Sashe 23
Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
38.....
Khaleel ya dago kanta yana wani irin murmushi yana kallon fuskarta, runtse idonta tayi ta ki Budewa tana kuka a tsorace tana cewa "Don Allah don annabi kayi hkuri agogo na xo dubawa ne" ji tayi ya dauketa cak, ta bude ido a tsorace ta gansu kan gado, wani Sabon kukan ta fashe da tana kkrin mikewa da sauri ya matse ta jikinsa, cikin tashin hnkli ta shiga cewa "wayyo don Allah kayi hkuri baxan sake ba wllh" wani irin kallo yake mata da idonsa da ya canxa launi, ta shiga turasa a rude tana kuka tana nasa hkuri, bata ankara ba taji ya saka bakin sa cikin nata ya shiga mata wani mugun kiss lkci daya yana kkrin cire mata hijabin jikinta, tunda take bata tsorata ynda tayi ba a lkcn barin ynda ta gansa kmr ba shi ba, fixge fixge ta shiga yi amma ta kasa kwace kanta, bbu abinda yafi daga mata hankali irin ynda tasan xani kadae ne jikinta, tsaf ya cire hijab din jikinta, Ta rike xaninta gam ganin yana neman cire mata shima, jikinta na rawa cikin kuka ta shiga cewa "wayyo na shiga uku don Allah kayi hkuri wllh xani kadae ne jikina plsss kayi hkuri" rungumeta yyi gam yana mayar da numfashi, bbu abinda take ji sae bugun xuciyarsa da saukan numfashinsa a wuyanta, ita dae tana rike da xanin ta gam jikinta na rawa har lkcn, turata taga yyi ya mike da sauri ya nufi bathroom, bata tsaya wani tunanin ba ta mike da gudu ta fice daga dakin ba tare da ta bi ta kan hijabinta ba, ta shige dakinta ta kulle da key ta xube nn kasa ta dinga rusa kuka jikinta na rawa har lkcn, ta ci kukanta me isarta snn ta Mike xaune har lkcn xuciyarta bae bar bugawa ba, ynxu da abu ya shiga tsakaninsu ya xata yi, tab da ya cuceta ya lalata mata rayuwa kuwa, tunanin hkn yasa wani mugun tsanarsa ya dirar mata a xuciya, ta mike a hankali ta nufi kan gadonta ta xauna, ae da ta ba wnn axxalumin kanta gwara Allah ya dauki ranta, tsakin takaici ta ja, ta Mike ta bude wardrobe dinta ta dauki dogon rigar baccinta ta sa, snn tayi kwanciyar ta ta ja bargo nn da nn bacci ya dauketa. washegari da safe tana wanka taji fitar motarsa, ta ja tsaki ta gama wankanta ta wanke bathroom dinta snn ta fito ta gyara jikinta ta sa doguwar rigar da ta fito da ta sauka kasa don neman abun kari, a rufe ta tadda kitchen din, ta bude baki tana kallon kofar da mmki, ji tayi kmr ta balle kofar, ta ja dogon tsaki tace "banxa kawae axxalumi" a fusace ta koma sama ta xauna kan gadonta, sae kuma ta fashe da kuka tana kiran momynta, ta kusa minti goma tana kuka, kawae ta tuna kudin da Al ameen ya bata, ta mike da sauri ta bude Jakarta ta dauko, murmushi tayi ta cire dubu daya a ciki snn ta mayar da sauran ta sauka kasa abunta ta nufi gun masu gadi, gaisheta yyi da ladabi tace "lfya lau dama Aiken ka xanyi" yace "to madam me xa a siyo maki" tace "eatry xa ka je ka siyo min abinci ko ma wani iri ne" yace "to madam amma sae David ya dawo ya tsaya bakin gate tunda mai wanki baya nn," Ashnaah tace "to barayi ne a anguwar da baxa ka je ka dawo ba ynxu" yace "aa ba hka ba madam, oga baya son ana barin gate hka nn sbda ke wae" tsaki tayi ta juya ta bar wajen tana cewa sbda gidan sa dae ba ni ba, tana kwance falo tana kallo aka danna bell ta Mike da sauri don tasan abincin aka kawo mata, tana karba ta kulle falon ta dawo ta bude taga jollof ce da nama, sama ta nufa ta wanke hannunta snn ta sauka ta shiga cin abincin ta, tana gamawa ta koma sama ta shiga bayinta ta sha ruwan tap snn ta fito ta kwanta sae bacci. cikin bacci taji ana danna bell din gidan, ta sauko da sauri gabanta na faduwa, ta dan leka kofar taga fuskar Ummi, wani kara ta saki ta bude kofar da sauri ta rungumeta ba tare da ta lura da sauran kawayen nata ba, Aisha tace "wato ummi kadae kika sani ko" juyawa tayi da sauri tana kallonsu ta wara ido cike da jin ddi tace "waw amma kun burgeni wllh don Allah ku shigo, kai naji ddi ganin ku wllh" rasa abinda xata basu Ashnaah tayi, ta nufi sama da sauri ta Ciro dubu daya cikin kudinta ta sauko tace masu tana xuwa ta nufi gun mai gadi, ta basa kudin tace soft drinks da ruwa ba duka xae karbo mata, ya karbi kudin snn ta juya ta koma cikin gidan, "amma wa yyi maku kwatance ku ka gane hka" Ummi tacev"Anty shafa mana, wae Ashnaah ya maganar karatun ki, baxa ki lallaba mijin ki ba ya bari ki koma, Kinga next month xa mu fara exams fa" Ashnaah ta marairaice ta xauna tana kallonsu tace "Ku ce Allah next month be exams" bilkisu tayi dariya tace "Sae ma mun ce Allah ko" Ashnaah kmr xata yi kuka tace "to wa xae bar ni in koma ynxu..." sae ta fashe masu da kuka abun dariya abun tausayi, ummi ta danne dariyarta tace "to meye abun kuka, baxa ki lallaba mijin ki ba ya bari ki koma" nn da nn Ashnaah ta daina kukan ta hade rae tace "waye mijina kuma" Ummi da sauran suka kwashe da dariya suka ce "mai gidan nn mana" Ashnaah ta hade rae tace "kun ga in kun san xarafi na ku ka xo ci to ku tashi kuyi tafiyar ku ngdd" ssae suka dinga dariya Ashnaah da ta kulu matuka ta rasa ma me xata ce masu, Khadija tace "kinga ynxu dae ayi facing reality, wllh ki lallabasa ya bari ki ci gaba da karatun ki kar ki cuce kanki" Ashnaah tace "in lallaba wa? tabdi" tsaki tayi dae dae lkcn da aka bude kofar falon, Ashnaah ta mike da sauri kuma a tsorace don ganin Wanda xae shigo, Khaleel ne ya shigo falon yana sanye da farar 3qtr da bakar polo yana rike da leda a hannunsa, hanjin cikin Ashnaah sae da ya kada dob tsoro amma ta wani hade rae duk da irin ynda gabanta ke faduwa ta koma ta xauna,cikin tafiyarsa ta kasaita ya karaso cikin falon yana kallon frnds din nata, Ummi ce kadae tayi karfin halin gaishesa, ya amsa murmushi dauke a fuskarsa snn sauran ma suka gaishesa ya amsa duk yana tambayarsu ya hanya, suka amsa da lfya lau snn ya ajiye ledan hannunsa nn gaban Ashnaah ya nufi sama, Aisha tace "wae wnn shine mijin naki Ashnaah" Ashnaah ta tabe baki tace "gashi kin gane ma idon ki kuwa" Bilkisu tace "waow amma ya hadu ya hadu har ya gaji kai!" hade rae Ashnaah tayi amma bata ce komai ba sae tabe baki da tayi, Aisha tace "tabdi, wnn din ne baki so Ashnaah, wayyo ina ma ni na samesa" Ashnaah ta kuma hade rae bata dae ce komai ba, Ummi kam hmmm kawae tace, Maryam tace "to baxa ki tafi ki masa sannu da xuwa ba" a fusace Ashnaah tace "Don Allah ku rabu dani" ummi ta mike tace "kun ga muna da lecture Karfe daya ku tashi mu kama hanyar sch, gashi ma mijinta ya dawo mu kama gabanmu" Ashnaah tace "haba plss da wuri hka dama ba yini Min kuka xo ba" kmr xata yi kuka ta karashe maganar, Ummi tace "kar ki damu xa mu dawo fateema, muna da test ne Yau wllh" Ashnaah ta bude ledan da Khaleel ya ajiye mata taga take away na abinci ne da drinks, tace "to ga abinci ku tsaya ku ci plss" duk suka ce a koshe suke, ta bata rae tace "au hka xa ku min" dariya suka yi suka ce kar ta damu sae sun kuma dawowa, suna tsaye bakin kofa Khaleel ya sauko shima xae fita, Ashnaah ta juya tana kallonsa tace "wae xa su tafi fa" rasa ma me xae ce mata yyi, can yace "OK ina xuwa" snn ya koma sama, ummi tace "kai Ashnaah to me xae mana" saukowa yyi yana rike da car key yace "mu je in sauke ku to" da sauri Ashnaah tace "A'a kudin mota fa xa ka basu kasan inda xa su ne"