Sashe 4
Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
uku snn ya fada kan gado yyi ruf da ciki ya lumshe ido, mikewa yyi bayan kmr minti biyar ganin bacci na son daukesa ya shiga bayi ya wanke bakin sa snn ya fito ya isa kusa da bedside lamp xae kashe ya ga takardun da ya ajiye tun shekaranjiya a gurin, dauka yyi yana kallonsu, lkci daya fuskar Ashnaah ta dawo masa, xaunawa yyi yana rewinding din abinda ya gani shekaranjiya, wallet dinsa ya dauka ya linkesu ya saka su ciki don kar ya manta gobe. Washegari karfe biyu da rabi ya bar office ya nufi cikin gari, ba gun masu gyaran mota ba yyi parkin dis tym around, gama parkin dinsa ke da wuya ya Hangota tana fitowa daga layin nasu da hijab dinta har kasa, fitowa yyi daga motar ya tsaya dai dai inda yasan xata bi har ta karaso snn yace "Hey minti biyu" juyawa tayi da dara daran idonta tana kallonsa, shi ko ya hade rae don tunda yake bae taba tsayar da mace ba, kai hasali ma bae taba fara yi ma macen da bae sani ba mgna, ta wani hade rae tana masa mugun kallo daga sama xuwa kasa tace "da wa kke" [10/14, 3:26 PM] +234 806 484 7850: ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 9..... Da mamaki Khaleel ke kallonta, ya karyar da kai yana mata wani irin kallo yana nuna ta yace "da wnn abun nake" wani matsiyacin kallo tayi masa ta ja tsaki tace "kan ka ake ji" xata canxa hanya ya kuma shan gabanta, a fusace tace "dalla Malam ka bani hanya in wuce ko kana hauka ne" ya wara ido yace "ni din ke hauka," tsaki tayi ta juya a fusace xata koma Inda ta fito ya fixgota da karfi yace "ni kika ce ma mahaukaci?" Bae rufe baki ba ta sauke masa mari, ya sake ta a hankali yana kallonta da mugun mamaki, tuni kallo ya dawo Kansu, tana hararansa tace "kadan ka gani" juyawa tayi abunta da sauri ta bar gun ta koma gida. A fusace ta shigo gida ta cire hijab din jikinta ta jefar kan kujera, inna tace "me ya faru kuma" labarta ma inna abun da ya faru tayi inna tace "kin min dae dae da hudu kika yi masa Marin ma" a guje Khaleel ya shigo compound dinsu da motarsa ya bar sa nn tsakiyar gidan ya fito ya rufe motar ba tare da ya sa mata key ba ya shige gida, dakinsa ya nufa ya fada kan gado yyi rub da ciki ya rumtse ido xuciyarsa na ci gaba da tafarfasa, bayan minti goma da shigowarsa aka bude kofar dakin a hankali, ya bude idonsa da sauri ya juya don ganin wnda ya shigo masa, Ameesha ce ta shigo dakin da sallamarta ya Mike tsaye da sauri ya karasa Inda take ya fixgota a fusace yace "wae ke me ke kawo ki gidanmu" a dan tsorace tace "ni gun Ummi nake xuwa ya Khaleel," Mari ya xabga mata yana huci yace "kike ce mata me?" Bae jira me xata ce masa ba ya tura ta da karfi, ya nufi bathroom, sae a snn ya ji sanyi a ransa, xuciyarsa ya daina masa xugin da yake masa da, shower ya sakar ma kansa a bathroom, bayan minti kusan ashirin ya fito yana goge gashin kansa da towel ya xauna kan gado fuskar nn tasa bbu annuri, ya bude fridge dinsa ya Ciro wine dinsa ya kulle kofar dakinsa snn ya kafa kwalban a baki, sae da ya kusan shanyewa snn ya ajiye kwalban ya dafe kansa, ya kai minti goma a hka snn ya juya ya fada kan gado sae bacci. Ba shi ya tashi ba sae kusan magrib, shima Ummi ce ke ta buga masa kofa tana kiran sunansa, ya mike xaune yana kallon agogo, tashi yyi ya dauke kwalban wine din da yasha ya mayar cikin fridge snn ya bude mata kofar. Karfe takwas da kusan rabi Khaleel ya sakko downstairs sanye da jallabiya milk colour yana rike da makullin motarsa ya karaso cikin falo yace ma Ummi dake binsa da kallo "xan je gidan su Ameesha Ummi sae na dawo" tayi masa Allah ya kiyaye snn ya Fita. Tuki yake amma bbu abinda ke masa yawo a kai sae abinda ya faru daxu, yyi murmushin mugunta yana shafa sajensa yace "Amazing" Mai gadi ya sa yyi masa sallama da Ameesha, duk da ya shiga compound din nasu, mai gadin ya dawo yace ya bada sakon, horn aka yi mai gadi ya bude da sauri sae ga Mahaifin Ameesha ya shigo, Khaleel bae ji ddin hkn ba, amma dae ya fito suka gaisa da Boss din nasa, Alhajin yace "ya baka shiga ba Khaleel sae kace wani bako" Khaleel yyi murmushi yace "ae tana fitowa Abba" komawa yyi cikin mota bayan wucewar aminin dad din nasa, amma wnn karan back seat ya shiga, a hankali take tafiyar har ta karaso gun motar snn ta tsaya, ya bude motar yana kallonta ta dauke kai, da gninta kasan ta ci kuka, wayarsa ya shiga ring ya duba ya ga Abbanta ke kiransa, ya daga, Abban nata yace"khaleel ka dan je clinic ka dauko mata magani don Allah wae cikinta ke ciwo." Khaleel ya kuma kallonta snn yace "to Abba." Ya kashe wayar.