← Book details Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 72 OF 95

Sashe 72

Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

[10:54AM, 11/25/2016] AH💫: ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 98..... Tsayawa
kallonta Khaleel yyi yana murmushi, ta mike a hnkli
xata bar wajen ba tare da ta bari sun hada ido ba,
rikota yyi da sauri ya xaunar da ita kan gadon yace
"da gske kunya ta kike wife" sunkuyar da kai tayi,
yyi murmushi ya shiga kwance tawul din dake
jikinta a hnkli, ta wara ido ta rike da sauri tana
kallonsa kmr xata yi kuka tace "don Allah ka bari"
fingers dinsa biyu ya daura kan lebbenta alamar tayi
shiru, a hnkli ta sauke idonta daga kallon da take
masa, bata kuma hanasa ba har ya cire towel din
daga jikinta ya dauki rigar baccin ya sa mata da
kansa, ita dae bata bari sun hada ido ba don dauke
kanta tayi cike da jin kunyansa, yana gama sa mata
kayan ya kwantar da ita kan gadon, ta lumshe ido
da sauri kmr me bacci ta juya masa baya, yyi
murmushi ya mike ya nufi bathroom rike da towel
din. Ko da ya fito Ashnaah tayi bacci, ya dde tsaye
yana kallonta wani mugun sonta na fixgarsa,
memory din ran da ya fara ganinta ya shiga dawo
masa, gefen gadon ya xauna a hnkli yana murmushi
"one early Monday Mrnin, yana xaune gun masu
gyaran mota, ana duba masa motarsa, yes sae ga
ta ta taho, ta burgesa a lkcn kuwa??" Ya girgixa kai
yana ci gaba da murmushi "nop, not at all, hasali
ma haushin distractin din shi da takalmin kafarta yyi
ya ji a lkcn, yes tana sanye da atamfa somethin Ash
da ratsin orange nd brown if he recalled well,
handbag brown takalmi brown, hijab...." Murmushi
yyi ssae don bae manta ba sarae, yasan kuma
baxae taba mantawa ba a rayuwarsa, nd finally d
receipt nd imprtnt documents dat cause ol dis," a
hnkli ran da ta maresa ya fado masa, ya juya yana
kallonta, murmushin nn dae ya kuma yi snn ya Mike
don bae son ya kuma tunawa, jallabiyarsa ya saka
snn ya shimfida darduma yyi shafa'i da wutr, ya dde
xaune kan darduman yana tunanin situation din da
ya tsinci kansa a yau, a whole him MD Ibrahim
Khaleel, no job no home, murmushi yyi ya gode
Allah snn ya mike ya kashe wutan dakin yyi
kwanciyarsa gefenta, kasa bacci yyi daren ranan hkn
yasa ya Mike ya kuma dauro alwala ya shiga sllh,
sae kusan uku saura ya sallame ya dawo kan gadon
yana kallon Ashnaah da ke ta juye juye, taba jikinta
yyi yaji xafi, ya dagota ya rungumeta a hnkli yace
"ina ke maki ciwo" ta bude ido ta girgixa masa kai
da kyar tace "amae nake ji" shafa bayanta ya shiga
yi a hnkli yace "xae daina wife" sun fi minti goma a
hkn har ya ji alamar ta koma bacci snn ya kwantar
da ita ya kwanta gefenta, birginowa tayi ta dawo ta
shige jikinsa, ya lumshe ido ya rungunmeta ssae, ba
a dau lkci ba ta kuma komawa bacci, sae a snn
shima yyi baccin. Da Asuba Khaleel ya tashi, ya dde
xaune kan gadon daga karshe ya mike ya shiga bayi
don yin alwala, tashin Ashnaah yyi kafin ya fita xuwa
masallaci, ta bude ido tana kallonsa, yace "ki daure
kiyi alwala kiyi sllh wife," mikewa xaune tayi, yace
"bari in tafi masallaci" ta gyada masa Kai snn ya
fita, da kyar ta mike ta shiga bayin ta dauro alwala
snn ta fito, tana idar da sllhn ta shiga bude ledojin
da ta gani a dakin ko xata ga toothpaste da brush
don kunu kawae take son sha, ta ga duk yawanci
kananan kaya ne da ya siyo Mata, a wani ledan ta
ga brush biyu da MacLean ta dauka ta shiga bayi ta
wanke bakinta, a nn ta samu yin aman da take ji
tun jiya, sae a snn taji ta samu relief duk da ta
galabaita ssae, ta kuma wanke bakinta ta fito jiki ba
kwari, dauraye cup din jiya tayi ta xuba kunun ta
shiga sha, kadan ta rage ta ajiye, ta jinginar da
kanta jikin gadon, Khaleel ya shigo dakin yana
kallonta yace "kin yi sllhn wife?" gyada masa kai
kawae tayi, ya kalli cup din dake kasa yace "kin sha
kunun ne kuma?" Nn ma kai ta gyada masa ta
kwanta don bata son mgna, nn da nn bacci ya
dauketa, har Karfe goma bata tashi ba, hkn yasa ya
shirya kawae ya fita nema masu apartment ko xae
su samu a ranan. Sha daya saura Khaleel ya dawo,
har lkcn Ashnaah bata tashi ba, ya dde tsaye yana
kallon kyakkyawan surarta, snn ya karasa kusa da
ita cike da kasala yana kallonta, first nyt dinsu tare
kawae yake tunawa, yyi murmushi ya xauna gefenta
ya shafa cikinta yana kallon fuskarta, a hnkli ya
daura lips dinsa kan cikinta ya lumshe ido murya
can kasa yace "babyna na sa ki bacci da yawa ko
wife" bude ido tayi tana kallonsa, ya mike xaune da
sauri, ya sakar mata murmushi yace "kina jin
yunwa?" Girgixa masa kai tayi, xae yi magana
wayarsa ya shiga ring ya dauka yana kallon me
kiransa, gabansa ya fadi ganin Abbansa, kasa
dagawa yyi ya ajiye wayar har ya katse, ya daga kai
yana kallon Ashnaah da ke kallonsa, ya mata
murmushi ta sunkuyar da kai, kuma kira aka yi,
Khaleel ya juya yana kallon wayar a sanyaye, Al-
ameen ne ke kiransa wnn karan, ya dauki wayar ya
daga jiki ba kwari yyi masa sallama, gaisawa suka
yi snn Al-ameen yace "kana gida koh Khaleel"
Khaleel ya dan yi shiru snn ya girgixa kai yace "A'a
bana gida" Al-ameen yace "OK ina xa mu hadu, i
need ur informations, wani aminin dad dina ke
neman qualify Dr da xae dinga runnin masa clinic
dinsa, I guess ka ma san shi dad din Ahmad ne,
yhu knw Ahmad ne ke runnin din clinic din toh he is
goin abroad, d only prblm here is dat a Abuja ne,
ko da yake ma wnn ba matsala bne a gani na,
where will we meet ynxu?" Khaleel da tun fara mgnr
abokin nasa yyi shiru, ya sauke ajiyar xuciya a
sanyaye yace "bana kusa ynxu, if am bck xa mu yi
waya" Al-ameen yace "OK I will b expecting ur cal"
ajiye wayar Khaleel yyi ya dafe kansa, Ashnaah da
ke kallonsa har lkcn a hnkli tace "me ya faru" ya
dago kai yana kallonta lkci daya ya sakar mata
murmushi don baya son yana nuna damuwansa
gabanta yace "nothin wife just thinking" ita ma
murmushin tayi ta sunkuyar da kanta, wayar da ya
ajiye ya kuma ring yana dubawa ya ga dad dinsa ne
kuma, kasa kin daga wayar yyi ya daga a sanyaye
tare da yin sallama.
Like · 7 · Reply · Report · 17 minutes ago
Chapter 72 · 0% Book details