Sashe 8
Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
15.....
Khaleel ne xaune office dinsa aka kwankwasa masa kofa ya bada ixini aka shigo wato nurse ta shigo ta gaishesa snn tace "Dr ne yace in kira ka can sama" Khaleel ya gyada mata kai ta juya ta fita snn ya mike ya fita daga office din ya nufi office din dad din Ameesha, yana tsaye Khaleel ya samesa a office din, Khaleel ya xauna snn ya gaishesa, ya juya yana kallon Khaleel snn ya ja kujera ya xauna ya fara magana a nutse "Khaleel don't tel me that duk son da Ameesha ke maka ynxu baka sani ba," Khaleel yyi shiru yana kallonsa, ya suke ajiyar xuciya snn ya ci gaba kmr hka "wacce yarinya kke shirin aure ynxu?" Khaleel ya kauda kansa yace "budurwa ta ce mun dde tare" Abban Ameesha ya dan yi shiru snn yace "shknn tashi ka tafi" mikewa Khaleel yyi ya fice daga office din nn da nn ransa ya bace ae ko me xae faru bbu abinda xae sa shi auren Ameesha. Ashnaah na kwance dakinta da daddare bayan inna ta koma gidan ta duk abun duniya ya isheta tun safe bbu wanda ya sake mata a gidan gashi har inna ta tafi Abba ya ki fadin kiran me yake mata, Ashfa ce ta shigo Dakin ta ce mata Abba na kiranta, Ashnaah ta mike da kyar gabanta na faduwa ta sauka kasa xuwa gun abban, Momy ma na xaune falon ta dan rabe jikin kujera tace "ga ni Abba" wasu kudade ta ga ya jefa mata yace "ga kudin gaisuwan da sadakin da kika sa aka kawo ma ni, amma ki sani ko kwandala ta baxae yi ciwon kai ba wnn auren naki, kuma kar ki taba nuna Kinsan ni ki je can ki nemi wani uban, xan maki alfarma daya in daura maki aure amma bayan nn ko hanyar gida na kar ki nuna kin sani, snn bbu me min biki a gidana a je can gidan mijin naki ayi" Tunda ya fara magana Ashnaah ke kallonsa kmr wata wawiya, ko kadan bata fahimce me yake cewa ba, anya ma da ita yake kuwa, juyawa tayi ta ga bbu kowa bayanta ta kuma kallonsa da sauri tace "Abba ban gane ba," tsawa Abba ya daka mata yace "get out dama bana bukatar ganewarki" mikewa tayi da sauri tana kallon Momynta taga kuka take, sae ita ma ta fashe da kukan tace "don Allah ban gane ba Abba" mikewa da Abbanta yyi yasa ta bar wajen da sauri ta haura sama tana kuka. Ba karamin tashin hankali Ashnaah ta shiga ba bayan Ashfa ta mata bayanin abinda ya faru, ta mike da gudu ta nufi dakin momynta ta dinga rusa mata kuka wae ita wllh bata turo kowa ba bata san ko waye bane Sharri yake mata, Momy taki ko da kallon inda take, hkn yasa ta fice daga dakin ta koma dakinta ta dauki hijab dinta ta sauka kasa da sauri xata gidan inna amma mai gadi yace abbanta yace kar ya bari ta fita, Ashnaah ta rasa me ke mata ddi a duniya sae rusa kuka take ta daura hannu a ka, to waye wnn ke Neman ruin din mata rayuwarta, a ina ta san shi, tasan usman baxae mata hka ba, Allah ma yasa shi ne abun xae fi xuwa mata da sauki, da kyar ta koma balcony ta xube kasa nan tana ci gaba da Kukanta, tana nan har kusan rana mai gadi ya shigo balcony rike da envelop a hannunsa xae danna bell ta mike da sauri ta fixge a hannunsa snn ta shiga duba menene a ciki, IV ta gani gabanta yyi mugun faduwa ta bude da sauri, kan sunanta idonta ya fara sauka snn Khaleel Muh'd, mutuwar tsaye tayi a gurin xuciyarta na ci gaba da nanata sunan Khaleel, tayi wurgi da envelop din hannunta ta fasa wani ihu tayi cikin gida da gudu ta shige dakin mum dinta tana kuka tana cewa "wllh Momy ban sansa ba, ban taba jin sunansa ba, kin ga wae Khaleel, ni tunda aka haifeni ma ban taba jin sunan ba, don Allah Ku ceci rayuwata kar Ku hada ni da shi momy kila ma kudi yake so yyi da ni wllh" kallonta kawae Momy ta tsaya yi ita ma jikinta yyi sanyi, to waye wnn ya xo Neman auren 'yar ta, tasan ko da wasa ynxu baxata tunkari mai gidan ta da wnn mgnan ba.
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
16.....
Ummi tayi shiru tana kallon Khaleel snn tace "to don me baxa su yi taron biki ba Khaleel" Khaleel ya daga kafada yace "basa taron biki wae su," Mikewa yyi yace bari in je inyi wanka ummi, Ummi tace "to ynxu har biki ya karato baxa ka kawo min yarinyar ba inga" Ya koma ya xauna yace "kar ki damu ummina har sae kin gaji da ganinta, bana son tana fita ne ynxu, kwana nawa ne ya rage ki kwantar da hankalin ki" Tace "to Allah sa ayi a sa'a yasa tsohuwar gida ce" ficewa Khaleel yyi Bae ce komai ba. Ana ta shirye shirye gidansu Ashnaah don yau kwana biyar ya rage a daura mata aure, mamaki kawae take wae ita xa ayi ma aure, wae yaushe tayi birthday dinta na shekara sha bakwae ne ma dae, ko wata biyu ba ayi ba, shine wae xa a mata aure da wanda ma bata taba jin sunansa ba a cewarta, tunanin hkn nasa ta kukan takaici, Abba kam ca yyi bashi da ko sisin yi mata kayan daki Bae yi wnn budget din ba na wnn watan, takaici yyi ma Momy yawa ta rasa ynda xata yi, har da xata hadasa da mahaifiyarsa sae gashi amininsa da yayansa sun mata iya ynda xa su iya, da ka ga inna kasan tana cikin farin ciki, ita dae ayi a daura aure a fitar da jikarta waje, ko kadan bata ko maganan mijin da aka ba jikar ta ta. Ranar Juma'ah bayan an sauko daga masallaci aka daura auren Khaleel da Ashnaah, daurin auren da ya samu hallatar jama'a da dama, Khaleel ya nufi motarsa yana murmushin da shi kadae yasan dalilinsa bayan ya gama gaisawa da mutane da dama dake masa Allah sanya alkhairi da fatan xaman lfya da amaryarsa, frnds dinsa suka bi sa suna kiransa da ango cikin xolaya, ya hade rae yace "irin wnn wasan ne kuma ban so, Ku bari ran da na xama angon kwa kirani da hkn" ba su bar tsokanansa ba har suka bar wajen da motarsu, Najeeb yace "bari mu je mu dauko amaryarmu tunda ba biki." Ashnaah ta mike tsaye da kyar ta dauki lafiyayyan lace din da kanwar mum dinta ta fito mata da ta sa, kkrin mayar da hawayen idonta take, taki barin Antyn ta dake ta lallashinta tun jiya ta gani don ta mata alkawarin daina koke koken da take, bbu abinda ta sa a cikinta ranan sae dan tean da aka tilastata ta sha, ba a wani yi mata make up ba ranan gaba daya, kawayenta na makaranta duk suka ji tausayinta, kowannensu na tunanin in shi ne aka ma hka ya xae yi. Karfe shidda saura Ashnaah ta sauka kasa da mayafi lullube fuskarta xuwa falon Abbanta kmr ynda aka umarceta, kallo daya ya mata ya dauke kansa, ta karaso a sanyaye ta durkusa gabansa ta shiga xubda a hawaye cikin rawan murya tace "don Allah don annabi Abba kayi hkuri ka yafe min," kasa ci gaba tayi ta shiga rusa masa kuka ta kife kanta kan kujerar da yake xaune, ya cire glass din idonsa yace "tashi ki je Allah yyi maki albarka ya Baku xaman lafiya ke da mijin ki" Kasa dago kanta tayi hawaye na ci gaba da xuba idonta a raunane tace "to Abba karatuna fa" da kmr baxae ce komae ba sae kuma yace "da kina son karatun kika xabi aure" ta dago kanta da sauri cikin kuka tace "wllh Abba sharri aka min ni bance kowa ya turo ba, ka yrda da ni" Abba na kallonta yace "sharri aka maki?" Ta gyada masa kai tace "eh Abba ni ban turo maka kowa ba wllh"