Sashe 46
Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 65⃣Daga nesa Najeeb ya xaunayana kallon Khaleel yana murmushi,Faruqh dake xaune gefensa yace"kae baka tsoron Allah koh Najeeb,me gayen nn yyi maka hka kkeneman bugar da shi" Najeeb ya juyaya hade rae yana kallon abokin nasayace "an gaya maka bae saba shabane wnn da kke gani graduate newajen shan giya" mikewa Najeeb yyiya nufi Khaleel ganin ya ajiyekwalban, ya dauka ya ji shi emptydariya yyi yana kallonsa yace"wndrful har ka shanye, a da do makawani" Khaleel da tuni giya ta somaaiki ys gyada masa kai, Najeeb yajuya da sauri sae gashi ya dawo dawata giyar ba irin wnda ya fara kawomasa ba, cikin lkci kankani Khaleel yaballe murfin ya kafa kai ganin shi maneman shanyewa yake yasa Najeebya fixge, Khaleel ya Mike tsaye yanatangal tangal kmr xae fadi cikinmgna irin ta mashaya yace "don mexaka karbe min ruwana" Najeeb yyidariya ya xaunar da shi yace "giyar kadae" dariya Khaleel ya dingakyalkyalewa da kmr wani tababbe,hkn ya ba Najeeb dariya ssae don harya manta rabon da ya ga abokin nasacikin yanayin nn tun suna karatuAbroad, Khaleel xae mike Najeeb yakuma xaunar da shi yace "hira xamuyi dalla ka xauna" Khaleel yaxauna yana dariya yace "to ina hirartake mu yi ta" Najeeb yace "kafadamin meye matsalarka a rayuwaynxu" Khaleel ya kwashe da dariyahar yana neman faduwa cikinmagana hauka hauka yace "ni ynxu faji na nake on top kmr na hau jirgiwllh" Najeeb yace "ae cikin jirgin mamuke" Khaleel xae mike Najeeb yafixgosa yace "to dawo ka gaya minran da xa ka saki matar ka" Khaleel yaxauna da sauri lkci daya ya hade raesae kuma ya fashe da dariya yacewace matar tawa a ciki?" Najeeb yace"fateema" Khaleel ya wani hade raeyace "ae duk duniya bbu wnda nakeso kmr ta, shiga xuciyata ka gani ma"Najeeb yyi shiru snn yace "waccecikinsu wae" Khaleel ya buga tabledin gabansa yana wara manyanidanuwansa yace "Fateema nacemaka mana, ina sonta fiye da rainann, ta min ne, ta hadu yarinyar gaclass ga kyau ga rashin tsoro gacourage, ga ta yar karama sweetsixteeeen, komae nata burrrgeeniyake, waow I so so luvvvv her" yarungume hannayensa hade dalumshe ido yana girgixa kai, najeebda tuni mood dinsa ya canxa ya haderae yana kallonsa, xae mike ya kumafixgosa yace "but kae da bakin ka aekace baka sonta ba class din ka bace,hw cum kuma ka fara sonta" Khaleelya kuma saka dariya har yana nemanfaduwa daga kan kujerar da yakexaune Najeeb ya rikosa, don kansayyi shiru kmr ba shi ke dariyar bayace "ae tun daga ranan da na gacourage da rashin tsoronta da ajintata shige xuciyata taki fitowa" Najeebyace "to wae da wani hukuncin kayiniyyar mata da ka aureta" Khaleel yaxaro ido yace "ohww har ban sontunawa so irritatinggg, forget dat"Najeeb ya dauki drink din da yakwace a hannunsa yace "gashi sharuwan ka ka koshi" fixgewa Khaleelyyi ya shiga kwankwade shi, Najeebya Mike yana murmushi ya bar wajen,ba a dau lkci ba ya dawo rike dapaper da pen yace "rewrite dis letterfor me frnd, ka kuma yi min rubutume kyau idan ba hka ba baxan kai kagun Fateemar ka ba," Khaleel ya ajiyekwalban hannunsa da sauri ya mikeyana tangal tangal yace "ina yakerewrite din yake" Najeeb ya xaunarda shi ya ajiye masa takardungabansa, Khaleel ya fixge pen dinhannunsa yace "wnn ne rewrite din"najeeb yace "recopy t neatly a nnidan ba hka ba bbu inda xan kai ka"da kyar Najeeb ya samu Khaleel yakwafi few words din dake takardanxuwa daya takardan da ba komae,duk da a buge yake hkn bae sarubutunsa ya ki kyan gani ba veryneat, har abun ya ba Najeeb mmki,yyi murmushi yana karanta dancontent din takardan, ko kadan baebari kowa ya lura da abinda kefaruwa tsakaninsa da Khaleel ba duksun samu mata hnkli ya gushe,Najeeb ya Mike ya Duba aljihunKhaleel ya ciro makullin motarsa snnya dagosa yace mu tafi gida toh, dakyar ya sa Khaleel cikin mota donsake masa jiki yyi yana ta abubuwanhauka har yana cewa xae daga motarya kai ta gida kawae, shi dae Najeebbiye masa kawae yake, goma dakusan rabi suka iso gida, ba karaminwahala Khaleel ya ba Najeeb bawajen fito dashi daga mota ba, daganinsa ka ga mashayi bbu kowafalon hakan ya basa daman haura wada shi sama, Ameesha ce ta fito dagadakinta jin shigowar motar Khaleel,tsayawa tayi tana kallonsu, juyawatayi ta koma dakinta cike da takaici,Ashnaah kam har tayi bacci abun ta,har bedroom Najeeb ya kai sa yakwantar da shi snn ya shiga budedrawers dinsa yana dubawa ko xaega alluran da xae masa, ba a dau lkciba yyi masa alluran snn ya kwantarda shi, yana nn tsaye bacci yadaukesa, har da minshari, murmushissae Najeeb yyi snn ya fiddotakardan aljihunsa ya kuma linketaneatly snn ya bude drawernmadubin Khaleel ya ajiye karkashinwani dictionary da ke ciki, ya juya yakuma kallon Khaleel snn ya fice dagadakin. Da asuba wajajen Karfe huduKhaleel ya farka dae dae lkcn daAshnaah ma ta farka ta mike xauneda sauri tunawa da tayi Khaleel baedawo jiya ba har bacci ya dauketa,mikewa tayi ta nufi window tanalekan ko xata ga motarsa, bata gamotar a inda yake parkin ba, hkn yasata nufi kofa xata fita ba tare da tasantakamaiman abinda xata fita yi ba,Khaleel kam yana xaune gefengadonsa ya dafe kansa da yyi masanauyi ssae, lkci daya ya ji cikin sa yahautsine ya mike da sauri yana ganinjiri ya nufi bathroom dinsa kasa shigayyi ya fada nn bakin kofar ya shigakwarara amae, dae dae lkcn daAshnaah ta fito daga dakinta da yakeko ina was very cylnt lkci daya tajikakarin aman nasa, da sauri ba tareda tayi wani tunani ba ta budekofarsa ta shiga ta nufi bedroom dinnasa, durkushewa tayi gabansa arude ta rikoka ta shiga tambayarsame ya faru, warin giya taji ya buge ta,ta kauda kanta da sauri shi kam harlkcn aman bae tsaya masa ba.