← Book details Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 95

Sashe 15

Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

[10/10, 6:41 AM] ‪+234 701 117 6189‬: ~Dr khaleel~ By khaleesat Haiydar
25.....
khaleel yyi murmushi ya kashe bedside lamp din dakin har lkcn yana tana jikinsa ya dago kanta yana kallon fuskarta yace "yhu re asking me ryt?" Ashnaah ta saki kuka ta shiga turasa tana cewa "don Allah kayi hkuri ni ba da kai nake ba fa" ya shaketa yace "kika sake tura ni sae na maki abinda baki yi xata ba, just stay calm idan ba hka ba yhu will regret it" kallonsa kawae take xuciyarta na bugawa, to me xae mata, rigar ta taga ya soma cirewa, ta rike hannunsa a tsorace cikin kuka tace "don Allah don Annabi kayi hkuri, kar ka min hka ka ga ni yarinya ce wayyo Allah na" dariya ssae ta basa, yace "ohw I c, ke yarinya ce ko?" cikin kuka tace "eh wllh am just 17" yace "to xan nuna maki ke ba yarinya bace" bata jira ya rufe baki ba ta fashe da wani kukan tana cewa "don Allah fa na ce maka kayi hkuri, wllh ni yarinya ce karama" ya dago kanta yana kallon for fuskarta da yyi shabe shabe da hawaye yace "ke yarinya ce kika iya daga hannu ki mari namiji" ta girgixa masa kai da sauri cikin kuka tace "kayi hkuri ban san xan mare ka ba, sharrin shaidan ne, kuma ae kai ma ka rama ranan" ya dauke fuskarsa don ta basa dariya ssae, ta shiga komawa baya a hankali, mikewa yyi ya sauko daga kan gadon ya fixgota kasa ya nufi bathroom da ita ya jefata ciki yace "kin ci sa'a ban ga abun burgewa a kwailan jikin nn na ki ba, in nace xan maki abinda ke raina ynxu ma sae dae in ba kaina wahala in cuce kai na, da yau kin gane kuranki don sae kin gwammace kida da karatu, mum dita kuma da kika ki gaisarwa daxu in mun je gida xa ki ban dalilinki nayin hka, wawiya kawae, ashe ke karamar yar iska ce tunda kika iya bude baki ki ba mutum hkuri, kinga gun kwananki yau don baki kai matsayin kwana cikin daki na ba" kallonsa kawae take kmr munafuka tsaye a bathroom din, ya rufe kofar daga waje ya sa key, Ashnaah tayi murmushi tana gyada kai a xuciyarta tace "xaka gane baka da wayo" bata damu da bathroom din da ya shigo da ita ba tayi xamanta abunta ta Jingina jikin tiles din dakin kalamansa na mata yawo a ka. har asuba Ashnaah bata yi baccin kirki ba a bathroom din, bude kofar bayin da aka yi yasa ta mike tsaye da sauri ganinsa tsaye bakin kofa, fixgota yyi ya wurgota waje ya shige bathroom din don yin alwala, ta nufi kofar dakin da sauri ta murda ta ji sa a rufe, ba karamin haushi hkn ya bata ba, tana nn tsaye ya fito daga bayi, ya nufi kofa yana kallonta yace "oh fita xa ki yi, to fita don Allah" hanya ta basa bata ce komae ba, yyi kwafa ya bude kofar da key ya fice don xuwa masallaci, gajiya tayi da tsayuwa ta nufi bathroom din ita ma tayi alwala ta fito ta sa hijab dinta ta tada sllh, har gari ya fara haske bata mike daga gun da tayi sllh ba ga wani bacci da take ji, kwanciya tayi nn kan darduman nn da nn bacci ya dauketa, can kusan karfe takwas ta farka ta mike xaune da sauri tana kallon agogo, kamshin sabulu da taji ya gauraye dakin yasa ta gane ana wanka a bathroom, ta mike tsaye ta nufi kofa a hankali ta bude ta fice daga Dakin ta nufi dakin Ummi, bata samu Ummi a dakin ba, hkn yasa ta shiga bathroom dinta ta wanke bakinta da mouth freshener kawae, ta wanke fuskarta snn ta fita ta fita daga dakin ta sauka downstairs jin kamshin soye soye, kitchen ta nufa ta same ummi da Rukayya suna hada break fst, ta gaida ummi cikin ladabi ummi ta amsa da fara'arta tace "an tashi lfya" Ashnaah tayi murmushi kawae, rukayya ta gaida ta ba tare da ta kalleta ba, Ashnaah ta amsa snn ta karasa cikin kitchen din don taya su, ummi tace "haba dae tafi kiyi xaman ki kawae ae mun kusa gamawa" Ashnaah tace "aa xan taya ku momy" ummi bata kuma ce mata komae ba ta shiga taya su juya potatoes din dake cikin mai kan gas. karfe goma Khaleel ya shiga dakin mum dinsa ya xauna yana kallon Ashnaah dake kallo yace "ke fa nake jira na ga kuma ba ki shirya va" Ashnaah na masa wani irin tace "ina xa mu" ya dake yace "gida" ta dan tabe baki tace "ni dae ina nn, ko ba ca kayi sati xan ma momy ba" Khaleel ya dubi mum dinsa da ke danna waya ya rasa me xae ce, Ummi ta ajiye wayarta tana kallon Ashnaah tace "Fateemah ki bari in kin kwana biyu sae ya kawo ki kiyi adadin kwanan da kike so a nn, kinga Bae kamata bakya dakin ki ba ynxu, kuma akwae masu xuwa ganin daki, ki bari sae an kwan biyu sae ki xo nn ko da kanki ma" Ashnaah ta dauke kanta ta hade rae bata ce komae ba, Khaleel ya mike ya fita daga dakin, ummi tace to tashi ki shirya ki wuce, bata mata musu ba ta mike ta sa hijab dinta kawae ta koma ta xauna, Khaleel ya dawo dakin rike da car key dinsa, yyi ma umminsa sallama yana kallon Ashnaah yace "mu je" mikewa tayi ita ma tayi ma ummi sallama fuskarta dae a daure ta fice daga dakin, bayan mota ta shige abunta ta daga ma su Ummi dake daga mata hannu, hannu ita ma, Khaleel dae Bae ce komae ba ya bude driver seat ya shiga ya tada motar suka bar gidan, sae da suka bar anguwar snn yyi parkin ya juya yana mata mugun kallo yace "ke ance maki ni driven ki ne da xa ki jabe min a bayan mota" tace "warce ka saka gaba jiya ka kuma dauketa ka sa ta gaba ni kam ga maxaunina" ya bude mota a fusace ya fito ita ma ta fito da sauri ta daya bangaren tana hararansa tace "wllh ka taba ni sae na rama, in kuma karya ne ka gwada ka gani" tsayawa kallonta yyi, ta tabe baki ta dauke kanta tana rike da kugunta tana girgixa Kafa, ya dauke kai yyi murmushi ya koma seat dinsa ya shiga ya xauna, snn ta ja tsaki ta nufi front seat ta bude ta shiga ya ja motar suka bar wajen.

26......
Dae dae wani babban clinic taga yyi park, ta dan sace kallonsa taga wayarsa yake dannawa, can ya kara a kunne yace "kina clinic ne" Ashnaah ta tabe baki a xuciyarta tace kanka ake ji, murmushi ta ga yyi yace "not so wllh, ynxu dae ki fito ina waje" yana kai wa nn ya kashe kiran ya ajiye wayar nn gefensa, ba a dau lkci ba Ameesha ta fito daga gate din hsptl din, ya tsura mata ido tana takowa a hankali, duk ta rame ta xama wani iri sae ta basa tausayi ssae, ya shafa kansa har ta karaso gun da yake, ya xuge glass din motar yana kallon ta, hawaye ne cike idonta, ya bude motar ya fito yana kallon kyakkyawan fuskarta a hankali yace "y those tears" kuka ta saki ya kauda kansa kawae xuciyarsa na tafarfasa, shi Bae san ynda xae yi da Ameesha ba, shi ba sonta yake ba gwara dae wani lkcn ya kan ji sha'awarta, yasan Ameesha kyakkyawa ce ssae bata da wata makusa a jikinta, but kawae shi dae har yau Bae ga macen da xata burgesa ya so ta ba, Ashnaah kam sae kallonsu take da mamaki daga cikin motar, to wacece kuma wnn gantalalliyar da tasa namiji a gaba tana kuka, ita dariya ma abun ya bata kmr ta fito tayi kallon da kyau, Khaleel ya juyo yana kallon Ameesha ya karaso gabanta ya rungumota jikinsa a hankali yace "kiyi hkuri Ameesha, am sorry" dago kanta yyi yana share hawayen fuskarta yace "don't wrry kin kusa mallakana a matsayin mijin ki kmr ynda kike buri a ko da yaushe I promise yhu dat" bata dago kanta ba bare tace komai, ya riko hannunta cikin nasa yace "xa ki raka ni gida ne ynxu," ta dago kai tana kallonsa tace "matar ka fa" ya hade rae yace "ca nayi maki ina da mata, maid dina dae xaki ce ko kuma Kice mistress duk da ban ma bata wnn matsayin va tukun." Ameesha tayi shiru tana kallonsa ya gyada mata kai yace "yes ga ta ma a mota, in xaki bi ni gida, ta fito ta baki front seat mu tafi" Ameesha ta kalli motar da sauri suka hada ido da Ashnaah dake kallonta, gabanta yyi mugun faduwa tana kallon Ashnaah tace "ina yini" Ashnaah tayi dariya hade da tabe baki tace "ke kuma irin kaddararrki knn," sae kuma ta fashe da dariya tace "Allah ya sauwake maki, amma kuma fa kin ban mmki duk kyan nn naki ki rasa wanda xaki so a duniya sae wnn abun dake gaban ki" Ashnaah ta kuma fashewa da dariya duk da ba karamin faduwa gabanta yake ba, ta nuna Khaleel tace "har ina abun so a nn, ae wllh ko maxa sun kare a duniya bn ga abun da xanyi da wnn mutumin ba, tab sae kace uwata ta min baki"
Chapter 15 · 0% Book details