Sashe 65
Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
[10:52AM, 11/25/2016] AH💫: Khaleesat Haiydar > Khaleesat Haiydar Novels
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
91.....
Cikin minti talatin da yan mintuna likita ya iso
gidan, har lkcn Ashnaah na bacci a daki, Ashfah
ta shigo dakin ta xauna gefenta ta shiga tada ta,
mikewa xaune Ashnaah tayi da kyar, Ashfah ta
mika mata hijab dinta tace "ga likita ya xo, Abba
yace ki sakko kasa in xa ki iya" Ashnaah ta
girgixa mata kai kawae don bata son mgna,
Ashfah tace "to ki sa hijab bari likitan ya shigo"
da taimakon Ashfah Ashnaah ta sa hijab dinta
snn Ashfah ta fita don cewa likitan ya shigo, da
sallama likitan ya shigo dakin Abba na biye da shi
a baya, Ashnaah ta sakko da kafafuwanta kasa
daga kan gadon, likitan da baxae wuce shekaru
38 ba ya karaso yana kallonta yace "sannu,"
sunkuyar da kanta tayi, likitan yyi shiru yana
kallonta, hkn yasa ta daga kai ta kallesa, Abba
dae na tsaye Kansu, "ina ke maki ciwo?"
Tambayar da likitan yyi mata knn, da kyar ta iya
bude baki tace "ni ma bn sani ba" likitan ya juya
yana kallon, Abba yace "in baku waje ne?"
Murmushi likitan yyi tare da gyada masa kai,
Abba yace "OK" snn ya juya ya fita, da mugun
mmki likitan ke kallonta yace "Amma an mayar da
auren ku da mai gidan ki koh? I mean kuna tare
da mijin ki ynxu?" Girgixa masa kai Ashnaah tayi,
ya dan xaro ido yana kallonta xae yi mgna sae
kuma ya fasa ya shiga fiddo da kayan aikinsa a
dan 1st aid box din da ya xo da don yana son
tabbatar da abinda ya gani tukun, ita dae
Ashnaah sae kallonsa take, cikin mintuna da ba
su wuce sha biyar ba yyi duk abinda ya kamata
snn yace mata xae je lab ya dawo, falo ya samu
Abba yana cin fruit salad, ya karaso cikin falon
yace "Alhaji bari in je inyi test na dawo ynxu, na
dibi jininta ne" Abba yace "to amma kadda ka
dau lkci Dr, I want her to get well soon don in
2dayz tym she will be wedded" likitan yace "in
sha Allah" Bayan minti talatin likitan ya dawo
gidan, A balcony ya samu Abba yana waya, Abba
ya katse wayar yana kallon likitan yace "me
sakamakon ya bada" likitan da duk ya daburce
yace "bari dae ina xuwa Alhaji" cikin gidan ya
nufa ya haura sama, da sallamarsa ya shiga
dakin ya sameta ta dukunkune cikin bargo ta rufe
har kanta, su Ashfah da Salma duk suna dakin
suna gwada ankon da aka fidda na bikin Ashnaah
da xa ayi jibi an karbo masu daga gun tela,
Ashnaah na jin an shigo dakin ta bude kanta a
hnkli, ganin likita ne yasa ta Mike xaune, kallon
su Ashfah ya tsaya yi sae kuma yace "xa ku dan
ba mu waje yan Mata" duk suka fita daga dakin,
ya karaso ciki yana kallon Ashnaah ya ja stool
din gaban madubi ya xauna har lkcin bae daina
kallonta ba yace "Me yasa kika xabi lalata
rayuwarki ki ba iyayenki kunya Fateema" Ashnaah
ta daga Kai da mmkin jin furucinsa tana kallonsa,
ya girgixa kai yace "kin ce min ba a mayar da
auren ku ba, na kuma ji dad din ki na cewa jibi ne
auren ki, sae ga shi sakamakon gwajin da nayi
maki ya nuna kina dauke da cikin sati biyu da
kwana shidda, hw is dat?" Ashnaah da komae
nata ya tsaya ta gwalalo ido a mugun tsorace
tana kallonsa, lkci daya abinda ya faru tsakaninta
da Khaleel ya fado mata, a rude tace "Ni doctor"
ya ajiye mata result din test din gabanta yace
"yes! Check for ur self" Ashnaah ta daura hannu a
ka cikin tashin hnkli tace "wayyoo Nashiga uku
na lalace ciki kuma Doctor" wani matsanancin
kuka ta fashe da ta sakko da sauri don kawae ji
tayi karfi ya xo mata ta durkushe gabansa cikin
kuka tace "don Allah don Annabi don darajan
iyayen ka kayi min rai ka rufa min asiri doctor ka
taimaka min" kuka ssae take a gigice, likitan ya
girgixa kai yace "taya xan taimaka maki a nn
fateema, ynxu dae who is responsible" Ashnaah
ta kuma fashewa da wani sabon kuka ta ma rasa
me xata ce masa shknn Khaleel ya cuceta ya kai
ta ya baro ta, ita kam tasan bata da sa'a a
rayuwa, likitan dae sae kallonta yake yana jiran
amsa, cikin kuka tace "doctor mijina ne wllh, ni
bn taba iskanci da kowa ba" likitan yace "wani
mijin kuma, kin kuma aure ne" rasa abun cewa
Ashnaah tayi sae kuka take ssae, shi dae sae
kallonta yake, can dae ta gaji ta tsaida kukan
tace "doctor ka tausaya ma rayuwata ka cire min
cikin nn kashe ni wllh Abba xae yi, help me plss"
likitan ya mike yana girgixa kai yace "of course
bna hka, ynxu dole in kai ma dad din ki result din
don abinda yake jira knn, I was called to check on
wats wrong with yhu, xuwa xan yi ince bbu
komae?" Ashnaah ta fashe da kuka ta tsaya
gabansa a rikice tace "wayyo doctor help me plss
kasheni xae yi kace masa malaria ne plss" likitan
ya dan yi murmushi yace "its nt possible, a bakin
aiki na fa nake kuma kudi xae biya ni sae in
masa karya, to wae ma wa yyi maki cikin nn ki
gaya min?" Cikin kuka Ashnaah tace "nace maka
mijina ne wllh bae sakeni ba, set up aka yi masa,
but no one is willin to blive dat" likitan yyi shiru
duk da ba yrda yyi ba yace "meyasa xa ki amince
masa batun kin san da hka," Ashnaah ta
durkushe kasa tana rusa kuka tace "he forced me
wllh" Likitan ya sauke ajiyar xuciya snn yace
"amma kinsan dole in kai result din nn dae ko"
shiru Ashnaah tayi tana hawaye, likitan yace
"shknn let me c if I can cool ur dad down nd
explain thingz to him, don dole in kai masa
sakamako ya gani" kasa cewa komae Ashnaah
tayi, duk jikinta yyi sanyi ta ji kmr Yau ce ranan
mutuwarta, likitan yace "ki kwantar da hnklin ki
xan yi kkrin ganin na nuna masa mijin naki bae
sake ki ba as u said" yana kai wa nn ya juya ya
fice daga dakin, Ashnaah ta Mike da kyar tana
hawaye ta shiga tunanin abun yi hnklinta a tashe
don tasan ko ruwan sanyi xae xama baxae taba
convincing Abba ba, Likitan na shiga falon Abba
ya samesa yana kallon news, momy kuma na
xuba masa abinci kan centre table, Abba na
kallon likitan yace "me sakamakon ya nuna
doctor, har ka gama treatin din nata ne" likitan
ya sauke ajiyar xuciya yace "Sorry to say Alhaji
sakamako ya nuna yar ka na dauke da juna biyu
na sati biyu da kwana shidda" mikewa Abba yyi
tsaye da sauri ya saki remote din hannunsa ya
xare glass din idonsa da karfi yace "wat?" Momy
kam sake ruwan glass din hannunta tayi ba tare
da ta sani ba, likitan na gyada kai yace "hka
sakamakon gwajin da nayi Mata ya nuna Alhaji
In'sha Allah"