Sashe 28
Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
43.....
Kallonta kawae Khaleel ya tsaya yi, ta shiga kkrin mikewa tsaye amma kunya yasa ta kasa, komawa tayi ta xauna ta shiga rusa wani Sabon kukan, ya mike ya xagayo gabanta yana mata wani irin kallo yace "wa kika gaya ma cikin ki na ciwo" kauda kanta tayi bata ce komae ba har lkcn tana kuka, ya hade rae yace "ohh don cikin ki na ciwo shine xaki dinga bata ma mutane waje da kazantar ki, kina hauka ne" cikin kuka tace "to ni nasan inda xan samu abinda xan sa" ya galla mata harara yace "baki gansu cikin kayan akwatin ki ba" ita ma ta galla masa harara tace "to na taba Budewa ne" murmushi yyi ya nufi gun akwatunan lefenta ya shiga bubbude su, ta juya tana kallonsa don tun da ta shigo gidan bata taba bude ko da akwati daya ba a cikin akwatuna shiddan da yyi mata, tana kallo ya ciro pad daya cikin akwatunan da aka xuba kayan shafe shafe da kayan make up, yana rufe jakar ta dauke kanta da sauri, ya jefa mata kan gado ya juya xae fita, da sauri ba tare da ta shirya ba tace "toh cikina ciwo yake min kuma bbu maganin da xan sha" ta karashe maganar cikin kuka tana yarfe hannu, juyowa yyi yana kallonta sae kuma yyi tsaki ya fice daga dakin, kuka ta kuma fashewa da ssae, ta mike da kyar ta nufi bathroom, mop ta dauko da ruwa xata gyara dakinta amma ta kasa don wani axaban ciwo da mararta ke mata ta durkushe wajen ta dinga rusa kuka kmr an aikota, ta kusa minti goma tana abu daya, Khaleel ya bude kofar dakin ya shigo, tsawa ya daka mata yace "wae kina da hnkli kuwa, baxa ki tashi ki gyara jikin ki ba" cikin kuka tace "ni baxan iya ba cikina ciwo yake min" karaso wa kan gadonta yyi ya dauki pad din da ya ajiye mata ya karasa kusa da ita ya mika mata yace "tashi ki bace min a nn" mikewa xata yi amma ta kasa, hkn yasa ya dago ta ya mika mata pad din snn ta nufi bathroom dinta tana ci gaba da kukanta, ko kafin ta fito har ya gyara gun da ta bata, yana xaune gefen gadonta yana hada allura, kallo daya tayi masa ta dauke kanta tayi kwanciyarta kan gadon tare da juya masa baya, yana gama abinda yake ya juya yana kallonta yace "have u eaten" fuskarsa a daure yyi mata tambayar, ba tare da ta jiyo ba ta girgixa masa kai, mikewa yyi ya fita daga dakin, sae gashi ya dawo da ruwan xafi cikin cup, ya xauna inda yake da, ya shiga bude kayan tean da ta jera kan bedside drawernta, ya gama hada tean snn ya bude sugar xae xuba yaji bbu komae ciki, juyawa yyi da sauri yana kallonta don yasan bae ci ace sugarn ya kare ba yace "ina sugarn dake kwalin nn" ta juya ita ma tana kallonsa tace "ya kare mana, sugarn ma da ba xaki" yace "yyi kyau, shine xaki ce min cikin ki na ciwo ko" kin cewa komae tayi yace "rokon ki xan yi ki tashi ki sha tean" mikewa tayi fuskarta a daure ta karaso gabansa ta durkusa ta dauki tean ta shiga sha a hnkli, kallonta kawae yake, ta cire bakinta a cup din ta dago tana kallonsa ya dauke kansa da sauri, ta ajiye tace "ni na koshi" harara ya galla mata yace "shanye ki bn cup dina" ita ma ta hararesa snn ta ci gaba da shan tean, ajiye kofin tayi ta Mike xata bar wajen ya fixgota ta fado kansa ta xamo kasa da sauri, ya mike ya dauki alluran da ya gama hadawa, yana kallonta, xaro ido tayi tace "wae ni xaka ma allura," tsayawa yyi yana kallonta, can ya juya ya fice daga dakin, mikewa tayi ta koma kan gado tayi kwanciyarta tare da Jan tsaki tace "hka kawae sae in bude maka zani ka min allura, ae ba yar iska nake ba, Allah xae sauwake min" kmr xata yi kuka ta karashe mgnr jin wani Sabon ciwon da ya taso mata to yau ya xata kwana da ciwon maran nn, har daya saura Ashnaah bata ga bacci ba, bbu abinda take sae juye juye da aikin kuka kan gadonta don ciwo ya isheta, gani tayi bbu sarki sae Allah ta mike da kyar tana kuka ta fice daga dakin ta nufi dakinsa, yana danna laptop lkci daya yana waya ta shigo dakin, ta xube masa nn bakin kofa ta dinga rusa kuka tana cewa wayyo cikina, ajiye wayar hannunsa yyi yana dariya yana kallonta, ta juya masa baya da sauri taki kallonsa sae kuka take, mikewa yyi ya karasa inda take ya durkusa yana kallonta yace "kina son alluran ynxu" kin cewa komae tayi ganin ya mike xae bar wajen yasa tayi saurin cewa "eh tana share hawayen fuskarta, alluran ya dauko yana kallonta, ta mike a hankali ta nufi kan gadonsa ta yi rup da ciki, tsayawa yyi yana kallonta, can ya karaso ya durkusa kusa da ita ya shiga bude xanin da ke daure kugunta, da sauri ta juyo cikin kuka tace "to ka min a cinya plss" murmushi yyi yace "OK" ta Mike xaune ta bude cinyarta tana kallonsa, kallon cinyar kawae ta ga ya tsaya yi, ta rufe da sauri tana hararansa xata yi magana ta ga ya kuma Budewa ya dauko cotton wool din da ya soma a spirit ya shiga goga mata a hnkli, sae kallonsa take kmr xata yi kuka har wani rawa jikinta yake don tsoro, tana ganin ya dauko alluran ta fasa ihu ta fada kansa tace "Wayyo don Allah kar ka min da xafi plss" ba karamin wahala ta basa ba kafin ya mata alluran, ta dinga rusa masa kuka tana kwance kan gadonsa, yyi tsaki ya fice daga dakin.