← Book details Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 95

Sashe 29

Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
44.....
Bayan minti kusan takwas da fitan Khaleel wayarsa ya shiga ring, Ashnaah da ke kwance ta dan samu relief har bacci ya soma daukan ta ta juya a hnkli tana kallon wayar da ke gefenta, jawo wayar tayi tana kallon me kiran ta ga Meesha a gaban screen din, tsaki tayi ta ajiye wayar ta juya, nn da nn bacci ya kuma dauketa. Karfe biyu saura Khaleel ya shigo dakin, kallo daya yyi mata ya dauke kansa ya kulle dakin snn ya nufi inda wayarsa ya ke ya dauka ya ajiye gaban mirror snn ya kashe wutan dakin yyi kwanciyarsa can nesa da ita, amma ya kasa bacci, bayan minti talatin da kwanciyarsa ya ga sae juye juye take, juyawa yyi yana kallonta can ya dauke kansa, jin ta mike xaune yasa ya kuma juyawa yana kallonta, kkrin sauka ta shiga yi daga kan gadon ya kunna bedside lamp yace "me ya faru" bnxa tayi masa ta mike ta nufi bathroom din da ke dakin, yyi tsaki ya kashe wutan da ya kunna, ko da ta fito yana kallonta ta nufi kofa xata fita ta ji kofar a rufe da key, ta juya tana kallonsa kmr xata yi kuka, can dae ta ja dogon tsaki tana hararansa, kasan tiles din dakin ta dawo ta kwanta shi dae bae ce mata komae ba sai rufe kansa da bargo da yyi. Ko da ya tashi da asuba kan gado ya ganta kwance, ya mike ya shiga bathroom don yin alwala. Karfe bakwae khaleel ya fito daga wanka yana goge jikinsa da karamin towel, idonsa ya sauka kan Ashnaah dake kwance hankalinta kwance tana bacci, still yyi yana kallonta, bae taba lura da irin hasken ta ba sae ynxu don fara ce ssae Ashnaah kmr wata balarabiya, kan kafafuwanta da lap dinta masu daukan hnkli ya kuma sauke idonsa, bata da maraba da tsaraici a lkcn don tuni xanin dake jikinta ya kama gabansa, wani kasala ce ta saukan Mae a lkcn, ya karaso kusa da gadon ba tare da yasan yyi hkn ba har lkcn idonsa na kan cinyoyinta, a hankali ya kuma sauke idonsa kan kirjinta yana kallon abinda ya kuma girgixa shi, waow kadae ya iya furtawa a xuciyarsa ba tare da ya ma san yyi hkn ba, yar rigar bacci silk ne ja jikinta mae bra da yyi mugun haska fatan ta, karasa wa yyi kmr wani Mara lfya ya duka dae dae kusa da ita yana kallon kyakkyawan gentle face dinta da jan lips dinta, hannu ya daura a hnkli kan kirjinta yana shafa wa, wani irin shock ya ji, ya mike da sauri kmr wnda ya tuna abu ya bar wajen bae kuma kallon inda take ba, ko minti goma cikakke ba ayi ba ya gama shiryawa ya dauki makullin motarsa ya fice daga dakin kmr ana hankada sa. Yana xaune office wajajen sha biyu yana Duba aikin gabansa duk da ko kadan hnklinsa baya Kansu Najeeb ya shigo office dinsa, daga kai yyi yana kallonsa, Najeeb ya cire gloves din hannunsa ya jefar cikin waste bin din dake office din snn yyi kwanciyarsa kan gadon da ake Duba pregnant women dake office din, yace "ni hutu nake son dauka wllh duk na gaji da aiki now adayz" ya Mike da sauri yana kallon Khaleel yace "yauwa ka je kiran mum din taka, hope dae ta yadda, don ban son abinda xae raba ku da Ameesha" Khaleel ya ajiye pen din hannunsa ya sauke ajiyar xuciya yace "sae anjima da daddare xan tafi" Najeeb yace "ko dae shi ne ke bother dinka hka tun safe, c'mon chill guy ba dole ma ta amince ba tunda Abba ya amince" Khaleel yace "No ni ba ma shi ke bother na ba wllh, ka gane ko Najeeb," sae kuma yyi shiru yace "ko da yake ma forget don ka fiye rainin hnkli" Najeeb yace "haba dae ae ni bna rainin hnkli a serious issues ina jin ka" Khaleel ya dan shafa sajensa yace "kan yarinyar nn dake gidana ne" sae kuma yyi shiru, Najeeb yace "Wat abou her?" Khaleel yace "I donno frnd, na kasa mata abinda nayi niyya tun farko, nd I married her for dat purpose gashi ko kadan bata raga min still a gidan nawa, bata da kunya ko kankani ga ta yarinya yar karama... Yhu knw get wia am heading mana guy" Najeeb ya fashe da dariya ssae, Khaleel ya hade rae yana kallonsa, sae da yyi me Isar sa snn yace "yhu c garin neman kiba ka kwaso ma kanka rama, wat I notice in here is dat ka fara sonta knn tunda har ka kasa mata abinda yasa ka Aurota, kuma kace ba raga ma tayi ba a gidan naka stil den me kke yi da ita har ynxu, kae ba hutawa kke yi da ita ba, kai ba aikin komae take maka a gida ba, kace bata respect din ka kuma, to wae ma da me kayi niyyan mata ne tel me pls" Khaleel ya mike yana masa wani irin kallo yace "amma ko da ka cuce ni in har ka bude baki kace ina son yarinyar nn, kasan Allah? Wllh wllh dai dai da rana daya ban taba jin ko da digon son wata mace a xuciyata ba a duniya, mata masu class I mean big big babes da suka san duniya duniya ta sansu ban so su ba sae wnn kwailar, yaushe ma aka haifeta? she is just seventeen fa, yaushe ta balagan ma da har xa a so ta infact, ni koh tausayin rayuwarta ma kawae nake wllh, tausayi take ban don har yau naga alamar bata san meye life ba yarinyar" Najeeb yyi dariya yace "to tunda har ta fara Baka tausayi snn kai kasan ba sonta kke ba wats d need of keepn her in ur home, just let go of her, in ana ramawa a lahira ka rama abinda tayi maka a can, tunda kayi repent har kasan meye tausayi" dariya ssae Najeeb yake, Khaleel kallonsa kawae yake yana huci, hkn yasa Najeeb ya danne dariyarsa, Khaleel ya ko ma ya xauna xuciyarsa na tafarfasa, Najeeb ya shafa kansa yace "kaga joke apart Khaleel ka sake ta kawae ta koma gidan su ae ko ba komae da baxawara xa a kirata" Khaleel ya girgixa kansa yace "impossible" Najeeb yace "I don't get dat, to kace tausayinta kke, den y nt let her go, meye amfanin ajiye ta a gidan ka bata tsinanaka da komae, kila da ma nine xan dan dinga maneji ina hutawa da ita har lkcn da xata gundure ni nd den I send her out, ko ba komae na mayar da ita baxawara, to kai wnn ko ka saketa ma ae jin ddi xata yi tunda ka bar ta da budurcinta, kai gashi sugar xata yi tunda budurwa ce kuma yarinya" Najeeb ya karashe mgnr yana dariya, Khaleel ya hararesa, Najeeb yace "no joke apart, ynxu xaka ce ba ka sha'awanta" Khaleel ya sauke ajiyar xuciya tare da shafa kansa ya ki ce masa komai.

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
45.....
Najeeb yyi dariya ya dawo kusa da abokin nasa jin yyi shiru, ya tsaya yana kallonsa yace "ya kayi shiru frnd" Khaleel ya dago kansa yana hararansa yace "infact ehh ina sha'awar nata, to tsoron ka xan ji da baxan gaya maka ba" dariya ssae Najeeb yake har da dafe table, Khaleel sae kallonsa yake kmr ya shakesa, Najeeb ya dago kansa bayan ya ci dariyarsa yace "to don me xaka dinga wahalar da kanka hka Khaleel, just enjoy ur self frnd, kayi ynda ka ga dama da ita, after all ae matar ka ce," Khaleel na masa wani irin kallon yace "amma kai din nn baka da meaningful advice wllh, hka kawae ka ja yarinya ta raina ni, to ni ko desire xae kasheni me xae kai ni gun kucakar yarinyar nn, plss ka san irin mgnr da xaka dinga min mana" Najeeb yace "amma kuma kke sha'awarta, look ba wae nace ka je ka lallabata ka huta da ita bne, no of course ita wacece da xaka lallaba don uwarta, I mean ta karfi xaka je mata ko ta yrda ko bata yrda ba if it means rapin her just go on, enjoy ur self to d core nd leave mehn, dama ga ta karamar yarinya kuma virgin I guess, ba karamin honey xata yi ba, nd bet me daga ran da ta ji ka wllh tsoron ka xata dinga yi duk wnn tsiwan da fitsara xaka neme su ka rasa, wae ina ma ni ne wllh," kallon bnxa kawae Khaleel yake masa, da mmki Najeeb yace "ohh wae kae da don kawae ka rama abinda tayi maka kmr ynda naji kana yawan boost unnecessarily har ya kuma bn ga wani irin ramuwar da xa a yi ba bn kuma ga alama ba ka Aurota kawae, to daga baya kuma sae ka saketa ta tafi da virginity dinta ko me, tabdi" Khaleel ya sauke ajiyar xuciya yace "I've heard" Najeeb yace "xaka yi ynda nace maka knn" Khaleel yace "yep may b" Najeeb yace "yauwa frnd pls kayi hkn ka fidda rai ni, kuma kar ka tausaya mata ko kadan" bae jira me Khaleel xae ce ba ya mike daga xaunen da yake yace "bari in koma office xa mu hade ltr" bin sa kawae Khaleel yyi da kallo har ya fita snn ya sauke ajiyar xuciya ya ci gaba da abinda yake.
A hankali Khaleel ya tura kofar dakin umminsa ya shiga da sallamarsa snn ya kullo mata kofar, waya ya sameta tana yi, hkn yasa ya nemi gu ya xauna har ta gama snn ya sauko kasa ya gaida ta, ta amsa ba tare da ta kallesa ba, komawa yyi gefen gadonta ya xauna yace "kin yi kirana ummina" ta galla masa harara tace "sae ynxu ka ga daman xuwa" yyi murmushi yace "ba hka bne ummi, ynxun ma daga aiki nake wllh" bbu yabo bbu fallasa tace "wani xancen ka xo ma da Abbanka rannan Khaleel?" Khaleel yyi shiru yana kallonta snn ya sunkuyar da kansa yace "Ca nayi masa aure xan yi ummi."
Chapter 29 · 0% Book details