← Book details Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 95

Sashe 54

Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 75..... Washegari da safe Khaleel na kwance dakin umminsa Rukayya ta shigo wae mai gadi yace wani bako na sallama da shi a waje, ya mike xaune yana kallonta yace "waye?" Tace "ni ma ban sani ba" Khaleel ya dan yi shiru snn yace "Abba ya fita ne" Rukayya tace "ehh tun safe ya fita," ko kadan Khaleel bae son haduwa da dad din nasa, ganin wani irin shasharesa da yake yi tun bayan abinda yyi ma Ameesha, mikewa yyi ya fita don xuwa ganin bakon nasa. Da mmki yake kallon Al-ameen yace "kai ne bako kuma?" Al-ameen yyi murmushi yace "yes ina jin kunyan Ummi ne, na dde ban xo gaisheta ba" Khaleel yace "ae tasan ba garin nn kke aiki ba" Al- ameen yace "na ta kiran nmbrka no answer, shi yasa nace mai gadi yace kayi bako" Khaleel yace "wayar na bedroom dina, ni kuma dakin Ummi nake, mu shiga daga ciki mana" bbu musu Al-ameen ya bi sa har cikin gidan ya gaida Ummi snn suka nufi dakin Khaleel, Al-ameen sae kallon abokin nasa yake ganin ynda ya rame, Khaleel na dan kirkiran murmushi yace "let me get yhu drink" Al-ameen yace "No No am OK wllh" Khaleel ya koma ya xauna yana tambayarsa iyalinsa, Al-ameen yace "they're ol fyn, wai in tambayeka Khaleel" Khaleel yace "OK ina jin ka" Al-ameen yace "na taba maka wani laifi ne duk xaman mu tare?" Khaleel ya wara idonsa yace "laifi kuma na me?" Al-ameen ya girgixa kai yace "na ga ni na damu da kai, kai kam bbu alamar hkn, wae ynxu ace ga abinda ya faru sae a bakin Umar nake ji, shi ma Najeeb ne wae ya gaya masa, wae meyasa ka fi ba ma Najeeb din nn Value ne, ynxu me gayen nn ya tsinana maka throughout life din ka bnda tsiya, I c no reason to b frndin a guy like him, he is worst, wen I say worst I mean worst kai ne baka gane ba har ynxu, dat a side ka gaya min me ya faru, hw manage" Khaleel ya sauke ajiyar xuciya cike da damuwa yace "wllh don't really no where to start frnd, OK kaga ni dae nasan we went to party nd of course without being told I knw I got drunk a can kuma ni bn ce xan sha giya ba Najeeb ne ya kawo min, so at d end dae I found my self at home at early dawn, nd of course I started vommittn coz idan na sha giya over hka yake min, so ina bacci sae Najeeb ya kawo min magunguna ya fada mata ynda xata ban idan na tashi shknn ya tafi, ina tashi kuwa ta shigo xa ta ban maganin to a nn ta ga takardan, kasan Allah Al-ameen ba ni ne na rubuta ba kuma writtin dina ne jikin takardan" a sanyaye ya karashe mgnr, kallonsa kawae Al-ameen yake da mmki, can ya sauke ajiyar xuciya yana murmushi yace "kun taba mgnin saki da wani, misali ko da wasa kace ae xaka saketa ko kuma makamancin hka" Khaleel yace "not at all, nasan Ameesha ce ma, coz ita kadae ta iya rubutuna" Al-ameen yyi murmushi yace "to kafin ka bar gida ranan kae baka lura sa takarda cikin drawern ka ba?" Khaleel yace "a ciki fa na dauki wristwatch dina, I saw nothin inside ae bana barin komae ciki, sae bayan fita na aka sa ka" Al-ameen yace "uhmm meyasa baka xargi Najeeb ba coz ka ce ya shigo ya bada drugs a ajiye maka" Khaleel yace "Najeeb kuma, Haba Haba dats d lst person I will suspect a duniya I knw he can never do dat 2 me" murmushi kawae Al-ameen yake yana kallonsa yana girgixa kai, hkn yasa Khaleel ya dan hade rae. A sanyaye Ashnaah ta karaso falon Abbanta ta durkusa tana kallonsa, Abba ya kalleta yace "ba kiyi bacci ba" tace "uhn ynxu xan yi" Abba yace "to ya aka yi" ta dan yi shiru snn a hnkli ta soma mgna kanta a kasa, "Abba dama wae ashe ba shi ya rubuta wnn takardan ba da na gani abokiyar xama ta ce ta rubuta ta ajiye a dakin don in gani wae, Abba ba shi ya rubuta ba wllh" kmr xata yi kuka ta karashe mgnr, da mugun mmki Abba ke kallonta lkci daya yana murmushi yace "Haba? Ke wa ya gaya maki?" Da sauri ta dago tace "abokinsa ne ya xo ya gaya min, wllh Abba ba shi ne ya rubuta ba" ko kadan bata san lkcn da Abbanta ya mike ba kawae jin saukan wani mari da ya kusan kai ta kasa tayi, ya kuma kai mata wani marin ta mike a gigice tana kwala ihu, da gudu momy ta fito, ita kuma tayi ta kanta, cikin fushi momy tace "meye hka Alhaji me ta maka" Abba yace "wllh wllh in har wancan dabbar yarinyar bata yi hnkli ba a gidan nn sae nayi mugun ba ku mmki dama na lura da take takenta, kuma ko bayan rae na ban yadda ki da ta sake aure ta koma gun matsiyacin nn ba, Neva" cikin tsawa ya karashe mgnr. Yana kai wa nn ya nufi dakinsa. Momy ta juya ta nufi dakinsu Ashnaah ta sameta sae aikin rusa kuka take Ashfah na lallashinta, momy ta hade rae tace "wani xancen kika xo ma da Abbanki?" Cikin kuka tace "momy kin ga fa wae yace ba shi ne ya rubuta takarda...." Tsawan da ya gigita ta momy ta daka Mata tana nuna ta da dan yatsa tace "wllh idan baki kama kan ki kin shiga hnklin ki a gidan nn ba xa ki sha mmki na, don uban ki me kike nufi, ko kin fara hauka ne, to ki kama kan ki, kuma duk me Abban ki xae maki wllh ko a gyalena don ba ke kadae na Haifa ba da xa ki sa min ciwon xuciya, sha sha sha kawae" momy na kai wa nn ta juya ta fice daga dakin. 76..... Washegari da kyar Ashnaah ta iya tashi da asuba don yin sllh, duk jikinta yyi mata nauyi, tana idar da sllh tayi duk abinda tasan take yi snn ta shiga shirin makaranta, a tare suka gama shiryawa da Ashfah snn suka sauko downstairs don yin break, ita dae Ashnaah ko ruwan tea bata sa a bakinta ba tana dae xaune ba, Ashfah da ta fita harkar ta ta mike ta nufi sama don dauko jakar makarantar ta, a sanyaye Ashnaah ta bi bayanta ita ma ta dauko Jakarta, bata bi ta kan babban wayar da Abba ya bata tun shejaranjiya ba nn ta bar sa gaban madubi ta tafi da karamar wayarta kawae. Falo suka nufa don gaida Abbansu da ya fito a lkcn ba tare da ya kallesu ba ya amsa snn ya mika ma Ashfah dubu daya da Dari biyar yace "ki dauki dubu daya ki bata Dari biyar tunda ke ba driver xae kai ki ba" mikewa suka yi suka bar falon bayan sun sallami momy, Ashnaah ta shiga mota a sanyaye suka bar gidan da driver. Karfe biyu saura Ashnaah ta fito daga lecture ta xa ta samu usman da ke jiranta tun bayan sllhr azahar a waje ta hade rae tace "ga ni" ya dan yi shiru snn yace "har kun gama lecture din ne" tace "kmr ya mun ga ba nace maka sae shidda ba yau, kaga usman kawae kana son ja min mgna ne gun Abbana, ynxu idan aka ganmu aka je aka fada masa wani mataki kke tunanin xae dauka a kaina wnn karan, kaga idan har ka san kana so na ni dae ka fita harkata har in gama karatu indae har so na kke, tun da burin Abbanmu knn muyi karatu ni da yar uwata" tana kai wa nn ta daure fuska ta rungume hannayenta, shiru yyi kawae yana kallonta, can bayan kusan minti biyar ya sauke ajiyar xuciya yace "to shknn Fateema, I've heard, Allah sa hkn ne mafi alkhairi i will do as u said, I will wait" sallama yyi mata ya nufi motarsa ta bi sa sa harara tare sa jan tsaki ta bar wajen. Da daddare Ashnaah tayi sneakin ta fito ta samu Najeeb dake jiranta a waje kmr ynda mai gadi ya kirata ya sanar da ita, yana ganinta yyi murmushi yace "welcm, any good news," girgixa masa kai tayi tana kkrin danne kukan da ke neman kubce mata tace "nobody is willing to blive dat, they ol tot it's a lie" kasa daurewa tayi ta fashe da kukan, Najeeb yyi shiru yana kallonta snn a hnkli yace "dama kina son Khaleel ashe Fateema, shine kike kuma neman hanyar da xae sake ki...." Da sauri ta goge hawayenta ta katse sa fuskarta a daure tace "hka nace maka, har shi yana da abun da xa a so shi, kai na kawae nake ji ma da aka mayar dani baxawara at my early age" tana kai wa nn ta juya da sauri ta bar wajen, ya shiga kiranta da sauri amma tuni ta shige gate yace "shit", gidansu Khaleel ya nufa, Khaleel ya mike da sauri ganinsa yace "ya kuka yi" Najeeb yace "no gud news, tsohonta bae saurareta ba hka ma mum din, she was so depressed, cryn cryn" a hnkli Khaleel yace "re yhu serious" Najeeb yace "wllh kuwa, wae ku da kunsan kuna son junanku ku ke ta wani ja ma juna aji aka ki xaman lfya kullum cikin fada ku ke, to ynxu da kuka rasa juna ae kun ga value din junan ku," A sanyaye Khaleel yace "ni ne na kamu da sonta da ddewa but ita nasan bata so na, bna ma gabanta u knw" Najeeb ya xaro ido yace "in ji wa bata sonka, kullum naje bata da aiki sae na kuka, is she just cryn for cryn sake or wat, kuma da bata son ka da wllh baxata saurareni ba bare har ta yi ma iyayenta magana, duk kun kamu da son juna kuna can kuna hauka baku sani ba, nafi ma tausaya mata wllh, don ita yarinya ce ssae gashi xuciyarta xae wahala" dariya Najeeb ke yi
Chapter 54 · 0% Book details