Sashe 58
Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
[10:48AM, 11/25/2016] AH💫: ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 81..... Washegari Saturday Khaleel na dakin Umminsa a kwance Dad dinsa ya shigo fuskar nn tasa a daure yana kallonsa yace "kana ji na, wllh today shud be d 1st nd lst day da xan samu lbrin ka je gidansu yarinyar nn, ni nn na haneka da sake xuwa inda suke, wae shin yarinyar nn yar gwal ce ko me, har ubanta xae kalli tsabar idona da girmata ya gaggaya min mgna, shi din bnxa to wllh ko da ace ba kai kayi sakin nn ba da gske ban amince da ka koma ma yar su ba, don da dukkan alama basu gaji mutunci ba, matsiyata ne, in kuma kana son ganin bacin raina to ka tsallake umarni na Ibrahim" Yana kai wa nn ya juya ya fice daga dakin, Khaleel ya mike xaune ya dafe kansa, Ummi kam rasa ma abun cewa tayi, can ta mike ta fice daga dakin ita ma. Da rana Meenah ta iso gidansu Ashnaah, Momy ce ta bude mata kofa, ta gaisheta da ladabi snn tace Ashnaah take nema, momy ta dan yi shiru snn tace "Ayya sae gashi bata nn kuma" Meenah ta dan yi shiru snn tace "momy xata ji ma ne" momy tace "Zaria ta tafi" Meenah tace "to ki bani nmbrta momy" Momy tace "gskya bbu waya a hannunta" a dan sanyaye Meenah tace "to shknn, ni xan koma, kila in dawo ko gobe" momy tayi mata Allah shi kiyaye snn ta kulle kofar, bata ko kalli Abba da ke xaune falon ba ta nufi sama, don shi ne yace ko kawayenta bae yrda da su shigo gidansa ba. Da yamma momy ta shigo daki tana kallon Ashnaah da ke kwance tace "ki je ana jiran ki a falo Fateema" bata jira cewarta ba ta fice, Ashnaah ta mike da kyar don daurewa kawae take xaxxabi ne ssae jikinta, hijab kawae ta sa ta fito ta sauka xuwa falo, yana xaune shi kadae a falon yana danna wayarsa, ta karaso cikin falon ta xauna ba tare da ta kallesa ba fuskar nn nata a daure, daga kai yyi yana kallonta yace "Fateema ryt?" Tabe baki tayi bata ce komae ba, yace "kina lfya" nn ma bata ce komae ba, murmushi kawae kyakkyawan gayen yyi yana ci gaba da kallonta, Ashnaah dae sae kallo take abunta, can yace "amma kin san ni kuwa Fateema" Ashnaah tace "yes na san ka mana, ko ba Sadeeq ba" murmushi ya kuma yi yace "OK shknn tunda kin gane ni" mikewa yyi yana kallonta yace "xan xo da daddare" bae jira cewarta ba ya nufi kofar fita, Ashnaah ta mike ta ja dogon tsaki ta nufi sama. Karfe takwas da wani abu ya kuma dawowa gidan kmr ynda yace, bbu bata lkci ta sako hijab dinta ta sauka kasa ta gaida Abbanta da ke xaune falo snn ta nufi tsakar gida don yana can yana jiranta kmr ynda Ashfah ta ce mata, kujerar da ke kallon nasa ta ja ta xauna, ya ajiye wayar da yake dannawa yana kallonta yace "duk da ba wani sanin juna muka yi hope xa ki amince da ni, of course wnn hadin iyayenmu ne don bna da ra'ayin auren baxawara, na kasance wanda baya tsallaka mgnr mahaifa duk abinda suke so shi nake so, shi yasa na amince da auran ki, bn san a naki wajen ya yake ba" Ashnaah bata ce komae ba, don wani mugun tsanarsa kawae ke mata yawo a xuciya, ya daga kafada jin bata ce komae ba yace "yaushe kika fita iddah?" Tace "wnn ba matsalarka bace" mikewa yyi yace "OK wnn kuma gskya ne, ni xan koma" Ashnaah ta dake tace "ina neman alfarma daya a gun ka don Allah" ya koma ya xauna snn yace "am ol earz" tana kallonsa tace "Abbana nake son kayi ma mgna ya bar ni in ci gaba da xuwa makaranta don Monday xa mu fara exams" Yace "OK I will do dat" mikewa tayi tace "nagode" snn ta nufi cikin gida yana biye da ita a baya, sama ta nufa shi kuma ya shiga falo gun Abba, bae samu wahalar shawo kan Abba ba, Lkci daya Abba ya amince da batun da Sadeeq ya xo masa da, snn Sadeeq yyi masa gdya ya bar gidan, Ba karamin farin ciki Ashnaah tayi ba da Sadeeq ya kirata yace Abba ya yrda, ko ba komae xata ga Khaleel she knw, don babban dalilinta na son xuwa makaranta knn. Ran Monday a tare suka gama shiri da yar uwarta suka sauko falo, Ashfah kadae Abba ya ba kudin mota, yana kallon Ashnaah yace "bae baki kudin mota bne shi me son ki tafi makarantar" Ashnaah ta sunkuyar da kai tana kkrin mayar da hawayen idonta a hnkli tace "ban tambayesa" Dari biyar Abba ya mika mata, ta mike a sanyaye ta nufi kofa. Ji take kmr ta nufi gidan inna ta gaya mata damuwarta amma tsoron Abba ya hanata hkn, kawae ta nufi sch, ko kadan Ashnaah bata yi abun arxiki a papern ta na physics ba ita kanta ta sani, don gaba daya hnklinta baya jikinta ga wani ciwo da kanta yake ssae, Kawae so take a gama exams din ta fita ko xata ga Khaleel, sha daya saura suka fito daga exam hall, bata bi ta kan frnds dinta dake ta xancen exam ba ta nufi inda ta saba xama ta xauna tana jiran Khaleel. Gajiya tayi da xama har kusan Karfe daya bata ga alamarsa ba, masallaci ta tafi tayi sllhn Azahr ta dawo ta ci gaba da xamanta, duk frnds dinta sun tafi gida sun bar ta don karya tayi masu driver take jira, har kusan La'asar bata ga alamar Khaleel ba ga shi ko nmbrsa bata da bare ta kirasa, hkn yasa ta kifa kanta kan table din gabanta ta shiga rera kuka a hnkli, hka ta dinga xuwa sch kullum da sunan xuwa yin exams ko Allah xae sa ta ga Khaleel amma har ana gobe xa su gama exams ba Khaleel ba alamarsa, hkn yasa ta cikin damuwa ssae yawancin papers dinta ynda aka mika mata hka take submittin dinsa, iyaka ta sa exam nmbrta kawae, da kyar Ashnaah ta mike daga gun da ta saba xama idan ta fito daga exams ganin har biyar ya wuce ranan ma bata ga alamarsa ba, shknn daga gobe baxa ta sake fita ba ta sani, tunanin hkn yasa hawaye mai xafi ya shiga bin kuncinta, kmr a mafarki ta hangi motarsa yyi parkin, still tayi xuciyarta na bugawa tana son tabbatar da shi ne ko ba shi bne, fitowa yyi daga motar ya jingina kmr me jiran wani, duk sae ta ga yyi rama ssae kmr mara lfya, da sauri ta nufi gun motar, har ta karaso bae lura da ita ba ta tsaya gefensa, a sanyaye ta ce "Doctor" ya juya da sauri, ta ji ya sauke ajiyar xuciya lkci daya, murya can kasa yace "am happy I saw yhu Fateema" hawaye ne ya shiga bin kuncinta, ganin xata ja ma kanta attention yasa ta bude front seat ta shige ta shiga rusa kuka, Khaleel ya shiga motar shi ma a sanyaye ya dafe kansa, ganin ba shiru xata yi ba yasa ya dago yana kallonta ya jawota jikinsa a hnkli ya shiga rarrashinta, da kyar ta tsaida kukan nata, a hnkli tace "aure Abbana xae min" dago kanta yyi da sauri a rikice yace "wat?" Gyada masa kae kawae tayi hawaye na bin kuncinta, innalillahi kawae yake furtawa, hkn yasa ta fashe da kuka ssae, maimakon ya lallasheta sae shima ya fara hawayen, da kyar ya rungunmeta amma ya rasa da wani kalman xae lallasheta, hkn yasa ya tada motar kawae yyi reverse, da sauri ta tsagaita kukanta tace "ina xaka kai ni" bae tanka ta ba har [truncated by WhatsApp]