Sashe 90
Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
hawayen da take mayar wa ya xubo mata lkci daya ta kasa daurewa ta fashe da kuka ssae, tsayawa kallonta yyi yana girgixa kae yace "no, no ki gaya min ina fateema ta, me ya faru" juyawa yyi da sauri ta rikosa cikin kuka ssae tace "wllh she is OK Khaleel, bbu abinda ya sameta" tura ta yyi ganin fuskokin dukka nurses din yasa ya nufi ward din da suke da sauri ya tura kofan ya shiga, kallo daya yyi ma Abba da boss dinsa ya nufi kan gadon da take da sauri dad din Ameesha ya taresa yace "kai ina xa ka, me ya shigo da kai nn wat did I yell yhu, so kke ka tashe ta tana bacci," Khaleel ya girgixa kai cikin rudewa yace "No,no no don Allah ku gaya min me ya sami matata me yasa aka rufe ta hka" bae jira amsa ba ya fixge hannunsa da karfi daga rikon da dad din Ameesha yyi masa ya nufi kan gadon da sauri ya cire xanin gadon da aka lullubeta da yana kallonta yace "fateema," ya kira ta ya fi sau goma yaji shiru hkn ya sa ya shiga jijjigata har lkcn yana kiran sunanta a rikice, duk ynda dad din Ameesha ya so janye shi daga wajen bae yiwu ba, jikin Khaleel na rawa ya kama hannunta ya shiga feel din Pulse dinta lkci daya ya fasa wani karan da ya girgixa duk wani mahalukin da ke cikin asibitin, lkci daya kuma ya yanke jiki ya fadi wajen. 114..... Allah sarki rayuwa, bbu Wanda bae ji mutuwar fateema ba, tun daga kan kawaye har yan uwa da abokan arxiki ba a mgnr iyayenta, Ummin Khaleel tayi kuka tayi kuka har ta gode Allah, Dad kansa yyi kukan ssae don bae bata mutuwa a lkcn ba, ba a maganan momynta da bata taba xaton mutuwar yar tata a lkcn ba, mutuwar ta girgixa ta ba kadan ba tayi kukan tayi kukan tayi haukan har ta gode Allah, da ta tuna ganin yar ta na karshe da daddare da cewan da tayi ta yafe mata sae tayi kuka ba kadan ba, Abba ya fi kowa shiga damuwa, barin idan ya tuna a kan idonsa ta rasu sae ya ji hawaye na xubo masa, Ashfah kam sumanta yyi biyar duk ta xama kmr wata me jinnu kullum sae an mata alluran bacci, wayyo ba a mgnan Khaleel da ke neman bin ta, shi ma din kullum cikin masa alluran bacci ake don komawa yyi kmr wani xautattce, Najeeb ya ji ddin sae da ya nemi gafarar fateema ta bar gidan duniya duk lkcn da ya tuna hka sae yyi kwalla, bbu Wanda ya kai sa tausayin abokin nasa don shi ma ya shiga damuwa ssae kmr matarsa ce ta rasu, hka ma Al-ameen da matarsa, kowa kuka bbu me ba wani baki, sae ka rantse kace yar uwar Zeenat ce ta rasu ynda ita ma Mutuwar ya girgixa ta, ba a mgnr Meenah da suka dan saba, bbu Wanda ya samu courage din daukan yaran ya kula da su bnda Momyn Meenat, ta kwashe su kawae ta kai su gidanta, a hnkli a hnkli ranaku suka dinga ja har Fateema tayi wata biyu cif da rasuwa, amma Khaleel har lkcn an rasa gane kansa, ko ta kan yaran da ta bari baya bi, kullum ba shi da aiki sae tunanin fateemarsa wife dinsa, bbu ranan Allahn da xae wuce da baxae yi kuka ba, gashi yau lfya gobe ba lfya, ssae dad dinsa da umminsa ke tausayinsa, kullum dad ne ke sa shi gaba ya ci abinci ko kadan ne, duk ya rame ssae ba kadan ba, ba shi da aiki sae tunani, sau dayawa Abban late Ashnaah kan xo har gidansu ya dubasa, don shi ma mugun tausayinsa yake, ya fi kowa jin mutuwar, wasa wasa har aka yi wata biyar da rasuwar fateema, har lkcn yaranta na gun momyn Meenat sun yi wayo abunsu gasu tubarakalla manya da su duk fateema suke kama da. Lkci lkci momyn meenat kan kai su gidan kakanninsu su gansu, in ta kai su gidansu Khaleel wnn satin, wani sati ta kai su gidansu Abba, ssae Abba ke son jikokin nasa amma ya kasa cewa a bar masa su, ranan wata Sunday Abba yace Khaleel ya xo yana nemansa, da yamma Khaleel ya isa gidan bayan sun gaisa da momy ya shiga falon Abba ya xauna don jiran sa, har lkcn gashi nn gashi nn dae ne, Ashfah ce ta shigo falon rike da faranti dauke da ruwa ta ajiye masa ta gaishesa ba tare da ta kallesa ba, ya daga kai yana kallonta yyi shiru, a hnkli ya bude baki ya amsa ta bar falon da sauri, lkci daya hawaye suka xubo masa don ta tuna masa da fateemarsa wife dinsa, goge hawayen yyi da sauri jin muryan Abba, ya sauka har kasa ya gaishesa, Abba ya amsa da fara'arsa yace "ya jikin, daxu dad din ka ke ce min baka ji ddi ba jiya" Khaleel ya sunkuyar da kansa yace "da sauki Abba"