← Book details Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 95

Sashe 2

Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

nemo matar da xae gabato ma parent dinsa ynxu, ta ina xae fara wnn jan aikin, tunanin hkn na mugun tada masa hankali. [10/14, 3:26 PM] ‪+234 806 484 7850‬: ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 4..... . A hanxarce Khaleel ya gama shirinsa cikin bakar suit da wando da farar T-Shirt sae neck tie ash colour, dakin Umminsa ya nufa ya sameta xaune gaban madubi tana gyara gashinta, yace "ummina xan tafi" Ummi na kallonsa tace "baka yi breakfast ba" ya kalli agogon hannunsa yace "idan naje office xan yi ummi, sae na fara xuwa cikin gari an duba min motata" Ummi tace "ba john ya kai shekaranjiya an gyara ba" ya girgixa mata kai yace "a'a it's still nt ok, xan je da kaina ynxu" Ummi tace "ikon Allah, to shi kadae ne motar ka Khaleel ka dauki wata mana in ya so ko anjima sae john ya maidata" yace "No xan tafi da ita ynxu Ummi na fi son in je da kai na" Ummi tace "to Allah ya tsare" ya nufi kofa xae fita yace "Ameen ummina sae na dawo" tace "to a dawo lfya" a stairs suka hadu da Rukayya tace "yaya baka yi breakfast ba" yace "eh sauri nake sae na je office" tace "to yaya ka ajiye ni ni ma sch xan tafi ynxu" yace "cikin gari na nufa ynxu" yana kai wa nn ya sauka ya nufi kofar fita daga falon, ta bi sa da kallo snn ta dan tabe baki ta nufi dakin ummi. Karfe takwas da kusan rabi Khaleel ya iso cikin gari, ya mika ma engineers din motarsa snn ya nemi kujerah ya xauna tare da fiddo wayarsa yana dannawa to while away time. Tafe take tana bincike jakar dake sakale a kafadarta alaman tana neman abu, cak ta tsaya ta wara ido hade da bude baki ta saki salati tana kallon cikin jakar, hkn ya ja hankalin Khaleel dake xaune har lkcn yana danna waya, juyawa tayi ta bi layin da ta fito daga da kallo, can ta dan tabe baki hade da tsaki ta xuge jakar ta kuma sakala sa a kafadarta da kyau snn ta ci gaba da tafiyarta da takunta mai jan hankali, sanye take da riga da skirt ta atamfa orange colour mae ratsin ash da brown, hijabin jikinta ma orange ne ya wuce gwiwa da kadan, hka ma takalmin kafarta orange ne, jakar hannunta kadae ne brown, da ganinta kasan makaranta xa ta, Khaleel ya bi ta da kallo har ta isa bakin titi snn yyi tsaki ya ci gaba da duba wayarsa, tsaye tayi bakin titin alamar tana jiran abun hawa, ba a Kuma dau lkci ba ta samu ta hau suka bar gurin, kmr ance Khaleel ya juya ya ga wasu fararen takardu a kasa dai dai inda ta tsaya, ya mike ya nufi gurin ya duka ya kwashe takardun har uku yana kallonsu, reciept ya gani da admission letter sae handout na physics, ya girgixa kai hade da tsaki da kmr xae wurgar da su sae kuma ya fasa ya linkesu ya koma ya xauna da xumar ya ba kanikawan idan sun ganta su bata, cikin minti sha biyar aka gama yi ma motarsa abinda ya kamata, ya basu kudi duk da basu bukaci hkn ba snn ya shige motarsa ya kama hanyar office cikin hanxari don ya makara. Tana xaune a class ta sa Chemistry text buk dinta a gaba kmr me karatu taji an rankwasheta, ta juya da sauri kuma a fusace don taga waye, ta wani hade rae tace "bana son irin wasan nn Aisha" Aisha ta xauna tace "Allah ya baki hkuri" sauran kawayen nata ma xaunawa suka yi suna kallonta, Ummi tace "wae me ya faru ne Ashnaah yau duk you re nt ur self" tayi masu wani irin kallo tace "dole ku ce am nt my self tunda ba reciept dinku bane ya fadi" Maryam tace "au wae shi yasa kika xama hka, ba mun ce maki xaki gani ba kila ma a gida kika xubar" tsaki Ashnaah tayi tace "eh naji xan gani a gida ku rabu dani" Bilkisu ta mike ta bar wajen Nafisa ta bi bayanta, Ashnaah ta bi su da harara, snn tace "bari in ta murna na xubar da reciept dina" tana kai wa nn ta mike ita ma ta fice daga class din, Ummi tace "da'alla mu rabu da ita mu muka xubar mata" mikewa su ma suka yi suka bar class din. [10/14, 3:26 PM] ‪+234 806 484 7850‬: ~Dr Khaleel By Khaleesat Haiydar 5..... Khaleel ne xaune office dinsa ya jinginar da kansa jikin kujera idonsa lumshe, maganganun umminsa ne ke masa yawo a ka, tunanin ta Inda xae fara neman mata kawae yake, ko kadan shi kam matan kaduna ba su masa ba, basa burgesa, bude office dinsa da aka yi ya sa ya gyara xamansa da sauri ya bude ido ya ga wani isasshen ne xae shigo masa office ba knocking, ta rufe kofar bayan ta shigo, ya wani hade rae yana kallonta, da ma yasan baxae wuce ita ba, bae jira jin me xata ce ba a nutse yace "get out" ta dan marairaice masa tace "ka ga fa files na kawo maka Sir" ya kuma hade rae yace "ki bar min office nace" ajiye files din hannunta tayi nn da nn idonta ya kada, ta juya xata fita, murya can kasa yace "Ameesha" ta juya tana kallonsa sae ga hawaye, ya mike tsaye ya karasa kusa da ita ya kamo hannunta, sae ta sakar masa kuka, dafa kafadarta yyi ya dago kanta yana goge mata hawayen idonta a hankali yace "am sorry" gyada masa kai tayi hawaye na ci gaba da xuba a fuskarta tace "Abbana yace in kawo maka files" tana fadin haka ta juya ta Fita daga office din tare da kullo masa kofarsa, komawa yyi ya xauna ya lumshe idonsa duk abun duniya sun ishesa. Bayan minti goma da fitan Ameesha aka kwankwasa masa kofa, ya tura file din gabansa bayan kmr minti daya yace "come in" wata nurse ta shigo rike da file a hannunta ta gaishesa cike da ladabi snn tace "Dr patient xaka duba, kuma Emergency ne, yace "don me xaki kawo min baki kai ma Dr Umar ba, ni din engine ne?" Tace "No sir suna Theatre ne, Oga ne yace in kawo maka" tsaki yyi ta ajiye masa file din ta Fita, ba a dau lkci ba nurse din ta dawo da patient din ya daga kai yana kallon yarinyar da baxa ta wuce sha takwas ba, bbu abinda take sae kuka tana rike da cikinta, ya dan yi tsaki Mara sauti ya jawo file dinta ya bude yana dubawa, nurse din ta juya ta Fita, yace "ke malama ba kuka xa ki min ba amsa min duk tambayoyina xa ki," shiru tayi tana goge hawayen fuskarta tana kallonsa, jin ynda tayi shiru lkci daya yasa ya daga kai yana kallonta, ta sunkuyar da kanta da sauri, cire farin glass din idonsa yyi ya sake fuska ya dan sassauta murya yace "daurewa xa ki yi Zeenat and tel me wat ur prblm, look at me" ta daga idonta da ya rine don kuka tana kallonsa, ya sakar mata murmushi snn ya shiga yi mata tambayoyi tana basa amsa. Karfe hudu da rabi Ashnaah ta shigo gida ta jefar da Jakarta nan bakin kofa ba tare da ta kalli inna dake tuka tuwo tsakar gidan ba ta Shige falo, inna ta tabe baki tace "aniyar ki ta bi ki yarinya, kuma ba ni kika wurga ma jaka ba, Adamu kika jefa ma" Ashnaah ta fito tace "kin fara ko inna ni dae fa ki dinga kyaleni, kina ganin na batar da takardun makaranta na gaba daya duk ban gani ba" inna ta mike da sauri ta dafe kirjinta tace "takardun makarantar ki?" Ashnaah kmr xata yi kuka tace "eh mana" inna tace "barawo ne ya sace su ko ya aka yi?" Ashnaah tace "eh mana, kuma gashi ni ynxu bn san me xan ce a makaranta ba, ga kuma Abba ma ban san me xan ce masa ba" inna tace "to wa ke ta wani Abba can, ynxu kawae gobe in shirya in rakaki makarantar in yi ma masu makarantar bayani," Ashnaah ta xaro ido ta kwashe da dariya tace "Allah ya tsareni, ance maki makarantar ta yara ce kuma snn ba a bari tsofaffi su shiga, ynxu dae abinda nake so dake kawae ke ce xaki ce ma Abba kina kwalema sae kika bude jakar makaranta ta kiga takardu sun yi yawa sae kika kwashe kika xubar kuma masu kwasan shara suka xo suka xubar kinga ae baxae iya cewa komae ba sae ya tafi makaranta yasa a min sabo," inna tace "ae wnn abu me sauki ne Allah ya kawo sa" Ashnaah tayi murmushi tace "shi yasa nake son ki inna." [10/14, 3:26 PM] ‪+234 806 484 7850‬: ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 6..... Khaleel ya ajiye pen din hannunsa yana kallon mahaifin Zeenah dake xaune gabansa yace "ka kwantar da hankalin ka sir, in'sha Allah ur dota will b alryt but nt until yhu give her wat her heart desires" Alhajin yace "nt at all, ni ban tada hankali na ba ae, just dat aure ne dae sae na mata ko ta ki ko ta so, sae dae in mutuwa tayi" Khaleel yyi shiru yana kallonsa, can dae yace "duk da halin da take cikin ynxu Alhaji" Alhajin yace "kwarae kuwa" yana kai wa nn ya mike ya fice yana cewa "to in ta mutun ma uwarta dake xugata tayi asara ba ni ba" Murmushi Khaleel yyi ya daga kafada ya ci gaba da abinda yake. Karfe shidda saura na yamma Khaleel ya rufe office dinsa rike da suit dinsa ya nufi ward din da patient din tasa take, tana xaune tayi jigum, wata matashiyar mata na yanka mata fruit ya karaso cikin dakin yana kallonta yace ya jikin?" Kai kawae ta gyada masa, matar dake yanka mata fruits tace "sae dae fa kirjin nn tace bae daina ba, kan ma ynxu take ce min ya fara mata ciwo," yace "ae dama ba lkci daya ciwon kirjin xae daina ba, anjima xa a
Chapter 2 · 0% Book details