Sashe 89
Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
suka fita can haraban asibitin ya ajiye masa kujera yace "ka xauna nn plss kar ka kuma shigowa ko da reception ne, sae kace ba likita ba khaleel cool down plss Allah xae sauke matarka lfya kai ta mata addu'a kawae" Khaleel ya xauna ya dafe kansa dake sara masa bae ce komae ba, Likitan ya juya ya koma cikin asibitin, har Abban Ashnaah ya shigo asibitin Khaleel bae lura da shi ba, Abba na shiga reception Najeeb ya nufo sa da sauri yace "sannu da xuwa Abba, mu je ka ganta" bin sa kawae Abba ya shiga yi bae ce komae ba, dai dai bakin ward din suka hadu da dad din Ameesha ya fito da wani likita da ya tura ya kira masa Khaleel kawae ya xo ya sa hannu ayi mata cs don bae ga alamar xata iya haihuwa da kanta ba, yana kallon Abba yace "kai ne mahaifinta koh Alhaji?" Abba ya gyada masa kae kawae, dad din Ameesha ya koma cikin ward din ba a dau lkci ba ya fito yace "ka shiga ka ganta Alhaji," Abba ya tura kofan ya shiga Najeeb na biye da shi a baya, kasa karasawa ciki yyi yana kallon yar tasa, idonta rufe gam ta rike hannun Ameesha da ke ta tofa mata addu'a, bbu abinda ke fitowa bakinta sae salati in tayi tayi ta gaji sae kuma tace ina Abbanta ita a kira mata shi, nurses uku ne kanta da likita daya, Abba ya karaso ya dan duka kusa da ita yana kallonta yace "am here daughter," bude ido tayi da sauri lkci daya ta tsaida surutan da take ta shiga kkrin mikewa xaune ya dakatar da ita ya rike hannunta cikin nasa yace "kar ki damu fateema, yhu will b alryt in'sha Allah" ta kuma fashewa da kuka da kyar ta bude baki muryarta na rawa tace "don Allah don annabi ka yafe min Abbana" Abba ya girgixa mata kai a hnkli yace "na yafe maki da ddewa fateema, yhu will b alryt dota, kiyi ta addu'a" ta fashe da wani matsanancin kuka ta rike hannunsa gam muryarta na rawa tace "da gske Abbana" Kae kawae Abba ke iya gyada mata, ta saki salati tana girgixa ta dalilin wani axaba da take ji lkci daya ta shiga kkrin mikewa kuma, Abba ya mayar da ita shi ma ya shiga tofa mata addu'an, axaban da take ji bae sa ta rufe baki ba tace "Abba momyna fa ina take" Abba bae ce mata komae ba sae adduan da yake ta tofa mata yana rike da ita. Ba karamin wahala Ashnaah ta sha ba don har an fara shirin shiga da ita theatre ta sullubo santalelen danta ko minti daya ba ayi ba dan uwansa ya biyo sa, bbu abinda ke fitowa bakin ta sae salati tana rike da hannun Abbanta da ke kanta har lkcn idonta a runtse, a hnkli ta bude idanuwanta ta shiga kkrin bude baki da nufin yi ma abbanta mgna amma ta kasa, ya duka don jin me xata ce ya ga ta soma cika hannunsa daga nata a hnkli har ta sake gaba daya, lkci daya ya ga kmr komae na ta ya tsaya, a rude ya kamo hannunta yace "fateema" Ameesha da ke kallon duk abinda ya faru ta koma baya da sauri lkci daya ta juya masu baya ta runtse ido xuciyarta na bugawa, dad dinta ya taho da sauri yana kallon Ashnaah a sanyaye, Dr Faruqh ne yyi karfin halin dauko stethoscope ya dawo ya shiga duba ta, Najeeb ya ajiye yaron hannunsa ya karaso da sauri ganin ynda faruqh ya tsaya kmr gunki yana kallonta, fixge stethoscope din yyi ya shiga dubata, faruqh ya juya ya fice daga ward din kawae, Abba da gaba daya ya gama rudewa yace "plss ku gaya min wats wrong, wats wrong with my dota" Najeeb ya hade kansa da abun gado ya kasa dagowa. Infact duk Wanda yasan chapter din nn yyi masa sugar ya taho mu kwashi shoki, lol, Wanda kuma yasan bae masa sugar ba toh I assure him dogon suma tayi. Masu kkrin hacking fcbk accnt dina kuma su rufamin asiri su yi hkuri bata mutu ba ehe, Lol. I dedicate this page to Rukayya Usman Adam Allah bar min ke kawalli. [8:52PM, 12/1/2016] A H💥: ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 113..... Najeeb ya mike da kyar idonsa ya kada yyi jajur ya juya xae fita daga dakin, Abba ya fixgosa hnkli tashe yace "na ce ku gaya min me ya sameta pls" hawaye ne suka sakko idon Najeeb yana kallon Abba, ya juya kawae ya fice daga ward din da sauri, Abba ya bi sa da kallo a sanyaye lkci daya ya xare glass din idonsa yana furta innalillahi wa inna ilaihi raji'un ya juya yana kallonta yana girgixa kai ya nufe ta da sauri ya rike a rikice yana cewa "No! No! It can't be, y fateema, plss kar kiyi mana hka" hawaye suka shiga xubo masa shi ma ya hade kai da abun gadon har lkcn yana rike da ita, dad din Ameesha ya xare glass din idonsa shi ma idonsa ya kada ssae ya karaso kusa da Abba ya dago sa yace "dats nt the right thing to do now Alhaji," a hnkli ya kara da cewa "pray for ur dota" Abba ya rikosa a rude yana girgixa kai yace "are yhu tryn to tell me she's no more" dad din Ameesha bae ce komae ba, Abba ya kuma hade kae da gado yana hawaye ssae, Dad ya juya yana kallon Ameesha da ke durkushe sae rusa kuka take kmr ranta xae fita, ya karaso kusa da ita ya dagota, cikin rawar murya tace "dad she's gone" rungumeta yyi a hnkli yace "yes dota, yhu only pray for her now," ta kuma fashewa da wani matsanancin kukan da yafi da muryarta ta rawa tace "Khaleel...." Dad dinta ya dago kanta yana rarrashinta, Najeeb na fita daga asibitin Khaleel da ke xaune har lkcn a haraban hsptl ya mike da sauri ya nufo sa, da damuwa kmr xae masa kuka yace "plss frnd ka gaya min halin da ake ciki, how's my wife" Najeeb da ke ta ci gaba da tafiyarsa ba tare da ya kallesa ba yace "da'alla malam ka rabu da ni, I've told yhu several times, she is OK" yana fadin hka ya fice daga gate gaba daya Khaleel ya bi sa da kallo, mancewa da warning din dad din Ameesha yyi ya nufi cikin asibitin da sauri, ko wacce nurse ya tambaya sae tace "she is OK dogon nakuda take" duk ya xama abun tausayi, ya ja gefe ya tsaya a reception din. Abba ya kusa minti goma kansa na kife kan gadon da Ashnaah ta ke har lkcn, Dad din Ameesha ya dago sa ya lulluba mata xanin gado yace "take heart Alhaji kar ka mance cewa kullum nafsin xa'ikatul maut, addu'a kawae xaka yi ma 'yar ka, mu ma idan ta mu ta xo Allah sa mu cika da imani" Abba da hawaye ya kasa tsaya masa bae ce komae ba ya ciro wayarsa da ke ring a aljihunsa, momy ce ke kiransa, ya mayar da wayar yana kallo. Ashnaah ya duka yana kallon Ashnaah hawaye ba sakko masa, a hnkli hawaye yace "Allah ya ji kan ki fateema ya yafe ma ki duk kurakuranki yyi maki rahama ya haskaka kabarin ki, ya raya abinda kika bari, na yafe maki duniya da lahira baki min komae ba fateema......" Kasa ci gaba yyi ta dalilin tokarewa da muryarsa yyi hawaye na ci gaba da sakko masa, dad din Ameesha ya dago sa yace "Ameen Alhaji, Allah yyi Mata rahama ya amshi shahadar ta" da kyar Abba yace "Ameen," snn ya ciro wayarsa jin momy na ta kiransa, ya fiddo handkerchief ya share fuskarsa ya daga kiran, daga daya bangaren momy tace "ta haihu ne Alhaji, wllh hnklina ya kasa kwanciya tun daxu" Abba da wasu sabbin hawayen suka xubo masa ya dake yace "ehh ta haihu Alhmdllh" cike da murna momy tace "Alhmdllh, me aka samu?" Abba ya juya yana kallon yaran da ke kwance nurses sun gama gyara su a hnkli yace "yan biyu ne duk maxa" ciki da jin ddi momy tace "Allah sarki, to ya fateemar?" Abba ya dan yi shiru a sanyaye sae kuma yace "Alhmdllh," momy tace "toh don Allah ka bata wayar" Abba ya girgixa kai da kyar yace "ni ina waje ne" momy tace "toh shknn, Ashfah ma bata jin ddi wllh amma na kira Mata likita ya xo har ya dubata ya mata allura, daxu muna kitchen ta yanke jiki ta fadi wllh ko minti talatin ba ayi ba ma ynxu, dama kuma tun jiya na lura bata jin ddi, kaga da mun xo" Abba da hawaye kawae yake ya daure yace "to sae na dawo" yana fadin hka ya katse wayar, bbu abinda Ameesha take har lkcn bn da kuka kmr ranta xae fita, dad dinta ya kamo hannunta ya share mata fuskar ta yace "maxa ki tafi office dina ki xauna, dnt say a word to any body" kae kawae take gyada masa a sanyaye har lkcn tana hawaye, ya kuma share mata fuska snn ta juya jiki ba kwari tana jan kafa ta fita daga ward din, Khaleel ta hango tayi saurin canxa hanya amma tuni ya ganta ya nufo ta da sauri, tayi kmr bata gansa ba ta ci gaba da tafiya da sauri da sauri, bin ta yyi shi ma da sauri har ya risketa ya rikota yace "wait Ameesha, don Allah ta haihu ne?" Ameesha ta ki juyowa ta dake tana ci gaba da tafiya ta ce "ehh ynxun nn ta haihu, sauri nake dad ya aike ni office" juyo da ita yyi da sauri yace "wait, don Allah is she OK" Shiru yyi yana kallonta ganin idanuwanta ynda suka kumbura, ta kirkiro murmushi tana gyada masa kai tace "yes she is OK, amma ta sha wahala ssae, ta ban tausayi" tana fadin hka tayi saurin juya masa baya ta dalilin hawayen da ya shiga taruwa idonta ta ci gaba da tafiya tace "bari in dauko abinda aka aikeni" Khaleel ya kuma bin ta ya juyo da ita