Sashe 62
Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
[10:50AM, 11/25/2016] AH💫: ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
87.....
Khaleel ya rungunmeta ssae ya runtse ido yace "am lost wife, I have no idea of any solution" Ashnaah tayi lamo jikinsa bata ce komae ba hawaye na bin kuncin ta, ganin bae kuma cewa komae ba yasa a hnkli tace "in 3wks tym...." Kasa ci gaba tayi ta fashe da kuka, Khaleel bae ce komae ba har lkcn idonsa a runtse, xuciyarsa na masa kuna, tunanin ynda xata dauki xancen da yake shirin fadi mata ynxu kawae yake, ya bude ido a hnkli da nufin gaya mata abinda ke xuciyarsa amma ya kasa, hw on earth xae iya bude baki yace mata xae yi sue din Abbanta, girgixa kai yyi a xuciyarsa yace No, waige waige Ashnaah ta soma ganin kmr motar gidansu ta gani, ae ko taga drivernsu ne, tana kallon Khaleel a tsorace tace "drivernmu ya xo xan tafi" kasa cewa komae Khaleel yyi, hkn yasa ta shiga kkrin bude motar, ya kamo hannunta a hnkli, sunkuyar da kanta tayi, ya ciro wayarsa daya ya mika mata murya can kasa yace "xan kira ki" kai ta gyada masa ta karba xata fita ya kuma kamo hannunta da damuwa yace "kina shiga ruwan xafi koh" sunkuyar da kanta tayi da sauri ta ki cewa komae, ya jawota jikinsa a hnkli yace "tok mana wife" gyada masa kai tayi ba tare da ta kallesa ba don sae taji mugun kunyarsa take ji, yace "da sauki ae ynxu koh" nn ma ta gyada masa kai tayi kawae, ya dauko wani leda da ke dauke da magunguna da dettol ya mika mata snn ya nuna mata ynda xata sha magungunan, Ashnaah bata bari suka hada ido ba ta bude motar ta fice da sauri. Bin ta yyi da kallo yana murmushi har ta shiga motar gidansu, jinginar da kansa yyi a hnkli jikin kujerar motar tare da lumshe idonsa yana tunanin yaushe wnn dramatic play din xae kare a bashi matarsa, Najeeb ne ya fado masa ya mike xaune da sauri, wayarsa ya ciro ya shiga neman layinsa bugu daya ya dauka, Khaleel yace "amma ka ban mmki Najeeb, dama a frnd indeed is nt a frnd in need ban sani ba, yhu just ignored me dis dayz sbda kaga ina cikin matsala koh, Bravo." Khaleel na kai wa nn ya katse kiran, ko minti biyu ba ayi ba Najeeb ya kuma kiransa, "Haba ya xaka ce hka Khaleel, I helped yhu get to her kuma kace nayi ignoring dinka, hu convinced her dat yhu weren't d one dat wrote d divorce content, I've being tryn reachin ur lines for a while ynxu bna samu, kuma ni baka kirani kace ga ynda ku ka yi ba da kaje ranan, dat was y ka ga hka, but mu hadu a gida ltr" katse kiran Khaleel yyi ya mayar da wayar cikin aljihunsa snn ya fito daga bayan motar ya koma driver seat ya tada motar yyi reverse ya bar wajen. Ashnaah na isa gida tun kan ta shiga ta dinga jin muryar inna a falo, ddi ta ji har cikin ranta, ta nufi cikin falon tana murmushi, hararanta Abba ya shiga yi ta sunkuyar da kai da sauri har xata bar wajen inna tace "ina xa ki kuma taho dama ke nake jira" Ashnaah ta karasa a sanyaye ta xauna, inna tace "ashe wae auren ki ya mutu har ana shirin maki wani don an rainani sae ynxu wnn mutumin ke gaya min," Ashnaah dae bata ce komai ba, inna da har ta soma kwalla tace "ni dama Adamu bae mayar da ni a bakin komai ba, yin abinsa yake kai tsaye kmr shi ya haifo kansa, tunda ubansa ya rasu mu ke a hka, wae ace ina raye a maki aure a ki nuna min gida a wani ce min kasar waje aka kai ki, to Akwae Allah, amma a ina kuka hadu da wnn da ya sake ki don baki taba kai shi ya gaida ni ba, shi dan uban waye da xae walakanta mana ke hka" Abba yace "duk wnn ba shi bne inna, magana ya Riga da ya wuce tunda nn da sati uku ne bikinta" Inna tace "yi min shiru malam, idan nace baxa ayi ba wllh bbu me yi aikin bnxa kawae, akuya ce yar aka ce maka halan, ita khadija uban meyasa take xaune har ynxu baka aurar da ita ba, sae wnn da ka tsana ko," Abba yace "ita khadija tana jin maganata baba, wae abun takaicin ma xuwa tsohon mijin nata ke yi kusan kullum wae shi bae saketa ba bayan ga takarda kuma duk iyayensa sun shaida rubutun sa ne, snn wnn yar da bata jin magana sae ta saci hanya ta fita ta samesa suna tadi a waje, to kice baxan kuma aurar da ita ba baba, ae ni ynxu Fateema ta fi karfina, tunda yar nn ta taso take samu mgna, bata ji kwata kwata" inna da tuni ta hangame baki tana kallon Abba tace "uban me yake xuwa mata bayan saki ukun da ya dankara mata" Abba yace "wnn kuma ita xa ki tambaya baba, wae har ta bude baki da kanta tace min ae fa bae saketa ba, ki ce wnn yar ba mahaukaciya bace" inna ta juya tana kallon Ashnaah fuskarta a murtuke tace "to don uban ki me yake xuwa yi a anguwar nn, to wllh xan sa a tara sojoji bakin gate duk randa ya kuma xuwa su daure min shi har sae na xo, kun ji min gantalallen mutum" Ashnaah da tuni hawaye ya fara bin kuncinta bata ce komae ba kanta a kasa, inna tace "Aa'h kana da gskya Adamu dole kam a aurar da ita kar ma ya gudu min da jika in shiga uku" fashewa da kuka Ashnaah tayi ta mike da sauri ta nufi sama da kyar tana rusa kuka, Abba yace "kin gani ko, to ace baxan aurar da ita ba, nasan abinda suke kullawa da shi" Inna ta bi ta da kallo baki bude tace "anya tana da lfya ma kuwa yar nn, kuma dingishin me take hka" Abba yace "wae bugewa tayi" Inna tace "dama hka fateema ta xama ban sani ba" Abba yyi murmushi yace "bari ki ji ta ynda suka hadu da yaron har ya aureta" inna ta baxa kunnuwa tana sauraransa, Abba ya fayyace mata komae tun daga farko har kashe har ma da dalilin da yasa bae gaya mata gskya ba da farko, inna na huci tace "ae ko da xan ga wnn dan iskan yaron sae na shuka masa rashin mutunci wllh, maxa maxa a maido da auren sati biyu, ae Sadeeq jikana ne yaro dan arxiki, kakarsa kawata ce ssae.