Sashe 36
Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
54......
Khaleel ya mike xaune da kyar yana kallonta da idanunsa da suka sauya kala ya dago ta ya rungumeta tsam yana mayar da numfashi, sae da ya dan ji nml snn ya kwantar da ita a hnkli ya mike ya nufi bathroom dinta. A hankali Ashnaah ta bude idonta da ya kumbura don kuka da asuba, kasa tuna abinda ya faru tayi ga wani mugun ciwo da kanta ke mata, bin ko ina ta shiga yi da kallo kmr me son tunano abu, lkci daya kuma ta tuna abinda ya faru jiya, da sauri kuma a gigice ta mike xaune ta sauko daga kan gadon ta fashe da kuka tana bin ko ina na jikinta da kallo a tsorace, bata ga alaman komae ba ga kayan baccin ta kuma a jikinta, maida Dubanta tayi kan gado nn ma bata ga komae ba, duk da hka ba ta fasa kukan da take ba, bude kofar dakinta taji anyi ta juya da sauri tana kallon kofar, yana tsaye ya harde hannayensa a bakin kofa yana kallonta, kauda kanta tayi da sauri tana ci gaba da kukanta, ya karaso cikin dakin, tana ganin hka ta nufi bathroom da sauri ya rikota ya juyo da ita yana kallon fuskarta, kin bari su hada ido tayi sae kuka take, murya can kasa yace "u feigned false faintin jiya don kar ki bani hakki na ko?" Kauda kanta tayi lkci daya ta daure fuska, yyi mumushi yana shafa sajensa yace "nasan maganin ki ae" ita dae bata ce komae ba ta wani hade rae sae dae gabanta faduwa yake, hannunsa ta ga ya daura a kirjinta yana mata wani irin kallo ta buge hannunsa a dan tsorace, yyi wani irin murmushi yana kallon kyakkyawan Fuskarta yace "very soon, xan baki matsayin xama mistress dina, don in dinga hutawa da ke naga alamar xa ki yi ni'ima ssae, ke ma kuma taimakon ki xanyi" a fusace ta turasa ganin yana neman rungumota, muryar ta na rawa tace "ni ba mistress din ka bace wllh na fi karfin xama hka" dariya yyi yana kallonta da mmki yace "ohh hka kika ce ko, to Allah ya kai mu nyt, bby ba suma ba, ko fixge fixgen mutuwa kike wllh sae na....." Ihu ta fasa don bata ma son jin abinda xae ce, jikinta ba kwari ta durkushe wajen ta fashe da wani matsanancin kuka tana girgixa kanta tace "wllh Allah ya fi ka, bbu abinda ka isa ka min, Allah baxae taba Baka iko ba, in' sha Allahu da budurcina xaka rabu dani kmr ynda ka sameni, don kai ka cuceni ni ban cuce ka ba, mugu kawae axxalumi wllh baka isa ka min komae ba virginity dina ba naka bne..." Kasa ci gaba da mgnr tayi kuka ya ci karfinta ssae, yyi murmushi xuciyarsa na tafarfasa yana gyada kai yace "xa ki yi bayani ltr" juyawa yyi ya fice daga dakin. Hka Ashnaah ta wuni ranan kuka, har yamma tana nn inda ya bar ta sllh kadae ke tada ta, da tayi kuma xata dawo ta ci gaba da kukanta daga inda ta tsaya duk abun duniya ya isheta, bbu abinda ke daga mata hnkli irin ynda taji yace xata yi bayani, ba karamin tsoratata yyi jiya ba hkn yasa hnklinta yaki kwanciya, gani tayi yunwa na neman yi mata illa ta mike da kyar ta nufi bayi ta wanke bakinta snn ta fito ta sauko downstairs wajajen Karfe biyar, indomie ta dafa snn ta hada tea ta koma sama, ta shiga tura abincin da kyar don bata da appetite ko kadan. Biyar da kusan rabi khaleel ya gama clearing office dinsa yana durkushe kusa da show glass din magungunan dake office dinsa yana xaban wasu magani Najeeb ya shigo yana cewa "yhu re still around" boye maganin hannunsa Khaleel yyi da sauri, Najeeb ya karasa kan table din office din yana kallon tablets din da ke kai guda daya, mikewa Khaleel yyi da sauri don ya manta ya ajiye daya a kan table, da mmki Najeeb ya juya yana kallonsa yace "me xaka yi da wnn Khaleel" Khaleel yyi kmr bae ji sa ba, ya karaso ya karbe maganin a hannunsa ya bude briefcase dinsa ya saka a ciki, najeeb ya kuma yi masa tambayar, kallonsa Khaleel yyi yace "wani xan bae ma" Najeeb ya girgixa kai yace "no, say d truth pls" khaleel yyi masa mugun kallo yace "da'alla ka rabu dani Najeeb" Najeeb yace "no! don Allah Khaleel ka kyale yarinyar nn, she is too young plss, injury ssae xaka mata ba kadan ba in kayi amfani da tablet din nn, plss leave her 4 now, kae da xaka yi aure ma nn da sati biyu, don Allah kayi hkuri ka bar ta ga Ameeshan ka" da damuwa ssae Najeeb yyi mgnr, har hkn ya ba Khaleel mmki, tsaki yyi ya dauki briefcase dinsa yace "ka ga fito xan kulle office Dina" bae jira me xae ce ba ya nufi kofa Najeeb ya bi sa a baya yana cewa "ynxu baxa ka saurare ni ba Khaleel" sae da Khaleel ya kulle office dinsa snn yana kallon Najeeb yace "yau kuma kai ke cewa in kyaleta, amma abun da mmki, can't blve it" yana kai wa nn yyi gaba ya bar sa nn tsaye. Najeeb ya bi sa da sauri yace "ae sae da naje ranan na ga ashe yarinya ce ssae shi yasa ka ga hka, plss frnd gwara ka saketa kar ka lalatata she is 2 young" shakesa Khaleel yyi yana huci yace "kae baka isa ka gaya min ynda xan yi da matata ba, ina ruwan ka da iyali na, kama san abinda tayi min daxu ne, so just hold on, in kaga na kyale yarinyar nn yau ko.." Wani irin murmushi yyi yana girgixa kai snn ya nufi motarsa da sauri ya bar Najeeb nn a tsaye.