Sashe 71
Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
[10:54AM, 11/25/2016] AH💫: ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
97.....
Khaleel ya dago kanta yana kallon manyan idanuwanta murya can kasa yace "let me go nd pray wife" sunkuyar da idonta tayi bata ce komai ba ya mike ta bi sa da kallo har ya fita daga dakin snn ita ma ta mike tsaye da nufin shiga bathroom tayi alwala taji baxata iya ba ta koma gefen gado ta kwanta, da kyar ta iya mikewa daga karshe ta shiga bayin tayi alwala ta fito ta dauki darduman da ta gani a dakin, har Khaleel ya shigo dakin bata idar da sllhn da take ba don duk sae da ta rama sallolin da ake binta, tana idarwa tayi kwanciyarta kan darduman don jiri kawae take gani, Khaleel ya dawo inda take yana kallonta yace "sannu wife" dauke kanta tayi bata ce komae ba, wayarsa dake hannunsa yyi vibrate ya daga tare da sallama, daga daya bangaren Zeenat tace "Na gama ya Khaleel" Khaleel yace "OK to gani nn tahowa" ajiye wayar yyi yana kallon Ashnaah yace "bari in je in dawo ynxu wife" Ashnaah ta mike xaune da sauri ta hade rae tace "ni xan bi ka" yace "to mu tafi" kasa tashi tayi daga xaunen da take, shi dae kallonta kawae yake, can yyi murmushi ya dagota ya dauki hijab dinta ya sa mata snn ya kama hannunta suka fita daga dakin ya rufe kofar, sae da suka bar haraban hotel din Ashnaah tace "me yasa ka kawo ni Motel?" Khaleel yyi shiru kmr baxae bata amsa ba sae kuma a sanyaye yace "gobe xa mu tafi gida," kallonsa kawae Ashnaah ke yi bata dae ce komae ba, bakwae da rabi suka isa kofar gidansu Zeenat, Khaleel ya dauki waya ya kirata yace gashi ya xo, ba a dau lkci ba ta fito rike da babban leda me dauke da flasks biyu, Khaleel ya fita ya sameta suka gaisa kuma snn ta mika masa ya karba yyi mata gdya yace "xo ku gaisa da Fateema tare mu ke" Zeenat tace "OK" snn ta nufi motar, Khaleel ya bude mata, da fara'arta ta gaida Ashnaah, bbu yabo bbu fallasa Ashnaah ta amsa mata, Zeenat tayi masu sae da safe snn ta koma ciki, Khaleel ya tada motar yana kallon Ashnaah da mood dinta ya gama canxawa, reverse yyi suka bar anguwan, sae a snn yace "y dat face wife" Ashnaah ta dauke kanta kawae, wani bank taga yyi parkin yace "ina xuwa" bata tankasa ba ya fita ya nufi gun atm machine, ba a dau lkci ba ya dawo suka bar gun ya nufi wani boutique nn ma yyi parkin yana kallonta yace "ina xuwa wife" nn ma bata ce komae ba ya fita, ya kusa minti sha biyar a ciki snn ya fito, duk ta gaji gun kwanciya kawae take nema ga amae dake damunta ssae, back seat ya bude ya xuba ledojin hannunsa snn ya xaga ya shiga driver seat yana kallonta yace "ki yi hkuri wife kin gaji ko" tada motar yyi suka bar wajen. Yana gama parkin cikin hotel din ya fito ya bude mata motar ya kamo hannunta ta fito ya ji jikinta yyi xafi, da damuwa yace "ina ke maki ciwo ynxu" durkusawa yaga tana neman yi don bata jin xata iya tsayuwa, ya dagota xae dauketa ta girgixa kai da sauri tace "A'a ni bna so" kyaleta yyi yace "to mu shiga" ta shiga binsa a baya kanta na juya mata, dai dai stairs ta kasa ci gaba da tafiyar ta durkushe wajen, Khaleel ya dagota ya dauketa kawae ya karasa dakinsu da ita, kwantar da ita yyi kan gado, ta mike xaune murya can kasa tace "wanka xanyi" ya mike ya shiga bayin dakin, ko da ya fito kwance ya sameta, da taimakon sa ta cire rigar jikinta ta bar ves da skirt din jikinta, snn ta mike ya dauki towel dinsa ya mika mata ta shiga bathroom din da sauri, ruwan dumi ta samu ya tanadar mata da sabulunsa me ddin kamshi ga shower gel, a daddafe ta gama wankan ta daura towel amma ta kasa fitowa, hka kawae taji tana kunyansa ga shi bata shigo da hijab ba, ta fi minti biyar jingine jikin bango daga karshe ta ji tana neman faduwa ta fito rike da kayan da ta cire, bata samesa cikin dakin ba, ta ji ddi ssae ta isa inda hijab dinta yake da sauri ta dauka ta sa, kayan bacci ta gani a ajiye gefen gadon da turarurruka, ta tsaya kallon kayan snn ta karasa ta daga red silky gown din ta ga har da undies, kallon gown din kawae take, iyakar sa tasan baxae wuce cinya ba, gashi yyi mugun haduwa, ta tabe baki ta dauki under wear din ta koma bayi ta sa snn ta fito, tayi niyyar sllhn isha amma ta ji baxata iya ba hkn yasa tayi kwanciyarta har lkcn tana daure da tawul sae hijab a jikinta, ko minti biyar ba ta yi da kwanciya ba Khaleel ya shigo, ya ajiye abubuwan hannunsa ya karaso yana kallonta yace "tashi in xuba maki kunun ki sha" bae jira me xata ce ba ya fiddo wani sabon cup snn ya bude flask din kunun ya xuba mata da taimakon sa ta sauko daga kan gadon ya mika mata kunun, ba musu ta karba tana kallon kunun, a hnkli ta kai cup din bakinta ta shiga sha don bbu xafi ssai, har sae da ta kusa rabi snn ta ajiye cup din tana goge bakinta, yace "kin koshi?" Kai ta gyada masa yace "aa dan kara kadan wife" girgixa Kai tayi ta shiga kkrin mikewa ya rikota yace "kadan fa xa ki kara" kuka ta sakar masa irin ta shagwaba, ya rungumota da sauri yace "A'a yi hkuri wife" kwantar da ita yyi ya dauki sauran ya shanye snn ya fiddo magungunanta ya dawo gefenta ya xauna yana kallonta xae yi mgna wayarsa da ke aljihunsa ya shiga vibrate, ya ciro yana kallon screen din ya ga umminsa ce ke kiransa, ya daga kiran, yyi mata sallama suka gaisa, Ummi tace "ya jikin fateemar?" Yace "da sauki Ummi" tace "ba ta mu gaisa idan tana kusa" kallon Ashnaah yyi ya mika mata wayar yace "ga shi ku gaisa da Ummi," ta mike xaune ta jingina jikin gadon ta karbi wayar tare da yin sallama, Ummi tace "ya jikin fateema? Kina cin abinci dae koh?" Ashnaah ta gyada mata kai tace "ina ci Ummi" Ummi tace "to Allah ya sauwake, ba shi wayan" Ashnaah tayi mata gdya snn ta mika masa wayar, Ummi tace "kuna ina ne ynxu Khaleel" Khaleel ya dan yi shiru snn a hnkli yace "muna gidan wani frnd dina ne Ummi" Ummi tace "kana ji na koh?" Yace "ina ji Ummi" tace "gobe dad din ka xae kira ka akan cewa ka ba shi takardun makarantar ka, I mean ur certificate don yana takaman he made yhu get it, toh kar ka kuskura ko me xae faru ka bashi, ka dae ji abinda na gaya maka koh?" Khaleel yyi shiru ya ma rasa me xae ce mata, a hnkli yace "shknn Ummi, na ji" ya fadi hkn ne kawae ba don baxae ba sa ba idan ya bukaci hkn, Ummi tace "Allah maka albarka" a sanyaye yace "Ameen" snn tayi masa sallama ta katse kiran, Khaleel ya daga kai yana kallon Ashnaah, ita ma kallonsa take, mikewa tayi da kyar har lkcn tana kallonsa murya can kasa tace "tel me wat is happenin plss" Khaleel ya sakar mata murmushi yace "tel me ya ku ka yi da parent din ki tukun?" Nan da nn hawaye ya cika idonta ta sunkuyar da kanta sae ga hawayen, dago kanta yyi a sanyaye yace "ban ce kiyi kuka ba wife" gyada masa kai tayi tana share hawayen fuskarta a hnkli tace "my dad disowned me, ya ce ya cire ni cikin ya yansa" kuka ssae ta fashe da, ya rungunmeta a hnkli shi ma yace "same wit me" dago kai tayi tana kallonsa, a hnkli ya shiga bata lbrin ynda su ka yi da Abbansa, Ashnaah ta fashe da wani sabon kukan, ya jawo ta jikinsa yace "its OK dear, Allah na tare da mu" kai kawae ta gyada masa, ta xame jikinta daga nasa ta kwanta, lallabata yyi ya bata maganin da ya dauko ta sha da kyar, snn ya mike yana kallon kayan baccin kan gadon snn ya kalli abinda ke jikinta yyi murmushi yace "baki canxa kaya ba" yi tayi kmr bata ji sa ba, yace "toh give me my towel, xan shiga wanka" mikewa tayi ta xaune kmr xata yi kuka tace "to sae in sa me?" Ya ce "ba ga kaya ba na siyo maki" ta wara manyan idonta tare da galla masa harara tace "wnn ne kaya?" Dariya yyi yace "to ae irinsu naga kike sa wa a can gidanmu, ko kin manta ne?" Ashnaah ta xaro ido tace "ni?" Ya karaso kusa da ita ya xauna yana mata wani irin kallo yana rike da rigan baccin yace "deny it, ba ki da irin wnn rigan," rufe fuskarta tayi da tafin hannunta da sauri, yyi dariya ya cire hannun, snn ya cire hijab din jikinta a hnkli yace "tashi ki sa kayan ki cire min towel dina" fixge hijab din tayi daga hannunsa kmr xata yi kuka tace "ni kunya nake ji"
7 mins · Khaleesat Haiydar...