Sashe 31
Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
48.....
Khaleel ya sake ta ya koma baya yana mata wani mugun kallo yace "duk xancen da ummi na xata maki kar ki kuskura ki nuna mata baki san da xancen ba , da bakin ki nake so ki ce mata ae kin amince, ki ka kuskura kika hada ni da ummina sae na maki abinda baki taba tunani ba a rayuwarki, just dare me ki ga" Kallonsa kawae Ashnaah ke yi tana mmkin to wani xance ne wnn xata ce ta sani bayan bata sani ba, har ya juya xae bar dakin sae kuma ya dawo yana kallonta yace "in fact aure Zan yi ke wacece da xa a boye ma, ko kin isa ki hanani ne" shiru Ashnaah tayi tana kallonsa, sae kuma tayi murmushin da ya bayyana fararen hakoranta lkci daya ta saka dariya tana kallonsa tace "to ni kuma a su wa xan hanaka aure, Allah ya bada xaman lfya, nima Allah ya ban miji na gari in yi auren" xaro ido yyi yana kallonta yace "me kika ce" duk da ta tsorata hkn bae hanata mgna ba tace "Ca nayi ni ma Allah ya bn miji na gari in yi auren" buge mata baki yyi yace "da auren nawa a kan ki kike fadin hka a gabana?" Shiru tayi bata ce komae ba hannunta a bakinta da ya buge tana kallonsa, yyi kwafa ya fice daga dakin ta rakasa da harara, sae da taji saukansa a stairs snn tace "Allah ya Isar min, in sha Allahu kmr ynda xaka yi aure ni ma sae nayi don ni har yau ba matar aure bace, kuma xaka sha mmki na Yau" ficewa tayi daga dakin ta bi bayansa kar ya dawo ya kwakkwade ta tasan xae aikata, front seat ta bude ta shiga, ya tada motar suka bar gidan, biyar da kwata Khaleel yyi parkin a compound din su, ya bude motar ya fita ya nufi cikin gida ba tare da ya ko kalli inda take ba, ta ja tsaki ta bude ta fito ta bi bayansa tana hararansa, bbu kowa falon sae tv dake faman aiki, tayi xamanta kan kujera shi kuma ya nufi sama, a stairs ya hadu da umminsa xata sauko, ya gaisheta snn suka sauko kasa a tare, Ashnaah da ke xaune falo ta gaisheta kan ta a sunkuye ummi ta amsa da fara'arta tana tambayarta ya gida, har kusan magrib Ashnaah sae xuba kunnuwa take taji xancen da ummi xata mata amma shiru, sae hira take da Khaleel, ita kuma sae kallo take, mikewa tayi daga karshe tana kallon ummi tace "momy Rukayya na sama ne" Ummi tace "eh tana sama bata jin ddi ne" Khaleel yace "me ya sameta ummi," ummi tace "xaxxabi ne kawae, ta ma ji dama dama ynxu" Ashnaah tace "bari in Duba ta" snn ta nufi sama da sauri ta bude dakin Rukayya ta shiga, xaune ta sameta tana rubutu, Ashnaah ta dan daure fuska tace "wayar ki xa ki ara min" nuna mata wayar Rukayya tayi ta ci gaba da abinda take, Ashnaah ta nufi gaban madubinta ta dauki wayar tace "kina da nmbr Meenah" Rukayya tace "ehh" Ashnaah tace "da me kika yi savin" ba tare da Rukayya ta kalleta ba tace "Amina sister" Ashnaah ta Duba ta ga nmbr, bbu bata lkci tayi dialing bugu biyu Meenah ta daga, Ashnaah tace "Haba Meenah shine xa ki min wlknci ki ki xuwa ina ta baxa ido koh" Meenah tayi dariya tace "yar gari kin fito yau da mijin naki knn, wllh ke dae in gaya maki momy ce tace bbu inda xa ni kwana biyu bbu abinda nasa gaba sae yawo, amma kar ki damu kila gobe ko jibi in xo ga wayar ki nn na siya tun ranan" Ashnaah ta washe hakora tace yauwa kawalli nagode ina nn ina jiran ki, sallama suka yi Ashnaah ta katse kiran ta ajiye mata wayar nn inda ta dauka snn ta fice daga dakin. Karfe takwas da rabi tana xaune dakin ummi suna kallo bayan ta gama cin abinci Khaleel ya shigo dakin, ya xauna yana kallon umminsa yace "ga ni ummi" ummi tace "dama nace sae a gabanka xan yi magana da fateema" bae ce komae ba ta juya tana kallon Ashnaah tace "fateema wae da amincewar ki xae yi aure" Ashnaah ta daga kai tana kallon Khaleel taga wani irin mugun kallo yake mata, ta sunkuyar da kanta da sauri kmr xata yi kuka tace "ehh toh momy sae daxun nn yake gaya min wae duk xancen da xa ki min in mun xo gida in ce ehh na sani kuma ae na amince idan ba hka ba wae sae yyi min abinda ban yi tunani ba," ta fashe da kuka tace "wllh momy ban san ashe aure xae yi ba, bae gaya min ba"