabe baki tace "ke dae bari, ynxu dae ki je gida ki ce ma Ashfah ta raka ki gidan Anty shafa, sae ki roketa ta kawo ku gidana ae ita ta san nn, ita kuma Ashfat ki ce mata ta kyauta ngd, kin ga sae anjima kar kuma fa ki kira Layin nn don na gantalallen ne, sae kun xo" Ashnaah na kai wa nn ta katse kiran ta goge duka nmbrs din da ta kira ta ajiye wayar ta fito da sauri falo ta bude fridge don daukan ma bakin Khaleel drinks, hollandia daya kadae ta gani sauran duk giya ce ta dan tabe baki har da xata dauki hollandian, sae kuma ta fasa tayi tsit kmr me naxari, murmushin mugunta tayi ta dauki wine din kwalba biyu ta fito ta sauka downstairs, tace "sannunku" snn ta nufi kitchen dan dauko faranti da cups ta daura wine din, Khaleel ya bi ta da kallon mamaki, bae san lkcn da ya mike ya bita kitchen din da sauri ba, ya samu har ta gama daura su kan faranti xata fito ya rikota da sauri yace "ke meye hka kike yi, me ya kai ki dakina" ta fixge hannunta tace "A'ah me nayi, daga na dauko ma bakin ka lemo shine nayi laifi" kuma rikota yyi da sauri ganin fita xata yi yace "kina da hankali kuwa" ta buge hannunsa tace "Allah xan maka ihu idan baka sakeni ba, to me xa su sha sun kwaso kishin ruwa" ganin da gske take yasa ya marairaice ya rungumota yace "pls listen ba lemo bne wnn wllh, ba ki ga hollandia a fridge din bne" tana kallonsa tace "to meye" ya hade rae yace "wnn kuma ba matsalarki bne" bude baki tayi tace "ohh hka ma xaka ce min ko to wllh sae na kai masu in ba lemo bne to meye guba ce ko me? Allah sae na kai masu don irinsu kadae na gani a gidan" Khaleel duk ya birkice mata yana rike da ita yace "stop it plss wllh ba lemu bne, tarnish din image dina kike son yi ko me" ta hade rae tace "to oya cika ni na ji" a hankali ya saketa, ta juya da gudu xata fice daga kitchen din ta kai yyi saurin rikota ya matse ta jikinsa ya kwashe kwalaban dake kwance kan farantin ya ajiye su cikin sink, sae kiciniyar kwace kanta take tana cewa ashe dae kasan abinda kke to wllh sae na kai masu, matseta yyi jikinsa ganin ynda take daga murya yasa ya rufe idonsa ya saka bakin sa cikin nata da sauri, still tayi ta xaro ido a tsorace tana kallonsa, sulalewa ya ga tana neman yi hkn yasa ya hadata da bango ya shiga mata wani kiss na fitan hnkli, kuka ta saki a tsorace tana turasa jikinta na rawa, sae taga kmr bae ma san tana yi ba.
Chapter 18 · 0% Book details