← Book details Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 95

Sashe 43

Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

​Dr Khaleel​ By Khaleesat Haiydar
62 .....
Ashnaah ta juya a fusace ta nufi sama fuskarta daure bayan ta gama da Ameesha, bin ta da kallo Khaleel yyi har ta raba ta gefensa xata wuce ya fixgota ta fado kansa, duk da irin mugun tsoratar da tayi bata nuna ba ta dake tace "A'h meye hka" jan ta yyi ya nufi falonsa da ita ya kulle da key, sae a snn ta marairaice xata fara basa hkuri ya ja ta xuwa bedroom nn ma kulle da key, kuka ta saki tace "ni fa wllh ban san kana wajen ba shi yasa nayi mgna kayi hkuri" jinginar da ita yyi a
Jikin bango ta ynda tana iya jiyo numfashinsa yana mata wani irin kallo yace "maimaimaita abubuwan da kika ce daxu, hkn kadae ne xae cece ki ynxu" Ashnaah tayi shiru a tsorace snn tace "me ma nace? OK kawae dae ca nayi ta daina barin kana mata ihu kmr ubanta," ta dan yi shiru kmr me naxari snn tace "sae kuma nace abincin da ke ranmu xa mu girka mu ci baka isa ka hanamu ba" kallon cikin idonta kawae Khaleel ke yi, ta kuma yin shiru tana tunani, sae kuma da sauri tace "nace kuma kar ta raga maka in kae mata ta rama" kmr xata yi kuka ta karashe mgnr snn a hnkli tace "shknn" kallon cikin idonta kawae Khaleel yake har lkcn, hkn yasa ta sunkuyar da kanta da sauri, ganin bae ce komae ba yasa ta dago kae tana kallonsa, lumshe ido ta ga yyi ya hade goshinta da nasa ya xagaye kugunta da hannunsa daya, bata ankara ba sae jin bakinsa cikin nata tayi, ta xaro ido a tsorace ta shiga tura sa tana kkrin kuka, rungumota yyi gam jikinsa ya shiga kissin dinta a hnkli yana mata wasu abubuwa masu rikitarwa lkci daya, duk ynda ta so kwace kanta kasawa tayi nn da nn jikinta yyi sanyi, hkn yasa ta sulale kasa ya bita, da yake ba ta karfi yyi mata ba kmr ynda ya saba ko da yaushe nan da nn ya kashe mata jiki, ssae Khaleel ya shiga romancing dinta ranan, na fitan hnkli kuma, ita kam bbu bakin mgna ina ma ta gan shi a lkcn, don kansa ya kyaleta ya mike ya shige bayi, sae a snn ta Bude idonta a hnkli ta gan ta kan gado, mikewa xaune tayi da sauri tana kallon jikinta ta jawo xaninta ta rufe jikin, sae kuma ta saka kuka ta sauka daga kan gadon da sauri ta nufi kofa xata fita ta ji shi a rufe, ta rasa ynda xata yi, ji take kmr ta nutse kan ya fito, hijab dinta tayi sauri dauka a kasa ta saka snn ta xauna kasan dakin ta hade kae da gwiwa ta shiga rera kukan jin haushin kanta, wanka Khaleel yyi ya fito bae ko kalleta ba ya saka sleeping robe dinsa ya kashe wutan dakin ya bar dim light snn yyi kwanciyarsa, Ashnaah ta dde xaune dakin har ta fara gyangyadi don kanta ta gaji ta kwanta kasan tiles din dakin, baccin minti talatin tayi sanyin tiles ya isheta ga kamshin hadari tana ji, mikewa tayi a hnkli ta nufi kan gado ta kwanta can nesa da shi nn da nn bacci ya kuma dauketa, can cikin dare ta farka ana ruwa ssae ta ji ta a jikinsa ya rungumeta bbu hijab din da tasa, dago kae tayi tana kallon kyakkyawan fuskarsa da curve din lips dinsa Mae kyau ga lips din ja, ta mayar da dubanta kan long lashes dinsa kmr na mace, ta kalli sajen fuskarsa da suka yi mugun kara masa kyau, a hnkli ta sauke idonta kan faffadan kirjinsa da ke bude ga ... read more

Dr khaleel~ By Khaleesat Haiydar
63....
Takwas saura yan mintina Ashnaah ta gama shirinta na sch, a hanxarce ta sakko falo hannunta rike da nikaf da jakarta, goge goge ta samu Ameesha na yi a falon, ta nufi dinnin ba tare da ta kalleta ba Don zuwa ta ga me ta Hada na break, bbu komae kan dinnin din, hkn yasa ta nufi kitchen nn ma bata ga komae ba kitchen din Fes, falo ta dawo tana kallon Ameeshan tace "to ina breakfast dina, ba na ji kina girki ba daxu" ba tare da Ameesha ta kalleta ba tace na kai masa can daki, Ashnaah ta hade rae race "to ni sae in ci me" Ameesha xata yi mgna khaleel ya sauko rike da briefcase dinsa yyi shirin fita office yana kallon Ameesha yace "ki tafi ki kwashe abinda kika kai daki, a office xan yi break" Ashnaah ta nufi sama da Sauri sae ga ta ta sauko da flask da kayan tean da dan soye soyen da Ameesha tayi masa ta xauna nan tsakiyar falon ta shiga hada tean da Sauri, kallon ta kawae khaleel yake ya hade rae yace "da baki San xa kiyi break ba sae ynxu da xan fita, wllh kika bari na wuce bbu makarantar da xa ki yau" da Sauri Ashnaah ta shiga yin break din, yana tsaye yana kallon ta har ta gama snn ta mike da Sauri ta sa nikaf dinta ta hade rae tana kallonsa tace "na gama" Ba tare da ya kalli Ameesha ba yace "sae na dawo" a sanyaye ta amsa masa da Allah ya kiyaye hanya, ya fice daga falon Ashnaah na biye da shi a baya, har ta fita ta leko tana kallon Ameesha tace "yau ma kiyi mana jollof" Ana lecture Ashnaah ta rufe takardan gabanta da Sauri tana kallon Ummi da ke gefenta tace "ina zuwa" ummi tace "ina za ki" Ashnaah ba ta tanka ta ba ta fice daga class da Sauri, yana xaune inda yace mata yana jiranta, ta karaso tana murmushi tace "Welcm" shima yayi murmushin yace "thank yhu, ya lecture, hope ban yi interrupting din ki ba" ta yatsine fuska tace "ae an ma kusa gamawa" Usman yace "muna mgna jiya mijin ki ya zo" Ashnaah bata ce komae ba hkn yasa yace "to ya kike son ayi Ashnaah" ta dan yi shiru snn a hnkli tace "ni kawae so nake ya sake ni" Usman ya kafa mata ido snn yace "kin ban go ahead inyi duk abinda naga ya dace" Ashnaah tayi shiru tana kallonsa snn tace "kmr me knn" Usman yace "ke dae ki ban go ahead kawae" a hnkli tana girgixa masa kai tace "ni dae kar ka masa komae, kawae so nake mu rabu lfya" Usman yayi yar dariya yace "ae ni dama bbu abinda xan masa, kawae dae ki bani dama" Murya can kasa tace "to na baka" yyi murmushi yace "yauwa Ashyynah, just give me a wk" Ashnaah ta kirkiro murmushi bata ce komae ba, hira suka dinga yi har su ummi suka fito daga lecture, ummi ta tsaya da mmki tana kallon Ashnaah baki bude da sauran kawayenta, hkn yasa Ashnaah ta mike da Sauri tace "ka ga sae mun hadu gobe dear, ga malamae can sun kafa min ido kan a fara min wa'azi" khaleel na xaune office Najeeb ya shigo yana kallonsa da kyau yace "hope xa ka birthday din Maska gobe" khaleel ba tare da ya kallesa ba yace "nop" Najeeb yyi shiru yana kallonsa yana tunanin ta inda xae fara convincing dinsa ya je kar ya ruguxa masa plan, can ya sauke ajiyar zuciya ya xauna yana kallonsa yace "sbda me toh"
Chapter 43 · 0% Book details