Sashe 85
Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dad ya dauki wani plate ya shiga deban mata kankanan snn ya sa mata toothpick ya mika mata, a kunyace ta karba tare da yi masa gdya, yace "tashi ki koma kujera toh" kin tashi tayi ta shiga cin fruit din nn inda take, sae ta ji ina ma Abbanta ne hka, tunanin hka ya sa kwalla ya taru a idonta. [8:48PM, 12/1/2016] A H💥: ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 106..... Juyawa Khaleel yyi ya bar sa wajen a tsaye ya koma kan kujera ya xauna, Najeeb ya runtse ido ya bude yana girgixa kai lkci daya ya share gumin da ke karyo masa ya dawo gefen Khaleel yana kallonsa boldly yace "wat if I claim being the one dat wrote dat divorce content?" Khaleel ya dago ido yana kallonsa, can yyi tsaki ya girgixa kai hade da tabe baki yace "go ahead mana, if yhu think dat will make yhu get her, u will only end up ruining matters, dat is addin salt to injury" Khaleel yyi murmushin da bae yi niyya ba yana kallon abokin nasa, lallai ya yrda Najeeb ya rikice kan Ashfah, Najeeb ya fuxa iska yace "it sound meaningless nd annoying ryt?" Mikewa Khaleel yyi yace "ka ga ka tafi gida ka bar min hauka a nn don Allah, in ka dawo nml koh xuwa anjima da daddare sae ka dawo let get a soln" Khaleel na kai wa nn ya dauki wayarsa ya nufi sama, Najeeb ya bi sa da kallo jikinsa yyi sanyi ssae, ya dafe kansa, yes! yasan no matter wat Khaleel baxae taba yrda shi ya rubuta takardan da ya tarwatse farin cikinsa ba ko jikinsa xae xama kunnuwa ne gaba daya, but hw is he goin to proof dat to him. Karfe takwas da rabi na dare Najeeb ya dawo gidan, Khaleel na kwance falo kan doguwar kujera yana kallon kwallo, yana ganinsa ya mike xaune, Najeeb ya karaso ya xauna yana kallonsa, Khaleel yace "kae da nace ana magrib ka xo malam, to gashi har sun yi bacci har fa nayi mata mgna daxu ta amince xata saurareka" Najeeb kwalalo ido yace "don Allah Khaleel, wllh daga clinic nake shi yasa bn xo da wuri ba, plss ka tashe ta mana" Khaleel yace "A'a ka dae xo gobe da safe xae fi" Najeeb yyi shiru bae ce komae ba, ba don ransa ya so ba ya mike yyi masa sallama ya fice, Khaleel ya bi sa da kallo har ya fita snn yyi dariya. Mikewa Khaleel yyi ya nufi sama yyi sallama ya shiga dakin da su Ashnaah su ke, Ashfah ce xaune kan darduma tana shafa'i da wutr, Ashnaah kuma tana bayi tana wanka, Khaleel ya rasa gane Ashnaah ce xaune kan darduman ko ba ita ba don hijab din Ashnaahr ce, ya dae yi assure din kansa ita ce, tsaye yyi bakin kofa yana jiran ta idar, dae dae nn Ashnaah ta fito daga wanka daure da towel, kallo daya yyi mata ya juya da sauri tare da cewa "oh srry sister" ya fice daga dakin, Ashnaah ta fashe da dariya har da kyakyatawa, Ashfah na idar da sllh tace "wae ba kin fi ni tsayi ba da haske" Ashnaah dake dariya har lkcn tace "gane min hanya, ko da yake mu ryt frm tym ba a iya banbance mu" Hijab Ashnaah ta sa tace ma yar uwarta tana xuwa snn ta fita, falo ta samesa xaune, ta kuma fashewa da dariya, ya mike yana kallonta da mmki, ta karaso tace "daga ynxu idan kana son sanin wacece fateema tsayin mu kawae xaka kalla," Khaleel ya sauke ajiyar xuciya ya jawota jikinsa yace "OK wife" xaunawa yyi kan kujera ya xaunar da ita kan kafarsa ta shiga kkrin mikewa da sauri ya rungumeta yace "kin ga kin dan fara samun sauki ynxu ko wife, bbyn nn nawa na son ki dayawa baya son wahalar da ke, just a month nd two wk fa yhu re gettin beta," Ashnaah ta galla masa harara tace "ko ba better ba, don kawae ina daurewa koh," kmr xata masa kuka ta karashe mgnr, Khaleel ya shiga kkrin cire hijab din jikinta a hnkli yace "to yi hkuri bbyna yhu re nt gettin beta" ta xaro ido ta rike da sauri tace "tawul kadae ne fa jikina" sake mata hijab din yyi ya shiga dagawa daga kasa a hnkli yana kallon santala santalan kafafuwanta, ya lumshe ido ya daura lips dinsa kan wuyanta murya can kasa kmr me rada yace "wife ki dan tausaya min yau mana, I i need yhu badly" Ashnaah ta hade rae ta fara kkrin tashi daga kafarsa ya rikota da sauri a hnkli yace "to kiyi hkuri wife, I won't again na bari" Karfe sha daya Ashfah ta ishe Ashnaah ta fi gun mijinta ta bar ta ta fara jin bacci, da kyar Ashnaah ta fita daga dakin ba dan ta so ba da sunan xata dawo idan tayi masa sae da safe. Dakin da tasan xata samesa ta shiga, kwance ta samesa yyi rub da ciki kan gado idonsa lumshe kmr me bacci [8:50PM, 12/1/2016] A H💥: ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 107..... Ashnaah ta karaso gefensa ta xauna tana kallonsa tace "re yhu sleepn" a hnkli ya bude manyan idonsa da suka sauya kala yana kallonta, ta mike tace "came to say gudnt" shiru yyi bae ce komae ba har lkcn idonsa na kanta, hade rae tayi ganin hka ta juya xata bar dakin ya mike xaune ya rikota da sauri ya dawo da ita ya xaunar gefensa, cikin wata kasalalliyar murya yace "am srry wife, me kika ce?" Kmr xata yi kuka tace "ba ka ma ji abinda nace ba koh" lumshe ido yyi ya rungumota a hnkli yace "wllh bn ji ba bby" shiru tayi bata ce komae ba kanta na kirjinsa, sun kusa minti goma a hka can dae ta dago tana kallon agogo ta ga sha daya ya kusa, ta shiga kkrin mikewa tace "xan tafi in kwanta sae da safe" kin saketa yyi, tace "don Allah ka kyaleni in je in kwanta" da kyar ya iya bude baki yace "baki tausayina ko wife?" Ta xaro ido xata yi mgna ya saka bakinsa cikin nata, ssae ta tsorata kmr ranan ya fara kiss dinta, ta fara neman kwace kanta amma ta kasa, hkn yasa ta sakar masa kuka jikinta na bari tana cewa ya bata so, Khaleel bae sarara mata ba duk da ynda ya ga ta rude daren nn har sae da ya kai ga cimma burinsa, bbu abinda take sae aikin kuka tana neman tashi ta bar masa dakin amma ya ki saketa, wani mugun haushinsa kawae take ji a lkcn duk da ta dan sha wahala amma ba kmr na farko ba, bbu irin lallashin da bae mata ba amma kamar 'da da tunxurata yake, ta gaji da kukan wajen Karfe daya bacci ya dauketa, can wajen Karfe uku ta farka ta Mike xaune da kyar ta dalilin xaxxabi da ke jikinta ga wani tashin xuciya da ta ke ji, kkrin sauka daga kan gadon ta shiga yi ya rikota da sauri ta fixge hannunta da karfi ta sauka, gabanta ya shiga faduwa tana tsoron kadda ta kasa tafiya yau ma, amma sae ta ji bata ji xafi ba, ta fice daga dakin da sauri, kasa shiga dakinta tayi ta nufi downstairs don ta ga akwae bayi, nn tayi wankan ta ta fito ta sa hijab xata koma dakinta, xaune ta gansa a falon, ta kauda kai da sauri ta nufi sama ya mike ya bi ta, kuka ta saki ta ki ci gaba da tafiyan, tsayawa yyi inda yake, cikin kuka tace "ni wllh ka kyaleni bana so" shiru yyi yana kallonta, a hnkli yace "kiyi hkuri wife, am srry" juyawa tayi ta haura sama da sauri, tana shiga dakin ta kwanta gefen yar uwarta nn da nn bacci ya dauketa. Washegari da safe Ashfah ta gama shirin tafiya wae tana da lecture, don takaici Ashnaah da ke kwance ga xaxxabin da ya sa ta gaba ga ciwon mara bata ko kalleta ba bare ta tanka mata, Ashfah ta karaso gefen gadon tace "kin ji sister, xan tafi" ba tare da Ashnaah ta kalleta ba tace "Allah ya tsare" Ashfah ta mike tace "Ameen, Allah ya kara lfya sae mun yi waya" Ashnaah bata tanka ta ba har ta fice, Ashfah tayi murmushi kawae ta sauka downstairs abun ta, falo ta samu Khaleel, ta karaso cikin falon tace "sae anjima ni xan tafi" Khaleel ya daga kai yana kallonta yace "da safe hka sister, baki yi breakfast ba ae" Ashfah tace "bana breakfast da safe sae eleven, ina da lecture ne" Khaleel ya mike yace "OK, bari in dauko makulli in ajiye ki" tace "A'a wlh ka bar shi xan samu napep idan na fita" bae saurareta ba ya nufi sama ya dauko makullin motarsa ya shiga bedroom da Ashnaah take, xaune ya sameta tsakiyar gado ta hade kai da gwiwa tana kuka, ya karaso kusa da ita yana kallonta bata jira me xae ce ba ta mike ta shige bayi ta kulle kofar, ya dan yi murmushi ya juya ya fita daga dakin, a hanya yake ce ma Ashfah ta bar Ashnaah tana ta kuka, Ashfah tayi murmushi tace "wae baxan tafi ba ga shi yau Abbanmu xae dawo, kuma bae san na tafi ko ina ba" Khaleel yace "gskya ne" har kofar gidansu ya ajiye ta ya bata dubu biyar tare da cewa ta gaida masa momy ta karba da kyar snn ta shiga gida yyi reverse ya bar anguwar, a tare suka yi parkin da Najeeb a kofar gida, Khaleel ya rike kai yana dariya har Najeeb ya fito daga motarsa snn shi ma ya fito, Najeeb yace "Allah ya sa sun tashi" Khaleel ya fashe da dariya yace "ynzun nn na mayar da ita gida, ko karyawa ta ki yi wae tana da lecture, lkci daya mood din Najeeb ya canxa yace "ya xa ka min hka Khaleel?" Khaleel yace "its nt my fault frnd" juyawa Najeeb yyi ya shige motarsa ya fixgeta a guje ya bar anguwar Khaleel ya bi sa da kallo yana murmushi. Washegari Asabar ba tare da Najeeb ya